Sashe 23
Bana Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayarta dake gefen gado ya gani ya d'auka sai ya gan s'akwanin Ameer a fusace yayi wurgi da waya zatayi magana yace"get out"
Tace"please Kay....."
Wani ihu ya daka Mata yace"I said get out"
Zata je ta rungumeshi ya Kama hanunta ya turata waje ya kulle kofa
Zama yayi yace"meyasa Bata Sona ne ?"
D'akin ummi taje da gudu ta tarar da Abdul nayiwa ummin bayanin da Amina aka d'aura
Shigowa tayi ta Kama kafar ummi tace"kin gani ko?yayi fushi ya Kore ni ummi sanda na fad'a Miki Kar ayi auren Nan zaiyi fushi kuka ki gashi kun jefa ni a matsifa zuciyata zafi take min ummi Dan Allah ku rokeshi na tuba"
Kukan da takeyi ya b'atawa Amir rai
Ummi tace"ko ya samu tab'in hankaline shi da zai rungumeta yasan halin da ta shiga shine zaiyi Mata haka'
Rahma cikin kuka tace"yace sakina zaiyi ummi ke Kika jefani a wanan halin"Sosai take kuka
Yusura ta shigo tace"ai wanan mugunta ne duk wahalal da kika Sha ya dawo ma bazaki huta ba?"
Ihu tayi tace"wayyo"
kirjina" Nan fa Rahma ta d'auke wuta
Rai b'ace ummi ta taimaka Mata ta kwanta tace Kira min Amina .
A fusace Abdul ya bar d'akin,ko sallama beyi ba ya shiga d'akin Aayan yace"ka zo ka d'auki gawan matarka tunda ka kasheta ka huta tun b'atan ka bata da kwanciyar hankali Bata masan da auren ba but you are punishing her for nothing, toh gata can zuciyarta ta buga mu dai ba ruwan mu in ta mutu ka Kirani muje jana'izan ta,nidai zan tafi in yi magana da amir domin yanzu aka d'aura auren shi da Amina"yana gama magana ya wuce
Mikewa yayi sai ga Amina ta shigo tana kuka
Rungumeshi tayi tana wani irin kuka dan yanzu tasan da ita aka d'aura auren
Yace"wai meya faru ne?"
Cikin kuka harda shasheka ta fara bashi labarin halin da Rahma ta shiga har ya Kai ga ummi ta yanke hukunci ta auri Amir cikin kuka tace"shine yanzu da kawai angan ka dawo aka wani yimin aure Yaya wallahi bana sonsa ni salim dina nikeso"
Mamaki Sosai ya ji ya rike Kai Kama hanunta yayi yace"Amina"
Ta kalleshi yace"ki yarda da zab'in da yayar ki ya miki ko nine hukuncin da zan yanke kenan a irin wanan situation ko so kike Rahma ta koma mishi?"
Ta girgiza kai yace"karki damu wata rana Zaki soshi nima a lokacin dana auri Rahma Bata Sona shiyasa nike mamakin tayi abubuwan da kika fada"
Amina tace"wallahi Yaya son Rahma yafi naka dan da ka kalleta zaka gane ta wahala yanzu haka ma ciwon zuciya gareta ummi tace"zuciyarta na gab da bugawa yanzu na siyo maguguna aka Kara Mata ruwa ka tayar mata da hankali da kaki saurarenta yaya
Yace"yanzu ina take?"
