Sashe 2
Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdul yace"ok yanzu dai akwai aiki gaban mu domin bamu da lokaci me zai hana a binciko Mana waye angon"
Aayan yace"yanzu kuwa please friend muje Minna wallahi bazan samu natsuwa a Nan ba Amma kafin mu tafi zanje kano in gan ummi"
Abdul yace"toh Bari gobe zamu bar garin Lagos"
____________
Sai misalin karfe 6:pm Amir ya sauke Rahma a kofar gidansu tare da yi Mata alkawarin zai dawo bayan isha'i da k'yar ta bari ya tafi sanda ya had'a da roko"
Tana shiga ta tarar da umma zaune a tsakar gida tayi tagumi
Karasawa tayi tace"umma Yaya na ganki a haka?"
Umma tayi murmushi tace"babu komai tunani nike akan abubuwan bikin nan ga maganar kayan d'aki har yanzu bamu wanye da deluwa ba ni bana son a Miki gori Kuma kin San wanan kawun naki ba taimakonmu zaiyi ba "
Murmushi Rahma tayi tace"umma na fad'a miki karki damu kanki abinda zaki iya kiyi Wanda bazaki iya ba ki Bari ai babu dole ko? nidai ko ba komai Aamir ya isheni"
Umma tace"baki da kunya wallahi tashi ki bani wuri"
Tashi tayi tana tafiya tana waka Mai Sona na hamisu breaker
Tana shigewa ta ciro waya tace"Bari in kira farin cikina inji ko ya Kai gida lafiya"
Kiran amir tayi Suka fara Hira Kamar ba yanzu suka rabu ba
Shiko jibrin yau kwata-kwata be huta ba Yana niman abinda zaiyi da zaisa a fasa auren har ya samu wani plan da zaisa auren ya tarwatse
B'angaren Aamir ko.........
*Please tsaya ku *karanta*
A gaskiya bana jin dadin abinda wasu daga ciki ku sukeyi a ce
mutum ya zauna yayi ta fadin abinda ba dai'dai ba karku manta fa babu kyau shiga hakkin juna nidai bana son yawan magana abinda zance shine
Please Wanda keda ra'ayin karantawa ya karanta Wanda Kuma ya gan bazai iya karantawa ba ya Bari banyiwa kowa dole ba,but Ina rokon masu spreading false remous akan cewa sai na fara littafin sai in maidashi na kudi meyasa karya bayawa wasu wuyane?yanzu tsakanina dakai akwai Wanda zai min wanan shaidar?a ce cikin littafi 17 hud'u ne kawai na kudi Amma ake fadin maganganu haka?ina so d'aya ne hakanta faru akan littafina na nida mijina which I apologise domin ni kaina banji dadin abinda ya faru ba kasancewar tun farko ban fad'a muku na kudi bane but eversince then in zanyi littafin kudi tun farko Nike sanar daku Kuma dan in muku adalci yasa in nayi littafin kudi d'aya sai in yi free bawai dan bana son kudin ba but dan in faranta muku domin soyyaya ce ta had'a mu Wanda ra'ayina ne haka bawai dan ina tsoron kowa ba saboda bazan manta da kaunar ku a gareni ba but an samu wasu suna ta bina p'c suna fadamin maganar da banji dadin shi ba please Ina rokon duk wani Wanda na tab'a b'atawa rai yayi hakuri a rayuwa na bana son in bakantawa wani rai masu bina suna zagina Ina muku fatan al'khari Allah ya ganar damu baki d'aya Kuma zagin ku bazai sa in maida littafin bana sonshi na kudi ba domin a kyauta nayi niyya my real fans a cigaba da gashi suya sai ran sallah ni bana fushi da kowa kuma Ina farin cikin sanar da ku novel dina na gaba na kudine domin haka tsarin yake🤣Ina alfari Kuma ina godiya nagode Wanda maganata ya b'atawa rai ya yafe min
