Sashe 13
Beelal Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
wanda hakan ne ya katsewa Fatima zancen zucin da take. Cikin sanyin jiki ta juya ta bar wajen, tana jiyo muryarsu suna ta fa ar son ransu a kanta. Haka ta dinga tafiya tana ta kalle-kalle tana fatan Allah sa ta yi gam da katar na ha uwa da tilon anta a hanya, amma haka ta kara e wajen gaba aya amma ko mai kama da Beelal bata gani ba sai dai ta sha ganin masu nakasa a hanya wanda hakan ke sanya ta ji raunin zuciyarta ya aru sannan damuwar son ganin Beelal in ta ninku a ranta. Har arfinta ya are amma bata samu cimma burinta ba na ganin Beelal ko kuma Idrisu wanda zai sada ta da Beelal in. Duk lokacin sallah ta kan siya pure water ta yi alwala ta gabatar da sallah, a haka har ta araso wata unguwa mai shiru kamar ba mutane kowa yana cikin gida sai mutane jifa-jifa da ke an wucewa, lokacin ana kiran sallar magriba arewa unguwar kallo ta tsaya yi kamar mai son gano wani abu, daga arshe dai ta samu ofar wani gida wanda ke da benci a wurin ta yada zango a kan bencin.Shiru ta an yi a ranta tana iyasta ina ma za ta hango Beelal yanzu da bata san irin farincikin da za ta tsinci kanta a ciki ba, amma ina... Hakan bai samu ba a haka ta yi alwala da sauran pute water guda aya da yake wurinta ta shimfi ankwalinta ta gabatar da sallar ta yi addu'o inta a kan samun nasarar abin da ta zo nema wato anta. Tana nan zaune a wajen har aka kira sallar ishsha'i, ta yi sallar ishsha'in bayan ta kammala ta koma kan bencin ta zauna ta lula duniyar tunani. "Allah sarki rayuwa kenan wato shi bawa babu abin da ya sani wanda zai faru a yau ko gabe Allah shi ne masanin haka, da a ce na san Idrisu zai auke Beelal da a ranar ko runtsawa ba zan yi ba bare har ya samu damar hakan. Amma kaddara ta riga fata, bawa bai san mai zai faru ba hakan ya sanya ma ubangiji ya oye wa bawa ranar da ajalinsa zai sauka, dan da a ce mutum ya san ranar mutuwarsa da zai rayu ne cikin tashin hankali amma cikin hikima ta ubangiji sai ya oye hakan, ko da a ce saura minti aya ne tak a auki ran mutum amma sai ka ga bai sani ba. Wannan ka ai ya isa ya sanya bawa yin abubuwan masu kyau domin samun yardar ubangiji" aran bu e get in gidan da Fatimar ke zaune a ofar shi ya dawo da ita daga tunanin da zancen zucin da take, mota ce ta fito daga ciki, sannan wani mutumi ya ja get in ya rufe da alama dai mai gadin gidan ne. Da ido Fatima ta bi motar da ta zo ta wuce ta gabanta wacce ke auke da gilashi ba i wanda hakan ba ya barin na waje ya hangi wanda ke cikin motar. Har motar ta acewa ganin Fatima sannan ta koma ta an kishingi a a kan bencin. Jin ta take garau babu alamar bacci a tare da ita bare kuma yunwa, tabbas ashe dai lafiya da kuma kwanciyar hankali ke sanya mutum jin yunwa har ya ci abinci sau uku a rana ko ma fiye da hakan, amma ita yau da take cikin wani hali sai ta ji yunwar ma bata ji Kimanin awa guda kenan sai ga motar ta dawo, har motar ta gifta Fatima sai kuma cikin sauri motar ta dawo da baya, sai da ta zo dai dai inda Fatimar ke zaune ta tsaya cak, hakan ya sanya Fatima saurin tashi zaune daga kishingi en da take ta shiga wurwurga ido gabanta na fa uwa, dan bata san su waye a cikin motar ba sannan mai ya tsayar da su a wajenta, alkairi ko akasin haka? Shin korarta za su yi daga ofar gidansu ko kuwa taimakonta za su yi, ko kuma wani abu ne yake tafe sa su sa anin abubuwan da zuciyarta ta iyasta mata... Shin ya rayuwar Beelal za ta cigaba da kasancewa a garin Lagos? Rayuwarsa a hannun mahaifinsa da abokin mahaifinsa da basu da tausayi bare imani sai tarin son zuciya. Menene dalilin tsayuwar motar wannan a gaban Fatima shin su waye a ciki? Ya Fatima za ta kasance a cikin Lagos yaushe ne za ta ha u da Beelal a kwana kusa ne ko sai an auki dogon lokaci. Ina labarin Hajiya La ifa wane hali za ta tsinci kanta idan ta samu labarin barin Fatima da Beelal arewa? Shin wace waina za a cigaba da toyawa a wannan gidan da basu da al ibla masu bahagon a ida wanda basu san komai ba sai yamar nakasassu, shin waye an da Hajiya Nuratu ta haifa mai zai zame musu a cikin gidan? Akwai tarin tambayoyi wanda ake bu atar amsar su, da kuma wasu abubuwan da sai dai wanda ya karanta labarin Beelal har arshe zai sani, dk amsoshin suna tattare da 300 da zaki biya ku in karatu ki karanta har arshe ba tare da kn jira wani ya samo miki ba wataran ma ki rasa wani page Ko daga yau zaki iya biyan ku in karatunki, al alamin maman afrah ba ya rubuta shirme Mai bu atar buk 1 ya min magana kyauta ne, mai son buk 2 ya biya 300 idan complt ne 500 09030283375 SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 6448b413581849b8a23db90ece936e78