← Book details Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 25

Sashe 16

Bana Sonshi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin tashin hankali da be tab'a Shiga ba yace"Dan girman Allah Rahma ki Bari in miki bayani ni ban masan sunyi ba wallahi I never gave such order believe me my wife"
.ihu tame tace"stop calling me your wife domin sai ka sakeni bazan iya Zama da kai ba da wanne zan ji dashi da rashin Amir ko da auren fasiki ko Kuma makaryaci maci amana,bazan zauna da Kai ba kafi karfin na ka sakeni zan koma gida"

Ai mutumin ku ji yayi jinin shi ya mugun hawa in akwai abinda ya tsane shine rabuwa da Rahma yanzu ya zaiyi"

Ai besan lokacin da ya rungumeta ba yace"kiyiwa Allah ki yafe min please na tuba wallahi shima nasa a bashi horo me tsanani Kuma maganar Samira ba abinda kike tunani bane samira b....."

Katseshi tayi tace"bana son in ji komai kafi karfina kawai ka bani takarda ta"

Cikin tashin hankali da sanyi jiki yace"Rahma van auroki dan in rabu dake ba kome zakiyi min ki min zan jure Amma babu inda Zaki shin Rahma kinsan tun yaushe nike dakon sonki kuwa?shekara uku kenan ina..."

Bata bari ya karasa ba ta haye da gudu can sai gata ta dawo sanye da hijabi ta Kama hanyar kofa"

Da mamaki yace"ina zuwa?"

Tace"wallahi gidanmu zan tafi bazan kwana gidan nan ba

Tashi yayi da sauri ya jawota ya kulle kofa yace"Rahma why so kike ki kasheni miye nayi miki ne haka kiyi hakuri please mu zauna lafiya yanzu in kin tafi me zan fad'awa ummi,ki sani ummi na miki son da tun bata sanki ba Kuma itama bata San hanyar da nabi na aureki ba please ki rufamin asiri ki hukunta ni a gida na rokeki"

Komawa tayi d'aki ta kulle kofa ta bude shafin kuka

Komawa yayi ya zauna yace"Kai Mata nada wuyar sha'anin jibi fa inda zuciyata ke bugawa"

Washe gari bata fito ba sanda ta ji fitarshin

Ta fito cikin rigar bacci Riga da wando kicin ta Shiga ta soya Irish da kwai ta fito ta zauna a dining ta had'a tea ta fara Sha kenan ya shigo da sallama ajiye biredin tayi ta bar wurin "

Cikin damuwa yace Rahma please zo ki zauna ki ci abincin ki please karki tsaya da yunwa

Ko kulashi batayi ba ta shige d'aki ta kulle

Numfashi yaja yace"this is serious"

Bayan kwana biyu Shirin tafiya suke sosai saura kwana hudu su tafi gashi duk inda Aayan yaso Rahma ta fahimceshi kin yarda tayi

Yau dai Yana zaune a falo sai gata ta fito

Ajiyar zuciya ya zauna

Zama tayi ta kalleshi

Tace"

Maman Nur
Share
[2/20, 8:33 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__

*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*

*💡N W A💡*

*Lightning and bringing smile to your world is our perority*

*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
Karku manta yau zamu gabatar da shirin *KALUBALE* tare da bakuwar mu *SHALELE* zamu tautauna ne akan *KISHI* me tambaya ko Karin bayani game da wanan topic din zai iya min magana ta pc,wanan shirin na farin cikin sanar da ku gobe ta gayyato muku babban marubuciyar nan watoh *ANTY* *MAMIE* inda zamu tautauna da ita akan *KAYAN* *MATA* amfaninsu da Kuma illolin su.inda Kuma Shirin batayi kasa a guiwa ba wajen gayyato muku gwanar ku watoh tauraruwamu watoh the unbeatable *BILLYN ABDUL* inda zamu tautauna akan *UWA TA GARI* a madadin NUR WRITERS da Kuma Wanda suka d'auki nauyin Shirin watoh MMS da Kuma Anty SHAMSIYA sai nikuma maman nurul hudah Wanda ta tsara zata Kuma gabatar muna muku fatar Alkhari

Ashe nayi mistake a min uzira na d'au ai mun Kai 80
🅿6⃣9⃣-7⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"dama magana zanyi da kai"

Murmushi yayi yace"Ina ji Rahma na"

Tace"Ina son ranan juma'a ko sati in koma Minna"

Sanda gabanshi ya fadi yace"yin me?"

