← Book details Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 25

Sashe 22

Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ali yace biyan 2mil bashi ke damun na ba, matsala shine raping yarinya da nayi coz I can still hear her crying voice yadda take rokona not to but I couldn't control myself then, zan iya biyan ko nawa indai har zan same yarinyar na bata hakuri..

Hydar yace hakuri kuma? hakuri na miye?

Hakuri for taking her pride away, cikin kuka take cewa
"please don't take my pride away idan kayi min haka kaka ta zata iya mutuwa idan ta samu labarin please don't do this to me I beg of you... "

Wow! Bravo alaika Zayd yayi magana yana murmushi yace Abin yazo mana da sauki tunda kasan voice din ta...

Cikin bacin rai Ali Cuba ya dago yana kallon Zayd yace you're crazy, don ina tuna maganganun ta sai akace ma zan gane voice inta? Yarinyar da miryanta a disashe yake taya zan gane voice inta? Shin ni voice recorder ne da zanyi recording voice inta? Nide indai kuna so mun shirya daku kuje ku nemo min yarinya duk inda take,

Mai za kayi mata idan ka ganta? Hydar yayi tambaya yana jiran karin bayani

Zan bata hakuri sannan zan Canza mata rayuwa yadda ba zata kara yin abinda tayi ba don kudi, Alhamdulillah nine na farko da tayi haka dashi zanso ace ya tsaya iya ni...

Yanzu na san da cewa baka da hankalin kwata kwata, kai ina ruwanka da rayuwan ta? Ko kai ka ake ta ta shiga irin harkan nan? Nide bana son asirin mu ya tonu ya zama mana dole mun nema ta dan mu rufe mata baki, kar asirin ya tonu...

A fusace kuma a kausashe Ali yace ya tonu man, for all I care now is to find this unknown Girl da ta siyar min da abu mafi daraja agare ta. Find her...! Yana gama fadin haka ya mike,ya kwashe kayan sa da bed sheet da aka bata ya nufa toilet dashi,kallon kansa ya tsaya yi a mirror, I'll find her in shaa Allah....! Saying it under his breath kafin ya fara yin abin da zai yi, yafi 40mins kafin ya fito toilet din bai ce dasu komai ba ya baro dakin, su ka bi bayansa zuwa parking lot, gidan baya ya shiga idan ya ga Khadeejat zaune hawaye sheme sheme a fuskar ta, cikin voice din kuka ta ce ina wuni Yaya?

Cikin tausayawa yace lafiya Amarya ta, miye faru kk kuka?

I was scared that...sai tayi shiru,

That what? Ya tambaya a tausashe kuma cikin kasalaliyar voice.

That you aren't gonna come....

So sorry Khadeejat for keeping you waiting, I was having a serious stomach hurts, shine nasha magani to subsidies me, kawai sai bacci ya kwashe ni... Hydar ya shigo car ya ja car suka bar haraban Hotel din zuwa gida direct...

Ko 20mins ba su yi ba, su ka isa gidan,Hydar ya fita daga motar yabar su biyu, mirya a sanyeye Khadeejat tace Yaya...?

Ali da idonsa ke lumshe ya na tuna abin da ya faru dazun, bude idanuwan sa yayi ya daura akan fuskarta, ganin yadda idanuwan su ka canza launi ya sa Khadeejat cewa ciwon cikin ne haryanzu? Nodding head yayi alamar eh...

Allah ya kara sauki Yaya, good night tayi magana za ta bude kofar sai ji tayi ya fizgo ta ta fado jikin sa, he hold on to her as if his whole life depends on her, sai sauke ajiyan zuciya ya keyi yana danasani abin da ya aikata, sun fi 2mins kafin ya sassauta rikon da yayi mata...

Idan ciwon has anything to do with me I can be of help.... Girgiza kai yayi alamar a'ah, za ta sake magana yace sai da safe jiki a macce ta bar car ta nufa cikin gidan....

Through out the night Ali Cuba ya ka sa samun sukuni he wished all,that happened was some nightmares da ya ji dadi... Voices inta keep on trembling on his mind.

"I'd find her and get married to her! In shaa Allah zan aure ta, I don't care who you are or where you from, I don't care what you do all I know is that I'd marry you...!

Can wani bangare na zuciyarsa yace kasan abin da ka ce kuwa? Yar rawar za ka aura? wacce ta siyar da alkuyanta sabi da kudi? Haba Ali Cuba kafi karfin ka aurar yar rawa.. Sauke ajiyan zuciya yayi ya lumshe Ido, da sake sake cikin ransa bacci barawo ya sace shi...

Direct gidan Kiki su ka nufa, har yanzu dai cikinta bai daina ciwo ba, da kyar ta samu ta sauka daga car tana cije baki har ta isa cikin gidan, Kiki tayi observing the sudden change on her, Kiki dake biye da ita tace what's up with you? Ya naga kina tafiya kamar wacce ta....

A tsorace Tasleem ta dago tace wacce tayi mai?

Come come kar dai abin da nake tunanin ne? Dambe kk yi dashi? Coz na ganshi kasa kwance kamar a sume, dukda dakin da duhu it like I saw him on the floor...Kiki tayi magana tana kallon expression din Tasleem...

