Sashe 2
Duk Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
sa idu akai na, kinyi kuskure da kika watsamun
kasa a ido a kan sa'idu, kinyi kuskure da kika
auri sa'idu kika barni bayan kin san ni din na
riga shi ganin ki, na rigashi cewa ina son ki, na
fishi son ki, na fishi bukatar ki, amma dole da
hakan baki ji kunya taba kiak mun irin wannan
cin zarafin, to nima kuma ba zanji kunyar gaya
ba cewar zaman lafiya da zaki samu a gidan
takaitacce ne, kwarai don kuwa zanyi ruwa inyi
tsaki wajen ganin baki sami zaman lafiya da
kwanciyar hankalin da kike bukata ba, na kai
matukan wajen tsorota da kalaman na shi *ban*
in sam in in dan mai * yazre* har in ganza mishi
cewar *bunice na zabi sa'idu na barshi ba tuni
haryayi nisa don kuwa cikin sauri yake tafiya
ina hangen shi harya bata cikin jama'ar dake
kallon Sharon da akeyi, neman wuri nayi na
tsuguna in wani iridn matsanancin kuka me
zaisa Mahmud yayi nun haka? Me zaisa ya
zargeni da cewarna zabi Sa... sunan ya kasa
karasawa a bakina. Maizuabe ta iso wurin cikin
sauri tana mai haskani datachil,me ya fito dake
nani ta tambayeni tana mai zuba mun ido, ban
iya cewa komai ba,in bandakukan danakeyi,
tasa hanu sta kamoni ta dawo dani dakin ta tana
16
tambaya ta nace mata Mahmud ne na bata
labarin irin magan-ganun da ya gaya mun,
hannu biyu ta saka ta rufe baki cikin salati, tace
shi din ? ai kuwa da dai bai kamata ace ya
fadihaka ba, shi aure ai ikon Allah ne, amma
bari inje in gayawa ardo don a kira shi a bashi
hakuri tun da ba asan me yake nufi da fadin
hakan ba, da sauri ta juya ta fita ba'a wani dade
ba saiz gata ta dawo, ardo yana biye da ita suka
shigo, ardo ya zuba mun ido yana kallo na cikin
natsuwa, yace a ina kika ga Mamuda sengel?
Cikin muryar kuka na gaya mi shxi sai da ya
gama jin ba ani na sai ya kalli mai zusbe yace
mata ni ina da tabbacin ba Mamuda ta gani ba,
domin shi akan idox na ya shiga mota tare
damahaifin sa'idu suka kama hanyar tatiya gida
bayan daurin aure, sauka yayi a hanya ya dawo
ko kuwa ? kuma a irin mutuncin mahmudu ace
ya fadi irin wannan maganganu, amma dai bari
na tura samari ta ko ina su dubo mun shi, in shi
din ne nan da wasu yan mintoci za'a zo da shi
tun da bazai yiyu ya tsere musu ba, tun da
tafiyar ta kafa ce.
17
Har gari ya waye babu Mahmudu babu
wani wanda yace ya gan shi, duk wanda aka
tanbaya sai yace ai ana gama daurin auren shi
ya tafi tare da mutanen da suka tafi a wannan
lokacin, wannan dalili yasa maizube ta kafe kan
cewar wai wata kila wani cikin aljannun dake
dajin na gani, shi ne ya fito mun cikin siffa
dakamannin Mahmud,nikam kara firgita nayi
da bayain na maizube, menene gani na da
aljanin dajin da zai zomun cikin kamannin
Mahmud yana mun irin wannan maganar ?
