Sashe 6
Bana Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maman nur
[2/20, 8:25 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
Dedicated to my fans
🅿2⃣3⃣&2⃣4⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"umma kamar cewa kikayi Aamir ya fasa aurena ko?"
Umma tace"eh an fasa"
Ai ji umma tayi ta fadi kasa summamiya"
Yusura ta shige d'akin jikinta sai rawa yake ta bude fridge ta ciro ruwa Mai sanyi ta yayyafa Mata
Umma dai ko motsi batayi ba yusura da sadiya su suke ta komai har suka samu ta farfado tana farfadowa ta fashe da wani mugun kuka tace"me nayiwa my amir da zai fasa aurena bayan yasan bazan iya rayuwa babu shi ba"
Kallon yusura tayi tace"yusura rakani inje gidansu in rokeshi wallahi ko house girl ne ya d'auke ni please ya dai barni a inda zanyi ta ganin shi"
Kuka sosai Rahma keyi cikin haushi umma ta kalli yusura tace"Allah ya waddaran halayen ku yanzu rayuwar da kuka zabarwa kanku yayi kenan?"
Yusura zatayi magana umma tace"Yi min shiru munafukai ai nasan duk abinda Rahma takeyi kema kinayi shiyasa naje gidan ku tun d'azu na sanar su d'au mataki tun kan kema asirin ki ya tonu ki rasa mijin aure "
Yusura ta fashe da kuka tace"wayyo na shiga uku da Abba yau zai kasheni na tuba umma wallahi sharri akayi Mana"
Umma tace"in gan abu da idona namiji akan Rahma shine Zaki ce sharri ai allah ne ya toni asirin ku maza tafi gida hukunci ki na nan Yana jiran ki"
Kuka sosai yusura take sadiya ta ja hanunta suka tafi
Zama umma tayi tace"ke zo Nan"
Tashi Rahma tayi tana rike setin zuciyarta jiri na d'ibarta
Umma tace"sunguna ki d'aga hannuwarki sama"
Haka tayi domin ta ma kasa magana zuciyarta yayi nauyi
Umma tace"fad'a min gaskiya ubanwa yake iskancin dake?"
Shiru ba amsa hakan yasa umma jin haushi ta rufeta da duka Kuma ko kuka Rahma takiyi balle ta motsa tsayawa tayi Kamar gunki hakan ba karamin tsorata umma yayi ba sai ta fara jijjigata tana Kiran sunanta
Amma Ina Rahma tayi nisa d'aukanta tayi ta kwantar taje waje ta dino ruwa ta watsa Mata
Ajiyar zuciya ta sauke sai a sanan ta fashe da mugun kuka tana Kiran sunan amir
B'angaren Amir ko bayan ya koma gida daga aiki
Ya tarar da mummy zaune da Abba sai anty hafsat da maganin malam ya gama tasiri akan su saboda rashin azakar
Zama yayi bayan ya gaida su
Anty hafsat da sai cin abu take kamar cingum tace"Kai fa muke jira fa"
Yace"akwai matsala ne a shirye -shiryen bikin?"
Anty hafsat tace"eh amaryar aka canza ma domin yanzu neesa zaka aura ba Rahma ba"
Murmushi yayi yace"what"
Tace"yes"
Abba yace"Mahmud na haramta auren ka da wanan yariyar bamu ba ita ashe Yar iska ce bamu sani ba toh na yanke shawaran Yar uwarka Aneesa zaka aura karka damu naje gidan kawon nata name bayani mun bar musu kayan"
Amir ji yayi kamar yana mafalki da mamaki ya kalle su
Zaiyi magana mummy tace"ban yarda ka kara Bari ko wace alaka ya shiga tsakanin ka da wanan Yar isakan ba in hakan ta faru ban yafe maka ba duniya da lahira"
Kawai sai hawaye yakeyi anty hafsat tace"oh kuka zaka mana?"
