Sashe 3
Bana Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya ya sauke yace"thanks goodness I handle this"
Tashi tayi yace"umma Ina Zaki kuma?"
Tace"Ina na gan ta zama d'ana zaiyi aure yanzu dai bari inje in fara shiryawa in kira jama'a su zo su tayani murna"
Yatmusa fuska yayi yace"ummi ni ji nike Kamar in fasa saboda ke fa Nike son yin auren nan in ba haka ba ni mai zanyi da Yar tatsisiyar yariya ta raina ni ummi baki ganta bane kamar yar tsalla"
Ummi ta dawo ta zauna kusa dashi tana shafa suman kanshi tace"honey yi hakuri ka ji inshaallahu alkhari ne Kuma Allah yayi maka albarka"
Shagwab'a fuska yayi yace"yes honey nagode ai biyyaya nayi"
Tab'a kumatun shi tayi tace" toh nagode karka sa damuwa a ranka"
Yace"toh"
Tashi tayi tace"yanzu dai kaje kayi wanka ku sauko by then an gama abinci mun mata da bako ko ruwa bamu bashi ba"
Kallon Abdull yayi da ya bude baki da hanci da kunni yana kallonsu da mamakin rainin hankali irin na Aayan
Rufe me baki da Aayan yayi ne yasa shi zabura ya kalleshi
Kashe me ido Aayan yayi ummi tace"nidai na wuce zan Kira su anty Salma in musu bayani ta zo mu fara Shiga kasuwa"
Yace"toh ummi"
Amina ta kallesu a ranta tace"something is fishy i will find out"
Ummi na shigewa ya kalli Amina yace"ke bar Nan"
Kallonshi tayi da mamaki domin be tab'a sata punishment ya barta ta wuce ba tare da ya hukuntata ba ko ummi tayi magana sai ya doketa shiyasa yau ya bata mamaki"
A fusace yace"ke ba dake Nike ba'
Kuka ta fashe dashi tace"Yaya Dan girman Allah kayi hakuri karka bindige ni in na juya baya"
Yace"ke bana son shashashanci ki bar nan"
Kama kafa Abdul tayi tace"Yaya Abdul ka rokeshi wallahi bazan Kara ba nidai Kar ya bindigeni"
Abdul yayi murmushi yace"ke miyasa kike tunani zai bindige ki?"
Tace"wallahi tunda nike be tab'a bani punishment ya bar ni na tafi haka ba ni na san bindige ni zaiyi in na juya baya"
Abdul yace"tafi abin ki babu abinda zai Miki ai shi change man ne"
Murmushi tayi tace"gaskiya anty Rahma ta canja Min Yaya Allah ya Kara dankon soyyaya lallai anty Rahma Yaya na sonki"
Kallon da yayi Mata ne yasata haurawa da gudu tana waigawa
B'angaren jibrin ko ya gama tsara komai da Wanda zaiyi aikin
Su Rahma ko
Maman Nur
Share
[2/20, 8:22 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
Dedicated to Anty Shamsiya
🅿1⃣1⃣&1⃣2⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Su Rahma ko babban hall suka samu suna rehearsal din rawa da zasuyi ranan dinner
Rahma zagewa tayi tana rawa Kamar ba amarya ba
Yusra ta karaso tace"ya na gan kin zage wanan fa rawar mu ne da zamuyi da abokan ango"
Rahma tace"hardani da my amir"
Sadiya tace"aike baki da kunya yanzu dan rashin kunya sai kiyi wanan rawar gaban mutane kina amarya"
Rahma tayi murmushi tace"toh sai me? bikina ne fa dole ne in yi rawa in nuna farin cikina domin auren Amir is a dream come true"
Yusra tace"I see"
Sadiya ce ta kalli zainab tace"kedai in ana magana sai kiyi shiru sai latse-latse waya wai me kikeyi ne bani wayar in gani"har ta Kai hannu zata kwace wayar zainab tayi sauri ta mike tare da saka wayar a jaka
Yusra ce ta karaso ta d'auke jakar tace"ai wallahi baki Isa ba sai mun gan me kikeyi da kullum idonki na waya ranan ma Kama ki nayi kinawa Rahma video"
Murmushi karfin hali zainab tayi tace"ai ni wallahi Rahma birgeni take shiyasa nake mata video"
Yusra tace"Mika min wayarki
"
Cikin tsoro ta Mika Mata sadiya tace"bude key"budewa tayi
Duba message tayi sai ta gan babu message
Sai ta Shiga watsappa bude message din jibrin tayi
Sai kawai zainab ta fisge wayar tace"Dan Allah karki bude conversation Dina da jibrin"
Rahma da Bata d'auki maganar wani abu ba ta karaso tace"oho na gane saurayin ki ne ko?"ta Kare magana cikin murmushi
Zainab tace"eh shi zan aura"
Rungumeta Rahma tayi tace"wow na tayaki murna"
Sadiya tace"oh soja zaki aura?"
