Sashe 11
Duk Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mishi kamar yanda damana gaya mishi tun
zuwan su, shikenan din su? Na sake cewa eh, a
sanina dai shike nan yace to naji jeki wurin
aikin kin a tashi na fito cikin rain a ina tunanin
irin wannan hali na sa'id kullum cikin bincike
da kidaddiga kuma amsa daya bai gamsar da
shi, un kuma kace mene ne yace bä komai.
Nikam hidimata nakeyi mai dadi babu
abinda ke faranta mun rai irin mu'amala ta da
umma da kuma 'yar wan sa'id ko da yake a
fili yake ina da mas'ala a tsakanina da yaya
babba, kiyaiyar da take nuna mun tana da yawa
don wani lokaci ma na taba jin umma tana gaya
mata cewar da kin bar wannan abinda kike yi
don kuwa ba gane ki zata raina ki, kinga kuma
ba laifin ta bane, in hakan ya faru gashi kuma
ina matukar samun kudi nayi sa'a sana'ata tayi
matukar karbuwa, in har ina da wani abinda
yake muntsinin zuciyata bai wuce dabi'ar sa'id
ba ta yawan tuhuma gashi kuma wani lokaci a
sarari yake nuna rashin yarda kan amsar da aka
bashi hakannan duk da gaya mishi da umma
tayi in nayi mishi laifi ya gaya mun in bashi
hakuri maimakon yayi ta fushi da ni, hakan bai
85
yiwu ba, sa'id yana shafe kwanaki goma koma
fiye da haka baya magana da ni baya kuma cin
abinci na sai dai kuma duk da zafin da hakan
yake yi mun na dena zuwa in kai karar shi a
wurin umma saboda komai kankantar abin da
yayi mun ta rinka yi mishi fada kenan wannan
dalili yasa nayiwa kaina fada don banga anfanin
kullum in rinka sanyawa mahaifiyar shi tana yi
mishi fada ba don haka sai na dauki matakin
zuba mishi ido, bance mishi komai ba, sai randa
naga alamar fushin nashi zai zo karshe ni kuma
sai in tsiri nawa daga ranar wanda shi kuma ba
jura maimakca ya fahinci nima so naake in
rama abinda yake yimun sai kuma yace wai zai
sa karfi wajen kawo karshen abin, to a haka
zaman namu ya kasance yau fari gobe tsumma,
babu kuma mai iya cewa ga wani takamanman
abinda ke hada mu, na dai sani kawai yana
yawan fadin wai ina cutar da shi, ni kuma nace
ya gaya mun cutar da nakeyi mishin, ba zai
fada ba don haka sai kawai na dauka yana fadin
hakan ne don bakar magana.
Rashin cikakken zaman lafiyan dake
tsakanin mu shin e yayi dalilin da sa'id yaki
86
yarda da rokon da nakeyi mishi na ya barni inje
in gano iyaye na, kuma na riga na kudurawa
raina bazan sake kai kararshi wurin umma ba,
kan wani abin da yake yi mun kokuma yaki
yimun don haka sai mukayi ta zama a haka.
Rannan muna zaune a falo na muna hira
ranar kuwa bana mantawa dasawa mukayi sosai
mun kai azumi ne muka yi buda baki tare,
azumin kuma na watan Rajab ne, na kalli sa'id
Cikin natsuwa nace mishi yayan sahura in Allah
Ya kaimu daya ga watan Sha'aban zan cika
shekaru biyu rabona da inga iyaye na, amma
har. yanzu taka ce mun ga ranar da zaka barni
inje ba, yace ko baki jeba aini ina zuwa daga
bikin mnu zuwa yanzu naje manbila sau uku,
kwanannan ma kuma zanje to mene ne na dole
ke sai kinje tunda ni ina zuwa? na daga ido na
kalle shi nace bance dole ne sai naje ba tunda
ba kaso kuma ban san dalilin ka nayin hakan
ba, amma na dauka koni baka tausaya mun ka
barni naje saboda ni kaina ba zaka
tausayawa baffa ka barni inje saboda ya ganni
tunda ka sani ya dauki duk abinda yake so ya
baka, hawaye suka zubo sharrr a idanu na,
87
tausayin ardo ya kara kamani da nayi tunanin
yayi kewata har ya hakura.
Sa'id ya matso kusa dani ya shiga
rarrashi na kiyi hakuri ki bar kukan hakan
wannan karon in Allah Ya yarda dake zani
manbila.
Tunda daaga ranar na soma shirye
shiryen zuwa manbila nayi shiri, nayi tsaraba
na adana kudi saura sati guda muyi tafiyar sa'id
ya kawo kudi masu yawa ya bani yace inyi wa
mutanen da nake ganin sun dace tsaraba, bance
mishi na riga nayi ba don kar yace nayi gaban
kai na sai kawai na karba nayi mishi godiya an
shirya tafiyar ne akan zamu jene mu kwana
biyu mu dawo, ummace tace a'a tunda na dade
banje gida ba, haka ba sai abarni inyi sati biyu
ko uku kafin in dawo don in samu damar
ziyartar dangi so sai, don haka sai sa'id yace to
in shi zai jene a lokacin zai dawo dai dauko ni
don haka tasi'u ne zai je ya kai ni, ni kuwa sai
na roke shi nace to ya bani izini in tafi da
sahura da jamilu tun da dukan su suna cikin
hutu bai hana ba, itama umma murna tayi da
taji na fada haka dan banda kudin daya bani
88
babu kuma wanda bai yiwa dinki ba a rigar mu,
ya kuma kawo kudi yace in basu kowa da nashi
ga kuma tsarabar su doya su kayaiyakin
masarufi iri-iri haka nan umma da baba sumna
dukan sunyi mun tsaraba.
