Sashe 11
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace Baby talk to me please baby don't do this to us, Kiran sunan Alhajee ta dingayi suka zo aguje, gani condition sa yasa ya kira masu temako na gaggawa sai asibiti, shi be suma ba kuma shi ba a hayacin sa ba,still yana rike da cikinsa shikade yasan abinda yake ji ko mai nakuda baza ta nuna mai ciwo ba, Dr Kalvin yayi saurin amsa sa izuwa special room,
Hey Ali please be a man okay, yana magana yana gwaje gwaje a hankali Ali ya fara lumshe ido, sakamakon aluran da Dr Kelvin yayi mai to subsidies him, Dr Kelvin ya dade akan sa kafin ya fito,
Abby yace Doc how is my son? Dr Kelvin yace nothing to worry much Sir, Ammyn tace please can I go see him? Duba wristwatch insa yayi, kafin yace ki bari nan da 4 Saiki duba shi.alhaji nan da hour biyu kenan gaskiya ba zan iya jira ba zan shiga nagan shi tana fadin haka ta fara kokarin tafiya, Abby ya jawota jiginshi yace calm down honey, the doc asked us to wait until four, so we'd wait...
Saida tayi kukanta mai isanta kafin ta dago tana kallon Abby tace Honey this is 3rd time his admitted this year, what could be the cause? The Docs aren't saying anything relevant all they keep on saying is some stupid and unnecessary advice why?
Haba wife, kema kin san idan akwai matsala za su fada based on the diagnosis but I think it's nothing to be worried of.. Ammy tace haba Alhajee ciwon ciki fa at first was expecting the diagnosis results to be Renal failure duba da yadda yake finding difficult to Micturate..
Abby yace can you listen to yourself? Mimi Kinji abinda take fadi ko? Maryam dake kuka ta dago tana kallon su, so take ace yana da Renal failure haba mana Amina tunda likitoci suka ce ba matsala Sun fi mu sani...shuru ne ya biyo baya lokacin asr nayi suka koma su kayi sallah kafin suka dawo daide Lokacinda Mr Kelvin ke fitowa daga dakin, Mr and Mrs Hammajo please follow me to my office, yana fadin haka suka Mara mai baya, Dr Kelvin yace yaron ku yana bukatar natsuwa Sosai ba ason stress da over thinking su dinga damu sa,
Ammy tayi magana cikin harcen turanci tace Doc cikin sa fa yake rikewa dama anxiety attack na causing haka?
Murmushi Doc yayi kafin yace Usually anxiety attacks have more than one cause—often, several factors are at play at once. For example, an anxiety attack might come on when you haven't slept well for a few nights in a row, you've drunk more caffeine than usual,A hankali Ammy tayi nodding head alamar gamsuwa kafin tace Dr Kelvin can we go see him?
Yeah sure, but, yayi magana yana rubuce rubuce can ya mika masu paper yace have this.. Karba su kayi kafin suka wuce, Ammy ta wuce direct zuwa dakin Abby kuma ya wuce reception.. Idonsa biyu Maryam na basa tea da Nurse tace ta bashi, abinka da farin mutum har ya fita hayacin sa kamar Wanda yayi wata yana ciwo, murmushi yayi ma Ammy irin he's fine nan, Baby? Ammy ta kirashi dashi, amsawa yayi da na'am Ammy am, how do you feel now tayi magana cikin tausayawa, Ali yace Alhamdulillah more than ever, murmushi Ammy tayi tace Masha ALLAH..
Bayan minti Ashirin suka baro Asibiti,tunda Khadijat ta samu labarin baida lafiya ta adabe Maryam da kira, Gashi Maryam na tsoron gayame don tasan halinsa sarai when it comes to girls, tunda wannan bashine Karo na farko da k'wayenta ke nuna interest akansa, idan taje masa da mgna da kuka take dawowa sabida zai bata wani rankwashi na warning.shiyasa ma ba tayi gigin Kai masa ba,
SOME WEEKS LATER
Saida su kayi kusan wata daya kafin suka dawo Nigeria, Ali bai so ba Aman ya iya, shidin me biyaya ne kuma me respecting decisions parents insa, Ranan da suka sauka a Nigeria Abby ya....09074267236
Thanks
MissDmk✍🏻
[11/28, 20:48] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 12
Abby ya hadu da Old friend insa Prof Isah Haruna a Abuja airport, Isah Haruna ya kasance Psychologist ne a jami'ar A B U Zaria, gaisawa cikin mutunci su kayi, kafin yace gida kayi? Abby yace Eh direct zuwa zazzau, Prof Isah Haruna yace nima Zaria na nufa, yace wannan shine Abba koh? Abby yace Eh shine, Prof yace ya kamata yazo school ya same ni coz akwai damuwa ta tattare dashi, Abby yace ba damuwa ai sai yaje ai.
FEW DAYS LATER
Ali Cuba ne a office din Prof Isah Haruna, ya mayar da dukkan hankalin sa yana sauraran sa, Prof Isah yace I'm a psychologist and some how read minds. you're sick but you don't know you're, just a look ya tabbatar min da kana cikin damuwa..
Sauke ajiyan zuciya Ali yayi yace I'm OK Sir, Prof yace no, you're not coz muyi waya da Mai Martaba ya tabbatar min da cewa that you always keep yourself away from people which is Vere bad of you..