Tace"tana d'akin ummi"
Yace"toh muje"
A hankali ya tura kofar ya kalleta da kyau wani mugun rama tayi
Zama yayi a gefen ta ya fara shafa kanta bacci take saboda alluran da ummi tayi mata
Hanunta ya Kama yayi kissing
Yace
Maman Nur
Share
[2/20, 8:37 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*
*💡N W A💡*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
🅿1⃣0⃣1⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"nidai na shiga uku ai ko a sace ne sai nasan inda zanyi na kebe da baby bazan iya hakura har kwana arba'in ba"
Da asuba su Rahma suka tashi sukayi sallah shi ya jasu sallah bayan sun gama ne yace"Rahma muyi nafila ko Dan mu nunawa Allah godiyar mu"
Tace"ya kamata"
Nafila raka'a biyu sukayi shi ya jasu sallah bayan sun idar ya Kama kanta yayi mata addu'a da tambayoyi duk ta bashi amsa
Jallabiyar jikin shi ya cire sai ta gan tab'o da aka halbe shi
Shafawa takeyi tana kuka tace"ka Sha wuya ko"
Yayi murmushi yace" kukan na me?bagani a ra'ye ba"
Tace"ai ni nasa duk inda kake babu lafiya"
Yace"toh ke ya akayi kika san ban mutu ba bayan kowa ya yarda na mutu"
Tace"saboda zuciyata da naka a hade take mijina da ka mutu da a take zan daina numfashi a ranan da aka halbe ka naji shi a jikina bacci Nike amma naji a jikina kana Cikin halin bukatar taimako da addu'a"
Yace"Kai Rahma kina ta fasa min kai"
Fad'a me date din da Kuma lokaci tayi tace"ko ba Ranan bane?"
Mamaki ya kamashi yace"hakane kinyi dai-dai "
Tashi yayi ya Mika Mata hanun ta taso doguwar rigar jikinta ya cire Mata sanan ya kwantar da ita suka fara romance Wanda Rahma Cikin dauriya tana bashi hadin Kai Sosai a iya romance Suka tsaya duk da Yana Cikin halin bukatuwa amma baya son ayi a gidan domin Rahma zata iya Tara me jama'a Kuma yasan halin ummi"
Sanda suka Gama yace"kawar ki ta haihu namiji"
Rahma tace"wow yaushe?shine baka gaya min ba"
Yace"jiya da kikaso mutuwa saboda miji"ya Kare magana da murmushi
Karasawa tayi ta sakala hanun a wuyar shi tace"that because my husband is worth dying for"..
Yace"really"
Tace"of cause"
A tare suka je d'akin ummi nan suka gan ummi na zazzagewa Abdul ruwan matsifa
Yusura ta kwanta tayi mukus
Ummi tace"Kai Abdul na kusa b'ata maka rai meyasa baku da kunya ne?ke Kuma munafuka daga naje kicin har kinsan ki rungume miji da d'anyen jego ki sakar me jiki ya Kara Miki wani cikin zaki sani"
Tana ganin su Rahma ta hararesu tace"ku Kuma daga Ina meya kawo ku"
Abdul dai Zama yayi Kamar munafuki Aayan yace"na roko ta barka ne"
Ta bawa Rahma yaron Aayan yace"guest what?takwaran mijin ki ne"
Tace"wow dolene in maka kyauta Mai girman welcome to the world"
Aayan yace"da Nima kin Bari da yanzu muma mu haif...."
Ummi sai kallonshi takeyi baki sake tace"kafin karfe goma kun bar gidan nan rashin kunyar ku ya isheni"
Rahma tayi murmushi tace"haba ummi tun jiya kike Koran mu fa"
Ummi tace"ku tafi shiyar ku"
Aayan yayi dariya yafita Rahma ta bishi a baya
Ummi ta kalli Abdul tace"toh sai a fita ko?"
Tashi yayi Yana kallon yusura Amma taki d'agowa
Da safe Mai lallai ta zo tayiwa Rahma harda kananan kitso da misalin karfe 2:pm Aayan ya d'auki Rahma Suka tafi gidan shi
Babban gidane Sosai Rahma sai kallo take tace"gidan waye wanan?"
Yace"gidan ki"
Tace"wow yayi kyau"
Koda suka shiga gidan a gyre yake babu abinda Babu ciki
Bedroom suka shiga ta kwanta waya ya ciro ya Kira Esther yace"kin gasa kasar kafin ki tafi?"