Washe gari, ranar Asabar ne aka shirya
za'a tafi daasuba na sake fitowa inje in sadu da
mahaifiya ta ko akwai wata maganar da zata
gaya mun nayi sa'a na sameta ita kadai tana
zaune bakin gado tana shayar da Yusuf,
durkusawa nayi a kafa, nan da nan kuma
hawaye suka kama zubowa daga idanu na, cikin
kuka nace mata inna ki yafe mun ta dan kalle ni
kadan ta kawar da kan ta gefe takce nikam me
kika mun ? ki danje ki roki ardo gafara, nace
mata to, mun danyi shiru na lokaci kadan, sai
naji ta soma yimun magana in kinje can din sai
kiyi hakuri, saboda zama cikin bare
18
ba karami bane, rayuwar yau din nan dakike
gani shi aure kayi shi cikin dangin ka ma yaya
ka kare dasu ? balle kayi shi cikin mutanen da
basu san asalin ka ba, basu san dangin ka
ba, daga ganin mutane kawai kin kama kan ki,
'yan uwanki a dalilin su jikina ya sake yin sanyi
jin maganganun ta nan take na katse kukan da
nakeyi nacemata inna bakice mun kar inyi ba,
tace to, akan me zan fadi hakan tun da ardo bei
hana ba 2 tsawon lokaci tana mun nasiha game
da zaman aure da kuma zama da mutum, shi
kan shi data gama sai tace min in harkika bi
magangannun dana gaya riki ka daici zại miki
sauki don ba zaki rasa abokan mu'amala ba,jin
dadin ganin yandata saki jiki tayi magana da ni
zai yasa na gaya mata abin da ya tsaya mun a
rai, game dadan uwana nace mata inna don
Allah ki taimaki yaya jauro ki sa ido kan
al'amarin zaman shi da matarshi kar kuce ku
manya ne, babu ruwan ku da su, jume wahala
take ba shi dana ga bata kwabeni kan maganar
tawa ba,sai na bata labari tun farkon zuwan
jume gidan har kawo abin daya faru tsakani na
daita na bina rafi da tayi da kalaman da ta gaya
mun da nayi shiru sai ta kalle ni tace mun jeki
19
kargari ya gama waye wa,mutane su fito su gan
ki anan, nace to, na tashi na fita, na kasa
wucewa in nufi dakin mai zube, a dalilin shima
yaya jauro ina son ganin shi, ina dosowa kusa
da bukkar su na hango shi a rakabe jikin dakin
ganni ba, sai dana iso wurin shi nace mishi
yauma ta kore ka ne ? yayi zunbur alamar bai yi
zaton gani na ba, 'seungel' yana kiran sunan
nawa sai kuwa hawaye suka zubo sharrrrrr daga
idanu shi, nayi maza na sa hannaye na biyu na
share mi shi ina fadin karkayi kuka yaya jauro,
maza basa kuka, barni ni inyi ni dazan tafi in bar
yan-uwa na in barku dan sukan ku inje in
gamu dawasu mutane can da ban da bansan
komai nasu ba, jume ta leko ta gan mu tayi
wani lalataccen murmushi tace za kuma ki tafi
ki barni da shi yaya kenan ? na tayata
murmushi nace zaki ci karen ki babu babbaka,
amma na dan takaitaccen lokaci ne na
kamahannun yaya jauro na ja shi-muka koma
bayan bukkar mai zube muka tsuguna don kar a
hango mu, mu kayi ta magana, tausayin shi
yayi matukar kama ni, na kalle shi nace mi shi
ka yafe min abin da nayi maka, yaya jauro
kudin ka da ka binne a yashi ni na dauka.
20
Da sauri yace kai! Aradu jume akwai
wayo dama tashe kene kika sace nache mata
kul dangin mu bama sata, tome yasa kiaka min
haka, sengul gashi yanzu danban bata kudin
buki da yawa bata hanani bar shi tun da akafara
bukin nan ban yi barshi sosai ba, to yanzu ina
sauran suke ? ko kin kashe duka ? nace mi shi
ban kashe ko kwabo ba, na dai cusa sune cikin
ciyawar dakin goggo, ta barin kudu, in ka cusa
hannuka zaka ciro su, ya zuba min ido cikin
takaici yace to yaya za ayi in dauka a nan me
yasa baki cusa a dakin goggo na ba ? wato
bodejo' race to, kayi hakuri, yaya jayro ka
yafe mun, yace babu komai, sengel aike yar
uwata ce yanzu dai damuwar itace sai yaushe
zan sake ganin ki? Na daga ido na kalle shi,
hawaye suka zubo mun a ido na nace ban sani
ba, yaya jauro na dai san kawai na kwaremu
dana yarda na bar auren korijo da kullum sai
mu rin ka hadawa arafi muna hirar mu mai zube
ce ta sake fitowa tanan wurin ta dakamun tsawa
me ya sake fito dake? fitinanniyar yarinya
kawai, nayi maza na tashi na koma dakin ta, shi
ma yaya jauro ya nufi nashi wurin.
21
An shirya tafiyar da karfe goma na safe
ne, abin da naji mai zube tana gayawa mutane
kenan tun tara bata yiba aka kaini wurin ardo
yana zaune akan gadon shi ya bani umurnin yin
hakan yaya jauro na, ya shigo ya zauna kusa da
ni,ardo ya kalle shi yace mishi jauro yau zaka
rabu da'yar uwar ka, yaya jauro yayi maza ya
sunkuyar da kai kasa, alamar boye hawaye
yakeyi, ardo yayi amurmushi yace aure kenan
karfin shi yana da matukar yawa yanzu dai ga
shi zai dauke seungel daga wannan dajin namu
ya akai ta can wani wurin da mu bamu sani ba,
ya kuma hadata da mutanen da tata sani ba,
hakane ko ba haka bane ? yaya jauro yayi maza
sssyace hakane ardo, to shi aure sunane amma
daga zarar anyi shi sai kuma wajibai su shigo
cikin shi tsawon lokaci ardo yana smun bayani
akan girma da daagrajara aure, daya gama sai
yace min kuyi matsaikaiciyar rayuwa ke da
mijin ki, kar ku tsananta kwadayin duniya
saboda wani hadisi na Manzon Rahama SAW
da yake cewa "Wani lokaci zai zowa al' ummah
ta da zasu so abubuwa guda biyar (5) zasu so
rayuwa su manta da makomar su, zasu so
dukiya sai su manta da hisabi, zasu so abin
22