Sashe 23
Deen House Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To itama Zainab ɗin zuciyarta ce tayi mata nauyi bawai don zuciyarta naso take yiwa Ya Deen wulaƙanci ba a'a saidon ta fahimci idan ta biye masa ba ƙaramar ɓarna zasuyi ba gashi tasani babu wata dama data saura ta gyara auransu a cikin shekara ɗayan abubuwa da yawa sun faru duk da cewa an tabbatar musu ba yin kansa bane sakin aikin sihiri ne Abba be sauka daga fushin da yayi dashi ba har gara Dad shi dama bai ɗauki wani zafi sosai ba ya ɗauki lamirin abun ya danganta shi da zanen ƙaddara yaji a ransa dama ubangiji bai tsara zasuyi doguwar rayuwa tsakaninsu ba saidai abinda yake daure mawa kowa kai a lokacin da akace shiga tsakani ne kowa yaji a ransa Nafisa ce da suka tsawaita bincike ne aka tabbatar musu koda da sanya hannun nata to ita nata kaɗan ne akwai wanda yafita hannu cikin lamarin a ƙarshe ne Mal Tsalha ya tabbatar musu akwai hannun Hajiya Luba a mutuwar auren Zainab da Deen lokacin da asirin da tayiwa Dad ta raba shi da Zainab ya karye da taimakon Mal Tsalha shine hankalin Dad ya koma kan Zainab duk maganarsa Zainab nan ta sake shiga faɗi tashidon ganin ta wargatsa farin cikin Dad da ƴar lelen nasa cikin hakan ne kuma Dad ya gano tana cikin ƙungiyar asiri tana ta'ammali da aljanu masu zuƙar jini hakan ne yasa ya saketa itama taje ta shiga ta fita tasa aka saki Zainab.
Kiran da Bature yayi mata ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin data tafi ta sanya idanunta cikin nasa yayi mata murmushi yace “kema kina dogon tunani meye damuwar rayuwarki?" Ajiyar numfashi tayi ta ɗauki jakarta tace “Ina gdy baƙon ƙasarmu kazo ka ɓige da driving" Murmushinsa me tsadar gaske yace “Meye aibi dan nayiwa cancanta abinda ya cancanta zakiyi kamar awa nawa?"
“Tana duba agogo tace “Karkace zaka jirani sai huɗu zan fito" duba agogon hannunsa yayi yace 1:51pm zan iya jira ki fito in kin amince saiki rakani gidan abokina daganan sai mu wucce na saukeki" badon ranta yaso ba saidon batason yi masa abu me kama da wulaƙanci domin shima uzurinsa ya bari ya taho nata.
3:34pm ta fito suka fice tunda suka fito yakeson yi mata magana ya kasa hakanan yarinyar tayi masa kwarjini har Saida sukaje tarauni gidan wani abokinsa suka shiga matarsa me kirki take tambayarsa Captain Aliyu ina ka samo min ƙawa Nikam tayimin" kallon Zainab yayi yace “amarya tace insha Allah..." Kallo da Zainab tayi masa yasashi kawar da kai sukaci gaba da hirarsu da Usman Saudah taja Zainab suka shige ciki ta dubeta tace “Don Allah karki yaudaremu wlh tunda Aliyu ya furta to da gaske yake baya ɗaukar abubuwa da wasa"
Kawar hirar tayi sukaci gaba da tattaunawa akan lamarin rayuwa har Saida yace ta fito su tafi Saudah ta cikata da tarkacen turaruka tare da alƙawarin indai biki ya tashi har Canada zata kai amarya Zainab tayi dariya tace “Kin yarda kenan tsokanarki fah yakeyi kawai dai.." kawai dai me? Nan da yan kwanaki zanyi ciki dake na adana gold da diamond adanasu akeyi a guri me daraja da tsaro.....
[10/27, 8:16 PM] AM OUM HAIRAN: *DH49-50*
Please karki karanta in baki biya ba Nrml group 300 VIP 600 PC 1k acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko katin waya MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ƴan Niger zaku turo kati Airtel.
Ɗaure fuska tayi ta fice suka kalli juna da Usman, yace “Kuma yarinyar nan tayi na'am da wannan shirin naka Aliyu?" Shafa sumarsa yayi yace “Na kasa bayyana mata abinda ke raina ba na kasa" dariya Usman yayi yace “Ashe kai har yanzu rago ne bansani ba ina mamakin gaka da jarumta akan komai amma akan mace kake da rauni meye cikin furta kalmar I see I love you ok to dama kawai solar mu kakeyi to ai Shikenan in bazaka iyaba wani zai iya"
Numfasawa yayi yace zanyi ƙoƙari insha Allahu" da haka sukayi sallama yaja motar suka tafi tunda suka taho yakeson bawa kansa dama yayi mata magana ya kasa bawai tsoro ne ya hanashi ba a'a rayuwarsa ce bata cakuɗu da wulaƙanci ba amma ya zaiyi tunda zuciyarsa tanaso, ya jima yana tunana ta inda zai fara kafin yayi mazantakar cewa “ Zainab!" Ɗagowa tayi suka haɗa idanu fuskarsa babu wasa duk da ba daɗewa tayi da saninsa ba ta fahimci abinda yakeso ya faɗa me muhimmanci ne.
