Sashe 21
Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama tayi a falo tayi d'aurin Zahra buhari tayi kyau Amina na tayi Mata hoto
Agogo take kallo jefi-jefi yusura sai sherri take Mata
Ummi tace"madam ai ba da asuba zasu dawo ba kamar an korosu sai zuwa yamma"
Murmushi tayi tace"toh ummi Amma ai ya kamata muje Lagos mu tarbesu a airport"
Umma tace"eh hakane amma ance Abdul yace mu jira a gida"
Kafin karfe hud'u wanka Rahma uku tana canja Kaya abinma haushi yake bawa umma da mamaki"
Misalin karfe 6:30 sai ga motar sojoji sun shigo gidan
Rahma na jin mota ta fita da gudu sai kawai ta gansu dayawa cikin unifoam ummi ta fito da yusura ummi na ganinsu dayawa tasan akwai matsala addu'a kawai takeyi a ranta
Abdul ne ya fito daga mota
Ai da gudu yusura ta karasa ta rungumeshi tana kuka
Yanayin shi yasa tace"lafiya dai ko'?domin kuka yakeyi"
Be iya kallon umma ba Rahma ko sai leken n
Motar takeyi ta gan inda Aayan zai fito murmushi takeyi
Ganin dai be fito ba ta karasa ta fara duba motorcin amma ba Wanda ya rage a ciki
Karasawa gaban Abdul tayi tace"Abdul Ina soja?"
Be iya kallonta ba sai ma cewa da yayi yace"ki je ciki"
Murmushi tayi tace"har yanzu fushin yake kenan?'
Yace"Rahma please je ciki saman drawer shi akwai wani files d'auko min"
Tace"toh shi Ina yake"
Yace"je dai ki d'auko please"
Tace"toh"
Shigewa tayi Abdul ya saci kallon ummi sai ya ganta a kasa kamar stature
Karasawa yayi yace"ummi sai hakuri addu'a yake bukata umma dai har yanzu bata fahimci komai ba
Amina tace"me kake nufi"
Yace"Amina Allah yayiwa Aayan rasuwa"
Dai-dai fitowar Rahma nuna Abdul tayi da yatsa
Tace"karya kakeyi ni nasan mijina be mutu ba "
Yace"Rahma addu'an mu yake bukata domin bomb ne ya tashi dashi agogon shine kawai na sinta gashi Nan ya Mika Mata "
Karb'a tayi tana juyawa,murmushi Rahma tayi wurgi da agogon tace"wanan ba agogonshi bane wallahi
Yace"Rahma agogon shine tare muka siya fa"
Tace"in ka ce yana da irinshi na yarda Amma ba nashi bane wanan domin screen din nashi zaka ganshi a jike a hannuna ya fadi a ruwa na bashi hakuri nace ya Kai gyra sai yace min haka zai ta sawa tunda Rahmar sa ce ta b'ata,nidai dan Allah ka kirashi nasan Wasa yakeyi ka ce me ya dawo wallahi na tuba na shiryu ya dawo Kar laifina ya shafi ummi ka gan ta ko?"
Yusura ta rungumeta tace"Rahma kiyi me addu'a Allah ya jikanshi
A fusace tace"yusura zamu b'ata fa akan me zakiyiwa mijina fatan mutuwa eh nidai wallahi bazan bar nan wurin ba sai kun fito min da mijina azzalumai me yayi muku kuka kaishi daji?"
