← Book details Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 25

Sashe 12

Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yusura tace"ni har takaici missing lecture da zanyi na sati d'aya nikeyi gashi har yanzu banyi summiting t'p form dina ba balle h o d yayi assessing result dina gashi iam stock here ga wanan carry over da nike dashi kin san mutumin beda mutunci in nayi wasa sai yasa nayi summer"

Rahma tace"karki damu da mun koma zakiyi komai cikin natsuwa"

Abinci aka kawo musu yusura ce kadai ta ci amma Rahma taki ci

Bayan sun gama akayi musu kwalliya cikin wani hadaden gown ya bala'in karb'a su

Amina ta shigo ta kama hanun su Suka sauka jama'a sai yaba kyaunsu ake

Babu b'ata lokaci aka tafi hall wurine Mai shegen kyau abinda yabawa Rahma mamaki hotunan ta ne manne a hall wasu hoton ma Bata san sanda akayi Mata shi ba San Nan Kuma an had'a sai ka rantse tare sukayi da Aayan

Babu b'ata lokaci aka fara reception inda angwaye Suka Sha shadda me shegen kyau da Sada

M'c ne ya bukaci ango da amare su fito su taka rawa

Su Aayan aka fara Kira Suka fito fili

Rike Mata hanun yayi suna fitowa akasa cool music

Shidai tsayawa yayi itama Rahma haka ko motsawa basuyi

Matse hanunta yayi dayasa ta kalleshi tana hawaye sai ya take jela gown dinta sai tayi Kamar zata Fadi ya tarota sai kawai ya rungumeta Yana jin bugun zuciyarta

Kai bakin shi yayi dai-dai kunninta yace"ai sai ki ce in rungume ki bawai ki fake da fadiwa ba"

Jan jikinta takeson yi ya kamata gam hakan yasa Samira da ke zaune rike da glass cup tana Shan drinks ta matseshi ji kake pus jini na fita a hanunta

Jama'a ko sai tafi suke babu Wanda ya Lura da Samira

M'c yace"suje su zauna sanan su yusura Suka fito Abdul ko juya yusura yake kamar baby sai rungumeta yakeyi Yana wani yi kamar zai maidata ciki kunya da takaici yasa yusura fashewa da kuka Amma babu kunya ya fara lashe hawayen

Bayan sun Gama aka Kirasu su yanka cake yankawa sukayi Suka ciyar da juna inda Abdul shi salonsa daban ne domin sanda yasa a bakin shi ya saka Mata

Daga nan aka ci aka Sha aka rufe taro da addu'a

Kama hanun Rahma Aayan yayi suka fita sai dai suna fita harabar hall din ya gan abokan aikin shi

Kallon Rahma yayi yace"ki jirani a mota"

Ba tare da tayi magana ba ta kama hanyar mota

Sai dai kafin ta Kai taji kamar rigarta ta kama wani abu domin tana ja yaki fita

Juyawa tajeyi sai tayi luuu zata Fadi sai Samira data take gown din ta rikota

Juyawa Rahma tayi tace"nagode Yar uwa har naji tsoro na d'au zan fadine"

Samira tayi wani murmushi me ma'anoni dayawa tace"babu komai,it strange inda abubuwa Suka faru yau,yau da fara ganin ki na zub da jini"ta nuna Mata hanun ta,sai gashi ke Kuma daga had'a hanya Zaki fadi,toh me ke faruwa ne?ko meyasa hakan ta faru?kodai sighn ake baki kiyi hankali da wata ko kuma alamune Nan gaba zaki fadi gabana?"hade rai Samira tayi Kamar ba ita ta gama magana da fara'a ba yanzu tace"listen to me and listen carefully in baki son rayuwar ki ta Shiga cikin matsifa toh ki fita harkar Aayan ki nimi ya sakeki da kanki kafin lokaci ya kure Miki"

Rahma da duk mamaki ya mamayeta ta kalli Samira sama da kasa sai Kuma abin ya Bata dariya Aiko ta dara

Kafin tace"

Maman Nur

Share
[2/20, 8:28 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__

*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*

*💡N W A💡*

*Lightning and bringing smile to your world is our perority*

*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~

Dedicated to my fans

🅿4⃣9⃣-5⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Rahma tace"toh a matsayinki nawa kenan?"

