← Book details Dangina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 14

Sashe 8

Dangina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani matshin su ne ya fito daga wata yar bukka ganin ganin kogi ya kawo zai taho da kifi hakan yasa ya baza komarsa cikin ruwa aikuwa ya fara tattarowa yaji nauyi sosai yanata murna yayi babban kamu ya fara ja da karfin da Allah ya basa ,saida suka iso deden bakin kogin sannan ya karisa jawowa aikuwa ya ganta cikin komar da alama ma bata da rai ,cikin hanzari ya jawota ya fara danna cikinta sannan ya hura mata iska cikin bakinta har yanzu dai bata farfadoba ,hakan yasa ya koma da cikin bukkar sannan fara goga kafarta yana murza hannayenta don suyi dumi ,wani magani ya dauko ya bude labbanta ya dura matashi saida ya tabbatar ta hadiya sannan ya cire bakin goran a bakinta ,nan da nan ya dauko ashana ya hura wuta yana murza mata hannu wani tinani ya fado masa lokacin da suke yara idan suka cewa mamarsa basuda lafiya ko sunajin sanyi saita rungumesu ,baijira wata wataba ya daukota ya rungumeta a jikin kirjinsa yana tofa mata adduoi .

Sanyi safiyace ta busa tare da azabebben zazzabi ya rufeta ts fara bude idonta a hankali tans kallon inda ta tsinci kanta ji tayi kaman tana jikin wani abu hakan yasa ta duba ,wata farar fata mai sheki hadi da gashin da ya kwance luf a kirjinsa dashi ta fara tozali ta daga kanta a hankali tana kallon fuskarsa ,yana bacci a nitse cikin nitsuwa tana cikin kallonsa taga ya fara motsi da alama zai tashi hakan yasa tayi sauri ta zare jikinta daga nashi hakan yasa ya bude idonsa yana kallonta ,kallon juna suka tsaya yi ganin kallon yayi yawane yasa ta ce

Nagode

Hannu kawai ya daga mata ya tashi ya fita waje ya kalli sararin samaniyya da alama alfijir ya keto ya koma bakin kogi yayi alwalansa sannnan ya dawo cikin bukkar ya dauki tabarmar kaba ya fito ya shunfuda akan lallausar yashin wajen yasha ruwa ya koshi ,sallah ya fara gabatarwa bayan ya idar ya koma dakin ya sameta tanata karkarwa da alama sanyi taleki ............

Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*

STORY &WRITEN

BY

ADAMA UMAR
SECRET PEN

07081940768

LOVE AND ROMANTIC STORY

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI

*TSARABARMU TA YAU*

*_BANBANCIN TSAKANIN MATSI DA CIKOWA_*

*_TAMBAYA_*
.
_Assalamu Alaikum da fatan malam ya na lfy dan Allah ga tambayana shin menene banbanci sakanin MATSI DA CHIKOWA sannan menene maganin shi chikowan don Allah ataimaka a amsamin tambayana nagode Allah yakara basira ameen._

*_AMSA:_*
:
_Wa'alaikumusslam warahmatullah_
_Lalai ko shakka babu Allah gwanine wajen halittar bayinsa, kamar yadda mata suke kala kala a halitta jikinnsu wanda zaki ga wata doguwa , wata gajera, wata madai daiciya mai jiki wata ramamma, wata mai qugu wata bata dashi, haka kuma mata suna da banbanci wajen nonuwansa wanda shikansa yakai wajen kala 9 to kamar haka Allah ya halacci gaban mace kala kala aqallah kala 5,wani mai zurfi, wani mara zirfi, wani mai tudu wani ramamme, wani tsukakke, wani matsattse._

_Amma ataqaice: Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama, bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take ba Ana saduwa sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a ciki Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take, zata gane ta hanyar saka dan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka tsinke kuma daga sama zaki ga yana da tudu,Sbd haka sai kiga megida na shiga dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar Amma kuma ciki zaiji a bude bai kamashi ba._

_Ataqaice: Matsi shine gaban yazama tsukakke bai da fadi kuma bai budeba, amma shi yana xuwa a kowanne irin gaban mace , za,a iya samin mace bata da zurfi ko tudu, amma kuma gabanta matsttsene, akan samu na wata mace sabida matsewa duk sanda za,a sadu da ita sai an sha wahala ko yaushe kafin gaban namiji ya shiga, amma indai akai dace mai wannan matsttsen gaban ta na da wadatacciyar ni'ima da cikowa to sunfi ko wacce mace dandano, na sani cewa indai namiji yasami irin wanan mata ko shakka babu zakiga yana maqale da ita arasa dalili amma shi yasan abinda yakeji.

