Sashe 2
Beelal Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
NA
MAMAN AFRAH
Book 2
*FCW*
Page3
"Yanzu ka san me za a yi abokina?" Imran ya fa
a yana kallon Idrisu.
"Sai ka fa
"Ka san akwai keken guragu a cikin wancan rufeffen shagon na wannan gurgun da suke zaune a cikin shagon da ya mutu, sauran ma suka fasa hayar shagon to tun da ba wai so ake ba shi za mu
akko shi wannan sai yake hawa"
"Kamar ya yake hawa, bayan yana tafiya gani nake duk inda zai je kafin ya je a keken ya je a
afa, kuma ma so kake ka sau
a masa tafiyar ya zama yana yin barar yana samowa a
agas ba zai san zafin nema ba kenan? Ai gwara dai yake yawo da
afafunsa duk da dai ba wata tafiyar kirki yake ba sai ka je wuri sau goma ka dawo ka tarar da shi yana hanya bai je ba"
"Haba ka gane mana ba wai dan ya samu hutu za a bashi keken ba ka san yanzu idan aka ganshi zaune a keken kuma hannu da
afa a lan
washe za a
auka gurgu ne a haka sai ya fi samun sadaka, a kan a ce da
afarsa aka ganshi"
"Shege Baaba wallahi kwanyarka na ja amma a wajen son samu fa" Idrisu ya fa
a yana baiwa Imran hannu suka kashe.
"Wallahi nake fa
a maka ko ka
an ni ma kawai jin maganar na yi ta sauka a kwanya ta ba tare da dogon nazari ko tunani ba na ce bari dai na fa
a maka tun da dai na san ai ni da kai bata
aci"
"Ai tuni ma an gama yanzu je ka fito masa da keken ya hau ya fara fita tun yanzu ka san da zafi-zafi a kan daki
arfe"
"Kai Idrisu wutar cikin naka ta yi yawa yanzu daga zuwanku kake cewa ya tafi bara ko hutawa baku yi ba kuma bai samu komai ya ci ba, kuma ma na
auka sai an
an nuna masa wajejen zuwa tun da ba inda ya sani kar ya je ya
ata a shiga tara" Imran ya fa
a yana kallon Idrisu.
"Kai ka jika da wani zance, to me ma za a bashi ya ci ai sai ya nemo mu ma za mu ci, kuma da kake cewa daga zuwanmu, zai fara fita to ma wai shin mai za a fasa mutuwa ko hisabi? Kuma zancen
ata a shiga tara ai ko uku ba za mu shiga ba dan ya
ata Allah raka taki gona gaba ta kaini gobarar titi na huta da yiwa gyatumarsa bayanin dalilin da ya sa na tafi da duk da dama ba wai tsoronta nake ba, shi idan ya
ata sai na nuna ba ni ne na tafi da shi ba"
"Ni fa ba wai rasa shi ne tarar da za mu shiga ba, to in dai zai ke samo mana kuma a rasa shi dole mu shiga tara tun da haryar samu ta toshe mana"
" Kuma fa haka ne, amma yanzu idan ya hau keken mu za muke tafiya yana bin mu a baya sai mu kai shi inda za a fi samun sadaka muna daga gefe a tsaye kamar ba tare muje d shi ba idan muka ga ya tara mana abin da muke so sai mu dawo" Idris ya fa
a yana dariya. Shi dai Beelal yana nan dur
ushe bai ce komai ba kansa sunkuye a
asa yana sauraren duk abin da suke cewa.
"Bari na
akko masa keken" Imran ya fa
a yana mi
ewa tsaye.
"Zan yi a hakan ba sai da keken ba" Beelal ya fa
a cikin in'innarsa.
"Kai dalla rufewa mutane baki, kai har wani za
i ne da kai, wato kai ma duk a yadda kaken nan a nakashe ta ko ina har kana
yamatar hawa keken guragu dan kar a kiraka gurgu ko?" Idrisu ya fa
a yana hararar Beelal da kansa ke sunkuye.
"Ba haka bane Alhaji, ni da a ce ma bani da nakasa ba na jin zan
yamaci kowane irin halittar Allah kawai dai tun da Allah ya mini ni'imar samun
afa ina tafiya bai kamata in hau keken guragu ba, in
ata ni'imar da Allah ya mini ta
afafu bayan ni ba gurgu bane saboda kawai in samu abin duniya sai na butulcewa baiwa da ni'imar da Allah ya mini" Ya fa
a cikin in'innarsa yana
ago kansa a karo na farko ya sanya idanunsa cikin idanun Imran.