Tace"a matsayina na budurwar Aayan"

Rahma tace"really?toh ni Ina ruwana da soyyayarku"

Samira tace"da ruwanki domin kin shiga tsakanin mu kinje kinyi asiri ya aureki,Ina son ki sani bazan tab'a barin ki kiji dadin zaman aure da Aayan dina ba Kuma ai dama yace min baya sonki umminshine tayi me dole ya aureki,wallahi yau saina hanashi kwana a gidanki a gidana zai kwana dama mun saba a gida d'aya muke kwana"

Rahma tayi wani dariya harda tafi ita kanta ta mance ranan da tayi irin wanan dariya

Kallonta tayi tace"toh ai sai ki ce min ke karuwanshi ce,toh Ina son ki bude kunnuwanki da kyau ki ji inma da Yana kwana a d'akin ki ko gidanki daga yau ya daina and a matsayinki na karuwan mijina ya kamata kiji kunyar tunkarata ki gaya min duba dakema fa macece but ba laifin ki bane kunyar ne baki dashi,but Yana da kyau ki koma gida iyayen ki su koya miki tarbiya inma haka be samu ba a koya Miki kunya at least. ko uwarki Bata raye ne?"

Maganar Rahma ya b'atawa Samira rai hakan yasa cikin fushi ta d'aga hanun zata kaiwa Rahma mari amma sai Rahma ta rike hanun tace"ajiye hanun Nan kafin insa a yanke shi karki manta iam the wife here not you, and to my darling husband you are nothing than a prostitute"

Nuna ta Samira tayi da yatsa tace"kin San koni waye nifa soja ce Ina da karfin da zan bindige ki a nan"

Rahma tayi folding hanunta tana murmushi tace"and so,karki manta nima fa matar soja ne and nasan ya fiki matsayi a wurin aiki,so ki kiyaye ni"

Zatayi magana sai ga Aayan ya karaso ganin Samira tare da Rahma yasa shi jin fadiwar gaba toh meya kawota kano?wanan wani irin naci ne?"

Samira na ganin shi tayi sauri ta rungume Rahma ta Kai bakin ta dai-dai kunnin Rahma tace"yau ni Samira nayi challenging d'inki ko wata biyu bazakiyi ba zan sa Aayan ya sakeki"

Rahma tace"I will be waiting challenge accepted"

Tureta Rahma tayi sai Samira tayi murmushi ta kalli Aayan tace"sir na Taya ka murna your wife is beautifull"

Kama hanunta yayi ya jata gefe yace"Samira me ya kawo ki kano?meya had'a ki da Rahma?me kike fad'a mata?Ina fatan dai baki fad'a Mata komai ba"

Samira tayi murmushi tace"karka damu tukkuna dai ban fad'a mata komai ba but ai ka sab'a alkawari domin ni kace zaka aura"

Shaketa yayi yace"in zakiyi komai kiyi a kaina but karki kuskura kice zaki je kusa da Rahma in ba haka ba zan iya kashe ki"

Cire me hanun tayi a wuya tace"I call the short"tana gama magana ta wuce ta barshi tsaye

Komawa yayi sai ya tarar da Rahma zaune tana kuka ko name oho

A ranshi yace"Allah yasa bata fad'a Mata komai ba yana son tambaya Amma baya son ta rainashi kawai sai ya basar

Itako ba komai yasa ta kuka ba sai tuna amir da tayi yanzu a ce d'an iska ta aura hanya an Mata adalci kuwa?