Maman Nur
Pls share
[2/20, 8:22 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
Dedicated to *Hajiya HAMMAMATU Saudiya*
🅿7⃣&8⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
B'angaren Aamir ko waya yakeyi da abar kaunar shi sai ga mummy ta shigo
Zama tayi tana kallonshi hakan yasa ya yanke wayar da yakeyi
Kallonshi tayi tace"Ashe ka shigo?ban San ka dawo ba yanzu Zahra ke fadamin"
Yace"eh yanzu na shigo wanka zanyi in zo in gaishe ki"
Ajiyar zuciya ta sauke kafin tace' Aamir tun baka auro
ta ba ta fara Shiga tsakanina da Kai Ina ga ka aure ta,yanzu a ce ko gaisuwa da kake ka fasa shi"
Shagwab'a fuska yayi yace"oh no mum ya kamata ki fahimce a gajiya na dawo shiyasa na ce Bari in Yi wanka in na dawo sallah sai in shigo cikin gidan"
Tace"Aamir na fad'a maka ko kad'an bana son auren nan amma kaki ji domin Daddyn ka ya d'aure maka gindi yanzu jira nike ya maka nashi auren kafin nima in yi maka nawa dan wallahi bazan amshi wanan matsiyaciyar yariya a matsayin suruka ba"
Yace"mummy wai me Rahmat ta tab'a Miki ne a rayuwa?"
Tace"babu komai Amma ni bana son yin suruka da Yar gidan talaka"
Yace"mummy kiyi hakuri amma ni Ina son Rahma"
Tace"Kuma wallahi ko wata biyu baza kuyi ba zaka auri Aneesa"
Yace"no mom bazan iya had'a Rahma da kowa ba please mum ki Yi hakuri ki bawa Rahmat dama wallahi yariya ce Mai hankali da natsuwa"
Mikewa tayi tace"zamu gani cikin ni da Kai waya haifi wani"fuuuuu ta bar d'akin itafa har ranta ta tsane Rahmat
Zama yayi ya rike Kai yace"mom da kin San inda nike jin Rahmat a Raina da baki ce Zaki Raba mu ba"
Kiran sallah ne ya tayar dashi a inda yake zaune yayi tafiyar shi massalaci
Bayan sallah isha'i ko gida be koma ba ya tafi gidansu Rahmat domin ji yake kamar sun shekara ne basu gan juna ba"
Har gida ya shiga ya gaida umma sanan Suka fito be bar gidan ba sai 12:am domin in suna tare basa son rabuwa Sha biyu ma sanda umma ta fito tana ta fad'a sanan cikin jin kunya ya tafi a cewarshi besan lokaci ya tafi haka ba
Washe gari
______________
Da misalin karfe 4:pm Aayan da Abdul suka isa garin kano
Gida direct ya tafi bayan driver ya zo ya d'aukesu
Horn driver yayi me gadi ya fito ya bude me gate tsanye da unifoam din sojoji
Fitowa yayi sai duk guard din gidan suka fara tsara me
Be kulasu ba cikin izza da tafiya irin nashi na mazaje ya wucesu Abdul na binshi a baya
Da sallama ya shiga falon babu kowa sai tv dake falo Yana aiki sai kid'a ke tashi
Zama yayi irin zaman takama ya aza kafa d'aya kan d'aya
Amina ne ta fito daga kicin tana waka sanye da 3/qter rike da plate din fruite a hanun hankali kwance
Tana kaiwa falo ta ganshi zaune ai bata San lokacin da ta sake plate din ba ya fadi kasa
Zata gudu ta ji yace"in kikayi taku d'aya Zaki gane baki da wayau"
Zubewa tayi kan guiwowin ta tace"Yaya ka dubi girman Allah ka dubi darajar ka da rasulillah da kaunar ka da abinda kake so a duniya ka kyaleni na tuba"
Shidai Abdul abin mamaki ya bashi daga zuwa toh me ma tayi ne?
Kallonta yayi yace"kin San laifin da kikayi kenan ko?"
