Sashe 1
Duk Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DUK DAYA
3
Na
HAFSAT SODANGI
(Mrs. Yusnusa Abdullahi Dabai)
1
Hakkin Mallaka (M)
HAFSAT C. SODANGI
COPY RIGHT
HAFSAT C. SODANGI
2
GODIYA
Godiya ta tabbata ga Allah majibincin
dukkan al'amura mai kowa mai komai
mahaliccin sammai bakwai da kassai bakwai
tare da abin da ke cikin su.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga
cikamakin annabawa shugaban manzanni
annabin karshe annabi Muhammad SAW tare
da alayen sa da sahabban sa da wadan da suka
bima tafarkin sa na gaskiya har zuwa ranar
alkiyama.
SADAUKARWA
Sadaukarwar littafin ta kuce makaranta
littafi na cikin kasa da waje ubangiji ya saka da
alheri ya kuma kara karíata zumuncin da ke
tsakanin mu.
4
FADAKARWA
Don Allah a lura da littafin don na bayar
da addu'a wacce ayace ta Al-kur'ani mai
Girma, alura ina yin bayar da addu'o'i saboda
sanin ba kowanne yake iya kulawa da littafi ba
in ya shiga hannun shi, to amma saboda yawan
tanbayar da mata keyi- shi yasa na bayar da
addu'ar cikin littafi na biyu da kuma wannan na
ukun (3) akiyaye fatan alheri gare nmu duka na
gode da kulawar ku.
JINJINA
Jinjinar takune Hajiya Lubabatu Shehu
Illelah Gidan Rediyon Beijing, China. Da
Jamila Usman Lamir Gidan Rediyon tarayya
Kaduna, na gode kwarai da kulawarku.
FATAN ALHERI
Fatan alherin nakune Hairat Muhammad
Muhammad G. Biu da Mrs. Lawan lai-lai
Kankiya. Zaliha Abu Datti. Na gode.
5
GORO
Shafa'atu Yahaya Sani mai nagge
Maimuna Sani daga Katsina, Amina Adamu
Garba a Maiduguri, Maimuna S. Musa, Nusaiba
M. Abubakar, Zainab Dodo a Katsina, Binta
hashim a Shanera, Amina Abdullahi 'Mee-
Mee na gode da kulawar ku.
KUNA RAINA
Hafsat Lamara Azare, Zainab Dauda
Benue' da Salamatu Dauda Rashida Dauda
dukan ku iyalan gidan Alhaji Dauda dan
Malikun Ikara, Hauwa isa FGC Nusaiba M.
Abubakar, Zakiyya Abdullahi Katsina, Hadiza
lalundi Hadejia, Amina 'Mee-Mee.
YABO
Yabon nakune Hajiya Salima Sulaiman
mrs. Usman Maraya na huche Zamfara state,
Allah ya raya mana takwarata 'Hafsat'.
6
INA SANE DA KU
Murja maman Sultan, Army Barrack
Warri da Zainab Zubairu bello, Amina Jafar
Gumel, Zuwaira Muhammad Ibrahim, Zulaikha
Musa yabubihd Zainab Rufa'I a Katsina,
Zainab Abubakar liman, Zainab Sabo Sale
Rijiyar-Lemo. Na gode da sakomin ku Allah ya
bar zumunci. Amin.
Na gode Hadiza Muhammad Sokkoto da
Shawarar ki.
TA'AZIYA
Ina mika ia'aziya tag a Saudat Usman a
Taraba, bias rasuwar yar-uwarta, ubangiji ya ji
kanta da rahamar sa, mu kuma in tamu tazo da
Allah ya azurtamu da cikawa da imani amin.
7
BAN MANCE DA KU BA
Maimuna Muhammad kwanar
Aforestation Yamadawa a Kano, Yasira Ahmad
Lagos Yakubu Yahaya Azare Walida Aliyu
Sokkoto, Uwani Bashir Abubakar Ummul-
Khairi Umar mezun di Ummi Waziri Gidado,
Fatima alheri ssgareku tare da iyalan ku.
