Sashe 9
Dangina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni wlh habu na rasa ya zanyi da Alh Muhammad (habibi) yace saidai in samo masa mai aiki kuma mace da namiji yakeso musamman msta da miji matar ta taya matarsa aiki shikuma mijin yayi masa gadi da driver gashi ban samuba ,kuma kasan shi zai basu wajen zama da abinci da komai
Kallon juna sukayi basuyi wasa da damarsu ba sukaje suka samu mutumin suka mishi bayani su mata da mijine aikuwa yayi murna nan ya kawosu wajen Ammin da Abbanku ,aikuwa cikin saa suka sameshi ya daukesu ya nuna musu masaukinsu sannan ya biya dilla lai sukayi gaba nan wuka dawo gidan da zama ,bayan an dauku lokqci Ammi ta gane nida Bello ba mata da miji bane shiyasa ta ajiyeni ts tambayen ban boye mata komai ba na mata bayani nan ta samu Alh muhammad ta shaida masa aka daura mana sure ,shakuwa da soyayya ta shiga tsakanina da bello sosai duk wani abubuwan aure Ammince ta koyamunsu ana cikin haka muka samu cikin tare ,duk abunda ammi tasa abskinta saina sa ,sosai take sona hakan baisa na hada kaina da itaba ,bayan wata tara amminku ta haifeka Muhammad rais ins cikin cuku cukun zuwa asibiti ganin ka nima ciwo ya turnukeni nan take na haifo julabib tsakaninku kwana daya .........
Share pls
Daga alkalamin sirri✍🏻
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
*INA HAJIYOYI DA MANYAN MATA ,SHIN ME KIKE SAIDAWA KI KAWO A TALLATA MIKI HAJARKI TAYI DARAJA DA KUMA CINIKU CIKIN FARASHI MAI SAUKI*
*DOMIN KOYAR YADDA AKE SAIDA DATA KU AHIGA LINK DINAN KYAUTA NE*
https://chat.whatsapp.com/LoZUgT06k7UFALKmH5d7Ha
*TSARABARMU TA YAU*
¤═════۩۞۩═════¤
°
•
_*═─✿ TA YAYA ZAKI ZAMA MAI ZAKI A GUN MIJINKI✯ ═─✿*_
•
•
_~To ta Yaya mace zata zama me zakin dandano🍅_
.
_A gurin jima'i shine ake taimakawa kai da yan sinadar da ba masu cutarwa ba ne,_
.
misali:
_Matar da ke da matsi ba ruwan ni,ima ita ma dadinta bazai kai ba, haka Idan tana da dumi amma hq a bude yake kai Koda a tsuke yake indai ba Danko to akwai matsala._
Nasan zakuce Shi kuma Danko Yaya yake?
_~~Shi *dankon* mace a gurin jimai Shi ke sawa banana namiji ta dinga shiga tana jin kamar Ana dankota tana zamewa da kyar Wanda shine abin da yake ruda namiji har yaji hankalinsa na neman barin kansa Yanda ganda take da Danko._
_*MENENE CIKOWA*_
'
_Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama,bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take ba Ana saka banana_
_sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a ciki Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka dan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka tsinke Sbd haka sai kiga megida na shiga_ _dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar Amma kuma zafi zai ji._
_Sirrin cikowar mace Ana amfani da yayan zogale mace ta hadashi da cikwui Ko da dabino Idan taci ya ratsata zataji hatta clit ya kara girma.
_________________________
🔟
Haka mukai jegonku tare ba tare da nuna waraiyya ba ,bayan shekara uku harkokin Alh muhammad ya bunkasa yana zuwa kasashe yin aiki,kasan irin wannan aiki dole zaina tafiya da makiya ,lokacin amminku tana da cikin hafsat baifi wata uku ba ,da daddare Alh muhammad ya kwankwasawa bello ya ce dashi ya dauko key zasu fita ,agogon hannunsa ya dauka sannan ya juya ya kalli Alh ya ce
"Alh acikin darennan ?"
"Eh wlh akwai wasu zasuban wata kwangila to daga wata kasa suke kasan yanzu da ranane a wajensu kuma suna sauri "
"Ok"
kawai ya ce yaje ya dauko ma kulli suka fita nida Ammi muna tsaye muna kallon fitansu gaba daya jikinmu a mace a she shine fitarsu ta karshe daga ranar babu su babu labarinsu saida akwai kwashe sama da wata guda babu inda bamu cikiyarsu ba da hotuna amma ina baa gansu ba sai bayan wata uku wani manager nasa ya kawo dukkan takardun company da wasu hotunan wasu gawawwaki baa gane fuskarsu saboda mummunan hatsari da sukayi ,yake shaida mana sunyi hatsari a hanya inda aka kaisu mutuware sai yanzu aka ganesu ,babu bata lokaci muka shiga takaba nida amminku har muka gama mun gama da yan kwanaki ta haifo yarta saita samata sunan surkuwarta.wato.hafsat ,kun tashi muna boye muku abunda ya faru domin muma.bamusan me zamuce muku ba lokacin da kuka gama primary ammi taga muna da bukatar kudin da zamuyi dawainiyyar yayanmu hakan yasa ta kakkebe kurar company ta dauki kwararrun maaikata suka daura daga inda aka tsaya ,ku kuma ta kaiku makarantar sojoji inda kukayi junior da senior ku acan ,gaskiya ta shawarcen akan wani abu ya kamata ku karanta nake shaida mata nidai nafison dana ya zama soja domin yayi yaki da boko haram kuma ya kawo sulhu tsakanin makiyaya da manoma ,itama ta goyi bayan hakan inda tace tanaso danta ya girma domin yayi bincike akan mutuwar mahaifinsu ,cikin mamaki Rais ya kalli Nanna ya ce