Ai bamu muka ce ka auri Yar iska ba kuma yanzu ma rufa maka asiri Aneesa zatayi "
.tashi yayi jiri na dibar shi ya rike Kai
Anty hafsat ta bishi da kallo a ranta tana murna domin da ya taka maganin da ta ajiye me a kofar d'aki zai mance Rahma Allah dai yasa Kar yayi sallama in zai shiga d'akin shi
(Yan uwa sallama Yana da matukar muhimanci Koda kuwa babu kowa a d'akin"
Aiko haka akayi beyi sallama ba Yana shiga kanshi ya fara jujjuyawa har ya fadi saman kujera
Su yusura na fita sadiya tace"wai meke faruwa ne?ni ban gane maganar umma ba"
Cikin kuka yusura tace"Nima haka wallahi nidai nasan na Shiga uku yau sai abbana ya yankani"
Babu wani nisa tsakanin gidansu yusura da Rahma a bakin hanya suka rabu da sadiya
Abin mamaki yusura na sallama a falon Abba sai ta gan Abdul zaune
Wani kallon Abba yayi Mata sama da kasa kafin yace"kefa Nike jira"
Zama tayi tana kuka cikin kuka tace"Dan girman Allah Abba kayi hakuri ni ban aikata laifin komai ba"
Kallonta yayi yace"yanzu yusura irin tarbiya Dana baki kenan?ni Ina gida na tura ki kiyi karatu ashe ke kina can kina iskancin ki,toh tunda abinda kike so kenan toh kafin ki jawo matsifa jibi bayan sallah jumma'a zan d'aura Miki aure da shi Abdullah ki godema Allah shi ya tsaya akan yana sonki"
Da mamaki ta kalli Abdul da ya dukar da Kai kamar mutumin kirki
Zatayi magana Abba yace"karki damu ya min bayanin komai dama shi kike so ba Umar ba madadin ki zo ki fadamin in basu hakuri shine kike son zubarmin da mutunci harda cewa ku gudu yanzu ke kinsan ayi sumbata bama a kebe ba a tsakiyar titi?ki godewa Allah har yanzu Yana sonki"
Kama kafar Abba tayi tace"Abba kamin rai wallahi ban sanshi ba kuma *BANA SONSHI*"
Cikin jin haushi Abba yace"makira munafuka asirin ki ya tono ki barnan "
Tashi tayi tana kuka tana shiga falon Mami ta ganta zaune wani kallo Mami ta Mata kafin tace"Ashe Zaki dawo?yanzu ke yusura ashe kinyi girman da zaki cewa namiji ku gudu ku bar gari ko?"
Yusura ta fashe da kuka ta rungume maminta tace"Mami wallahi ban San meke faruwa ba ki fadamin"
Mami tace"ai saurayin ki ne ya zo ya fad'a Mana komai ashe bayan Umar kina da wani saurayi yusura?"
Yusura tace"wallahi Mami ban sanshi ba sai yau na fara ganin shi"
Mami tace"kinga dakata bana son karya mutuniyar banza mutuniyar ofi Dan kin gan min kyale ki,karki raina min hankali domin har hoton ku da kike me kiss ya nuna Mana Kuma auwalu ya fad'a Mana komai domin mutane har uku sun shaida mana kina ta rokanshi ku gudu a bakin hanya yanzu in badan ya fiki hankali ba da sai dai ya tafi dake muji shiru ko?yanzu duk inda Nike sake Miki yusura bazaki iya zuwa ki fad'a min matsalan ki ba in baki son Umar ai babu dole sai ki fito fili ki fad'a bawai ki fake da kunya ba tunda kin San ba dole za a Miki ba"
Yusura tace"Mami in na fahimce ki zuwa yayi yace"soyyaya muke amma Ina jin kunya in fad'a tunda na riga da na kawu Umar gida ko?"