GAISUWAR SADA ZUMUNCI
Gare ki da iayalan gidan ki duka. Hajiya
Zainab Barau Patiskum, Ubangiji ya saka miki
da alheri ya kuma kara kaunar dake tsakanin
mu na gcde.
HAKKIN MALLAKA
Hakkin mallakar littafin na
marubuciyar shi ne HAJIYA HAFSAT
CHINDO SODANGI 08025078968
8
DAGA LITTA1TAFAN SODANGI
1. Uwar miji
2. Naga ta kaina
3. dabon wando
4. cikar alkawari
5. tabbataten al'amari
6. waiyo ya
7. yiwa
8. abu na
9. kifi na ganin ka
10. mata masu duniya
11. nufin Allah
12. me zamuce da maza?
13. da kamar wuya
14. shamaki
15. hattara
16. Biyan bukatar rai
17. Gani gareka
18. Mata da Kicin Din Su
19, Duk daya
9
Littatafan dukan su anyi sune kawai don
fadakar wa da nishadantarwa ana neman uwa
ga duk wanda yaga wani abin da yayi kama da
al'amarin shi bada shi ba dole ne kawai, na
gode.
10
Tsananin hakurin da maizube ke baiwa Ardo
kan shirmen da na tabka ya sanya shi juyawa ya
tafi ba tare da yace komai ba, shi kanshi
Mahmud wai wayawa kawai nayi naga ya bar
wurin tsugunon shi, amma bansan sadda yayi
hakan ba.
Bansan yanda Ardo yayi da su Mahmud
da iyayenshi ba, na dai ganshi kawai yana yi
musu rakiya zuwa inda suka ajiye motar su.
Hakannan naci gaba da zama na a gida
ina gudanar da al-amura na cikin nutsuwa da
kwanciyar hankali a dalilin babu wanda ya sake
taso mun da maganar data shafesu, nima kuma
dama nafi son hakan don kuwa duk yanda nakai
da son auren mutanen in har na tuna auren su
yana tayar mun da hankali, yana nufin na bar
Arco, wannan shi kadai ko da a yanzu yana da
wasu 'ya'ya-mazan amma kuma ai basu 1sa
komai ba, gashi zan bar zuwa Cin kasuwa zan
bar zuwa farauta zan bar hasswa doki na, in
dena zuwa wasan kirgel sai in tsinci kaina da
tanbayar kaina anya sudin zasu iya debe min
kewar abubuwan da zan raba dasu? Na riga na
11
saba dasu sun zama bangaren rayuwa ta gashi a
birni nasan babu wurin yin sharo ba'a cin
kasuwa balle su farauta.
Bodejo kuwa gaba daya ya fito fili ta
nuna mun bata son barina gida don haka zuciya
ta ta zamo cikin kai kawo mai tsannani.
Yan kwanaki kadan da tafiyar su
Mahmud sai kuma ga sa'id ya sake dawowa da
nashi iyayen, gaban na ya rinka faduwa gannin
irin tashin hankalin da ya same shi wancan
karon a lokacin da Mahmud da iyayen shi suka
zo. Ina kwance kan gadon bodigo na rufe ido na
ina barci don bana son tayi mun wata Magana
akan zuwan nasu sai naji shigowar maizube ta
samu wuri a bakin gadon bodijo ta zauna tace
bodijo wurin ki na zo, ta kalle ta cikin natsuwa
tace mata lafiya dai ko? Tace lafiya man, akan
zuwan mutanen nanne Ardo yace inzo in
sameki muyi shawara ga sa'idu da iyayen shi
sun sake dawowa shi kuma yana so ya basu
auren don ya hutar dasu dukan su zirga-zirgar
da suke yi,.kuma koda tace ita dukan su tana
son su a fahimtar da yayiwa mu'amalar ta dasu
dukan su yana ganin sai' idu ne ya dace da
12
auren ta, domin kuwa akwai kunya da
girmamawa mai yawa a tsakaninta da shi ko
kuwa ke me kika gani?
