Sashe 14
Bana Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace"saboda ni Ina sonka"
Wayarta ne tayi Kara tana dubawa tace"ka ci sa'a an kirani
Fita tayi tabar gidan shiko Zama yayi a kujera yace"yanzu nasan she will misunderstand me
But har ranshi yaji dadi inda ta tsayawa kanta
B'angaren su Abdul ko
Maman nur
Share
[2/20, 8:31 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*
*💡N W A💡*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
Dedicated to my fans
Gaskiya inajin dadin comment dinku,ana Ina godiya da inda kuka nuna kaunar ku a shirin *KALUBALE* nagode
🅿5⃣9⃣-6⃣0⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Su Abdul ko suna shiga a falo ya rungume yusura yace"baby kin gaji ko?"
Batayi magana ba domin ji tayi wani abu na tafiya daga tafin kanta har tsakiyar kanta
Kama hanunta yayi yace"zo baby in miki massage"ya Kare magana da janta zuwa kujera ya kwantar da ita kokarin tashi takeyi sai ya danneta yace"wait yanzu zan Miki you will fell better ki san kin yi zirga-zirga dayawa dear
Juyata yayi ta Kife ciki ji tayi Yana bude zip din rigarta
Kokarin juyawa takeyi amma be bata dama ba
Jan zip din yayi zuwa kasa sai pink colour bra dinta ya bayyana
Ji yayi tace"please ka bari"
Yace"no baby taimakon ki zanyi ai you will fell beta"
A hankali yake massaging bayanta aiko Bata san lokacin da bacci ya d'auke ta
Yana ganin bacci ya d'auketa yayi murmushi yace"mutum kenan sai shegen gulma ance ba a so amma ana son d'imina
Yusura ta share awanin tana bacci Kuma be tasheta ba
Sai bayan awa biyu ta farka tana murza ido dai-dai lokacin da ya fito a kitchen da plate din abinci
Ganin ta yayi zaune sai kawai yayi murmushi yace"baby ashe kin tashi ga abinci na daho Mana Nima yunwa nikeji"
Turo baki tayi tace"ni bana jin abinci maza"
Murmushi yayi yace"baby Yi hakuri ki yi tasting wallahi na Sha wahala kafin in daho wanan taliyar "
Tace"nifa ka kyaleni babu ruwana da Kai"
A kasa ya zauna kusa da kafarta Yana matse kafafun
Yace"baby please ki ci kin gan saboda kina bacci Muka fasa zuwa party da aka had'a mana domin bamu son mu wahalal da ku Aayan ya kirani d'azu yace'mu hakura kawai"
Kallonshi tayi tace"waye Aayan?"
Yace"mijin kawar ki mana"
Tace"oh sunanshi kenan?"
Yace"eh"
Ta kalleshi tace"toh kai miye sunan ka?"
Murmushi yayi yace"yanzu baby baki ji kunya ba a ce baki San sunan mijin ki ba shame on you"
Turo baki tayi tace"toh ka tab'a gaya min ne?"
Yace"toh ai baki bani dama ba"
Tace"toh in bazaka fadamin ba ka bari"
Murmushi yayi yace"ai ban Isa ba wallahi sunana Abdullahi mansur"
Tace"yayi kyau"
Yace"just yayi kyau Zaki ce babu d'an Karan iri kice what a nice name"
Tace"toh ban gan dama ba"
Tashi yayi ya koma kujera ya jawo abinci ya Kai bakinta sai ta damke bakin
Yace"baby ki ci please Kar yunwa tayi Miki illah"
Da k'yar ta yarda ya fara bata sai dai kuma ta ji dadin abinci sosai bata Lura ba har ta cinye abinci"
Turo baki shima yayi yace"baby kin cinye ni me zan ci?"
.kunya ne ya kamata sai ta rufe fuska
Murmushi yayi yace"kedai kin fiya gulma
Bayan ya dibo wani abinci ya ci ya d'auketa sai bedroom
A gado ya direta yace"baby bari in had'a ruwa wanka"
Shigewa yayi ya had'a ya dawo ya d'auketa ciki yace"baby muyi sauri muyi wanka akwai salloli a kanmu"
Zaro ido tayi tace"ni kadai zanyi ka fita murmushi yayi yace"ni a rayuwata babu wanan tsarin na mace tayi wanka ita kadai sai dai in bana nan
Zatayi magana yasa yatsanshi a bakin ta yace"bani son musu"
Kuka ta fashe dashi shiko jawota yayi ya rungumeta gam ya fara rabata da kayan jikinta,harya gama Mata wanka kuka take ta kulle ido gam
Wanka sukayi Suka fito da alwala sukayi sallah
Al'kibila
Maman Nur share

🅿6⃣1⃣-6⃣2⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Wani babban daji ne a bayan garin Abuja bazaka tab'a tunanin akwai gini a wajen ba gini ne babban me kyau da tsari gaske babban wurine ga katti tsaye da bindigogi a hanunsu
Falon wani dattijo ne zaune ya hade kafa d'aya a saman d'aya hanun shi rike da glass cup yana shan wine
Shiga tayi ta zauna tana wasu kame-kame
Kallonta yayi yace"akwai progress kuwa"
Zatayi magana sai ga senator Hafiz ya shigo
Shima zama yayi Nan fa suka fara shigowa d'aya bayan d'aya
Bayan sun taro shi ogan watoh shugaban al'kibila ya kalli Samira yace"ke me kike har yanzu da bakiyi maganin d'an iskan yaron nan ba da ya hana mu sakewa kuma meyasa har yanzu baki sa yayi mana signature ba ko kin fara sonshi ne?"
