Sashe 7
Duk Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwana biyu da tafiyar su sa'id suka
dawo lokacin kuwa da yanma ne muna dakin
umma muna hira, sai kawai naji wata yar
siririyar murya tayi sallama cikin sauri na dago
kaina don tabbatarwar da nayi mai muryar tawa
ce gani nayi tasi'u yana tashe daita da karfi na
bugi kirjina nace hiii malle.............. . sai
kawai na soma kuka gaba daya dakin suka
kwashe da dariya ita kuwa umma kamo malle
tayi tanata faman yi mata sannu da zuwa har
sa'id ya shigo ban dena kuka ba har ya gama
abinda zai yi ya fita yace zaije yayi sallah.
Bayan sallar isha'I, Tasi'u ne ya fara
shigowa yayin da sa'id yake wurin baba, Tasi' u
suka gaisa da umma tace kai kun sha tafiya ina
umar dim yake? Yace ai sai da muka iso tace to
yaya baku sauke mishi nashi tsarabar ba?
Tasi'u yace komai da kika gain raba shi biyu
muka yi, muka ajiye mishi rabi muka dauki
rabi, umma tace madalla Allah Ya saka musuu
da alheri.
Tasi'u ya kalle ta cikin natsuwa yace
mata umma ban taba ganin karanci irin wanda
akayi mana agidan su maryam ba, ardo ya
54
tanbayi yaya sa'id abin da yake so ya bashi?
Yaya sa'id yace malle yake so a bashi yayi
shiru alamar baiyi zaton abin da za'a tanbaye
shi ba kenan, jimawa kadan sai yace to sa'idu
ka wuce ka tanbaye ni wani abu, komai
tsananin shi in hanaka in banda haka babu babu
abinda zai sa in baka malle don kuwa itace
madadin 'yar-uwarta a wuri na, duk da nace
bazan hanaka ita ba, hakanan kuma ba kai zan
baiwa ita ba, kai tsaye sai dai in baka ita ka
kaiwa mahaifin ka, shin abáiwä rikon ta da
mahaifiyar ka, amma ba kai da suengel ba,
Lurma tayi murmushin girmamawan de ardo
yayi musu tace Ubagiji ya raya mana ita, yaci
gaba, mu kuwa nan da kike gaNn mu fulani ne
don ni da yaya umar shanu hudu ardo ya bamu
ya kuma kaiwa yaya sa'idu shanu goma ya
kuma tsaya akan sai mun dauko su mun taho da
su, da kyar ya yarda da rokon da yaya Sa'idu
yayi mishi na cewar ya bari muzo mu debe su a
lokacin da ya dace muyi hakan.
Umma ta shiga godiya tana fadin
Ubangiji Allah Yayi mishi sakamako da gidan
Aljannah, da aka dan natsu sai umma tace mun
55
Jeki wurin mijin ki, ina jin bazai dawo nan ba,
kuma don ya riga ya gaji banyi musu ban a
tashi na tafi banga sa'id a falo ba, ban kuwa
ganshi a dakin shi ba, ashe bayan kofa ya buya,
ina cikin dube-dube sai kawai naji caraf ya rike
ni, nayi matukar tsorata har na kwala ihu ya
kelkele da dariya, na bata rain ace bukatar ka ta
biya ka tsorata ni, yayi murmushi yace
mifuitala' ma'ana wai bazai sake ban a taya
shi murmushi nace kace mun in ka juri zuwa
manbila wata ran zaka zama bafulatani, yayi
murmushin gamsuwa da jin maganar da nayi
yace ga dukkan alamu na riga na zama, kin dai
ji bayanin irin alherin da baffa yayi mana
maryam har ga Hafsat nan nazo da ita amma
bamu ya baiwa ba nayi murmushi nace kai dai
Allah Ya saka maka da alheri da kayi dabara ka
tanbayO mana ita.
Ana natsuwa da su hidimar shagalin
sallah da akayi sa' idu ya sanya ni a makarantar
koyon girke girke da yaki da jahilci, kullum zai
saukeni da safe hakan nan zai dai-daici tashin
mu yazo ya daukeni in muna dawowa kuma
zamu biya kasuwa muyi cefene na abincin da
56
aka koya mana, in mun dawo gida shi zan girka
mana a matsayin abincin dare, dama kuma na
daren kawai nakeyi, ita kuwa malle wacce
yanzu aka hana ni kira malle sai dai Hafsat tuni
ta soma zuwa nmakarantar boko da Islamiyya,
ko'ina tare da sahura suke zuwa komai nata a
dakin umma take yi, tuni ta mai zama ta zama
yargida, kullum umma cikin saya mata kayan
kwalliya take in zata unguwa kuma itace 'yar
rakiyar ta, takan shigo wurin na da safene
kawai ta gaishe mu ni da sa'id ta tashi tayi
tafiyar ta, malle tayi matukar shiga ran umma a
dalilin ladabin ta da biyaiyar ta, gata mai aiki in
dai tana wuri to babu yanda za ayi kaga wurin
da datti.
Zan iya cewa ban taba ganin ko inji
labarin uwar miji mai hali irin na umma ba, sai
ta hana sahura abut a bani, sai dą nayi wayo, shi
ne in ta bani abinda nasan sahura tana so sai
ince naci girma a bata ko kuma in karba ita in
saya mata wani.
