Sashe 5
Bana Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mummy tace"ya zanyi da alhaji?"
Anty hafsat ta ja hanunta suka je d'aki tace"kedai jeki gidan nayi Miki alkawari yau zuwa yamma alhaji ba zai Musa ba"
Mummy tace"Allah ko?"
Tace"ai da hafsatu ake zancen"
Makullin mota kawai ta d'auka gidansu Rahma tayi direct
Tun a kofar ta fara buga garwar gidan tana shiga ta dinga wurgi da kayayyen ki tsakar gidan
Jin motsi yasa umma fitowa ta ganta tsaye da yike umma ba saninta tayi ba cikin mamaki tace"baiwar Allah meke faruwa hak....."
Katseta mummy tayi da cewa"dakata munafuka zuwa nayi in fad'a Miki maganar auren d'an na Amir da Yar ki babu Shi domin bazan zauna in zuba ido Ina ji Ina gani a aura me Yar iska ba karuwa wanda ta gama yawo a titi bazan yarda da wanan auren ba"
Umma tace"ban fahimce ki ba"
A fusace tace"ai nasa bazaki fahimceni ba domin kin San abinda Yarki take aikatawa da had'in bakin ki saboda kawai ki samu na abinci"
Umma tace"ke dakata bazan lamunta da cin zarafin da kike min ba ta hanya Kiran ya'ta da mugayen kalamai ba wanan wani irin cin mutunci ne?
Mummy tayi wani shewa tana tafi tace"wallahi kin ji kunya tunda har kike tura Yar ki karuwanci waye besan halinki ba a nan garin ba cewa kina kawo maza har gida ba shiyasa kika ki yin aure ko"
Umma tace"ya ishe ki haka akan me Zaki yiwa ya'ta sharri kowa a garin nan yasan Rahma da irin tarbiyar da aka Bata"
Mummy ta ciro waya a kugunta ta shige video tace"ai Ina da shaidata ta ba kazafi nayi muku ba'
Mikawa umma tayi umma ta natsu tana kallo tabbas Rahma ce
Jikin umma yayi sanyi zatayi magana mummy ta katseta da cewa kin gan dakata ni zuwa nayi in fad'a Miki min janye maganar aure a dawo Mana da kayan mu in kuma ana so mun baku matsiyata kawai yan iska"
Har ranta umma taji wanan maganar ta kalli mummy da jajjayen idonta lokacin har makota sun cika gidan
Umma ta nuna mummy da yatsa tace"Nima Koda kuwa d'an ki shine autan maza toh aurenshi da Rahma ya warware kije ki Kama d'anki Allah ya ba kowa rabun shi"
Mummy tace"wallahi an dai ki kunya tunda ake d'aurewa karya gindi shasha kawai karuwai"tana Gama magana ta fita
Umma ta fashe da wani kuka nan fa mutane Suka fara barin gidan d'aya bayan d'aya
Umma sai kuka take tana cewa"tsakkayar da Rahma zata min kenan Ina Fadi tashi Dan tayi karatu Ashe iskanci takeyi ya Allah ka gan zuciyata"
Anty hafsat ko tana ganin fitar mummy ta kwashi gyalle ta fita Bata tsaya ko Ina ba sai gidan malamin ta nan fa ta zayyaane me komai da bukatar ta na a ruguzar auren "
.murmushi yayi yace"ai aure kamar an fasa shi domin na gani ba za ayi auren ba"
Murmushi tayi tace"yauwa nidai yanzu so nike a d'aurawa kowa baki inda babu Wanda zai hana ayi da ya'ta Aneesa "
Murmushi yayi yace"angama sai dai ai kin San kan aikin ko?"
Cikin ko in kula tace"wanan ba damuwata bane indai har za a samu biyan bukata kasan yau fa nike son ayi komai"
Yace"zan baki abinda Zaki sa a baki kiyi ta ci kafin kiyi magana da iyayen yaron toh Ina fad'a Miki komai zai faru ne inda kika tsara"
Tace"nagode"tare da ajiye me kudi me shegen yawa
Yace"toh ai sai mu shiga daga ciki ko?"