Samira ta mike tace"tuba nike wallahi yana da taurin. Kaine duk hanya da zanbi Dan yasa hanun a fitar da makaman Nan na bi but yaki yarda but zanyi kokari"
Lieutenant general ne ya mike yace"toh gaskiya kiyi sauri domin yaron nan ya fara caza Mana kai in kuma babu cigaba me zai hana mu kashe shi inda muka kashe mahaifinshi"
Senator ya mike yace*Nima dai bansan meyasa aka barshi har yanzu ba"
Hajiya saratu tace"ai a ganina komai ya zo da sauki tunda yanzu yana da iyali mu fara me barazana dasu ai duk wani me iyali zai kiyaye domin nasan ba zai so a cutar da ita ba "
Samira tace"eh yanzu nasan abinyi in ta kama zan kashe matar nashi"
Shugaba yace"ba itace target ba focus on the main target "
Haka fa sukayi ta tautanawa kafin kowa ya watse inda Suka yanke zasu halbe shi dajin da zasu inda abin zaiyi looking kakar a cerelion din yan ta'ada can be suka halbeshi babu Wanda zai zargesu
B'angaren Rahma ko bayan ta idar da sallah kwanciya tayi Amma ba bacci take ba yunwa da ta fara ji ne yasata saukowa
Ganin shi tayi zaune a falo,shiko tun tana saukowa ya zuba mata ido"
kallonshi tayi tace"zan iya samun abinci? yunwa nikeji"
Ji yayi be kyauta ba mikewa yayi zai Kama hanunta ta fisge
Tafiya ya fara sai ta bishi a baya,kicin ya nuna Mata yace"ki dafa komai kike so"
Bata tanka shi ba ta karasa gaban gas ta kunna ta d'aura tukunya
Jellouf din taliya ta dafa,bayan ta gama ta bude fridge sai ta gan water melon fitowa dashi tayi ta had'a juice sanan ta kwashe zuwa dining
Zama tayi ta fara cin abinci cikin natsuwa
Ganin bata kirashi ba yasa shi mikewa ya karasa ya zauna har zai jawo kulan ta rike
Kallonta yayi yace"ni bazan ci abinci bane?"
Wani kallo tame tace"miye hadina da kai da zan ma girki ka Kira karuwar ka ta zo ta girka maka"
Nade hanunwanshi yayi yana kallota dariya ma ta bashi toh me take nufi?
Tashi yayi ya haura sama sai gashi ya fito da jallabiya domin an fara kiran sallah magrib
Yana fita ya had'u da Abdul shima ya fito yana sauri zashi massalaci
Abdul na ganin shi yayi murmushi yace"ango Ashe ka fito "
Aayan yace"Abdul akwai matsala fa'
Abdul yace"na miye?"
Yace"muje in mun fito zan maka bayani"
Massalaci Suka Shiga sukayi sallah basu fito ba sai bayan isha'i suna fitowa Abdul yace"inajin ka,domin sauri nike na bar baby a gida
Tsaki Aayan yayi yace"Kai baka da kunya fa"
Abdul yace"kunyar me zanji matatace Kai dai fada kawai
Aayan yace"Samira ta tunkari Rahma and the worst thing da muka dawo mun sameta a gidan mu,Kuma Rahma ta ganmu muna kiss"
Abdul yace"what?kana nufin kayi kissing Samira why?"
Yace"ba kissing dinta nayi ba muna magana ne kawai sai naji ta hade bakin mu dai-dai fitkwar Rahma I don't know what to do I know yanzu tana Nan tasawa kanta damuwa"
Abdul yace"toh ai ya kamata kayi Mata bayani ka jawota jiki ka lallashe ta"
Aayan yace"toh ai raina ni zatayi"
Cikin jin haushi Abdul yace"ka ajiye maganar raini a gefe domin ita macece Mata Kuma yan sarauta ne komai kudin ka da mulki ka sai sun juya ka Kuma gaskiya in bakayi wani abu ba Ina tabbatar maka ka bude kofane na shaidanu su Shiga tsakanin ku gaskiya tama birgeni da bata nunawa Samira kofar da zata shiga ba ta nuna ko a Yaya kake Kai mijinta ne gaskiya na yaba da tarbiyanta abokina ka ajiye maganar girman Kai ka je ka rungume matar ka ka bata farin ciki in ba kana so ka rasa ta bane,mu ne fa Muka rabasu da masoyansu ai in bamu kwantar musu da hankali ba mun cika azzalumai,ni tun farko shiyasa banso idea na using Samira ba gashi yanzu she is becoming a night mare Kuma kayi kuskuren Bata free access na gidan ka "
Aayan yace"
Maman Nur