9

Hakan yasa ya bude wata tasa ya dauko wani malullubi ya rufa mata ya ce

Kidawo nan ki zauna

Wani gadon ciyawa ya nuna mata babu musu ta hau ta zauna tana rawar sanyi ,ya lura zazzabi yake damunta hakan yasa ya koma daji ya tsinko gayyayyaki sassake ya shiga cikin wani kogo ya ebo busashen kasa sannan ya dawo ya zuba a waje ya hura wuta ya daura magungunan ,sandar kamun kifi ya dauko yasa a cikin ruwa kafun ya dahu ya samomata abunda zataci tunani ya fara shekarun baya lokacin da yan boko haram suka shigo kauyensu suka samu suka gudo shida Baffansa da Innarsa sukazo nan suka kafa bukka a cikin wannan bukkar itace bukkar da yayi rayuwa shida iyayensa ,suna zaune har mahaifinsa ya yafara noma ta bayan gidansu wata rana mahaifinsa ya je noma shiru bai dawoba har yamma gashi lokacin dawowansa ya wuce hakan yasa Innarsa tayi lullbi suka futa duboshi suna zuwa suka sameshi an cinye duka amfanin nomansa sannan an masa yankan rago har kiyashi sun shiga hancinsa da kunne ganin halin da mahaifinsa yake ciki yasa nahaifiyarsa ta yanki jiki ta fadi ,da kyar ya samu yaje wurin wani makocin gonar babansa yasanar dashi nan yazo da sauri ya dauki mahaifiyarsa suka maidata bukkarsu sannan ya gayyato sauran yan gonaki aka hadu aka mishi wanka aka binneshi a cikin gonarsa , sannan suka dawo suka musu gaisuwa suka wuce ,jikin mahaifiyarsa yayi tsananin gashi ya rasa me yake damunta kuma bashi da wani wayo saboda shakararsa sha biyar ne lokacin ,komawa yayi gurin makocin gonar yana fada masa sannan sukazo ya gane hawan jini da ciwon zuciya shiya ke damunta hakan yasa ya shiga daji dashi duk iccen daya dauka saiya fada masa amfaninta sannan ya masa bayani har suka ciro na mahifiyarsa suka dawo ,suna dawowa ya daura mata sannan ya dauko abun kama kifinsa (,shiyasa da yayiwa Nanna haka saiya tino dana mahaifiyarsa ),bayan ya kama mata sai yake ya gasa matashi ya koma bukkar da manyan ganye a hannunsa da kifi da tulun magani ,kwance take da alama dai babu numfashi a tare da ita ihu yasa yaje ya kira makoci suka dawo tare ,bayan ya dubata ya tabbatar masa mahaifiyarsa ta rasu nan itama aka mata sallah aka bunneta kusa da mijinta ,makoci yaso ya tafi dashi su koma cikin gari amma abu yaci tura domin yace bazai iya barin kushewar iyayensa ba haka suka tafi suka barshi ,fadin halin da Muhammad bello ya shiga bata bakine ya shiga matikar kadaici da damuwa kafun daga baya Allah ya turo masa dangana ya cigaba da aikin da mahaifinsa yakeyi saida ya shekara 5 yana cikin wannan rayuwa ,kafun Nanna ta fado rayuwarsa.

Firgita yayi ya dawo daga tinanin da yakeyi yaji igiyarsa tana rawa yana jawowa yaga wani babban kifi yayi murmushi ya mike yaje gaban tulun da yadaura da dukkan alamu ya tafasa, ya kwashe ya daura kifin ya nufi bukkar ,yana shiga yasameta bacci ys dauketa ya tsaya yana kallonta daga gani wannan yarinyar tasha wahala sosai ,jin inuwar mutum akantane yasa ta bude idonta ta kalleshi ,ta sake rufe idonta ta sake budewa da alama dai ba mafarki take ba kwaryan ya mika mata ya ce

Ki shanye wannan sannan ki shafe jikinki,idan kin gama kimun magana zan kawo miki kifi

Karba kawai tayi ko godiya bata mishiba ita tasan me takeji a jikinta ,da sauri ta kafa kai ta shanye sannan ta shafa jikinta tun kafun ka gama shafewa ta fara.wani gumi yana tsatsafo mata hakan yasa ta fito waje iska yana hurata.yadda ya kamata ,ganyen ya mika mata dauke da kifi a ciki babu musu ta karba ta fara sawa a bakinta haka taci duk da ba dadin shi takeci ba .

Haka Bello yayita kula da Nanna kaman dama yasanta kuma suna kwana daki daya ,kwanan da sukeyi tare sai yana bijiro masa da sabon alamari ya rasa me yakeji hakan yasa ya daina kwana da ita daki daya.ya tara karare ya sake.kafa tasa bukkar sannan ya fara samun nitsuwa ,haka rayuwa taita tafiya bai taba tambayarta meya faru da itaba sannan shima baitabs bata labarinsa ba ,shiyasa ta ware rana yaukan zata bashi labarinta idan yaso ya bata nashi idan kuma yaki shikenan ,haka tazo bakin kogi ta zauna kaman yadda yayi kawai ta fara bashi labarinta ,tunda ta fara magana baiyi maganaba amma yayi shiru da alama sauraronta yakeyi kafun takai karshen labarin nan hawaye ya barka a idonsa shima yana tinanin makiyayan da suka kashe mahaifinsa juyowa yayi ya kalleta ya ce

Kenan kina nufin bakida iyaye kema marainiyace irina

Bazan ce banida iyaye duka ba nasan dai a gabana aka.yanka.yayana da mahaifina mahaifiyata dai bansan inda take ba

Shiru yayi ya ce kaman mai tinanin wani abu ya ce

Zaki iya noma kuwa

Shiru tayi ta ce

Meya kawo wannan maganar

Eh saboda inaso zanje na share.gonar Bsffana bansan ko zaki iya tayaniba saboda kinga ke. Bazaki iya rayuwa da kifi ba yakamata mu fara noma

Meyasa zamu fara noma kifin da kake kamowa mu daukeshi mukai cikin gari muna sayarwa saimuna sayo abinci

Shiru yayi ya ce

Hakan yayi daidai, amma najima banshiga cikin gariba kuma akwai tazara sosai tskaninmu

Hakane kam

Daga haka suka fara kama kifaye suna busarwa don basuda man da zasuyi bandansu saida suka tara yakai cikin buhu sannan suka nufi kasuwa ,suna zuwa babu jimawa aka kwashe kifinsu domin yasa musu kudi kadan babu tsada,bayan sun gama sayarwa sukai nasu sayayyar sannan suka koma gefe suna shan fura sai sukaji wani mutumi yana zaune ya ce
Chapter 8 · 0% Book details