Bodejo tayi kamar ba ta ji abin da takc
fadi ba, balle ta bata amsa, maizube ta gaji da
jiran amsar ta, da ta gaji ta tashi tayi tafiyar sta,
saboda ta gane ba zata amsa ba. Washegari,
kuwa da safe ina jin Ardo yana gayawa
maizube ya shedawa iyayen sa'idu cewar
daurin auren zai zamo biyu ga watan Sha'aban
don inyi azumi a daki na, maizube tace mishi
yayi dai-dai. Jin labarin sanya buki na da Ardo
da wani can wanda shi din ba cikin Kabilar mu
ta bodii yake ba, ya jawo cece-kuce mai yawa a
cikin kabilar tamu, su kuwa hausawa da yake
mu mu'amala dasu cizon yatsa suke yi suna
fadin inda sun san hakanne ai da suma sun shiga
cikin maneman seungel.
Kwanakin bukina suna matsowa cikin
sauri tunda dama ba wani dibansu da yawa aka
yi ba, rannan da sassate Ardo ya ware garke
hudu na manya-manyan bijimaye yace aje a
sayar da su a kawo kudin ayi musu suyaiyar
kayan daki da dasu, maizube da sarkin fawane
13
suka hana Ardo yin hakan sukace ai bijimaye
goma ma sun isa in yaso in anje anga ana
bukatar kaii sai a kara da biyar aka samu ya
yarda. Tun daga ranar 27 ga watan Rajab aka
soma hidimar bukina a gidan mu wato tun
kwanaki biyar kafin ranar daurin auren cikar da
akayi a gidan mu ya wuce a tsaya ana bada
labari, 'yari-uwa da abokan arziki na nesa da na
kusa duk sun iso, ko ina ka duba a gidan mnu
jama'a ne daga can kuma hidimar yanka da
girki a keyi. shi kanshi sarkin fawa da iyalin
shin sun dawo gidan mu da zama har sai an
gama biki kafin su koma gidan su. Ranar
Laraba 30 ga watan Rajab ranar ne akayi bukin
saukar Al-Kur ani na, ranar ne kuma Ardo yayi
alkawarin z2'a yi mun zaen asali na wato
zanen da zai baiyanar da asalina ga kowa abin
nufi shi ne dasu ko ina ka ganni ka gane ni din
yar kabilar :caii ce. A wannar ranar ne kuma
sa'id da tawagar abokan shi suka iso cikin su
kowa har da Mahmud sune kuwa suka hana shi
zanen da za' ayi mun ta hanyar biyan kudi masu
yawan gas ke. Washegari da safe aka sanyani a
lalle ko ban fada ba kuwa ansan madara aka
fesa mun ran jumma'a da sassafe mahaifin sa' id
14
ya iso cikin tawagar mutanen tanfar ba daga
nesa suka taho ba. Bayan san kowa daga sallar
jummaa ne aka daura aurena da sa id ana gama
daurin auren kuwa aka goce da wasanni iri-iri
cikin su kuwa har da na sharo da daddare ganin
duk jama'a sun nufi wurin kallon wasa saura
dagani sai maizube, sai nayi nufin fita in tafi
dakin bodigo don kuwa nasan in dai ba wannan
damarce zanyi amfani da ita ba to kuwa ba ko
shakka za'a tafi dani ba tare da munga juna ba,
ni da ita ina fitowa na biyo ta bayan bukkar
maizube ina tafiya a hankali cikin nutsuwa sai
kawai naji wata mury1 mai sanyi ta kira suna na
a hankali cikin rada-rada 'seungel' tun kafin in
wariwaya in ganshi nasan wannen ne mai
wannanmuryar naga na tsaya cikin mamaki da
kadiwa ganni da matsanan cin tsoro da ya
haddasa mun haduwa cikin rawar murya mai
tsananin nace mishi Mahmud me kakeyi anan
dukkansu suna wurin kallon wasa?
WASAA..'ya fadi hakan da kakkaurar murya
data fahintar dani kuskurena kana bin da na
gaya mishi. Kina nufin kallon wasan anren ku
da sa iduune ya kawoni? Zuwa nayi don in
sheda miki cewar kinyi kuskure da kika zabi
15