Shigewa sukayi Nan fa babu kunya ya fara aikata Zina da ita
Su Rahma ko tare da yusura Suka fita zuwa boutique siyan gown din reception domin ba laifi Aamir da abokansa sun sakar masu kudi amir da kanshi ya Kira yusra yace"a zabar mata me kyau in kudin be Isa ba su Kirashi ya Kara musu"
Babban boutique suka je zee na binsu a baya Wanda nacewa tayi zata bisu
Suna shiga suka fara dibar kayar
Wani gown suka gani me shegen kyau sai sheki yakeyi a jikin image domin layin,wedding gowns ne"
Rahma ta tsaya tana kallo tace"wanan Nike so"
Sadiya tace"Nima ya birgeni mu d'aukeshi"
Zee tace" ki gwada Mana toh"
Cirewa sukayi Rahma ta shiga ta gwada ta fito duk Suka fara yaba kyaunta domin Rahma ba laifi kyakyawa ce ajin farko black beauty ne domin bakin ta har kyalli yake
Zee tayi wani ihu tace
Maman Nur
Share
[2/20, 8:25 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
Dedicated to maman Mohammed comment da sharhin ki na sani nishadi Ina Miki fatan alkhiari
🅿2⃣1⃣-2⃣2⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"gaskiya kin had'u wanan kyaun haka Bari in miki hoto"hotuna take Mata Rahma sai styles takeyi tana canjawa dama da kwalliya a fuskarta
Bayan sun gama shagalin su yusura tace"muyi sauri mu koma gida yau my Umar zai shigo gari "
Sadiya tace"ki ce dashi za ayi bikin?"
Tace"eh haka yace"wai Baya son a kwace me ni shine ya dawo"
Rahma tace"toh muyi sauri kunsan duk a yau zamuyi lalli nasan yanzu gidan a cike yake muje saloon din kawai"
Suna fitowa sai ga wani mota ya zo Kamar zai kwashe su da gudu sukayi gefe suna mayar da numfashi
Motar na pakawa a zuciye yusra ta karasa ta bugame glass tace"how dare you zaka kashe mu ne"
Sanda aka d'au minti d'aya kafin aka bude motar
Fitowa Abdul yayi ya jingina jikin mota ya nade hanunwanshi yana kallonta nuna shi tayi da yatsa tace"wanan ai mugunta ne Kuma madadin ka bamu hakuri ka wani tsaya kana kallona Kamar tsohon maye"
Ji tayi yace"I like your dress"
Tace"what?ina ce maka ka firgita mu kana magana dress what nonesense"
Sadiya ta karaso tace"muje kawai basu da Imani ne"
Rahma tace"ai na gan alama mu tafi Kar su b'atamana lokaci we have a lot to do"
Zee tace"mu tafi kawai"har zasu wuce sai Suka ji ance *Rahmat* juyowa tayi tace"kamar an kira sunana ko?"
Sai kawai ta gan Aayan yayi Mata alamar ta zo da hanun
Yi tayi kamar Bata ganshi ba tace"ki ji rainin hankali fa wai ni yake kira da hanun d'an rainin sense"
Yusra tace"ke baki gan wancan d'an air din ba wai he likes my dress"
Rahma tace"ni wallahi shiyasa bani son kula Yan karya irinsu basu da aiki sai iskanci su d'au mu irin Yan iska Yan matan nan marasa tarbiya"
Kawai sai yusra ta ji an fisgota an rungume ya hade bakinsu Yana tsosa
Kokuwa take sosai ya saketa yaki sanda ya gaji dan kansa ya kyaleta
Cikin takaici ta fashe da kuka tace"ni kike Kira d'an iska toh da d'an iskan zakiyi rayuwa"
Sadiya tace"allah ya isa tsakaninmu daku mugaye kawai yan duniya"
Rahma da ta tsaya ta kurawa Aayan ido tana mamakin shi domin wani irin kallo yake Mata
Tace"ai ga tantirin d'an iska Nan nashi yafi na kowa ko kun lura da abinda yake min?"
