← Book details Dangina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 14

Sashe 7

Dangina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A bangaren Amminku kuwa tafiya tayi nisa gaba daya ta galabaita saboda bata saba da wahala ba gashi seat biyu ta kama amma Allah ya hadata da wata mata yayanta hudu amma ta kama seat daya hakan yasa suka cinye mata seat din tafiya kawai suke sallah ne yake tsaidasu sai kuma idan akwai masu uzuri haka motarsu ta faka a tashan dukku dake garin gombe kowa yana fita yana kama hanyarsa amma ina ita kam babu wanda ta sani a takaice ma babu wanda zata tambaya don kowa yana sabgar gabansa ,wata mata ma tuwo tuwo ta gani maza na cike a wajen dasu yan acaba tana sallamarsu,abun kazanta yadda taga ake zuba abincin gashi abincin wani local food amma yunwa takeji sosai shiyasa babu yadda ta iya ta nufi matar ,gaba daya tarasa ta ina zata fara domin mazane a cike a wajen hakan yasa ta koma gefe ta raɓe ,kqraf idon matar ya sauka akamta nan ta kirata take tambayarta me zaa bata nan ta mata bqyani ta zuba mata ,wqni gidan mai ta hango nan ta matsa kusa ta zauna taci abincin tqna mamakin rayuwar da ta tsinci kqnta a ciki ko q mafarki bata taba tinanin zata tsinci kanta a wannan halin ba tana gamawa tai filo da kayanta nan bacci yayi awun gaba da ita, kaman q bacci taji ana buga kafadarta nan ta tashi taga wasu matasa daga ganinsu yan dakone sai warin rana sukeyi kame jikinta tayi waje guda nan suke fara sheka dariya daya daga cikinsu ya ce

Haba yan mata sanyi kike jine zo na rungumeki yanzu zaki denaji

Nan suka sake bushewa da dariya ,a kwatin suka daukq zasu fara budewa nan sukaji jiniyar yan sanda dayake a garin gombe akwai tsaro ba laifi nan suka ruga a guje ko akwatin basu dauka ba ,tashi tayi ta kalli agogon hannunta taga karfe 11:00 na dare aikuwa ta zaro ido cikin tashar ta dawo nan ta hango wannan matar tana kwashe kayamta tana zubawa a jega tanata bawa yaran tayata aiki umarni ,kusa da ita ta matso tana kallonta kafun tayi magana matar danaji anace mata baba adama ta ce

Ke yan mata dama kina cikin tashan nan baki tafi ba kodai kin batane

Kuka kawai ta fashe mata dashi bata amsa ba hakan yasa baba ta kama hannunta suka haura kan jegam nan driver yaja ,bata hanata kuka ba don batasam me matsalarta ba saida suka kai gida ta bata abinci ta bata ruwa tai wanka ta bude akwatinta ta ciro kaya tasa sannan Baba ta ce

Yan mata yaya sunan ki ,kuma daga wani gari kike ,meya sameki ,me dalilin barinki gidanku daga ganinki ke yar masu haline meke faruwa

Kallon Baba tayi ta ce

Baba sunana Aisha ,shine kawai abunda nake tinawa budan idona nayi na ganni a wannan tashar kuma abun mamaki da kayana bana iya tina komai sunana ma don naga hoto me design da sunan Aisha ne shiyasa na tina

Ayyah sannu yanzu haka ba abun alajabi bane watakil ma asiri aka miki ko kurciya ki zauna anan tare dani har zuwa ki dawo hayyacinki

Haka suke zama da Baba amma tun karfe uku na dare zasu tashi sukafara daura abincin karyawa na sayarwa sannan suna gamawa su tafi tasha sayarwa ,Babq na aikenta kaman yadda takewa yan matan da suke tayata aiki amma ita gaba daya hankalinta bai kwanta da rayuwa a tasha ba domin zaa iya nemanta wani ya ganeta tunda babu inda bata shiga a tashar hakan yasa take shawarta baba da ko zata sama mata gidan da zatanayin aiki ana biyanta kuma rayuwarta ta koma can da zama ,daga farko Baba taki amma a yadda ta lura ko ta barta a wajenta ba lallai ta more ta ba cos jikinta ba kalan wahala bane kuma dawainiyya xata dawo mata hakan yasa suka nufi katafariyyar anguwar dake cikin G R A dake garin gombe ,anguwar manyan masu kudine yawancinsu manyan yan kasuwa ne amma akwai maaikatan gouvt ƙalilan daga ciki ,wani makeken gate naga sun tsaya kwankwasawa baba tayi wani katon mutumi ya bude daga ganinsa baida mutumci .......

Share pls

*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*

STORY &WRITEN

BY

ADAMA UMAR
SECRET PEN

07081940768

LOVE AND ROMANTIC STORY

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI

8️⃣

PAGE SEVEN

Murmushi yayi ganin Baba don yasan tana zuwa gidan nan suka gaisa sukai dan raha suka karisa daga ciki sunfi awa daya matar gidan bata fitoba kafun daga bisani ta fito ta kalli Baba ta ce

Lfy kuwa baba naganki da yarinya haka

Murmushi baban tayi ta ce

Wlh hajjajo yar aiki na kawo miki

Yar aiki kuma aini yanzu bana bukatar wata yar aiki,ba kin kawo mana wasu ba

Eu hajjajo wai kozaa taimaka yarinyar rayuwarta tanacikin wani hali,tsuntsuwa aka mata ta manta komai kuma batada kowa

Ayyah kuyita addua amma mukam bama bukatar me wiki

Haka sukaita magiya har suka Gaji suka tashi zata tafi harsun kai bakin kofa sai hjy ta kira sunan ba