A fusace Mami tace"karya yake?karki kawo min iskanci in Miki dukar tsiya sha-shasha ai auren za a Yi Miki jibi tunda kin San kiyiwa saurayi kiss a titi kafin ki jawowa mutane matsifa zamu rabu dake Allah ma yasa d'an kirki ne"
Kuka yusura ta fashe dashi cikin fushi ta tashi ta bar falon
Washe gari
Maman Nur
Pls share

🅿2⃣5⃣-2⃣6⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Washe gari da safe misallin karfe 8:am
Aayan ne cikin shigar shadda sky blue yayi bala'in kyau sai Abdul cikin milk colour shadda mota d'aya suka Shiga jibri na jansu direct gidan kawo sukayi inda ko sukayi sa'a be fita ba
Aikawa sukayi a musu sallama dashi sai ko gashi ya fito
Kallonsu yayi daga sama zuwa kasa Nan fa ya gane manyan mutane ganin jibrin cikin uniform yasa tsoro ya kamashi cikin tsoro ya sunguna har kasa ya gaishesu
Hakan ya Basu kunya suma Suka sunguna
Bayan sun gaisa yace"sai dai ban waye ku ba"
Gyran murya abdull yayi yace"kawo mun zo niman auren Rahma ne Kuma Dan Allah muna so ayi shi cikin gaggawa"
Kawo ya tabe baki yace"me zakuyi da Yar iskan yariyar nan ne jiya fa mijin da za a d'aurawa musu aure da ita ya fasa akan an kamata tana iskanci da wani amma karku damu ya'ta zeenat na ciki ko yau sai a d'aura"wani kallo Aayan yayi mishi da yasashi shiga tateyin shi
Cike da raini Aayan yace ba wanan ya kawo mu ba sai dai kuma yana mamaki abinda ya fad'a kallon captain jibrin yayi jibrin ya d'auke Kai
Abdul yace"je mota ka ciro me abinda yafi kauna"
Da gudu jibrin yaje ya ciro kudi masu yawa a leda ya kawo
Wurga me Abdul yayi yace"auren zai yiwu gobe?
Kawo da jikin shi ya fara rawa yace"ko yanzu kuke so za a d'aura"
Aayan yace"gobe muke so Kuma in kayi Mana Wasa da hankali wallahi sai na bindiga ka kuma sai ka dawo da filin da ka fi karfin su ka kwace"
Kawo yace"ni kaina da zan gan Wanda zai hana wanan auren da ni zan fara halaka shi"rungume ledar yayi yace"ai kudi abin so ne"
Aayan yace"gobe in angama komai zamu baka kyautar fili a hanyar eagle square"
Kawo yace"yallabai me zai hana ayi auren yau wallahi ko Mata nawa kake so zan nimo maka yanzu dai ku tafi zanje in yiwa mahaifiyarta bayani"
Aayan yace"banda hantara da cin zarafin ban yarda ka hantaresu ba'
Yace"ai me zai sa in hantaresu aini har kasa zan runsuna in gaida Rahmatu ai dama tun tana jaririya nasan ita arziki ce domin farar kafa ce da ita Allah ya albarkace rayuwarki Rahmatu"
Wani kallo Aayan ke mishi shiko ko a jikin shi sai ma rungume ledar kudin da yayi ya shige gida sab'a rudewa ya dawo sai Kuma ya Kara komawa ciki
B'oye kudin yayi a karkashin gado laure nayi me magana ko kulata beyi ba ya tafi
Gidan umma ya tafi direct inda tun daga nisa yake rangada sallama
Fitowa umma tayi da mamaki domin be saba sallama ba
Karasawa yayi yace"maman Yan biyu kin tashi lafiya?"abin mamaki har kasa ya duka
Bayan sun gaisa ya fashe da kuka yace"Ashe abinda ya faru kenan sai jiya mahaifin yaron ya zo ya fadamin"
Umma tace"rabu da Yar iskan yari...."
Katseta yayi yace"
An kusa fara wasan
Maman Nur
Share

*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*
💡 *N W A💡*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it a beautiful~ ~world*~
*Dedicated to my Husband*
🅿2⃣7⃣-2⃣8⃣