← Book details Beelal Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 13

Sashe 12

Beelal Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya tafi, su ma suka kama gabansu. Wata mai soya dankalin hausa ya bai wa ashirin in ita ma da ta tausaya masa ganinshi a kan keken gurragu kuma ga in'inna kawai sai ta cika masa farar leda. "Duk na ashirin in ne wannan" Ya fa a da mamaki. "A'a sadaka na baka sauran" Mai dankalin ta fa a tana murmushi dan sai ta ji ya birgeta ganinshi mai nakasa kuma mabu aci amma kuma har yana bu atar halal insa kawai. "Allah kar a, ai na auka ko baki lissafa dai dai bane" "Ina sane" Ta fa a tana zubawa wani fa ya sayi dankalin a ba ar leda. Haka ya kama hanyar da suka biyo da su Imran yake tafiya da yake ma unguwar duk jama'a ne sai ya zama ko ina ma akwai mutane ga haske tarr kamar safiya, cikin ikon Allah sai gashi ya gane shagon, a bu e ya ga ofar lokacin da ya zo, keken ya ajiye yana jin bayasa duk ya age ga mazaunansa duk ciwo suke saboda zaman kan arfen keken. Daga bakin ofa ya tsaya yana yin sallama hannunsa ri e da ledar dankalinsa. Amimulla da ke ciki jin muryar Beelal sai ya tashi da sauri ya fito aikuwa yana fitowa ya ga Beelal in ne wani tausayin yaron ne ya ji ya kama shi hakan ya sanya ya amsa masa sallamar tare da mi a hannu ya kamo Beelal in ganin shi ka ai ne babu iyeyen gidan nasa wato su Imran 09030283375 *BEELAL* *BOOK 2* FCW Book 1 free Book 2 paid 300 Mai bu ata zai biya ta asusun Fa'iza abubakar unity bank 0020281885 Shaidar biya ta 09030283375 Last free page 1 *HAMEEDA* Gaba aya ta yi narai-narai da ido za ta yi kuka, sai dai tuna furucin Musty a kan yankan da yace zai mata sai ta fasa sakin kukan, hannu biyu ta sanya ta dafe pant inta, shi kuma ya shiga kiciniyar rabata dashi, amma duk yadda ya so ya cire pant in abin ya faskara dan dama da ya ha e hannayen nata ya ri afafunta da take haurawa tana bangajarsa da su hakan ya sanya shi sakin hannayen nata ya maida hankali wajen cire mata wandon. Hakan ne ya bata damar ri e pant in nata gamgam ta i sakawa, dan duk da arancin shekarunta amma bata manta yadda Ummarta ke nuna mata kar ta yadda wani ya cire mata wando bare har ya ta a mata wajen fitsarinta, da yake komai yana zama ne a walwar yaro shi yasa bata manta da hakan ba duk da cewar mahaifiyar tata bata duniya amma tarbiyar da ta bata tana nan zaune daram a walwarta, shi yasa ake son kar ka raina antar yaro ka ce wai sai ya ara girma zan koya masa abu kaza da kaza shi yaro abu yana zama a kwanyarsa fiye da yadda zai zauna a kwanyar babba. Dan abu a kwanyar yaro tamkar rubutu ne a kan dutse baya goguwa sa anin abu a kwanyar babba da yake kamar rubutu ne a kan ruwa gogewa yake. Ganin aramar yarinya na son wasa fa damarsa da kuma lokacinsa sai ya sanya mugun arfi ya fisgi wandon nata daga gefe guda cikin nasara kuwa sai pant in ya yage daga kan inki, amma dan arfin hali irin na Hameeda sai ta ara ri e saitin da ya yaga mata, cikin fusata ya sanya hannu ya hanka ata ta fa i reran a kan gadon, haka ya haye kan gadon jikinsa babu kaya sai aramin wando dan ya sanya a ransa a yau sai ya biya bu atarsa da yarinyar dan shi babu abin da ya fi masa sama da ya kusanci ananan yara ya lalata musu rayuwa babu ruwansa su yi rai ko su mutu. "Mustapha, Mustapha,Mustapha" Musty ya jiyo muryar Mom tana wala masa kira daga falo kamar ta ari baki, wani irin mi ewa ya yi tare da sakkowa daga kan gadon cikin aga murya ya shiga amsawa a lokaci guda kuma yana arin maida kayansa. Hameeda zaune ta tashi a kan gadon tare da kama wurin da ya yaga mata wandon ta shiga ullewa ta ja rigar tana rarraba ido, yana gama maida kayansa hakan ya yi dai dai da kama handle ofar da Mom ta yi domin bu ewa jin ofar a rufe sai ta shiga nocking tana kiran sunan Musty. Musty kuwa gaba aya hankalinsa a tashe yake bashi da wata nutsuwa ko wayar zarra a yanzu gaba aya hankalinsa ya ugunzuma zuwa ma oyar da zai sanya Hameeda a ciki, waige-waige ya shiga yi har dai ya samu wurin da ya oyewa ta tare da zare mata ido ya mata garga i a kan kar ta kuskura ko tari ta yi bare magana ko kuma ta yi yun urin fitowa. Sai da ya murje idanunsa suka yi an ja sannan ya bu ofar yana wani yamutsa fuska irin ta mai bacci, Mom