Sashe 9
Beelal Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
su take shanyawa. Tun daga nesa yake kallonta da yake ta bashi baya ne, bata ma san yana yi ba. Wajen ya arewa kallo sai da ya tabbatar ba kowa ya a kusa ya arasa wajenta. "Ke!" Ya fa asa- asa. Da sauri Hameeda ta waiwayo dan kwata-kwata bata san da zuwansa wajen ba dan haka maganar da ya mata sai ta an razana. "Ungo nan wuce ki kai min part ina ki ajiye mini a falo a kan kujera" Ya fa a yana mi a mata ba ar ledar da ke hannunsa. Hannu biyu ta sanya ta kar a tana an ja da baya ganin ya zo dab da ita ita dama kuma tsoronsa take. "Wuce ki tafi kuma ki yi sauri kin wani mi o hannu kina ja baya kamar wanda kika ga dodo" Ya fa a yana mi a mata ledar. Kar a ta yi tare da cewa "To" Ta fa a muryarta har rawa take, haka ta wuce ta nufi angaren nasa duk da bata ta a ko da bin hanyar ba ma, dan ita bata son duk wani abu da zai ha a ta da Musty dan ta lura da take-takensa ba ya aunar ko da ganinta ne. Tun da ta kar i ledar ta kama hanyar part in nasa sai sauri take zubawa da yake da an tazara tsakanin part in da sauran angarorin. Tun da ta juya ta tafi ya shiga waige-waige irin na marar gaskiya wanda ko cikin ruwa gumi yake. Sai da ya tabbatar babu kowa a wajen kuma babu wanda ya ganshi ya kama hanya bi bayanta. Sauri take yi dan so take kawai ta je ta ajiye ta fito masa daga angarensa dan ma kar ya je ya ga wani abu ba dai dai ba ya ce ita ce ta ata masa. Da yake wani corridor ne a farko idan ka shiga dan haka kafin ta kai falon sai da ta wuce shi, tana shiga falon ta ajiye ledar a kan kujera kamar yadda ya bu ata, cikin sauri ta juyo za ta fita sai kawai ta ji ta yi karo da mutum, da sauri ta ago kanta aikuwa ta sauke su a kan fuskar Musty yana wani washe ha ora tare da shafa ha arsa da hannun damarsa na hagun in kuma ya kama ugu da shi. "Ka yi ha uri dan ALLAH ban lura da kai ba" Cewar Hameeda cikin sanyin murya. Jin bai ce mata komai ba sai wani kallonta yake hakan ya sanya ta an ra a shi za ta wuce, aikuwa ya mi a hannu ya kamo hijabin da ke jikinta, Hameeda da ke tafiya sai ji ta yi an janyo da ita baya iii an dawo da ita ta hanyar janyo hijabinta. Sai da ya dawo da ita gabansa sannan ya kafe ta da ido kamar yau ya fara ganinta, Hameeda kuwa duk da bata san manufarsa ba sai ta ji tsoro ya mamaye ta, a take sai jikinta ya auki karkarwa dan ita duk tunaninta ma dukanta zai yi ko wani laifi ta yi a shigowarta falon yanzu. "Dan, dan Allah ka yi ha uri Ya Musty" Ta fa a cike da tsoro. "Haba baby mai kyau laifin me kika yi da kike bani ha uri in ma laifin ne ni ne nan zan miki shi yanzu, dan na san laifin da zan miki yanzu wata ila ba za ki ta a yafe mini ba domin laifi ne da zai ruguza rayuwarki gaba aya, laifi ne da zai shafi kowane fanni da kowane angare na rayuwarki wata ila ma ki kasa yin farinciki har abada!" Ya fa a yana wani lashe baki kamar tsohon maye. Hameeda kuwa bata san ina kalamansa suka dosa ba sai dai kawai ta tsorata sosai burinta kawai ya sakar mata hijabinta ta fice daga angarensa. "Duk abin da zan miki idan kika sake kika mini kuka ko ihu sai na yanka ki, kuma ij saka ki a buhu in fita da ke in jifa a kwata ba tare da kowa ya sani ba amma idan kika yi shiru baki yi kuka ko ihu ba ana an jimawa zan ce ki tafiyarki har da alawa zan baki" Ya fa a yana kallon Hameeda da gaba aya kan kallonta ka san a mugun tsorace take kamar ka ce kulle ta ce cass. "Kin ji abin da na ce ai ko?" Ya fa a yana zare mata ido. Kanta ta shiga agawa alamar ta ji. Sakin hijabin nata ya yi, wani sanyi ne ya ratsa zuciyar Hameeda har sauke wata oyayyar ajiyar zuciya, dan duk tunaninta ya barta ta tafi ne, tun da bata yi iju ko kuka ba, tana shirin aga afafunta sai kawai ta ji an yi sama da ita, an aga ta kafin ta tantance sai ganinta ta yi a kafa ar Musty ya nufi hanyar bedroom insa da ita, baki ta bu e za ta yi ihu tunowa da ta yi ya ce idan ta yi ihu ko kuka sai ya yanka ta hajan ya sanya ta sanya hannayenta biyu da toshe bakinta. Yana shiga bedroom in ya nufi kan lafiyayyen gadonsa ya ajiyeta ya koma ya maida ofar ya rufe har da sanya