Sashe 1
Beelal Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*BEELAL*
*FCW*
Book 2
Page1
*LAGOS*
Tun da suka sauka a garin Lagos a tasha, Idrisu ke tsangwamar Beelal saboda wai ba ya sauri kwata-kwata bai duba larurar da ke tare da yaron ba, ta nakasarar, da ke tare da shi ba, haka kawai yake jan hannunsa
iii suna keta mutanen da ke cikin tashar motar da aka saukesu. Babu wani wanda ya lura da su kowa sabgar gabansa yake, Beelal kwa banda hawaye babu abin da ke zarya a fuskarsa ga wata azababbiyar yunwa da yake ji. Sai da ya samu machine suka hau Beelal
in ne ya fara hawa sai shi ma ya hau bayansa haka suka zo unguwar da Idrisu ke zaune. A
ofar wani shago da ke wurin aka ajiyesu ya fitar da ku
in mai machine
in ya biya.
" Kai gurgun mage ka ga inda nake kwana dan haka ba wai a kyauta nake zaune a ciki ba biya nake dan komai da kake gani a Lagos na ku
i ne ba kamar can gida bane inda muka baro fa, a can ne wani ma zai iya bada kyautar shago dan kawai mutane su zauna a sadaka wasu har gida suna iya bawa mutane su zauna kyauta" Cewar Idrisu yana yiwa Beelal wani kallo.
"To Baba zan ...
"Ko da wasa kar in
ara jin ka kirani da wannan sunan dan ni tuni na da
e da barwa uwarka Fatima kai, dan haka zamu zauna ne a nan a matsayin masu taimakon juna idan ka taimakawa kan ka ka nemo ku
i yadda ya kamata to zaka samu abinci idan kuma baka nemo ba to ka kwana da sanin da yunwa za kake zama"
Hawaye sun riga bu
ewar bakin Beelal zubowa, saboda ganin irin rayuwar da zai gudanar mai cike da u
uba a birnin Lagos, an rabo shi da wajen mahaifiyarsa mai so da
aunarsa wacce duk runtsi duk wuya sai ta nemo masa abin da zai ci ko da a ce ita
in ba za ta samu ta ci ba to ta gwammace ta samo masa idan ya ci sai ta yi farinciki. An kawo shi inda bai san kowa ba sai wanda ya kawo shi wanda ke
yamatarsa ba ya ko
aunar ya kira shi da sunan mahaifi saboda nakasar da Allah ya halicce shi da ita.
"Za kake nemowar kuwa? Duk da wasu na cewa wai zafin nema baya kawo samu, to ni dai na
aryata haka, sai dai in mutum bai dage ba, dan da ya dage dole ya nemo, sannan ka bar zubo min da wannan hawayen munafurcin dan taimakon ka na yi kar kasa wasu su zargi satoka na yi, to shin ma
in ba barar ba menene ya dace da mutum irinka, mai irin suffarka, mai
auke da nakasa kamar kai" Ya fa
a yana hararar Beelal.
Hannu ya sanya ya goge hawayen duk da ba wai kukan nasa ya tsaya bane, kai kawai ya sunkuyar yana jin ba da
i har cikin rai da zuciyarsa, dan baya so ake kiransa da nakasashshe duk da yana
auke da nakasa in aka fa
a masa dan a muzanta masa sosai yake muzanta, sosai yake jin babu da
i a cikin ransa dan yana gani kamar mutane na ganin shi ya yi kansa a haka suna manta cewar Allah ke halittar mutum a yadda ya so a kuma lokacin da ya so.
"Wuce mu je ai dai ka ji abin da na ce in kuma ka
i to jiki magayi, dan ni idan ma baka kula ba ko a jikina wai an tsikari kakkausa" Cewar Idrisu yana yin gaba ya nufi shagon, cikin sanyin jiki Beelal ya bi bayansa tunanin mahaifiyarsa cike da zuciyarsa yana tuna irin tsantsar kulawarta garesa dan duk abin da uwa take yiwa yaro yana nan zaune daram da
walwarsa in ma mai kyau ko akasin haka, Allah ba mu ikon tarbiyantar da
anmu kamar yadda ya
ora mana nauyin hakan amin .Suna zuwa Idrisu ya tura
ofar da take a kare.
"Wane
an iskan ne zai turo
ofa babu neman izini" Aka fa
i hakan daga cikin shagon tare da
ura wani zagi mai gunna.
"Kai dalla can ni ne, kar ni ma ka harzu
a ni yanzun nan mu hau sama mu fa
o" Shi ma Idrisun ya fa
a yana lailayo nasa ashar
in, tare da banka
e labulen shagon ya shige ko sallama babu.
