Sashe 23
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yar Baiwata ban yarda da ita ba, kin bincike ta ki gani, a gwale a gwale take tafiya fa... Tasleem tace to ba Habi daga atisaye nake na taho nan, kince kiba na yayi yawa yanzu kuma na je ragewa kince Ina tafiya kamar yar shaye? To ya kk so nayi yanzu? Tsalle Tasleem tayi kusan sau biyu to clear there doubts.. Ai kamar a na tsagata haka taji sanda tayi wannan tsallen, Washe baki habi tayi tace yanzu naji batun, nima na dawo gidane sabida ciwon kai, bara naje na dan huta, tana wuce Tasleem ta shige bayi ta sa yatsanta a underneath inta ta ga....
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[14/01, 13:34] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 24
Habi na shigewa ciki, Tasleem ta shige bayi da sauri ta saka yatsanta a underneath inta ta ga dan blood, da mamaki take kallon dan jini, gyra jikinta tayi ta fito, daukar wayar tayi googling yadda take ji, cewa su kayi Hymen ya dan tsage shiyasa blood ya dan fito taje ta ga likita, tunda tayi tambayr based on virginity...
Bayan kwana uku
Ta gaya ma Inno gaskiya akan tafiyar su, bata boye mata komai tana jiran abinda Inno za tace, Inno tace to bani nayi magana da su, kiran Farhan Tasleem tayi ta ba Inno, Sunfi minti biyar suna waya, Inno tace sati biyu fa suka ce zaku yi. Talatuwa nide ina jin tsoro gaskiya...
Inno indai baki amince ba sai na zauna ai, sune suka dage sai naje... Toh Talatuwa ganni nayi yanzu satan mutanen akeyi, kar suje su sace min ke na shiga uku,
Tasleem tace karki damu Inno adu'ar ki baze taba bari a cutar dani ba Inno, in shaa Allah zamu je lafiya mu dawo lafiya...
To shikenan Talatuwa na amince kije, amma don Allah ki rike mutunci kan ki, kinsa mutunci madara ne idan ya zube baya kausuwa, na yarda dake nasan cewa ba zaki taba watsa min kasa a ido ba, fashewa da kuka Tasleem tayi ta na kwantawa ajikin Inno with alot running through her mind, tabbas ta aikata babbar kuskurai da ta biye ma son zuciya ta aikata abin da ta aikata... In shaa Allah Inno zan rike mutunci kaina ba zan taba baki kunya ba tayi magana tana kara rugume Inno,
Habi ne ta fado dakin tace kukan mai akeyi haka? Inno tace Talatuwa ce za tayi tafiya shine nake mata nasiha..
Habi tace tafiya kuma? Tafiya zuwa ina? Inno tace tare da kawayenta saro kaya Dubai, Dubai? Habi ta fada tana rike kirjinta, Anya Yar Baiwata kalau kk? Yanzu sai ki bar yar mitsisiyar yarinyar nan ta kera hazo? Ah Lallai na yadda cewa shekarun ki sun fara tafiya,
A'ah Yar Baiwata baki fahimce ni ba, Munyi magana da mahyfin daya daga cikin kawayenta shi yace taje, kuma na amince mata taje..
Ke sai kk yarda mahyfin daya daga cikin su ne? To walh tun wuri ki farka, Yo hauka ma akeyi da zan yarda mahyfin su ne, bacin yanzu cewa akeyi samari ke fitar da yammatan su kasar waje suje suyi ta badala? Hobdijam lalle baki san abin da duniya ke ciki ba Inno..
Na yarda da Talatuwa na san baza ta ci amanar yarda da nayi mata ba, don haka ta je Allah ya dawo dasu lafiya.. Kabe baki Habi tayi tace yau naga abinda yafi karfina bai fi karfin Allah ba, to tunda kince haka to Allah ya kai su lafiya, Inno ta amsa da Amin..
Tasleem dai ba tace komai ba har su ka gama magana..
Bayan kwana biyu..
Zaune take cikin katafaren gida wanda ya amsa sunan sa gida dasu Farhan suna jiran fitowar Suhyma su wuce, she wish this kinda house to be hers, Allah bai ba mai wuka nama da yanzu abin da ya faru da ita bai faru ba, Suhyma ce ta shigo sitting room tare da mahyfiyarta, gaisheta su kayi cikin ladabi, ta amsa da fara'anta kafin tace wacece Tasleem acikin ku?
Ji tayi gabanta ya ce rasss, kikiro murmushi tayi tace gani Hajiya, Hajiya tace a Masha Allah Kwanan ki Suhyma tace an kawo maki Hermes handbag and shoes, shine nake so na tambaya tun yaushe kk yi making payments din? Hadiye wani abu mai daci tayi kafin tace actually last year September...
Nima na gaya ma Suhyma cewa Hermes basa delivery until after a year sabida tsabar tsada kayan da quality kuma komin kudin ki saide ki jira su kera kafin su aiko maki dashi,murmushi Tasleem tayi tace yeah hakane Hajiya.
Hajiya ta mayar mata da murmushi kafin tace toh Allah ya tsare,na so binku amma Alhajee yace A'ah, asha hutu lafiya amsawa su kayi da Amin kafin Suhyma tai masu jagora zuwa parking spot..