Juyowa tayi da sauri sannan take shaida mata suna bukatar mai aiki amma wacce zata kula da bangaren habib kawqi da abincinsa nan suka daidaita aka dauketa aiki wani tangamemen fanni suka kairsukace nan zatama gyarawa sannan ita zatana daukar nauyin abincinsa da komai babu musu ta yarda domin koba komai zataci ta iwanta a me kyau ,hakq taketa faman gyara fannin qmmq har yanzu bata kalli mamallakin wannan fanninba dayake be sahafeta ba shiyasa bata tambaya ba ,wata rana hajy ta krata take ta mika mata wata takarda karba tayi taga list din abincine da juice ta kalli hjy da neman karin bayani ,nan take shaida mata yau yaronta zai dawo dan hakw ta shirya wadannan kayan abincin ,ko kai bakone a gidan kana shigowa zaka gane akwai wasu sauye sauye da akayi a gidan domin dawowan yaron gidan ,aikuwa zuwa yamma jrginsu ya sauka hjy taje da driver suka daukoshi daga ganin yadda yakr zuba shagwaba kasan sangartacce ne haka aka umarceta ta kawo masa kayan abinci abunda ta lurw dashi shine kowani sawu zatayi hankalinsa yana kanta amma tayi kaman bqta gani ba ,ahaka tana kulq dashi da bangarensa har yafara bayyana mata soyayya a fili amma taki saboda ta lura da hajy bata kaunar talakw ko kadan bare yan aikinta shiyasa bata shiga sabgarshi sosai ,shikuwa shamsudeen ya dage yanata nunawa amminku soyayya kunsan zuciya batada kashi har itama ta fara sonshi haka suka dinga soyayya cikin a boye har hjy tq fara fahimtar akwai wani abu tsakaninsu nqn ta titsiye danta be boye mataba ,zo kugw tashin hankali akan fuskar hjy akan danta yace zai auri yar aikinta nan kuwa tasa amminku ta shirya kayantq zata koreta baiyi kasa a gwuiwa ba yaje ya samu daddynsa nanmw bqi goya masa bayaba hakan yasa ya tattara takardunsa ya zubashi q wani akwaiti ya dauki daya daga cikin gidajen da abbansa ya saya da sunansa ya sayar ya bude wani acv daban ya zubq kudi a ciki ,dakin abbansa ya shiga ya kwashe dukkan wasu kudi daya gani ya zubq w jaka yaje dakin hjy ya kwaso sarkoki da komai ya hada jakarsa ya sayar da motocinsa ya zuba kudin q qcc duk iyayensa babu wanda ya ankara cikin kwana biyu ya gama wannan aikin nan suka kwashe kqyansu shida amminku suka tattara sai tasha rasa wani gari suka nufa ,man sika nufi tasha Motar kana sika fada aikuwa damq mutum biyu qke jira nan mota ta tashi ,suna isa ya kama musu hotel daki dayane ciki da falo bayan sun huta ya rasa wazqi kira domin yabar sim nasa duk a gida wayarsa ya fito da ita ya danna search qkan masu saida gidaje a garin kano nan aka fara turo masa da information da komai harda hotunan wasu gidajen nqn ya dauki wanda hankalinsa yafi kwanciya ya kira nan yaje inda yamai kwatance suka sayi dan matsakaicin gida me kyau .

A bangaren hqjiya kuwa kuka take gaba daya yan aiki sunsata a gaba suna bata hakuri ga abbansa nan yana fifita da hula ajiyar zuciyq yayi lokqcin da zqi fara karamta sakon dan nasu Assalam abba ,nasan lokqcin da zaku karanta wannan sakon bana kasar nigeria domin na tattara nawa da nawa nqbar nigeria kasani abba bqzaka tabq nemoniba duk binciken da zakayi don haka ina mai neman afuwanku kaida hjy akan abunda na aikata kumq kusawa auren mu albarka domin yayi ƙarko bissqlam ,jinjinq kai abba yayi yq ce

To Allah yayiwa auren naku albarka nagodewa Allah ka dauki wada taccen kudi da takardunka bazakasha wahalar rayuwa ba insha Allah

Wlh karyane Alh ace dannawa tilo wata can yar gudun hijira tazo ta daukeshi to wlh bazai yiwu ba sai inda karfina ya kare bazan taba barinta da yarona ba ta lalatamun shi dama ta saba yawon duniyarta can tsakanina dake Allah ya isa bazan taba yafe miki ba

Meyasa keki fadin hakane addua zaki bisu da ita tun farko da kin qmince da auren nan aida baakai ga hakaba nasan rabone yake sasu wannan guje gujen kiyita musu addua in sha Allah zasu dawo kusa damu

Tsabar takaici bata kara cemasa komaiba .

Bayan sun tare a gidansu me kyau abbanku ya kawo mata shawara zaije massallacin anguwar a daura musu.aure aikuwa haka akayi saidai anso a samu.matsala amma haka sukai aure ,anata shan amarci kawai Allah ya wurgoni cikin rayuwarsu a matsayin neman aiki ,lokacin da akayi yakin maiduguri akan idona aka kashe yan uwa na maza da mahaifina gigicewa nayi sosai hakan yasa na nufi daji ban tsaya bin kanta mahaifiyata ba na kama hanya ,gari hadari ya hadu sosai sama tayi baki ruwan da naji yana ratsa jikina ,nan take karkarwa ta rufeni na nemi gefen wata bishiya na zauna ina kame jikina ,wani ruwane mai yawa ya taho yayi awun gaba dani ,shaaaninku da arewacin nigeria ban iya ruwa ba nan ruwa ya fara shiga baki da hanci kafin wani dan lokaci na fits hayyacina .
Chapter 7 · 0% Book details