Dariya ya sub'ucewa zee tace"muje kawai"
Jan hanun yusura sadiya tayi suka tafi
Murmushi Abdul yayi yace"duk ku gama dawowa zakuyi"
Jibrin ne ya karaso Abdul yace"ka d'auka da kyau ko?"
Yace"eh"
Amsar cameran yayi sai yace"good job"
Su Rahma saloon sukayi direct Nan fa aka tsansara musu lalli da kitso lalli yusura sai kyalli yakeyi sai kace itace amarya ga kitso mashaallah"
Sadiya tace"ke ai kwaliyar tayi yawa ko?sai ka ce kema satinan ne bikin ki"
Murmushi tayi tace"ai kinsan Umar na gari Nima bari in me kwalliya"
Sai yamma ligis suka bar saloon din a gajiye
Rahma tace"mu fara zuwa gidan mu sai mu duba me cake din daga gidan sai in raka ku"
Zee tace"nidai Rahma kiyi hakuri gobe zanyi tafiya sai bayan biki zan dawo ummina ba lafiya"
Rahma tace"Allah sarki dan Allah in kin je ki gaisheta"
Babu inda basuyi da ita ta bisu gidan su Rahma kafin ta wuce taki haka Suka hakura
Da sallama su Rahma suka shiga gida abinda ya Bata mamaki tana expecting ta gan jama'a sai ta gan ba kowa umma ce zaune ta zauna sai karkada kafa takeyi Yan biyu na zaune sun natsu da alamu Zane su tayi
Ko gaisuwar su yusura da sadiya Bata amsa ba tace"ke Ramatu zo nan"
Ganin yanayin umma yasa jikinta fara rawa domin tasan halinta no no sense ce
Karasawa tayi tace"umma dan Allah kiyi hakuri layine yayi yawa a saloon din "
Ji tayi umma ta wanka Mata mari kuka ta fashe dashi tace"umma kiyi hakuri bazan Kara kaiwa magrib a waje ba"
Umma ta d'auki dorina dake ajiye a gefe ta fara zaneta
Yusura ne ta karasa ta sunguna tana rokon umma umma ta had'a da ita tana zane Rahma tana kuka sai cewa"take dama ashe ke Yar iskace?iskanci kike zuwa ban sani ba toh ai kin huta tunda an fasa auren ki"
Sadiya kuka take sosai tana rokon umma
Umma ta kama hanun Rahma taja ta sai d'aki tace"duk kokarin da nikeyi dan ganin kun Zama wani abu a rayuwa Ashe in kin je waje iskancin ki kikeyi?toh daga yau bazaki Kara fita ba kuma ko wayar amir Kika d'auka ban yafe Miki ba"
Sanda zuciyar Rahma ta buga cikin kuka tace"umma meke faruwa ne?ki fadamin amma Dan girman Allah karki rabani da amir dina"
A fusace umma tace"manufuka dama kina son shi kike zuwa iskanci har kin sa yau ana zargin Ina kawo maza gidan nan"
Itadai abin ya d'aure mata Kai Kuma duk inda taso umma tayi Mata bayani kin sauraronta tayi karshe ma sai Kara rufe ta da duka
Umma na dukanta tana cewa"shegiya makira ai hankalin ki ya kwanta tunda kin sa an biyoni gida an cimin mutunci Kuma kin sakani a kunya"
Tasowa tayi daga zaune da take a kasa ta kama kafar umma tace"dan girman Allah ki fad'a min meke faruwa?"
A fusace umma tace"me zan fad'a Miki toh Ina so ki sani har gida mahaifiyar amir ta biyoni akan sun fasa auren ki ai bannga laifin su ba tunda ke Yar iskace yanzu sai ki zauna Amma Ina tabbatar Miki zaiyi wuya ki samu miki tunda a gaban kowa akayi abin duk Wanda ya zo ma Yan anguwa zasu fad'a me ke kariya ce Rahma kin cuce ni"
Rahma da har yanzu a rude take cikin tashin hankali
Tace"