"A ah shegen ashe kai ne" Cewar Imran da ke ringishe a kan katifa yana zu
ar sigari.
"Dallah can wai har ni kake yiwa wani eya ne" Cewar Idrisu yana mi
a wa Imran hannu ya bashi sigarin da yake zu
a shi ma ya kai bakinsa sai da ya mata zu
a biyu ya fesar sannan ya zauna a gefen katifar.
"Ai na
auka wani ne, da ban zai kawo min raini"
"Kai dai ka sani to ya ake ciki ne"
"Kai dai bari Baaba wallahi al'amura duk sun ca
e babu wata hanyar samun ku
i yanzu, ni machine
in ma da nake ja na mayarwa mai shi saboda sai in wuni ina yawo amma ba na samun fasinja wai sai a yi ta cewa a buge nake" Cewar Imran yana kallon Idrisu.
"Da gaskiyar su ai"
"Au haka ma za ka ce"
"To ai kai
in ne ya za a yi ka shayu ka yi tatul kuma ka ce wai za ka samu fasinja, tsakani da Allah waye zai yarda ya hau bayan bugagge wata
ila ma duk kana warin sholi"
"Dalla can rufe mana baki, ai duk kanwar dai ja ce daga ni har kai waye gwara, kai ma warin sholishon ai ko jikinka ba ya bari" Cewar Imran yana kai wa Idrisu wani uban duka a baya.
"Kai maida wu
ar Malam na zo mana da hanyar samun ku
i yanzu cikin sau
i, duk da dai dama ba wai ba ma sakun ku
in ba kawai dai suna
arewa ne a wajen siyan kayan maye da neman matan banza, amma dai yanzu ga wata haja da nake ganin za mu bu
e...
"Kai rufa ni ka saya ni wallahi duk iskancina bai kai nan ba" Imran ya katse Idrisu yana wani harararsa.
"Kamar ya? Kai fa matsala gareka, ai ka bari na mutu ma kafin ka binne ni"
"Haba Idrisu daga tafiya gida wajen bushashshiyar matarka ko za ka samo mana ku
en da kake zato yayarta ta kai mata, kuma kawai sai ka saro mana hodar iblis ka ce mu bu
e haja, son kulawa su yi ram da mu, azo ana A'i ina indo"
Wata irin dariya Idrisu ya
yale da ita, yana nuna Imran da yatsa.
"Ka fi kowa sanin ba na son rainin hankali"
"Ai Baaba dole na yi dariya daga ambaton haja sai ka ce hodar iblis ce bari ka ga hajar da nake nufi, mai lasisi ce, kuma hajar mai jini ce" Cewar Idrisu yana bu
e murya ya shiga
walawa Beelal kira da ya daka ta a
ofar shagon bai shiga ba amma yana jiyo duk surutan su.
"Kai gurgun mage, gurgun mage!!" Ya shiga
wala masa kira kamar wani makaho.
"Na'am" Cewar Beelal ya shiga share hawayen fuskarsa. Sannan ya ja
afarsa marar lafiyar ya tunkari shagon gabansa na dukan tara-tara.
"Gurgun mage kuma waye ka samu haka ko shi ne ka baiwa ajiyar hajar tamu da kake ta fa
a" Cewar Imran yana son jin amsar sa daga wajen Idrisu.
"Assakamu alaikum" Cewar Beelal daga
ofar shagon amma ko labulen bai
aga ba yana jiran sai ana amsa sallamar tasa an bashi izinin shiga sannan ya shiga, kamar yadda Mamarsa ta koya masa.
"Kai ba zaka shigo ba" Idrisu ya fa
a yana kwararo wani uban ashariya.
Labulen ya bu
e a hankali ya mi
afarsa cikin shago ransa cike da tsoro fal dan gaba
aya ma sai ya ji yana matu
ar tsoron su.
"Kai amma kai dai Allah wadaranka Idrisu, ya za ka kirawo mana almajiri bayan ka san mu kan mu muna da bu
atar abinci"
"Kai dalla sakarai ni ne kake cewa Allah wadaraina, to sai dai Allah wadaranmu baki
aya saboda suk kanwar ja ce, to wannan da kake gani tun daga arewa na taho da shi kuma shi ne hajar da nake baka labari yanzu"
"Kana da hankali kwa Idrisu wannan abin ne haja? Ko dai ka samu ta
i ne bayan barinka garin nan"
"Na manta kan ka na kwakwa ne, gaba
aya ya zama dusa ba ya ja ko ka
an to bari na maka gwari-gwari, wannan
an gidan wannan matar ne wacce take zaune da sunan wai tana aurena, to yadda ka ganshin nan a haka ta haifeshi shi yasa na sallama mata shi, duk da ma ba wai na san
awainiyarsa daga shi har ita bane, sai dai wannan zuwan na yi tunani zai mana mugun amfani a garin nan shi yasa ma na sato shi ba tare da ta sani ba na taho da shi"
"Ikon Allah na zaune ya fa
i, kai yanzu wannan in banda dai wahala mai ka
akko mana yaro hannu a
ame
afa a shantale to ma uban me wannan zai mana" Imran ya fa
a yana aikawa Beelal da mugun kallo dan shi gaba
aya ma kallo
aya ya yiwa yaron ya ji ya tsane shi, ganinsa ma yake kamar aljani.