Sosai Rahma ke surutu kamar zararriya,shiko Abdul ya zube kasa yana kuka kamar ba namiji ba ko da mahaifinshi ya mutu beyi irin kukan Nan ba
Umma ne ta karasa ta wankawa Rahma Mari ta girgizata tace"muje ciki haukan ya isa haka "
Ga mamakinta sai taji Rahma ta zube jikinta bata numfashi
Suko sojojin fito da akwatin shi sukayi suna tsara me da duk wani abinda Suka Saba
Umma tace"
Maman Nur
Share
[2/20, 8:36 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*
*💡N W A💡*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
🅿9⃣5⃣-9⃣6⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Umma tace"subhannallah ke Rahma bude idonki"
Yusura sai kuka takeyi umma tace"ya Allah ka kawo Mana a gaji domin ummi ganin Rahma ta sume yasata d'auka wuta itama"
Abdul cikin tashin hankali yace"ummi dan girman Allah ki Bude ido karki tafi ki barni dan Allah karki maidani maraya a Karo na biyu"ji yake da a ce zab'i aka bashi da zaice shi a d'auki ranshi a bar Aayan "
Kowa a wurin jikin shi yayi Sanyi taimakawa ummi akayi zuwa ciki Amina na kuka tana Kiran sunanta Abdul ya Kira likita
Ba a dade ba aka ceto rayuwar ummi
Sai dai fa likita ta dade akan Rahma amma Bata farfado ba sai dai suna jin bugun zuciyarta kad'an-kad'an Nan fa suka gane tana raye"
Ledar ruwa Suka Samata sanan tace" a fita a barta ta huta
Umma tace Ina nan ba inda zani
Umma dai sai addu'a takeyi itako yusura zazzabi ne ya Mata mugun kamu cikin kankanin lokaci labarin mutuwar Aayan ya zagaye ko-ina har gidan tv ana nunawa
Abban yusura yaji mutuwar sosai hakan yasa yace"shima zaije kano gaisuwa rasuwar Mami ta nace sa taje yace"ta shirya
Sai yamma ummi ta samu kanta tana bude ido daga baccin da take Wanda allurar bacci akayi mata ta kalle Amina tace"Rahma Bata mutu ba ko?"
Amina ta fashe da kuka tace"ummi wallahi in kika gan Rahma sai kin tausaya Mata ta rame tayi bak'i ga bakinta ya bubushe"
Ummi tace"tana Ina"
Tace"tana d'akinta ai"
Ummi tace kaini"
Ummi na Shiga ta hangota kwance bata hayyacinta Amma hawaye na bin kuncinta
Ummi ta karasa ta kwanta a gefenta ta rungumeta
Cikin kuka tace"Rahma kiyi hakuri Wanda yafi mu sonsa ya amshi abinsa karki damu zan baki farin ciki"
Kuka ummi keyi tana shafa mata baya
Umma ta kasa rike kukanta sai kawai ta fashe da kuka fita kawai tayi ta koma falo tana amsar gaisuwa
Yusura ko kwanciya tayi domin kwata-kwata jikinta na rawa saboda tashin hankali
Abu kamar Wasa sai bayan kwana uku Rahma ta bude idonta
Kallon d'akin tayi sai ta gan d'akinsu na nada
Tsaki tayi ta mike da k'yar jikinta na rawa ta bar d'akin Domin babu kowa duk suna falo ana karb'an gaisuwa
Part dinshi taje jikinta har rawa yakeyi ta kulle
Murmushi tayi ta karasa wajen wani katon hotonshi a bango
Hawa bedside tayi ta ciro ta rungume tana sauke ajiyar zuciya tace"ka gan na gudu ko?ai kasan bazan barka ba ko a baya akasi aka samu"
Kallon hoton tayi tace"lah sojana Yana da dogon hanci"
Sai Kuma ta ajiye hoton ta zauna a kasa ta saki wani kuka
Tace"meyasa baka bani dama ta biyu ba?haba mijina nasan zaka dawo
Bugun kofa da aka fara Yi ne yasa Rahma saurun kwantawa
Ummi tace"ki bude please daughter kin ji?"