Har suka iso gida kuka takeyi

Amina ce ta zo ta kama hanunta suka shiga ciki

Koda ta shiga d'akin yusura tayi bacci

Haka ta kwanta ta lullube da bargo ta

Maman Nur
Share
[2/20, 8:30 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__

*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*

*💡N W A💡*

*Lightning and bringing smile to your world is our perority*

*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~

Dedicated to Fatima Mohammed Ishaq comment dinki nasa ni nishadi

🅿5⃣1⃣-5⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bude wani shafin kuka tayi tana tunanin makoman rayuwarta yanzu a ce tun ba a Kai ko Ina ba an fara Mata warning Ina ga tafiya tayi nisa?

Jin shashekar kukanta yasa yusura juyowa ta kalleta

Tace"Ashe kun dawo?"

Cikin so ta b'oye kukanta tace"eh na dawo yanzu Muka shigo"

Yusura ta ja bargon tace"juyo ki kyalleni me ya sameki kike kuka?"

Juyowa Rahma tayi tace'wallahi babu komai kewar ummana naji"ta b'oye mata

Yusra ta sauke ajiyar zuciya tace"hmm ai mu Kam mun gan ta kanmu an rabo mu da iyayen mu Nima nayi kewar Mami sai dai haushin su nikeji na rashin bani dama in kare kaina

Rahma ta sauke ajiyar zuciya tace"ya zamuyi iyayen mu ne"

Motsi Suka ji alamun ana shigowa

Yusura tayi saurin lullube bargo har kai

Rahma ta tuntsira da dariya tace"ke miye haka"

Yusura da jikinta rawa yake tace" kimin rai ki ce nayi bacci"

Kafin Rahma tayi magana Abdul ya shigo

Ganin Rahma kwance yasa shi d'an jin kunya yace"oh amaryar mu ashe kina nan "

Bata amsashi ba ta kwanta ta juya me baya

Leka yusura yayi sai ya gan baya ganin fuskarta

Murmushi yayi yace"oh bacci kike?"

Yusura bata san sanda tace"eh bacci nike ba"

Da har zai wuce ya dawo yace"Allah ko?"

Sai a sanan gane tayi shirme

Be tsaya b'ata lokaci ba ya d'auketa ya tafi da ita sai zillo takeyi tana kokarin sauka daya fuskanci zata tarame jama'a sai ya hade bakin su

Ta kofar baya ya tafi da ita garden ya ajiyeta a wani dogon kujera sanan ya kwanta ya aza kanshi a cinyarta

Kuka takeyi kasa-kasa cikin kuka tace"wallahi bacci nikeji"

Cikin nuna ko in kula yace"baby kin gan inda jama'a suka taru a bikin mu kuwa?
Ban tab'a tunanin haka ba"

Zatayi magana yayi saurin cewa"baby gobe zamu tafi Lagos ki tashi da asuba ki shirya jirgin safe zamu bi"

A fusace tace

Maman Nur

Share
[2/20, 8:30 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__

*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*

*💡N W A💡*

*Lightning and bringing smile to your world is our perority*

*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~

Dedicated to Anty Shamsiya

🅿5⃣3⃣-5⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

A fusace tace"wai wanan wani irin abu ne in nayi magana sai ka juya min magana ko ka d'auko wata mata"

Waya ya ciro a aljihu ya kunna torch light Yana haska Mata fuska

Tace"miye Kuma haka?"

Yace"so nike in gan baki tsiwa"
.hararanshi tayi

Sai yayi murmushi yace"Dan Allah karamin bata isheni ba

Fashewa tayi da kuka,murmushi yayi yace"dadi ta Miki yawa

Aayan ko d'akin shi yaje direct ya zauna ya rike Kai yace"ko me take tunani yanzu?mikewa yayi for the first time da ya fara jin shakka mutum ,in ya tuna Samira da abinda ya tab'a faruwa tsakanisu sai yaji ba dadi bai tab'a tunanin Rahma will get involve ba
Chapter 12 · 0% Book details