"Maida wu
ar tukunna in fa
a maka manufata a ta
aice, da
ina da kai baka cin ribar zance, to wannan yaron na
akko shi ne dan yake bara yana samo mana abubuwan da muke bu
ata, kama daga abinci ku
i da dai sauransu" Idrisu ya fa
a yana wani murmushi tare da wani karka
a kai na jin da
"Shegen ina yinka nawan wallahi ai kai fa kan ka na ja ba kamar nawan ba amma in jika, gaskiya ka mana babban kamun da za mu da
e muna mora tabbas wannan duk inda ya shiga zai samo sadaka, baka ma ganin yadda tsofaffi wanda ma basu da nakasa suke samo sadaka irin wa
an da ke zuwa neman ku
i daga arewa da sunan bara, ka ga tsohuwa ta takarkare tana zabga wa
ar bara
ar jagora tana mata amshi kuma fa ita ba gurguwa ba, ba makauniya ba babu wani
angare na jikinta da yake a nakashe amma kuma sai ta maida hakan hanyar samun ku
i, kuma wallahi sosai suke samun ku
i, ka gansu idan suka tashi tafiya gida arewa sun koma da ma
udan ku
in da ba lallai ne wanda suka zo nan
in da sunan neman ku
i ba su samu ko da rabin hakan ne"
Imran ya kai
arshen maganar yana kallon Idrisu.
" Kai ai sai yanzu nake jin mugun da
i da na taho da yaron nan, dan na san tsuntsunmu zai kama tarko"
"Sosai ma kuwa"
"Kai gurgun mage
araso ka zo nan" Idrisu ya fa
a yana kallon Beelal da ya takure daga wajen
ofa ya
i shigowa cikin shagon.
Haka ya janyo
afarsa ya
araso wurinsu, ga
akin ban da warim sigari baka jin komai.
"Kai idan za ka saki jikinka ka saki jiki, dan nan fa shi ne garin da za ka cigaba da rayuwa a cikinsa, idan kuma ba haka ba za mu ladabtar da kai ta
arfi da yaji" Imran ya fa
a yana yiwa Beelal wani kallo na tsana da tsangwama.
Beelal dai kansa a sunkuye yana dur
ushe a gabansu.
"Ka
ago ka bamu amsa mu ba ma son wannan munfurcin sadda kan irin na uwaka" Idrisu ya fa
a cikin
acin rai.
"Zan yi Bab...
"Ba?" Cewar Idrisu yana kallon Beelal da mamaki, dan ya san dai
azun nan ya garga
esa a kan kiransa da suna Baba .
"Gaskiya da sake abokina ya ma za a yi wannan abin yake kiranka da Baba son ya ja ake kallon mu ai wannan abin kunya ne wallahi" Cewar Imran
"Ni ban san ya zan ke kiranka ba, ba zan iya fa
ar sunanka ba" Cewar Beelal yana hawaye ganin duk sun tsare shi da ido.
"To ha
i garemu dan ka kirani da sunana ni fa na fa
a maka na janye dukkan ala
a d dangantakar tsakani na da kai" Cewar Idrisu.
"Kawai yake ce maka Alhaji, ko da wani ya ji ya kiraka da hakan zai
auka taimakonsa yake kuma wannan suna ne mai
aga daraja kawai yake kiranka da haka" Imran ya fa
a yana kallon Idrisu.
"Amma na ji da
i da ka samo min wannan suna to kuwa ba ni ka
ai zai ke fa
awa ba kai ma haka zai ke kiranka" Cewar Idrisu yana murmushi.
"Kai tan
washen kifi fa
i mu ji, dan yadda
afa da hannun nan naka suka sha kwana sai suka min kama da kifi tan
washe" Imran ya ce yana kallon Beelal.
"Alhaji" Cewar Beelal
walla na taruwa a cikin idanunsa.
Hahahahaha gaba
aya suka
yale da wata irin dariya kamar mahaukata sabon kamu.
MMN AFRAH 09030283375