"Wani irin bincike kuma zanyi"
"Eh bincikw nakeso kamun domin har yau ban yadda mahaifinku bashida raiba sannan gawar dana kalla ya tabbatar ba gawar mahaifinku bane ,ankawo mana hoton mutanen da suka mutu amma duk yan cikinsu babu mai cindo alhalin mahaifinku yana da cindo a hannunsa na dama ,hakan yasa ban yarda ba "
Dukkansu kallon Ammi take kenan tana sauraron duk abunda suke fada ,hada ido sukayi sa Nanna ta sunkuyar da kanta ,girgiza mata kai ammi tayi ta ce
"Karki damu nanna koba komai kin saukemun wani babban nauyi dayake kaina ,najima ina fargaban taya zan fuskanci yaranan na basu kabarina gashin kin hutacceni "
Ana cikin haka zuwaira ta shigo da sallama a bakinta ,ganin sunyi carko carko yasa ta tsaya kallonsu ta ce
"Au dan Allah kuyi hakuri dama Abdulmalik ne yazo yanason ganinki "
Kqllon rais tayi da yakasa magana idanunsa suna rawa , hannunsa har rawa yake ,ta tsorita da ganin yanayin da yashiga domin Julabin yana shiga irin wannan yanayin sai yayita adduoi kafun ya dawo daidai ,hannunta ta dauka ta daura saman nasa ya bude idonshi saida kowa dake dakin ya tsorita ya nufi hanyar falo, a guje suka mara masa baya don gudun samun.matsala aikuwa kaman sun sani yana zuwa ya cafkon garen ango yayi hanyar waje dashi yana zuwa ya watsashi waje aikuwa nan take sojojin dake waje suka dirar masa ,ammi ce ta fito taga abunda ake aikatawa abdulmalik ga Zuwaira nan durkushe kasa tana kuka ,kallon Rais tayi cikin nacin rai ta ce
"Ina mai baka umarni ka dakatar dasu su daina dukansa idan kuma ba hakaba zaka fuskanci fishina "
Hannu kawai ya daga musu suka tsaya da dukansa ya rarrafo yazo ya rike kafar rais ya ce
"Dan Allah kayimun rai wlh bana cikin hayyacina na aikata abunda ake cewa na aikata bansan na aikata ba domin shaye shayen danayi amma nayi nadama zan aurwta mu rufawa juna asiri "
Daga kafarsa yayi ya take yan yatsunsa da wannan takalman nasu yayin da tsalla karar azaba ya dago habarsa ya ce
"Kalli nace kalli hafsat da kyau tafi karfinka ta wuce saninka da tinaninka ,ajinta ba irin naka bane har zakace ku rufawa juna asiri ce maka akayi bata da rufin asiri ,kasan ita yar waye jikar waye toka bude kunnenka da kyau zan fada maka wace Hafsat idan da kana mata kallo marar galihuce to yanzu hafsat yar dangice da gatanta kuma yanzu hala bakasan suwaye kakanninta ba"
,labari ya fara basu tun kan tarihin iyayen ammi da abbansu har Izuwa yau kowa ya girgiza dajin wannan lamari ,abu kaman a mafarki ,shin zaka iya sadaukar da rayuwarka saboda iyayenka shin wace irin zuciya ammi take dashi gaskiya ta cika mace ta kwarai mace ta farko da tareni yaya batare da sa.hannun namijiba sannan.mace ta farko da tayi sadaukarwa ta musamman ,mace ta farko jaruma a duniya gaskiya taci a yaba mata ,kallon Abdulmalik yayi ya ce
"Kaci saar wannan.matar taka ta kasance kawa ta gari ga kanwata da badan hakaba dana harbeka kuma ince kayi laifin fyade babu mai tambayata ,don haka kaje gaban hafsat ta durkusa ka nemi gafararta ka tattara aharar abokanka kubar gidan nan ,maganar aurenka da hafsat kuma babushi na russashi har abada ,domin addini ya haramta ayiwa bazawara auren dole "
Talalminsa a hannu ya arta kobin kanta motarsa baiyiba.ya nufi gate man wanda shima sojane ya bude masa ya fita nan abokansa guda biyu suka fito suna sunne kai suka shiga mota suka rufa masa baya ,zuwaira kam ta kasa magana domin mamakin abunda taji game dasu Hafsat take ,wlh tana tare hafsat amma ko ita ta dauka ammi karuwanci tayi ta haifesu da kudin da tatara ta kama gida da company ashe ga yadda gaskiyar labari yake ,Hafsat kuwa wani matsanancin farinciki ta shiga wanda tun da ta rasa julaabib bata shigeshiba a guje ta taho ta rungume yayanta ta fashe da kuka yana rarrashinta yana ban baki ,ammice taja hannunsa suka koma falo ta kalli Rais ta ce
"Yanzu rais da ka lalata aurenta kai zaka samo mata miji ?"
"Kwarai ammi ni nayi alkawarin zan samo mata miji a cikin sojojina ma kuwa.domin matar soja ai sai soja ,"
Nan take ya amaida abun wasa suka fara raha Nanna taje ta kwaso sauran gwatensa ta mika mata ya karba yayi gofiya ya kalleta ya ce
"Dan Allah Nanna ki tunamin zamuyi wata muhimmiyar magana dake "
Murmushi kawai tayi ta ce
"To shikenan ba matsala "
Ammice ta ce
"Ok mu bazaayi maganan damuba ?"
"Kwarai ammi domin maganar ba takubace tamuce mu kadai "
Sukayi dariya ,bayan ya gamasha zuwaira ta tashi zata tafi nan Hafsat ta kira sunanta ta ce
"Bestie! "
Ahankali ta juyo ta kalleta ta ce
Ta ce "naam "