Wani uban haushi ne ya turnu
e Imran cikin zafin nama ya
aga hannu ya kaiwa fuskar Beelal wani gigitaccen mari, Beelal ma cikin sauri ya du
ar da kansa
asa, Imran ya mari iska, ganin iska ya mara bai samu fuskar Beelal ba daga Imran har Idrisu suka tsaya kallon -kallo da mamaki.
"Kai har ni ka
aukewa kai na mari iska" Cewar Imran cikin
acin rai.
"Ni ma mamakin da ya kasa barin raina kenan" Idrisu ya fa
a cikin mamaki.
"Ai ban yi laifin da za a mare ni ba" Beelal ya fa
a cikin in'innarsa.
"Lallai ma yaron nan, kai da kake a
ashinmu sai yadda muka yi da kai kana garin da baka da kowa baka da uwa ba uba babu dangin iya bare na Baba amma har kana da
arfin gwiwar butulcewa umarni ko tsallake abin da muka yi niyyar yi?" Imran ya fa
a yana wani zare idanu.
"Bani da kowa amma ina da Allah, shi ke tare da bayinsa da
i ko wuya, shi ne wanda baya gajiya da bu
atun bayinsa, shi ne yake bayarwa ya
ara kuma yana tare da duk wanda bai manta da shi ba" Beelal ya fa
a hawaye na kwaranyo masa saboda gaba
aya abin da yake fa
a daga
walwarsa yake tahowa domin gaba
aya kalaman Mamarsa ne wanda take fa
a mas suke zama daram a
wakwarsa.
"Lallai gurgun mage ka ga makwancinmu wato har kai ma kana iya musayar yawu damu, a haka bakinka babu da
i kana magana da in'inna har kana rufe idanu saboda in'innar amma a hakan kake fa
ar ra'ayinka"
Cewar Idrisu da mamaki fal a fuskarsa. Shi dai Beelal bai
ara cewa komai ba.
"Rabu da shi abokina da mu yake zancen, keke ne dai ko ba ya so sai ya hau dan shi da gurgun ni ban ga maraba ba" Imran ya fa
a yana fitowa daga shagon domin
akko keken a
aya rufaffen shagon.
"Dan Allah Alhaji ka yi ha
uri ka ce kar ya
akko keken nan, ya kamata
an adam ya zama mai godiya ga ubangajinsa a duk yadda Allah ya haliccesa, Allah ya bani
afafu bai kamata nake yawo a keken da duk wanda ya ganni zai yi zaton bani da
afa ni gurgu ne, kuma in har a
afartawa ma nake iya rabona kawai zan samu a barar babu wanda zai ha
a min da rabon wani...
"Kai dalla ka rufewa mutane baki waye sa'anka a cikinmu? Ko dan ka ga ana
aga maka
afa, to bari ka ji na fa
a maka kai baka isa ka sa mu yi abin da bamu yi niyya ba, sai shegen surutun tsiya, ga wa'azi kamar wani limami, kai ga wanda mahaifiyarka ke koya maka sanin Allah da sanin ya kamata" Idrisu ya katse shi cikin
aga murya.
Shiru Beelal ya yi dan yadda Idrisu ya masa magana ya tsorata saboda da
arfi ya zafice shi dan haka sai ya ja bakinsa ya yi shiru.
"Baaba na
akko keken nan fito ka gani, ko a san a bin yi ka san maganin abu a yi shi" Imran da ke can waje ya fa
a da
arfi.
Haka Idrisu ya fito daga cikin shagon yana washe baki, ya baro Beelal a can ciki.
"Kai gaskiya abokina ka iya bada shawara to ka ga wannan da babu shi ma sai mun nemo amma tun da gurgu ya bar wa
an uwansa gurgun mage gado ka ga mun huta da nema" Idrisu ya fa
a yana kallon tsohoh keken guragun da ya ya tsufa jikinsa duk tsatsa.
"Eh mana, ai mu gaba ta kaimu gobarar titi, kai kana ina fito dalla ka zauna a ciki kamar wanda kake ganin dodanni" Imran ya fa
a yana kiran Beelal da bai fito daga shagon ba.