Cikin kuka tace"eh na sani Yaya amma ayi hakuri dan Allah"
Yace"Fadi laifin da bakin ki"
Tace"cewa kayi in daina tsayawa da kanana kaya,na biyu Kuma in daina saka kida domin gidan ba club bane,na uku ka ce in daina tsayawa babu d'an kwali"
Yace"good baki Fadi laifin ki na jiya ba"
Tace"wallahi Yaya da ka Kira Ina cikin lecture ne shiyasa ban d'aga ba"
Yace"Ashe ana lecture da daddare?kin Kara yin laifi"
Kuka ta fashe dashi domin tasan Aayan ya tsane karya da Kuma ya Kira waya a ki d'agawa
Kallon da yake Mata ne yasa fitsari ya kufce Mata ta fashe da wani marayar kuka
Zaiyi magana sai ga ummi ta sauko tana cewa"wai meke faruwane?"
Ganin shi yasa ta tabe baki tace"toh ishashe Ashe ka shigo gari,zaka fara takurawa kowa kenan ko?"
Tashi yayi yaje ya rungume ummin shi yace"ummi ya kwana biyu nayi kewar ki"
Abdul ya duka har kasa ya gaisheta ta amsa cikin sakin fuska
Zama tayi tace"wai honey meke faruwa ne kamar cemin kayi zakayi aure ko?"
Tsosa kai yayi yace"eh ummi ranan juma'a"
Tace"toh Allah ya Sanya alkhari tunda za ayi aure ni mahaifiyarka sai jiya na sani"
Kallonta yayi ya Kama hanunta yace"honey wallahi kawun yariyar ne zai tafi Saudi shiyasa Kuma yace sai Nan da wata takwais zai dawo Nigeria domin matar shi ce ba lafiya Kuma yawancin harkokin shi a can yakeyi toh yace ranan sati zai tafi in Ina sonta in fito kawai ayi aure,toh nasan inda kika damu inyi aure shine na amince ayi bikin saboda ke,in ba haka ba ni ban damu da inyi auren ba"
Ummi tace"eh toh kana da gaskiya ayi bikin kawai wanan yariyar ce ko da ka nuna min hoton ta?"
Yace"ita ce wallahi "
Ummi tace"gaskiya Nima bana son ta wuce ai nasan in takaine sai ka mutu ba auren baka damu ba"
Shidai Abdul Zama yayi Yana kallonsu yana jinjinawa rainin hankali irin na abokin shi ga iya shararo karya watoh inya fahimce shi Yana son yayi amfani da weakness din ummi na son yayi aure ya samu abinda yake so"
Ji yayi ummi tace"Amma wani hanzari ba gudu ba ya za ayi da shirye-shirye ga maganar lafe ga programs da dai sauransu"
Amina tayi saurin cewa" ummi ga event planers ai kudi zaku sake musu kawai yanzu ku gan aiki"
Maganar lafe kuwa a bari bayan aure sai ayi shi cikin kwanciyar hankali tunda kowa yasan babu lokaci "
Murmushi yayi yace"good point"mamaki ne ya kamata domin da k'yar kake ganin dariyar shi Kuma yace"baya sonta karya yake yana son amaryar raina Mana hankali zaiyi"ta fad'a a zuciyarta
Ummi tace"
More comment and sharhi more typing

Dedicated to NIDA YAYA HYDAR PAID group nagode da kaunar ku
🅿9⃣&1⃣0⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ummi tace"ok toh zan sanar da kawun ku sai yaje gun shi kawun nata ko?"
Yace"karki damu ummi ogana ya aika gidan tun jiya Kuma ansa suyi bincike yace zai d'auki nauyin komai"
Tace"duk da haka ai aure ba abin Wasa bane ba ya kamata su San dangin mu"
Yace"eh ummi jiya na kira Abba yace min baya kasar shiyasa ai"
Tace"eh da wanan domin shekaran jiya ya sallameni zaije Cairo"