Ni da sa'id kuwa babu abinda zance sai
godiya zan iya cewa ya same ni ayanda yake
so, shi sa'id mutun ne mai tsananin tsabta
57
wanda bai raina kazanta komai kankantar ta, ni
Kuwa daman na riga na horu da aiki don haka
komai.zanyi bana ganin wahalar shi.
A wannan lokacin nayi nufin in burge
miji na ta hanyar tsara girke girtke masu ban
sha' awa a lokacin hidimar babban sallah. Tun
ana jibi sallah ni da sa'id muka shiga kasuwa
don yin sayaiyar kayaiyakin da nake bukata don
yin abincin sallah, mun dawo gida na zauna ina
kallon tulin kayan sallar da aka tara mun,
lesuna biyu masu tsada dama dai wadannan
nasan na sa'id ne tare da gyale da takalmi da
jaka ga turaruka tare da under wears babama
ankon leshi yayi mana ni da sahura, umma ma
tayi mana ankon atanfa classic yaya babbama
tayi mun atanfa yaya balaraba ma haka nace kai
dadi kasheni ni yasu.
Ana gobe sallah kuwa tun safe muka
soma aikin abinci ni da sahura muka fara da
kwabe-kwaben fulawa na cin cin da na cake,
muka gama sannan muka shiga shirye shiryen
nau'o'in da zamuyi wuni mukayi rannan a kicin
har wajen karfe goma na dare, a lokacin nan
kuwa gidan gaba daya ya gauraye da kamshi
58
har wajen su umma aiken jamilu biyu yana
karbar tabi wai yaji wani sabon kanshin yana
tashi.
Sa'id ya leko kicin din cikin nuna dama
kosawa yace aikin nan faya isa haka, ke sahura
jeki ki kwanta ki huta na kalle shi nace ai anan
zata kwana don mu tashi da asuba mu karasa
baiyi magana ba, ya juya ya tafi nima ban
tsaya a nayi maza nabi bayan shi yana shiga
dakin shi ya juyo ya rufeni da fada, haka ake yi,
sai kawai ki zartar da hukunci ba tare da kin
shawarce ni ba, ban son kwanan nata anan, Ta?
Ko kuwa neman sanadin kice tunda tana
nan... .. nayi maza nace mishi ko kadan ba
haka bane, tana wurina ni kuwa ina nan yace to
jeki ki kawo mun cake din dana gain nace wane
a ciki? Yace oho ina nasan sunan su? Ke dai
kawo kawai in gani nace to nayi maza naje
kawo mishi, yana kallon na cikin murmushi to
gaya mun sunanyen su tukun na kafin in ci na
tayashi murmushi nace mishi wannan sunan shi
spiced honey cake, wannan family fruit cake,
wannan surprise cake, ga kuma speedy orange
cake, ga sponge cake, wane zaka ci a ciki?
59
Yace duka nayi dariya nace ba dai yanzu ba
yayan sahura tunda nasan yanda cikin naka
yake, kai dai bari in dan yankan maka a wannan
kaci dandan in mai da saura.
Duk da tsawon daren ba wani rantsuwa
mukayi ba ni da sa'aid hakan kuma bai hana ni
jaruntakar tashin sahura ba karfe biyar na
asuba, muka cigaba da aikin mu kan gari
yagama wayewa tuni mun kamala aiyukan mu
har mun gyara kicin da gidan gaba daya, ko ina
sai kamshi yake yi tanfar ba'ayi aikin komai ba,
na shiga dakin sa' id na samu y agama kwalliyar
shi hularshi yake gyarawa zai sa.iya na kalle shi
nayi murmushi ya harareni, yace yau sallah ma
bazaki iya bude bakin ki kice ma mijin ki yayi
kyau ba, a hankali nace mishi kayi kyau, Allah
Yasa yawan rai akayiwa yace t0 amin, ko kefa?
Allah dai yasa abincin ya kammala kafin
sakkowa daga masallaci.
Nace aim un riga mun gama har na
zuzuba dama zuwa nayi in gaya maka ko zaka
zo ka gani ya biyo ni zuwa kofar kicin din na
miko mizhi naman miyar a cokali yasa hannu
ya karba tare da fadin kokarin ki dai bai wuce
60
ki koya mun cin tsame ba, in yaso 'yanmata
suyi ta tsamenina kale shi kawai nayi
murmushi ya dan lumshe ido nuina alamar jin
dadin abin da yake ci sai ya sosa kunnen shi da
dan yatsa sannan yace uh, lalle ne maryam na
yarda kin iya girki, kin zama gwana ko maggi
menu conpetition na kai ki nasan bazan ji tsoro
ba, to bubbude in gani na shiga bude mishi
manya-manyan kulolin dake rufe ina mishi
bayanin su, sai da n agama sai yace to na cikin
gida fa? Nace ai na riga nasa sahura ta shigar
tuni don ina so baba yafara cin namann kafin
yaci na saura yayi murmushin jin dadi yace kin
keuta maryam Allah dai yayi miki albarka, nace
amin, nan da nan ya kira jamilu da tasi'u yace
musu maza kuje sukai su dawo kafin lokacin
tafiya masallaci yayi, su kace to, suka tafi ya
sake kallona aiki yayi yawane ya hana ki yiwa
baba danbun namar da nace ko? Nace ai anyi
duka na hada an kaiwa umma, yace to sannun
ki ke dai
Ni kam daga kan sa'id ne na dena yarda
da cewar fari yana fin baki kyau, saboda farar
fatar shi sa'id dogone baki mai kwarjini bakar
61