Shiyasa muka yanke shawarar zaka fara lecturing as assistant Lecturer hakan zai sa ka zama more expose and socialize with people..
Sir lecturing kuma? Ali yayi maganar cike da mamaki,Prof yce bawai permanent bane na dan wani lokaci ne, Ance you're good in maths so zan hada ka da Hod of Maths department you're to resume to office next week Monday.. Ali baice komai ba Illa godiya da yayi yabar office din,
kiran Hydar yayi yace gani a school dinku kana ina? Hydar yace ina Biology department kai kana ina? Ali yace yanzu nake fitowa daga VC's office yayi appointing as asst lecturer for 5months..cike da farinciki Hydar yace Woooooow Ali Cuba naji dadin wannan zance yanzu ne idonka zai waye Sosai..
Jan tsaki Ali Cuba yayi kafin yace Hydar ban waye a kasar turai ba sai annan? You must be crazy Hydar Kawai suna so nayi aiki kafin ayi enrolling ina as the CEO of Hammajo's Building& Construction. Hydar yace OK Mr Misogynist yayi saurin yanke Kiran kafin Ali ya zage shi tass..
A hankali Tasleem ta gama shiryawa cikin Egyptian mustard color Jilbab wanda ya fito da brown skin color ta,ba kwaliya a fuskarta sai chapette da ya Kara hasko da Pink lips inta Wanda ke kara mata kyau,car din Alhajee mai wara ta gani,a hankali ta karasa inda yay packing, cikin ladabi ta gaishe sa, ya amsa da murmushi a face, yace idonki kenan Talatu? Murmushi tayi tace jiya akayi saukar waliman, Alhaji yace na sani ai, congratulations yayi mata kafin yace, yaushe zaki zo kiyi min wara da nace? Murmushi Tasleem tayi tace, koh yau kace sai na zo alhaji saide dahuwar waran zai dauki lokaci.
Alhaji yace to yake nan? Tasleem tace yanzu Ka bari sai gobe sai na zo nayi ma har gida, Alhaj yace gobe zan tafi kaduna kuma bazan dawo ba sai sunday,hussshh tayi sound kamar wacca ta sha yaji, hakan da tayi yasa Alhaji shiga cikin wani yanayi da baze iya barin ta yau ta kubce masa ba, cikin wani yanayi yayi magana yace ni koh ba yawa Kinji?
Tasleem tace toh da Karfe hudu mu hadu dakai a danraka, saina soya nayi packaging na baka kawai.. Alhajee yace A'ah saide kizo kiyi kome acan, zan baki ninki abinda na baki.. Cike da rashin nuna ta gane inda maganar sa ya dosa tace ban gane ba Alhajee? Murmushi Alhajee yayi yace idan kin zo zaki gane yayi magana yana kuna motar yace 4 koh? Kina da kati na ai? Tace eh Alhajee, yace ki kirani.. Murmushi tayi tace to, a Zuciyar ta tace zaka sha mamaki kam Alhajee...
Bayan ya wuce ta koma ciki ta dauki handbag da akwai credentials inta tace, Inno na wuce school sai nadawo, adu'a Inno ta rakata dashi har kofar gida,
Tasleem bike ta dauka har Main Gate,Direct Senate ta nufa inda Mam Nazeef ke jiran ta, ganin shi tayi zaune gaban wanni datijo gaishe su tayi kafin, aka bude mata profile da zata samu cire admission inta,
Basu suka gama kome ba sai bayan zuhur prayer, a gajiye ta koma gidan su Meems.. Ta same ta a kitchen tana girki, K'awa yunwa nake ji please.. Kyalkyalce da dariya Meems tayi kafin tace waya ga yar Baiwa a ABU? Wai ABU taga Manya baki kam tayi magana tana kai mata duka..
Girgiza kai Tasleem tayi tace kyaji dashi nide ki bani abin ha6awa na ha6a, Meems tace ya Mulan ki?
Tasleem tace Wanne daga cikin mulan mai jakar hanci ko mai bakin pito? Kyalkyalce da muguwar dariya Meems tayi harta tana kaiwa Kasa, Don ALLAH K'awa kibarni haka ni Mula mai awara nike nufi, ya mutsa fuska Tasleem tayi tace yau zamu hadu ai, Zan je na koya mai hankali ai kamar yadda Elena tayiwa Marcus..nide zuba min taliyan haka kinsa nafison ta da ruwa..
Komawa daki su kayi suka ci abinci, bayan sun gama Ummah Meems ta dawo daga islamiyar da take koyarwa, Sannu dazuwa sukayi mata, Meems takai mata abinci dakin ta kafin ta dawo suka daura daga inda suka tsaya, amsar wayar Meems,Tasleem tayi ta kira mulan 1 saida Kiran ya katse ya kirata, tace ni Yanzu na fito gani daide Foodsteps, kazo ka same ni agun amsawa yayi da to,koh minti goma ba ayi ba sai gashi agun, kiran wayar ya dinga yi ba amsa ba sai can sai gata ta shawo corner, sauke ajiyan zuciya yayi ganin ta, cikin ladabi ta gaidashi, bismillah yay mata da ta shigo motar shiga tayi,Suka wuce market dan tayi mai list abinda zata siya na waran, 10k ya Mika mata tayi Siyaya ta fito ta shige motar, tak'i sakin jiki dashi