Sashe 10
Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fusace tace"anyi kwaliyar ubana ne kai da zaka bani umurni in bi?nifa bana son ana takurawa rayuwata dan haka karka matsa min "
Murmushi yayi yace"tashi muje"
Tashi tayi tabi bayan shi sai kunkuni take shidai murmushi yakeyi"
Ya bude mata mota
Ko kallonshi batayi ba sai latse waya take
Yace"kefa Nike jira ki shiga"
Tace"ban gama abinda nike bana in na gama zan shiga charting nike da my Umar"
Ranshi ne ya b'ace amma sai yayi controlling yace"ki shiga pleaee dare nayi"
Sai a sanan ta shiga ya ja motar tuki yake yana satar kallonta murmushi takeyi jefi-jefi
Aiko ta balai'n sosa me rai a haka suka isa studio
Da k'yar akayi hotuna uku domin yusura cewa tayi bazata tab'a shi ba kuwa haka ya kasance karshenta wani style sukayi Kuma yayi kyau
Suna Gamawa suka fito sit motar babu me magana
Yana kaiwa wani joint na sayar da nama kaza ya tsaya ba tare da yayi magana ba ya fita
Siyowa yayi Koda ya dawo waya ya gan tanayi sai murmushi takeyi beji me take cewa ba kawai ya fisge wayar a fusace ya fincikota yace"yus ni Zaki kawowa iskanci dawa kike waya?"
Tace"babu ruwanka malam ka bani wayata"
Murmushi yayi ya ajiye wayar kasa ya fara takewa har yayi rugu rugu"
Kuka ta fashe dashi tana Allah ya isah
Shiko be kulata ba saima Jan motar da yayi ya maida ta gida a kofar gida yayi parking har ta bude zata fita sai taji yace"in kika Kara taku d'aya ranki zai b'ace"
Kallonshi tayi sai tace"toh kayi hakuri"ta Kare magana tana turo baki
Lumshe ido yayi ya bude yace"yus meyasa kika Raina ni?"
Shiru tayi tana Wasa da yatsun hanunta
Hanun ya Kama Yana murzawa yace"talk to me yus"
Tace"saboda Kai munafuki ne makaryaci ka had'ani da iyayena,ka rabani da masoyina Umar ni BANA SONKA na tsane ka"ta Kare magana da fashewa da kuka Yi yayi kamar beji ta ba sai ma rungumota da yayi ya bude tab dinshi yace"yus ki zab'a nan dubai ne cikin hotels dinan guda biyu wanne kike so muyi honeymoon"
Jan Jikinta tayi domin ta Kara tabbatarwa d'an rainin hankaline har zata fita sai kuma ta kalleshi
Tace"ya Kuma maganar makaranta na tunda ka ce kano zamu koma ya zanyi?"
Be kalleta ba balle tasa ran zai bata amsa
Tace"da kaifa nikeyi domin wallahi semester d'aya ya rage min bazan Bari a cuce ni,toh nidai na fad'a ma "tana gama magana ta wuce fuuuuuuuuu kamar iska "
Murmushi yayi yace"aini a Sarina babu maganar makaranta watoh so kike in ajiye ki saboda ki samu damar kula d'an isakan nan "
Yana gama magana ya bar anguwan
B'angaren Aayan ko
Maman Nur
Share
[2/20, 8:27 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*
*💡N W A💡*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
Dedicated to Anty Shamsiya
🅿3⃣9⃣-4⃣0⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
B'angaren Aayan ko bayan Abdul ya fita yaji duk hankalinshi ya koma wurin Rahma
Tashi yayi ya shirya cikin blue jeans da farin polo
Makulli ya d'auka sai gidansu Rahma a kofar gidan ya paka mota
Ya shiga da sallama umma ne zaune a kofar d'aki tana d'ura sobo a gora
Karasawa yayi har kasa ya sunguna ko iya kallonta beyi ba kunya yake ji
Tashi tayi tace"Bari in kirata"be amsa ba ya bar kofar d'akin
Hassan ne ya fito ya rungumeshi Yana dariya HUSSANI ko kallonshi yakeyi Amma beyi magana ba
Umma na shiga ta tarar da Rahma zaune yau ba laifi jikin da sauki
Tace"kije yana waje yana jira ga makullin d'akin hamza ki bude"
Tashi tayi ta saka hijabi ta amsa makullin domin Bata son fad'an umma
Fitowa tayi taje ta bude d'akin hamza ta Shiga ta zauna
Shiko ranshi ya mugun b'ace domin yi tayi kamar bata ganshi ba balle ta gaishe shi har tace"ya shiga hakan ya b'ata me rai
Amma sai ya basar ya shiga ciki
Zaune ya ganta bakin katifa
Kin Zama yayi Yana jira tace"ya zauna"itako ta basar dashi kamar bata San ya shigo ba
A ranshi ko cewa"yake oh ni take son in fara Mata magana?Ashe zamu dawwama a nan kenan"
Itako lumshe ido tayi a haka har sukayi minti talatin Kuma yana tsaye
Jin shiru yasata cewa"tunda baka da abin fadi zanje in kwanta bacci nikeji"mikewa tayi zata tafi ya jawota har ta fad'a kirjin shi rungumeta yayi Gam sai ajiyar zuciya yake saukewa kokuwan kwace kanta takeyi Amma ta kasa
Yar Kara ta sake tace"live me you are hurting me "sai a sanan ya dawo hankalinshi ya saketa cikin jin kunya yace"in zakiyi tafiya kiyi ta kallon gaban ki bawai kiyi ta rungume mutane da sunan Zaki fadi ba"
Cikin mamakin shi tace"excuse me malam kaifa ka jawo ni ka rungume bani na rungume ka b..."