Ba tare da bata lokaci ba suka wuce airport daide da lokacin tashi jirgin da minti biyar...
Ali Cuba damuwa ta yi masa yawa, sam ya rasa gane kansa gashi kulum sai yayi mafarkin ta, ji ya keyi idan bai ganta ba zai iya haukacewa, duk dabara da ya dace ace suyi dan sake haduwa da yarinyar yaki yuwa, gashi ita kanta Kiki bata kasar balle ma ta san suna nema ta...
Karfe 10 na dare ya shigo gidan shi, kallon dining yayi ya ga anyi arranging abinci,koh bi ta kai beyi ba, ya haura sama zuwa dakin sa to he's surprise ya ga Khadeejat dressed almost naked, tana gyara gashin ta, he's eyes was wide open yana kallon ta, gyaran voice yayi ta jiyo, ta taho da dan sauri tayi hugging insa so tight tace I missed you baby kafin ta dago tana kallon idonsa...
Kasa magana yayi yana kallon ikon Allah, amsa abinda ke hannun sa tayi, ta ajiye kafin tace should I? Tayi magana tana tafiya da hannun sa in a seezling way, abin da take mai da babu duk daya ne shide kawai gashi nan ne... Daman tunda abin nan ya faru bai bi ta kanta ba kulum karyan bai da lafiya ya keyi.. Yana ji yana ganni ta cire mai riga, shide biye mata ya keyi bawai don yana jin dadi ba, ganin abin na nema wuce gona da iri yayi saurin cewa, still seeing a doctor you know I told you what happened on our first night right?
Cikin cozy voice tace yeah. Kace magani da suka baka yayi maka Illa coz I didn't come on time but yanzu almost 3weeks fa ai ya kamata ace ka warke tayi magana tana shafa build bare chest insa..
Don't worry when I'm ready I'd come to you till you asked for no more yayi maganar yana kokarin janye jikin sa daga gareta...
Please baby I wanna hold you so tight until the night is over ko da ba zaka iya ba just make me happy to night tayi maganar kama za tayi masa kuka, ban da yaso ba yayi abin da take so just some little romance...
Ko 10mins ba su yi ba, yace hungry and I need to freshen up yana fadin haka ya mike daga jikinta ya wuce toilet ba tare da bata lokaci ba yayi abin da zai yi, ya fito, tana nan kwance kamar yadda ya barta har ya gama shiryawa ya sauka kasa direct wani daki ya shiga yayi kwanciyar sa fuskarsa na kallon sama ba abinda yake tunanin sai wannan yarinya da ta bashi the most expensive and precious thing life can give..
Ya Allah ka kara hadani da yarinyar nan, she deserves a good life, ina son na taimake ta na cire ta daga wannan rayuwar da take ciki,
Amma dadin abin ance tunda ta zo sau daya bata sake zuwa ba, it could be tayi ne sabida tana cikin wani yanayi yayi magana yana lumshe ido..
Tasleem tunda suka shiga Paris take zazzabi a tsasaye gashi yau za su dawo Nigeria, tun da suka shiga jirgin take amai, zazzabi yayi karfi sosai Allah ya so business class suka kama, suna isa Nigeria Abuja, a ranan tace zata koma gida, su Farhan su kace ta bari a duba ta kafin tace A'ah, ba dan sunso ba suka bata kayan ta su ka rakata train station, Farhan ta kira driver su da ya jira ta train station Kaduna..
Karfe shida yayi mata a gida, nan ma zazzabi ne ya kara rufeta gashi jikin ba zafi sai azabar ciwo, don harta fada.. Inno hankalin tashe ta dinga kallon ta na rafka salati tace Allah ya sa ba tsotse maki jini su kayi ba,
Habi kam shuru tayi tana kallon ikon Allah, ita dai ba tace komai ba, da kyar aka samu wani mai chemist yayi mata aluran tsayar da amai ta samu tayi bacci,
Inno tace mai ke damun ta dan nan? Mai aluran yace bazai wuce bakon watan ta bane kinsa wasu haka yake masu amma, da, tana yin haka ne ko-ko yanzu ne ya fara ?
Habi tayi saurin cewa ba tayi harta gama ma bama sanni...
Mai aluran yace it could be malaria ne sai anyi test za agane abin da ke damun ta..
Bayan kwana biyu da dawon ta, ta warke kamar ba tayi zazzabi ba, har wani haske da sheki ta keyi irin na Amare, tun Karfe biyu Kiki ke adabar ta da kira akan su hadu.. Shiryawa tayi cikin Dubai abayan ta, ta gaya ma Inno za ta je wanke kai, minti goma yakai ta gidan Kiki dake Zango,
Da mamaki Kiki ke kallonta kafin tace gaskiya K'awa ta, kasar nan ba wajan zaman ki bane, kece haka kk canza kk yi kyau koh dai kin fara bleaching ne?
Dariya Tasleem ta kwashe dashi kafin tace bleaching kuma? Haba Kiki tun da banyi bleaching ba sai yanzu? Ai anfi yayi irin mu milky skinned girls...
Darawa Kiki tayi, tace Tasleem baki dama sam but what is the secrets naga boobs sun karu ne ga hips sun baje, jujuya wa Tasleem tayi tace you can say that again Girl..