Zee tace"eh sojane"
Zaro ido Rahma tayi tace"ke meya kaiki?wallahi ki rufawa kanki asiri ke inbada kaddara miye a jikin soja?wallahi har naji na tsane ki domin duk wani me son soja bana sonshi"
Yusra tace"ke Kuma ai naki tayi yawa kedai kiyi musu addu'a zaman lafiya in sunyi aure bawai kiyi ta discouraging dinta ba"
Hura hanci Rahma tayi tace"toh Amin"
Zainab ganin duk sun yarda da ita a ranta tace"this is the right time yanzu ne lokacin da zanyi amfani dan cika aikina"
Sadiya ce ta tab'ata tace"meke faruwa na gan kinyi zurfi cikin tunani"
Ga mamakinsu sai Suka gan ta fashe da kuka
Yusra tace"subhannallah meya sameki "
Cikin kuka zainab tace"Ashe Zama daku kawai Nike baku yarda dani ba"
Jikin su yayi mugun sanyi cikin sanyi jiki Suka fara Bata hakuri itadai Rahma na gefe tana waya da Amir dinta
Cikin kuka zee tace"toh in Kuna San in San kun yarda dani muje cin abinci yau zan tsiyawa kowa abinci"
Sadiya ta kalli yusra sai yusra tace muje kawai
Zee tayi murmushi tace"
Maman nur

Dedicated to my fans
🅿1⃣3⃣&1⃣4⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"toh muje chika reaturant kawai"
Sadiya ta kalli Rahma tace"ke mu tafi sarakai soyyaya wai shin Kuna tunanin rabuwa kuwa a ce kullum Cikin waya"
Katse wayar Rahma tayi ta kalleta tace"sadiya wallahi bazaki gane bane bazan iya rayuwa babu amir ba da k'yar Nike iya minti d'aya ban sashi a ido ba,Aamir wani b'angarene na jikina da in babu shi rayuwata zata lalace ko in ce zan iya rasa duniyata"
Yusra ta Mata kallo tausayi tace"tabbas kina son Aamir mun shaida amma Rahma me zai hana ku d'an rage wanan soyyaya gudun karku cutar da juna"
Rahma ta fashe da kuka tace"ni kaina tausayin kaina nike ji domin Ina yiwa Aamir so fiye da tunani me tunani"
Sadiya tace"toh Allah ya kyauta"
Duk suka ce Amin itadai zee sai waya take latsawa
Suna kaiwa resturan zee tace"kowa yayi ordering abinda yake so"
Rahma tace"itafa bazata ci komai ba Amma a bata hollandia yougurt "
Sadiya tace"ita a bata fanta itama bazata ci abinci ba sai yusura ce kawai tace"a bata semo"
Suna hira wanda rabin hiran Rahma ba jinsu take ba domin chatting take
Ba ayi minti ashirin ba yusra ta mike tace"ku tashi mu tafi zani carry over lecture a gado nasko hall"
Sadiya tace"muje Nima ai Ina da wanan c'o da ya addabi jama'a
Rahma tace"ku tafi ni zan zauna da zee ko na bi ku haka zanyi ta gantali ni kadai"
Zee tace"toh kuje in ku fito ku kirani ni naji dadin film din nan da akeyi "
Yusra dai ji tayi Bata yarda da zee ba ita tun farko zuciyarta be aminta da ita ba
Zatayi magana sadiya ta jata tace"muyi sauri kafin wanan matsifaffen lecturer ya hana mu shiga kin San halin shi"