Amina tace"Bari inje in d'auko key"
Zuwa tayi ta d'auko key sai dai sunyi su bude Amma Taki buduwa saboda Bata zare key din ba"
Rokonta sukeyi Amma Taki budewa
Umma tace"mu koma indai Rahma ne bazata bude ba"
Ummi tace"tana da kafiya ne akan komai"
Abdul ko Sosai yake bincike akan Al'kibila domin yana son cika burin abokinshi be ma lura da Cikin jikin yusura ba
Bayan kwana uku akayi sadakar uku Abba yusura ya zo abin mamaki harda Amir Wanda ya dannawa Aneesa saki uku domin rashin kunya tayiwa mummy Kuma da yarda Allah da addo'i asiri ya karya a ranan yayi ta kuka Yana cewa"a dawo me da Rahman shi "da k'yar mummy ta lallashi yayi shiru ta fahimtar dashi kaddarar su ce a haka tana Cikin magana aka hasko mutuwar Aayan a tv shine yazo gaisuwa tare da mummy mutuwan ya dameta
Mami ko tunda ta gan Abdul domin Basu tab'a ganin juna ba sai ta gan yayi Mata Kama da Yar uwarta Aisha in badan gidan rasuwa bane da babu abinda zai hana ta tambayeshi
Bayan kwana biyar kowa ya watse aka bar umma da Rahma da hakuri Rahma zuwa yanzu sai ta wuni Batayi magana ba saidai hawaye yayi ta bin kuncinta
Ummi kullum Cikin bata hakuri takeyi domin tafi tausayinta da Abdul fiye da kanta
Abdul ne a d'aki Yana bada order a Kama Samira domin bincike ya nuna tana Cikin kungiyar Al'qibila dumu-dumu cewa yayi ayi ta Bata horo Mai tsanani harsai ta bayyana su waye ke ciki
Yusura ne ta shigo d'akin da sallama tace"ga juice nan ka Sha tun safe kana ta aiki"
Da hannu ya Mata alama da ta ajiye ya cigaba da danne-danne laptop
Kuka ta fashe dashi da yasa ya d'ago ya kalleta sai ya ganta da ciki
Da mamaki ya kalleta yace"yus me kikasa a ciki?"
Juya me baya tayi tace"sai yanzu ka gani?"
Mikewa yayi Yana murmushi me had'e da hawaye ya jawota jikinshi Yi hakuri kema kinsan kwana biyun nan bana Cikin hankalina yusura na rasa aboki da babu kamarshi Aayan shine sanadin shiga soja na Aayan be tab'a bari nayi kukan maraici ba "yana magana ne yana hawaye
Yusura ta d'aga kafa saboda ta kamo tsayinshi a goge me hawaye tace"addu'a samun Rahama ubangiji zamu Yi me,ni Rahma ma tafi damuna domin kwata-kwata yanzu Bata magana balle asa ran zata ci abinci"
Abdul yace"na rasa ya zanyi da ita "
Yusura tace"ni a ganina in ta gama takaba ka aureta ko zata samu saukin abinda takeji"
Ture yusura yayi ya koma ya zauna yace"ban tab'a tunanin baki da hankali ba sai yau "
Cikin kuka zatayi magana yace"get out"
Hayaniyan da Suka jine a waje yasa duk yan gidan fita
Rahma ne ke kokuwa da sojojin gidan ta shake d'aya wai dole sai ya fito Mata da mijinta a cewarta duka sojoji munafukai ne meyasa za a Kai Mata miji inda za a kashe shi "
.ummi tace"ke sakeshi kan ranki ya b'ace nida Nike mahaifiyarshi na hakura sai ke ne bazaki hakura ba shin in badan abinki wake fad'a da ikon Allah
Abdul yaje ya jawota da karfin tsiya
Cikin kuka tace"da a ce mijina ya mutu da gaske da nasan yanzu zuciyata Bata bugawa Amma wanan bugun zuciyar nashi ne shi kadai Kuma nasan duk inda yake yanzu yana bukatar addu'a ta "
Ummi taje ta Kama hanunta suka shige ciki duk inda ta so ta fahimtar da ita Aayan fa ya mutu bazai dawo ba abin ya fassakara
Bayan wasu watanin abubuwa da dama sun faru ciki harda Gama takabar Rahma sai dai rayuwar Rahma babu canji sai ma gaba da yakeyi ance ta koma wajen umma taki Kuma da an masa Mata sai ta kulle kanta a d'aki
Abdul da yusura sun koma Lagos bakin aikinshi inda Samira da taji horo ta bayyana hide out dinsu da cewa su Suka sa uche ya kashe Aayan