"Ka fito da rarrafe saboda tsaro ba dan tsoro ba, dan yanzu idan ka fito da
afarka wani
an sa ido ya gani sai a gama gane lagonmu" Idrisu ya fa
a yana kallon shagon nasu yana jiran fitowar Beelal.
A hankali Beelal ya sanya hannu ya share hawayensa, ya yi dibara ya mi
e ya tahowarsa a
afarsa ba tare da ya rarrafo ba kamar yadda aka bu
ata.
Ganinsa ya fito a tsaye sai Imran ya tafi da sauri ya je bayan Beelal ya sanya hannu ya hanka
o Beelal, aikuwa Beelal ya tafi tagal -tagal sai kuwa ya fa
a a kan gwiwoyinsa aikuwa ya ji fa
uwar sosai wani zafi ya ziyarci gwiwoyinsa.
"Ka min dai dai ai maganin marar kunya da rashin jin magama kenan" Idrisu ya fa
a yana kallon Imran.
"Hasbunallahu wa ni'imal wakil, ya haka" Cewar Aminullah da ya
araso wajen cikin sauri dan tun lokacin da ya shawo kwana ya hango Imran ya hanka
a wani yaro da ya fito daga cikin shagonsu hakan ya sanya ya
araso da sauri.
"Kai ba fa da kai ake yi ba mu ba ma son shishigi da shiga shiri ba shanu" Idrisu ya fa
a yana hararar Aminullah. Aminulla kuwa ganin abin da suka yi da gangan ne sai kawai ya nufi wurin Beelal cikin tausayawa musamman ma da ya lura da larurar da ke tattare da yaron sai ya ji wani mugun tausayinsa ya mamaye masa zuciya. Cikin sauri da azama ya sanya hannu ya
aga yaron tsaye yana masa sannu tare da dudduba jikin Beelal
in dan ganin ko ya ji ciwo. Dan shi Aminullah duk tunaninsa ma yaron bara yake suka masa wannan wula
ancin.
"Kai fa wannan za
iyar da kake yiwa mutane, da shiga shirgin da ba naka ba, ba ka ji ba an ce mutum ya bar abin da babu ruwansa ba, amma kai kullum cikin kutsa kai cikin abin da bai shafe ka ba kake" Imran ya fa
a yana hararar Aminullah da ke ri
e da Beelal.
"Ko ma dai me zaku fa
a ku fa
a amma dai abin da kuka yi baku kyauta ba in sadakar ce ba za ku bashi ba sai ku ce ya tafi amma ba wai ku masa wannan kora da halin ba" Aminullah ya fa
a shi ma yana kafe su da ido.
"To kai an fa
a maka kowa ma irinka ne, ko kuma an ce maka bara yake, to wannan da kake gani tun daga arewa na taho da shi kudu saboda yake bara yana samo mini ku
i, dan haka babu ruwanka ka sake shi ya zo ya hau kekensa" Idrisu ya fa
a yana kallon Aminullah.
Baki sake Aminulla yake kallonsu yana rayawa a ransa wace uwa ce wanann marar dogon tunani za ta baiwa mutum kamar Idrisu yaro kamar wannan da sunan a zo da shi ya yi bara, Idrisu da ko ciwon kansa bai sani ba ta yaya har haka za ta faru.
"Sake shi to tunda ka ji kanun labaran sai ka kiyaye shiga abin da baka ciki wanda babu ruwanka" Imran ya ce yana wani
aga kai sama.
"Amma duk da kun ce ba ruwana ya za a yi ku
akko wannan tsohon keken ku ce ya hau bayan kuma keken ya riga da tsufa duk ya yi tsatsa, bayan ma yana da
afarsa ya za a yi ya hau keken guragu" Aminullah ya fa
a yana kallon fuskar Beelal cike da tausayawa dan ya san ba da son ran yaron ba.
Da sauri Imran ya sanya hannu ya fisgi Beelal daga hannun Aminullah yana aikawa Aminullah
in wata harara tare da Beelal
"Ka rainawa mutane hankali har ka tsaya ja in ja damu, shin ma ina ruwanka da mu ne? Menene ala
armu da kai, ko muna da wani ha
i ne da kai bayan na addinin muslunci, da kuma ha
in kama hayar shago
aya? Dan haka ka fita idanunmu mu rufe in har kana son zama lafiya"
MMN AFRAH 09030283375
*BEELAL*