Bayan sun bar resturant din zee tana tunanin me zata yi dan d'auke hankalin Rahma
Dabara ne ya zo mata sai ta kalli Rahma tace"Rahma Kamar sir Ameer ko?kalli can "
Tashi Rahma tayi ta Kama hanyar waje tana dube-dube sai kuma ta dawo ta zauna tace"bashi bane"
Murmushi zee tayi tace"na d'au shine ai'a ranta ko dadi takeji ta saka tab a hollandia milk din
D'auka Rahma tayi ta Sha sosai sanan ta ajiye
Itako zee sai ta turawa jibrin sako
Kallon Rahma tayi tace"Rahma please ki rakani shango zan kaiwa wata Yar uwata sak'o"
Rahma tace"muje ai na gaji da Zama Kuma bani da lecture sai 2:pm ni daga gobe ma bazan Kara zuwa school ba sai bayan biki"
Zee tace"ai yafi "
Suna fita sai ga wani mota ta zo ta paka gaban su zee tayi me magana
Shiga sukayi Rahma ta zauna a gidan baya zee na gaba
Wani d'akin student Suka kaita a shango
Zee tace"ki zauna zata dawo yanzu"
Rahma tace"ki yi sauri domin ji Nikeyi kaina na juyawa "
Bayan minti ashirin bacci me nauyi ya tafi da Rahma
Kawai sai ga jibrin ya shigo da wani saurayi yace kayi duk abinda na cema ka"
Isa yace"toh"cire kayan jikinshi yayi ya rage daga shi sai boxers babu ko vest"
Hawa yayi jikin Rahma jibrin na video sanda yayi different stlyes sanan jibrin ya worga me bounch din d'ari biyar yace"nagode "
Zee tace"yanzu nasan in sir Aamir ya gani dole yace"ya fasa auren"
Jibrin yace"d'auko ruwa me sanyi "
Zuwa tayi ta d'auko suka yayyafawa Rahma ta d'an motsa
Jibrin ya kalli zee yace"ni zan wuce kafin ta farka ta gan ni domin ta fara zargina ranan ta rikeni tace sai na fad'a Mata dalilin dayasa nike binta"
Zee tace"toh you can go"
Kara yayyafawa Rahma ruwa tayi sai ta ja numfashi ta bude ido tana rike Kai
Zee tace"me ke damun ki kike wanan baccin ki tashi mu tafi pleaee"
Rahma tace"kaina yayi nauyi gabana sai fadiwa yakeyi please ku kaini gida"
Zee tace"toh"
Jibrin ko
Gaskiya comment dinku yayi kad'an ko baku jin dadin littafin ne
Maman Nur
Share
[2/20, 8:23 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
Dedicated to my groups
🅿1⃣5⃣&1⃣6⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Jibrin ko Yana fita be zarce ko Ina ba sai office din Aamir ya ganshi zaune Yana aiki
Zama yayi yace"Sannu malam"
Aamir ya kalleshi da mamaki yace"yauwa"
Jibrin ya gyra Zama yace"dama ba wani abu bane zuwa nayi in fad'a maka wanan yariyar da kake Shirin aura ba Yar aziki bane Yar iska ce"
Sai a sanan Aamir ya kalleshi yace"toh zaka iya tafiya nagode"
Jibrin yace"toh in baka yarda ba ga evidence"
Aamir yace"ni Banda wanan lokacin domin na yarda da Rahmat so dan Allah ka tafi karka b'atamin rai Ina da aikin yi"
Kawai sai jibrin ya bude tab yayi playing videon "
Amma ga mamakinshi sai ya gan Amir bayan ya gama kallo yayi murmushi
.