mukulli. Hameeda kuwa gaba aya jikinta rawa yake dan duk tunaninta ma yankatan zai yi, yana gama rufe ofar ya juyo ya fara tahowa wajenta yana washe ha ora hannunsa a kan wandonsa yana cire belt insa, sai da ya cire belt in ya yi wurgi da ita a tsakar akin, ya cire wandonsa daga shi zai gajeran wando, rigarma ya cire ya wurgar hatta singlet insa bai bari ba. Gadon ya nufo gadan-gadan Hameeda kuwa ganinshi tu e daga shi sai gajeran wando ta sanya hannu ta rufe idanunta bakinta kuwa ha eshi ta yi ta dam e dan kar kuka ya fito a yankata.Yana zuwa ya sanya hannu ya fisge hijabin jikinta ya yi wurgi da shi da yake doguwar riga ce a jikinta sai ya shiga kiciniyar rabata da ita, hannu biyu ta sanya ta daddage arfinta ta ri e rigar dan duk da aracin shekarunta dan a lokacin shekararta shida da wani abu bata arasa shekaru bakwai ba. Amma aracin shekarunta basu kasa sanyawa ta gane manufarsa a kanta ba saboda yadda mahaifiyarta ta koya mata komai kafin barinta duniya, sannan duk da Hameeda yarinya ce amma akwai shegen wayo da gane abu. Dan Ummarta ta sha garga inta a kan kar ta kuskura wani ya cire mata riga ko wando kar ta bari wani ya ce zai ta a mata wajen fitsarinta ya bata alewa dan duk ranar da ta bari wani ya ta a mata mutuwa za ta yi, Ummar Hameeda ta yi amfani da hikima shi yasa ta tsoratat da ita da mutuwa dan yaro bai san cutarwar da za a masa ba idan aka masa fya e sai dai ka tsoratar da shi a kan abin da yake tsoro cewar idan fa aka yi kaza to kaza ne zai same shi. Yadda mahaifiyarta ta yi ta ari da naci wajen ganin ta koya wa arta abubuwa sai gashi har bayan barinta ma duniya yarinyar bata manta ba shi yasa ake cewa koyawa yaro abu yana da muhimmanci sannan yaro walwarsa bata manta abu saboda abu yana zaunawa a walwar yaro tamkar rubutu a kan dutse, amma a ta babba tamkar rubutu ne a kan ruwa. Yana da kyau iyaye mata mu koyawa yaranmu abin da zai tsare tarbiya da mutuncinsu tun suna yara hakan zai sanya su taso sa abin a zuciyarsu, ba wai sai sun girma ba a ce za a koya musu ita tarbiya daga gida ake somawa sannan itace tun yana anye ake tan wasa shi idan ya bushe aka tarki tan wasa shi to zai karye ne Allah sa mu dace amin. Kiciniya suka shiga shi da ita shi yana jan rigar ita kuma ta kama ta daddafe, dan har ta fara sa awa a ranta idan ya dage sai ya cire mata kaya cizo za ta gantsara masa, ganin ta i saka rigar kuma lokaci yana ure masa gashi kuma baya so Mom insa ta zo, ta same shi dan ya san ko da wane lokaci za ta iya sakkowa daga sama ta fito daga part inta.Hannu ta sanya ya auketa da mari da sauri ta saki rigar ta dafe kumatunta saboda zafi da ra in mari duk sai ta ji ta gigice, hannunta da ta auke daga kan rigar shi ya bashi damar age mata rigar, aikuwa cikin sauri ta saki kuncin ta mayar za ta ri e rigar dan har ya kai rigar wajen cikinta , ganin haka sai ya sanya hannunsa ya ha e hannayenta wuri aya ya ri e da aya hannun nasa ya shiga arin cire mata pant inta. *FATIMA* Motar su na tsayawa a inda aka tanada dan motoci idan sun kawo fasinja, ta shiga rarraba ido dan ita tun da suka shigo garin Lagos ta shiga mamakin ganin garin dan bata ta a zato Lagos har ta kai haka ba. Ko ina ta duba mutane take gani hausawa da wanda ba hausawa ba da farko ma ta so ta karaya ganin yadda garin yake dan ta fara tunanin ta ina ma za ta fara neman Beelal? Sai dai kuma da ta tuna cewar duk fa in gona akwai kunyar arshe kuma duk nisan jifa tabbas akwai ranar da zai dawo asa sannan matambayi bai ta ata ba, kuma duk wanda ya mi awa Allah al'amuransa to tabbas zai taimakeshi. Haka ta biyo sahun masu fitowa daga motar tana fitowa ta fara tafiya abinta dan dama ko kaya kala aya bata akko ba daga ita sai ar pos inta mai auke da sauran ku inta da kuma hoton Beelal yana arami sai an abubuwan da suke a ajiye dama a cikin jakar wanda bata fitar da su ba. Tun da ta fara tafiya take ta kalle-kalle dan ita tun da dai an ce Beelal yana cikin garin Lagos to fa tun shigowar motarsu garin take sanyawa a ranta za ta iya ganinsa haka yasa yanzu ma da take tafiyar nan kawai gani take a kowane lokaci za ta iya ha uwa da shi