Rashin amsawarta ba hanashi ci gaba da furucinsa da cewa “Bansan ya zaki ɗauki magana ba saidai koma yane na amince ki ɗauketa in har zuciyarki zata yarda inasonki matsayin mata ta biyu gareni Zainab don Allah karkice a'a ki bani dama zan maye miki gurbin mijinki har ma da abinda ya kasa ina me baki tabbacin bazaki taɓa yin nadamar amincewa dani matsayin miji ba"
Wata uwar harara ta zuba masa ta buɗe motar zata fita ya riƙo hannunta ta juyo ta kalleshi shima ita yake kallo yace “please Zainab don Allah..." Fusge hannunta tayi tace “Bana buƙata" daga haka bata ƙara ko kalma ɗaya ba ta fice masa a mota ta shige gida, Mama tana ganinta tasan da matsala ɗan uwanta baiyi kasuwa ba, to shima bai shiga gidan ba ya juya ya nufi gidansa yana zuwa ya zube a falo Hadiyyah dake zaune ta dubeshi tace.
Da matsala ne hero?" Numfashi ya sauke ya share zufa yace “Da nasan ƙaddarar shan wahala ce zata kaini gidan yaya Sadiya da bazan je ba Haddy..."
Cikin rashin fahimta tace “Ƙaddarar shan wahala kuma?" Jinjina mata kai yayi yace “Bayan ke bantaɓa jin zan iya son wata mace ba bare nayi sha'awar haɗaki da ita duk da tayin da kika dade kinayi min na ƙarin aure bantaɓa sha'awarsa ba sai yau da ƙaddara tasa nayi tozali da Zainab ƴar mijin Yaya Sadiya, Haddy daga kallon farko naji yarinyar ta kwanta min kuma zuciyata ta karɓe ta sannan naji a jikina bazan samu matsala daku ba domin itama iyayenta dattijai ne, saidai kash nayi rashin saa Zainab bata karɓeni ba tama cemin bata buƙata ta...."
Katse surutun yayi saboda dariyar da yaji Haddy nayi masa ya zubanta idanu da takaici Saida tayi me isarta sannan ta saita nutsuwarta tace “Allah Ali gadanga ƙusar yaƙi, anya kai da kazo a zamanin yakin zaka rinƙa fita kuwa wannan sarewa da wuri haka saikace ba gwarzo ba? Nikam don Allah karka karyamin da gwiwa wlh tunda kana sonta nima inasonta kaga yanzu muyi istihara mu nemi zaɓin ubangiji sannan muyi addu'a ta kasance alkhairinmu baki ɗaya insha Allahu zamu sami mafita"
Itako gwanar tun daga wannan rana bata ƙara bi takan Bature ba ko Mama ce keyi mata maganarsa tashi takeyi ta rasa masifar son da takewa Deen da duk lokacin da wani abu makamancin haka ya bijiro takejin idan ta amsa batayi masa adalci ba amma kuma a zahiri bata iya bashi cikakkiyar dama kota tattaunawa ce sau ba adadi kamar yanda ya taɓa yi mata tayi itama zuciyarta nayi mata wannan tayin na tayi auren kisan wuta ta komawa mijinta su buga sabon salo da Nafisa.
Saidai idan ta tuna haramcin hakan sai jikinta yakan yi sanyi, yau Litinin ce tun safe ta haɗe kayanta cikin jaka da niyyar yin ƙaura zuwa sheka tunda ya rage yanzu saura kwana huɗu su shiga hidimar bikin Bahijjah, haka kawai tunda Zain ya dawo taji bata kaunar zuwa Sheka musamman da Daddy ya kirata yake faɗa mata ya yanke hukuncin haɗa aurenta da Zaharaddeen tun ranar taji tsanarsa ta ɗarsu a zuciyarta amma ta danne to shima bai wani bawa maganar muhimmanci ba gudun kar abinda ya faru a baya ya kuma faruwa duk da yasan cewa a yanzu babu aure tsakanin Deen da Zainab amma yana tsoron dawo da ciwonsa sabo, bawai don bayason Zainab ba musanman ma da yaga Abba bai karɓi maganar ba.
Itakam ansata a zullumi haka tazo sukayita hidimar bikin dake sun shiryawa bikin ba ƙaramin kuɗi sukaci ba wajen gyaran jiki tayi wani kyau da bata taɓa yin irinsa ba abinka da Black beauty duk da ba bakace sosai ba tayi kyau na gaske har taso tafi amaryar ansha shagali matuƙa.
Abba ne ya hanasu dinner wai gayyar sheɗan ce basu so ba musamman Zainab tayi gayyar ƙawayenta sosai duk da ya hanasu Saida suka saci jiki suka kayi hayar wani ƙaramin hall sukayi ƙawatacciyar dinner ɗin su yasu mata suna tsaka da dinner ɗin ne aka aiko kiranta ta fito tana dariya yarinyar da tazo kiranta ta nuna mata wata aniyar mota ta isa cike da mamakin waye yake neman ta itadai tasan duk waɗanda ta gayyata sunzo, tsayawa tayi gaban motar wata matashiyar mace ta buɗe ta fito da ganinta kasan hutu ya hudata duk da kyawun skin irin na Zainab Saida matar ta zame mata abar kallo.
Isowa tayi gabanta tanayi mata murmushi ta miƙa mata hannu tace “Barka da wannan lokaci Mrs Aliyu Ni sunana Hadiyyah Aliyu Bature" mamaki bai ƙara kama Zainab ba saida taga Les ɗin dake jikinta shine a jikin matar ta kalleta sosai tare da kawar da mamakin tanaji a ranta ƙila arashi ne kawai itama ta siya tace.
“Allah sarki sannu da zuwa saidai ban ganeki ba" tana rufe bakinta yana fitowa a motar, Hadiyyah ta nuna shi tace “Amma kin gane wannan ko?" Murmushi Zainab tayi me cike da faɗuwar gaba tace “Lahhh ashe kene matar uncle Bature sannu da zuwa sis" rungume juna sukayi Zainab ta janye jikinta tace