kuwa gadan -gadan ta nufi shigowa akin sai matsawa ya yi ya bata hanya ta wuce ciki shi ma ya mara mata baya. A jikin mudubi ta an jingina da katakon ta zubawa Musty ido da ya araso yana sakin wata uwar hamma ta mai bacci amma baccin arya, ya samu bakin gadon ya zauna yana fuskantar Mom "Wai yaushe ma ka dawo? Ina aiken da na maka? Kawai sai motarka na hango kuma ashe har kana nan kana bacci" "Kaina ke mini ciwo Mom ina dawo wa ban samu arasawa angarenki ba na zo na kwanta dan in an ji sau i shi ne bacci ya samu nasarar ibana" Cewar Musty cikin muryarsa ta baccin aryar da ya ira. "Ayya sannu ni fa in ce ashe dai akwai abin da ke damunka shi yasa baka je ka fa a min aiken ba" "Eh, eh, eh" Cewar Musty da ke arin bai wa Mom amsar sai dai ha a ido da hijabin Hameeda da ya yi wanda ke yashe a asan akin ya sanya gabansa mugun fa uwa har hakan ya sa maganar da yake son yi ta zama inda-inda shi bai san dalilin da yasa yarinyar bata auke wannan azamin hijabin nata ba, kuma shi ma da yake ba a nutse yake ba burinsa kawai ya oyeta sai bai lura da hijabin ba, gashi tana neman ta jaza masa jaraba a kansa, dan idan Mom ta ga hijabin ai asirinsa ya gama tonuwa . Cikin sauri ya faki idon Mom ya sanya afarsa ya tura hijabin asan gadon ba tare da Mom ta lura da abin da ya yi ba. "Eh me?" Ta tambaya tana kallonsa dan ta ga ya an ru e sai dai bata san dalilin hakan ba. "A'a cewa na yi eh akwai abin da ke damuna, amma ai na kar o miki sa on naki" "Ohk yana ina?" "Yana falo a kan kujera, dama nufina idan na ji an dama-dama sai na mi a miki" "Ayya sannu bari in ajiye maka wannan sai in an barka ka huta in na fita na auki sa on nawa" Ta fa a tana barin jikin mudubin tare da yin hanyar bayi da wasu robobi guda biyu a hannunta da sai yanzu Musty ya lura da su amma ya ta,alla a hakan da rashin nutsuwar da yake ciki da kuma ru u shi ya sa bai ga robobin ba. A sukwane ya tashi daga bakin gadon da yake zaune, wanda shi ma bai san hakan ba sai dai ganinsa da ya yi tsaye cankarkar a kan afafunsa yana zare ido kamar wanda ya yiwa sar arya dama an magana sun ce marar gaskiya ko a ruwa gumi yake. Aikuwa cikin sauri ya sha gaban Mom yana irar dariyar ya e ya ce "Mom mai za ki yi a bayina kuma?" "Haba Mustapha kai da baka da lafiya ya za ka taso, kuma ma mai zan yi a bayi wurin da ba kicin ba shi ba aki ba, wannan robobin da kake gani shampoo ne da conditioner wanda na maka odar insu kwanaki sai jiya suka araso to shi ne zan ajiye maka" Ta fa a tana aga masa robobin hannun nata.Kafin ya ha a kalmomin da zai rinjayeta ta fasa shiga bayin ta kewaye shi ta nufi bayin gadan -gadan. _FATIMA_ "Tambaya nake dama?" "Tambaya kuma" Matar ta tambayi Fatima cikin mamaki. "Eh tambaya nake, wani nake nema sunansa Idrisu" Ta fa a tana kallon matar. "Ikon Allah wato dai matar nan ke ba ma ki san wanda kike tambaya ba ko wani ne ya ce miki a nan wurin yake zama?" "A'a ni ban sani ba, hasali ma daga arewa na taho nemansa mijina ne" Cewar Fatima cikin sanyin murya. Tabbas ta an magana ne da suka ce in da ranka kasha kallo, in ba arfin hali arawo da sallama ba ma za yi ki taho tun daga arewa ki zo neman mijinki, bayan in ban da rashin godiya irin na wasu matan mijinki ya barki ya taho nemo muku abinci, amma ki biyo shi, saboda son zuciya da kishi gani kike nan in wani sa on Allah yake aikatawa ko wani abun da ban wanda bashi ya zo yi ba, to yanzu ko zaki yi shekara kina zaga garin Lagos ai ba za ki ganshi ba" Cewar aya daga cikin masu cin abinci a wurin. "Ikon Allah wai mai yasa mutane suke da saurin yanke hukunci ba tare da sanin ainihin gundarin magana ba? Daga tambaya kai baka san mai ya baro da ni gida ba har na biyo shi amma ka saki baki kana ta fa ar maganganu mararsa kai da afa, Allah na tuba idan ba dalilin Beelal ba ni mai ma zai sa na akko hanya na biyo bayan Idr isu tun daga arewa zuwa kudu, to ma kishin mai zan yi? Mutumin da bai sauke nauyin ha inmu a kansa bane har zan ata lokacina wajen yin wannan doguwar tafiya da bibiyar rayuwarsa, ai komai ya yi kansa kuma kowa ya aikata da kyau zai ga da kyau" "Malama ki bar nan ki ara gaba ko kya samu wanda za su ata nasu lokacin a kanki, amma ba dai a nan ba" Matar nan ta fa a
Chapter 12 · 0% Book details