Daga yin sallar asuba muka bar gida duk
da nauyin motar da irin karfin tafiyar da aka yi
mun isa rugarmu ne bayan sallar magariba
rannan kusan babu wanda ya gane n1 a gidan
mu, abinda kawai suke fadi shi ne 'yan-uwa
mijin sengel ne suka zo kuma ;da yake basugaa
malle ba sa id yace wai za'a bar umma ba kowa
sai zai zo zai taho da ita, ardon yazo wurin
yana y1 musu sannu da zuwa ya ganni yace ikon
Allah "din seungel hande to wuro gun? "
Ma ana seungel ce yau a gidan, nace eh baffa
sai kuwa gaba daya yara suka fara ihu suna
oyoyoyoyo, kai tsaye dakin ardo na shiga yayin
da su tasi'u suka nufi masaukin da akayi musu
ardo yana kallo na yana murmushi yace seungel
ta zama matar hausawa, na taya shi murmushin
Cikin yanayin jin kunya nace mishi a'a baffa, ai
ni kullum bodice ina kuma alfahari da hakan ya
sake wani murnmushin yace hakane seungel
89
amma fa kar ki rinka dauka ko bodi yafi wanda
ba bodi ba kin gane ? nace eh baffa muna nan
wurin muna hira ni da ardo har yaya jauro ya
dawo daga cin kasuwar kara daya tafi ya shigo
ya durkusa yana gai da ardo, daya gama sai
yace mishi naga mutanen su seungel ne sukazo
don na hangi mota, ardo yace mishi eh ba gata
ba yaya jauro ya gyara tsuguno ya shiga gaishe
ni ina amsawa cikin zuciyata kuwa kamar in
kyalkyale da dariya don na tabbatar bai gane ni
ba sai daya gama gaisuwar sai yace kai to ita
seungel din fa? na kyalkyale da dariya nace
haba yaya jauro in owa bazai gane niba kuwa
ai ya kamata kai kam ka gane ni ardo yace
kwarai kuwa seungel tunda yana iya sheda
saniyarshi duk inda ya shiga ai ko ya kamata
yafi sheda ki nace yauwa baffa ni da ardo
mukayi dariya shi kuwa jauro sai kallona yake
yi yana fadin Aradu kamar ba seungel ba.
Rannan kwana mukayi ni da ardo da
yaya jauro muna hira, sai da akayi sallar asuba
sannan nikam na nufi dakin maizube na
kwanta, ita kam sahura tana dakin bodejo su
tasi'u da jamilu kuma suna bukkar da aka sauki
90
sa'id suma aka sauke su, hidima sosai akayi
tayi masu.
Bayan sha biyu ne na tashi nayi wanka
nayi sallar azahar sannan na karya naga su
tasi'u sannan na dawo dakin maizube muna hira
bayan naje na gaida innan su yusuf da yakubu
suka shigo dakin na jawosu jikina na zauna
dasu ina cewa ikon Allah, baffa yayi yan
tagwaye maizube tayi murmushi tace aj kuwa
dai shima abinda yake fadi kenan muna cikin
hirar maizube tace mun ai kuwa kunzo dai dai
yau saura kwana goma ayi bukin sumaye, na
rike baki.cikin nuna alamar mamaki nace wato
goggo inda bamu zo ba da shike nan sai ayi
bamu sani ba, tace eh to dama dai ardo yana
cewa watakila mijin ki ya samu daurin auren
don kusan lokacin zuwan shi kenan mukayi
hira da maizube sai famar tarairaya ta take yi
tana taji dani ina fitowa daga dakin ta na nufi
dakin jume tana ciki ta mulmula kiba tayi
gwanin kyau da ita shi kuwa yaya jauro yana
gefe sai dogon wuya na samu wuri na zauna
muka gaisa muka kuma shiga hira ina tanbayar
ta mutanen gidan su da kasuwa tana bani labari
91
tanfar dai babu wata rashin jituwa a tsakanin mu.
Kwanan mu uku da zuwa na soma kai
ziyarar dangi babu inda banje ba cikin dangin
ardo da na bodejo har da na maizube duk wani
tanadi na tsaraba da nayi kuwa dama tun daga
nasu bodejon danan 'yan-uwan su duka ban
bantaba har kasuwar manbila da gidajen su
sarkin fawa duk naji inda duk muka je kuma
yaya jauro ne mai yiwa wadan da basu gane
niba bayani, seungel ne fa, wannan da tayi sharo
da majo din nan sai kuma a kama fadin kai
jau.o shi kuwa yayi ta fadin Aradu, to zan
muku karya ne ? suce a'a a'a jauro ai ba sana'ar
ka bace, abin mamaki ne dai yake da yawa har
shagon idi tela naje.
Na kai mishi shima tashi tsarabar tare da
iyalin shi.
Muna zaune a gida ni da yaya jauro a
bayan bukkar maizube muna hira na kalli yaya
jauro cikin kulawa nace mishi yaya jauro me ya
same kane? Naga duk ka fita haiyacin ka kamar
ba kai ba, dubi yanda ka rame ka kare ka zama
sai dogon hanci.
92