Tace"makaranta zan koma mun kusa fara exams"tana addu'a ya amince inta tafi bazata Kara dawowa ba sai dai ya aika Mata da takarda sakinta bazata zauna dashi ba"

Hade rai yayi yace"Rahma ki hakura da maganar karatun Nan dan girman Allah bazan iya jure ganin ki kina makaranta ba a baya ma dole yasa haka,kiyi hakuri ko me kike so zan baki Amma Banda maganar makaranta"

A fusace tace"wai ya kake so in Yi ne? So kake in mutu ya za'ayi Ina karatuna ka zo ka had'a munafunci ka aureni yanzu Kuma ka hana ni Kare semester d'aya kacal da ya rage gaskiya ba zai yiwu ba sai dai ka sauwake min wallahi na tsane ka I hate everything about you please free me inje in auri Wanda nike so"

Murmushi yake yayi yace"Rahma I have never imagine a rayuwa zan roki ko wace mace ba sai gashi yau Ina rokon ki Rahma Ina son ki bani kunnuwanki da kyau please domin an da 4days zan mayar da ke kano zanyi tafiya

Rahma nasan abubuwan da nayi miki ban kyauta ba but dan girman Allah na rokeki ki yafe min soyyaya ki ce ta kawo haka
Nasan kin min mumunan fahimta game da Samira but zanyi Miki bayani Kuma Ina son ki fahimceni
Ajiyar zuciya ya sauke,Samira ba budurwata bace wallahi Rahma ban tab'a aikata Zina ba
Rhama,Samira abokiyar aikina ce Wanda nike zargin tana cikin kungiyar Alkibila da wasu manya kasar nan Rahma sun kashe min mahaifina Rahma na dade ina had'a muhimman bayanan akan su,hakan yasa na fara yaudaranta a matsayin Ina sonta domin ina son ta yarda dani Aiko ta yarda dani harta fara Sona da gaske cikin dabara nike ta bincike akanta domin tana yawan zuwa gidana Wanda ni na bada order ayi ta Bari ta shiga har kwana tanayi Nima ina zuwa gidanta amma ban tab'a kwana ba haka nike sace wayarta inyi abinda zanyi har na gano ma'boyarsu jira kawai nike lokaci yayi"
Cikin jin haushi tace"karka Raina min wayyo mana nida na ganku da idona kana Mata kiss
Yace"eh Rahma Ina dai binta ne a haka ni na bata free access din shigowa gidana wallahi da muke Minna I was carried away Dana bada order a hanata shiga kiyi hakuri banyi haka dan in ci Miki fuska ba shiyasa banso muyi aure ba sai bayan na kawo karshen Al'kibila but da naji zakiyi aure hankalina ya tashi please forgive me my Rahma"

Juya me baya tayi tana kuka tace"toh meyasa ka bari tana kissing dinka?nafa gani da idona"

Yace"wallahi Rahma she took me by surprised Nima jin bakinta nayi Cikin nawa that wanan ne first time dai-dai nan kika fito please karki bari Samira ta samu abinda take so karki bar mata gidanki"har kasa ya sunguna yana rokonta yace"kafin in tafi Rahma Ina son ki bani farin ciki kuma dana dawo zan ruguza Al'kibila Ina son ki bani farin ciki da zanyi ta tuna ki"