Katseta yayi da cewa"oh nayi laifi dana taroki Zaki fadi?"
Tsaki tayi tace"I don't have your time bacci nikeji"
Yace"ai baki Isa ba zama zakiyi sai na ce ki wuce"
Tace"malam karka manta nan gidan mu ne I call the shut here"
Zama yayi ya hade kafa yace"ki tsaya kiji jibi zamu tafi so Ina son in kind'aya Miki sharudda ne na farko kisa socks in za a zo d'aukan ki muje mota na kawo Miki hijabi"
Tace"toh yau na gan ubana Kai wani irin mugune ni nace Ina sonka ne balle ka wani kindaya min sharudda?"toh in ma mafalki kake ka bude idon ka domin ni Rahma"ta nuna kan bazan tab'a sonka ba"
Tana Gama magana ta wuce ciki
Shiko yace" ashe haka ta raina ni?toh zanyi maganin ta"
Tana shiga ciki umma tace"ya na gan kin dawo?ke Rahma haka akeyi kin barshi maza ga abinci ki Kai masa ki ciro sobo a fridge ki Kai masa"
Turo baki tayi ta d'auki kulan ta ciro sob'o ta fita tana kunkuni
A kofa sukayi Karo zai fita tace"ga abinci umma tace a baka"ta kare magana da murgud'a me baki"
Ba tare da ya kalleta ba yace"ki kawomin mota zan tafi dashi ne" binshi tayi a baya suna kaiwa mota ya amsa ya Mika Mata kayan da ya kawo mata
Yace"sai da safe"be jira amsata ba ya ja motar
B'angaren ummi ko

Dedicated to my fans
🅿4⃣1⃣-4⃣2⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
B'angaren ummi ko ta gama Shirin komai jira kawai take ta gan amaren ya'yanta domin ji take kamar Abdul d'an ta ne
Ba karamin kokarin Amina tayi wajen shirye-shirye komai ba cikin kankanin lokaci
Washe gari da misalin karfe 2:30pn dubin jama'a suka shaida d'aurin auren
*Abubakar*
~DA~
*Rahma*
Da kuma auren
*Abdullahi*
~Da~
*Nafeesa* sai dai mu ce allah ya bada zaman lafiya
Wani wawan ajiyar zuciya Aayan ya sauke domin ko Allah yasan yau zuciyar shi ta samu sukuni domin da ji yake Kamar an aza me wani babban dutse Amma ana d'aura auren ya ji iska Mai shegen dadi
Abdul ne ya karaso ya bashi hanun yace"we made it wallahi sai yanzu hankalina ya kwanta"
Aayan ya sauke ajiyar zuciya yace"aini ba a magana ji nike kamar an sauke min dutse dake zuciyata shekaru uku da Suka wuce wallahi tunda na had'u da Rahma na rasa peace of mind dina but finally iam free"
Abdul yace"na tayaka murna domin yanzu naji quarter abinda ka ji nida ko sati bamuyi ba"
Me hotone ya zo ya fara kashe musu pics kayansu iri d'aya malun-malun ya bala'in amsar su
Rahma ko ba laifi makota da Suka zo jin gulma sai Suka gan umma ta fito musu da kayan abinci a dafa harda nama
Nan fa babu kunya Suka fara ci suna kus-kus wasu harda kaiwa gida
Da k'yar umma ta tursasawa Rahma tasaka Riga da zani cikin dinkuna da tayi Mata na biki domin ta dade tana tanadi
Gidansu yusura ba laifin dangi da abokan azirki da suke kusa sun cika Nan fa biki yayi biki itama tayi kwalliya cikin shadda already made Riga da skirt tayi kyau dama da kitsonta ga lallainta na sheki
Mami ko sai d'ura Mata kayan Mata take emergency kiranta take ta Sha a gaban ta
Sadiya ma tazo abin sai mamaki yake bata
Da Suka rage su biyu tace"yusura ya haka ta faru?"
Yusura ta fashe da kuka cikin kuka ta Bata labarin komai da ya faru tace"Kuma wallahi su Abba Basu bani damar Kare kaina ba"
Sadiya tace"hmm Allah ya had'a ku da mazan duniya toh nidai shawaran da zan baki tunda an d'aura kiyi hakuri ki yarda da kaddara ku zauna lafiya kila hakan shine mafi al'khari a gare ku"
Yusura tace"wallahi sai na shuka masa rashin mutunci a gidansa tunda ya had'a ni da iyayena"
Sadiya tace"ni nafi ma tausayin Rahma ga rashin Amir ga wanan kaddararren auren"
Yusura tace"ni addu'a nama Allah yasa a barmu gida d'aya ko mutum zai rage zafi,jiya munyi waya da ita wallahi tana wani hali"
Sadiya ta mike tace"toh Allah ya Sanya alkhari nidai zan tafi kafin nan zan biya gidansu Rahma sai kunyi resuming school nasan next week zaku dawo"
Yusura ta kalleta da mamaki tace"ban gane Zaki tafi ba babu fa kawar da zata rakani anfa kusan kaini'
Sadiya ta zaro ido tare da dafa kirji tace"rufa min asiri ki bari in auri masoyina aini bani ba binku barrack so kike in had'u da wani tantiri yamin abinda akayi muku?"
Yusura tace"kiyi hakuri ki raka mu please"
Jaka zainab ta d'auka ta kama hanya tana sallamarta
Niko nace banga laifin ki ba tunda fashin Mata ake
Bayan ta bar gidan,gidan su Rahma tayi direct Nan ma babu inda ba ayi da ita ba Amma taki a cewarta zasuyi waya
Da misalin karfe 6:30 aka zo d'aukan amare da motorci na alfarma
Ai yan anguwansu Rahma na gani suka fara gulma wasu suka nace sai sunbita dan ganin karshen Abu