Please help me with your pad, bansa meyasa period ke wahalar da ni ba, tayi magana tana kokarin shiga toilet, Kiki tace yana cikin wardrobe din toilet, Tasleem na shiga ta sa key, fashewa tayi da matsananci kuka mai cin rai,
"Shikenan nawa ta karai, shikenan I lose my virginity to unknown guy? Ya zanyi da rayuwa na yanzu? gaskiya ba zan iya wannan rayuwar ba, tun ba aje ko ina ba na tafka babban kuskurai a rayuwata?
Cikin zuciya ta take istghfr, kamar yadda take karantawa a novels haka tayi wa jikinta har ta fara dan jin saukin, tafi hour daya a toilet sai da tayi kukanta mai isanta kafin ta fito, har yanzu zugi take ji a kasanta ga kuma zazzabi dake neman rufe ta, minti biyar ya dauke ta shiryawa ta sha maganin zazzabi ta kwanta... Kuka takeyi bana wasa ba da mamaki Kiki ke kallonta tace wai miye kk ta faman kuka ne?

Kiki I don't want to do this again please...!

Tasleem calm down and talk to me the way I'd understand....

Mikewa da kyar Tasleem tayi ta zauna, ba kince naje on behalf of you sabi da na samu kudin zuwa Dubai right? Kiki tace yes... Tasleem tace wannan ya isa basai na shiga kungiyan ku ba...

Kina tunanin 3mil ya isheki kiyi rayuwar da kk mafarkin samu? eh Tasleem? rawa fa kawai za kiyi bawai iskanci ba, har ki gama ba wanda zai san kece shima haka zalika ba zaki san wa kk yi wa rawan ba to mai wani Big deal aciki?

Kiki walhy bazan iya ba, wannan da nayi ma ya isheni rayuwa...

Nasan zaki kawo kanki signing up for the job kiki tayi maganar tana murmushi..

Da sake-sake cikin ranta bacci barawo ya sace ta, ba ita ta farka ba sai goman safe, jikinta duk a macce sam bata jin dadin jikinta, fada wa toilet tayi ta kara gasa jikinta tana kuka, Allah ya isa mugu azalumi in shaa Allah kaima Allah sai ya hada ka da Bala'i kamar yadda ka jefa rayuwa ta, nasan we were both enjoying the dance together amma yazo ya nuna min fin karfi ya kwace min mutunci na, Allah ya isa.. Hakan ta dinga magana ita daya a toilet harta gaji ta fito... Saida tayi breakfast kafin ta samu karfin yin sallah, tana ta istghfr tana mai nema tuba agun Allah... Karfe 12 Kiki ta mayar da ita gida, da sallama ta isa gida tana tafiya da kyar kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, ganin Inno bakin Murhu ya saka ta fashewa da kuka, tace shin hakkin wannan Matar zai barni kuwa? Naci amanar yarda da tayi min, na hai'ince ta ya Allah na tuba ka yafemin, Inno da jiyowanta kenan ta ga Tasleem tsaye kikam tana fama hawaye...

A tsorace Inno ta nufe ta tace lafiya? Miye faru Talatuwan Inno? Rugume ta Tasleem tayi tace Inno don Allah ki yafemin don Allah kice kin yafe min...

Da mamaki Inno ta dago tana kallon ta, tace na yafe maki? To na yafe maki na mai? Bacin ba kiyi min komai ba Talatuwa?

Inno ki yafemin na karyayin ki da nake maki, na tuba in shaa Allah bazan kara maki karya ba.... Jan ta daki Inno tayi tace, indai nice Talatuwa na yafe maki kuma ki daina kuka Kinji, ai ni bakiyi min komai ba, to daman ya'ya yanzu ba arabasu da karya amman naji dadin da kk ce kin daina dukdadai bansa ma kinayi ba...

Nagode Sosai Inno, Allah ya kara lafiya da nisan kwana, Inno ta amsa da Amin tana goge mata hawaye... Inno mai kk dafawa? Inno tace taliya hausa ce, to ki zauna bari na karasa Tasleem tayi magana tana ajiye kayan ta, ta daura zani taje bakin Murhu ta zauna, tana karasa aikin...

Wace ce wannan ta saki mana mulamulai a tsakar gida? Habi tayi magana tana ware baki, kin Juyowa Tasleem tayi taci gaba da aikin...

Habi tace oh oh ni Habi? Tayi maganar tana zuwa kusa da ita, Tasleem tace Barka da zuwa ba Habi, cike da mamaki Habi ke kallonta tace Talatuwa? Yau ni aka gaisar? Ah bashaka Talatuwa anyi hankali, Tasleem ba tace komai ba ta cigaba da abinda takeyi ta mance da ciwo kawai ta mike lokaci daya kawai nan take ta saki yar kara sabida ta dan fama ciwon, da kyar ta dinga tafiya harta isa randa ta dibo ruwa ta dan kara sanwar...

Habi sakin baki tayi tana kallon ta, Talatuwa lafiya kk tafiya a gwale a gwale kamar yar shaye? Inno ta fito tace kai yar Baiwa tawa baki rabo da abin fadai? Shigowan ta kenan fa ko hutawa ba tayi ba ta daura sanwa...
Chapter 22 · 0% Book details