(Mata ko in ce matan aure muna da saurin yanke hukunci,ya kamata mu gane sometimes abinda Muka gani ko muka ji mostly is not the truth,ya kamata muyi ta bawa mazajen mu room for explanation bawai dan kin gan mijin ki ya turawa wata sakon soyyaya ki haukace ba wanan ba yi bane ,Kamar in the case of Ayan and Samira which saboda rashin hakurin mata almost 99% of masoyan littafin *BANA SONSHI* sun tsane Aayan Wanda Basu jira sunji bayani tsakanin su ba.ya kamata mu kasance masu yiwa mazajen mu uzuri please)

Tashi tayi ta ratsa shi ta haye sama

Ya bita da kallo

B'angaren su yusura ko

Maman Nur
Share
[2/20, 8:33 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__

*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*

*💡N W A💡*

*Lightning and bringing smile to your world is our perority*

*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~

Yau dai ansanu matsala wurin posting da fatan Zaku min uzuri aiki yamin yawa sosai sai nasa zee ta muku shine ta tanka shirme Wanda za a turo gobe ta turo yau but ku min uzuri inshaallah gobe za a Kai page din please

🅿7⃣1⃣-7⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

B'angaren su yusura ko kwance suke da Abdul sai aikin lallashi yake kuka take Sosai

Cikin damuwa yace"wai miye ke damun ki ne?"

Batayi magana ba sai Kara sautin kukan da tayi

Murmushi yayi yace"baki son in Yi tafiya ne?"gyda me kai tayi

Yace"baby is not possible I have a lot of responsibility my country need me ni soja ne kema ya kamata ki Zama jaruma domin kema matar sojane"

Cikin kuka tace"toh ni zan bika"

Murmushi yayi yace"ina?"

Tace"inda zaka"

Yace"saboda me?"

Tace"sabod...."sai Kuma tayi shiru

Murmushi yayi yace"saboda kina Sona?"

Kwanciya tayi ta rufe fuska da bargo sai ya fara Mata chakulkuli Yana cewa sai kin fadamin wallahi

Dariya takeyi Sosai harda hawaye tana rokonshi

Kyaleta yayi ya kalleta itama shi take kallo yace"baby iam happy today"

Tace"why?"

Yace"because yau na gan dariyar ki"

Dukar da kai tayi tana Wasa da yatsunta

Rungumeta yayi sai yaji itama ta rungumeshi

Murmushi yayi Yana hamdala kallon fuskarta yayi bayan ya cireta daga Jikinta kallon kwayar idonta yake yace"dear kina son in kasance cikin farin ciki kafin in tafi"

Gyda me Kai tayi sai yace"toh tashi muje"

Hanunta ya Kama suka shiga bayi sukayi wanka yasa tayi alwala suna fitowa suka gabatar da sallah nafila

Addu'a sosai yayi musu sanan ya dafa kanta yayi Mata addu'oi

Bayan sun gama ya kalleta yace"baby muje mu kwanta"

Kuka ta fashe dashi tace"ni a Nan zan kwana Kai kaje d'akin ka"

Murmushi yayi ya juyar da ita yace"baby nan da kwana biyu zan tafi ya kamata ki bani farin ciki in case in na mutu in San ke cikkakiyar matata c..."

Rufe me baki tayi tana girgiza me Kai tana hawaye

Murmushi yayi yace"baby kin fara Sona ne?"

Juya me baya tayi tana murmushi

Yace"kefa gulmar ki tayi yawa dan Allah juyo ki fad'a min"
Juyo da ita yayi ya rungume a hankali ya fara cire Mata kayan jikinta

Bayan awa d'aya _______________
A zabure Abdul ya mike sai yanzu ya Lura da b'arna da yayi

Jijjigata ya farayi yana yus wake up ki tashi please

Tashi yayi ya shige bayi yayi wanka ya fito ya saka jallabiya sai yanzu muryar inda take rokon shi yayi hakuri Amma a lokaci yayi nisa

Kallon fuskarta yayi yace"Allah yayi Miki albarka yus"
Chapter 16 · 0% Book details