Tace"a na barshi a microwave but na kashe"
Yace"toh juyowa yayi ya kalli Rahma fuskar Nan nata murtuk "
Yace"me nayi Kuma"
A fusace tace"ni banason kana magana da Mata"be kulata ba ya fita ya ciro kazar da fresh milk a fridge ya dawo ya ajiye
Yace"sauko mu ci"
Sauka tayi ya fara bata bayan sun gama Suka shiga wanka sanan Suka fito d'aure da towel
Gaban wardrobe taje domin fito da Kaya kawai sai taji ya zare towel din jikinta ya fadi juyowa tayi cikin jin kunya ta rungumeshi Gam
Amma sai ya cire jikin ta da nashi ya hade bakin su wurin guda yana tsosa
Jin abu ya soketa a cinya yasata Kai hannu jin karfin abun yasa Rahma fashewa da kuka tace" ka Bari inje inyi fitsari in dawo"
Be kulata ba sai ma d'agata da yayi ya kwantar da ita saman gadon
______________
Bayan wasu lokuta Aayan ya dawo hankalinshi
Rahma ne kwance tana mugun kuka jikin ta na rawa rungumeta yayi Yana lallashinta sanan ya tashi yaje bayi ya had'o Mata ruwan zafi ya gasa ta
Albarka yayi ta sa Mata Sosai ya ji dadin kasancewa da ita
B'angaren su amir ko,ana kai Amina mummy ta rungumeta ta fara Mata ya hanya
D'akinta aka Kaita bayan kowa ya watse Amir ya shigo da bakar leda a hanun ya ajiye a bedside babu abinda ke tashi sai sheshekar kukanta
Karasawa yayi inda take ya bude Mata fuska
Ai Amina na ganin shi ta ji fadiwar gaba
Shima dai ya ganta kyakyawa murmushi yayi yace"amaryata ko zan iya sanin sunanki?"
.cikin kuka tace"Amina "
Yace"wow Minal"da fatan zakiyi hakuri mu zauna lafiya ko?"
Lumshe ido tayi babu abinda ya d'auke Mata hankali irin suman amir da ya sha gyra"
Kama hanunta yayi yace"muje mu ci abinci"
Tace"banji yunwa"
Yace"in kina haka zamu b'ata fa"tashi tayi domin ji tayi bazata iya me musu ba"
Zama sukayi yana ta Bata kaza tana ci da fresh milk
Bayan sun gama yace"alhamdulamillah muje muyi wanka da brush sai muyi sallah"
.tace"ni nayi sallah"
Yace"ok"
Ga mamakinta sai ta gan ya jata toilet da k'yar ta yarda ta tube sai kuka takeyi
.amir na ganin hallita ta ya ji wani mugun Abu ya taso Mai karfi
Itako sai Kare kanta take besan sanda ya rungumeta yace"I love you Minal"
Itadai shiru tayi sukayi wanka Suka fito sukayi sallah sanan babu b'ata lokaci amir ya shige birnin ma'aurata bayan komai ya wakana Amina ta farfado daga suman da tayi ta ganshi zaune
Wani hoto ta gani a bedside din ta kalleshi tace"waye wanan?"
Amir yace"Aneesa ne tsohuwar matata "
Wurgi da hoton tayi ta fashe da kuka tana cewa dama baka Sona kamin karya toh kaje ka sameta
Rungumeta yayi yace"babu kowa a Nan"ya nuna saitin zuciyarshi sai ke"
Bata San sanda murmushi ya sub'uce Mata ba tace"da gaske?"
Yace"kwarai "
Washe gari bayan ya tafi aiki ta fita taje part din mummy ta gaisheta mummy Kamar ta goyata
Su anty hafsat ko zuwa yanzu ko boka ya kaita ya baro domin yanzu ya Bata ciwon kanjamau ga mijinta data mallake ya saketa ga Aneesa da cikin shege ta dawo wajen mummy ta koreta yanzu Bata iya Zama a cikin jama'a domin wani kuraje ne a gabanta ga wani ruwa dake fita Mai warin gaske inta fara tsosa wurin kamar tayi hauka har sab'a yake"
Allah yasa muyi kyakyawar karshe
Step mum din Abdul ko yanzu abinda zata ci gagaranta yake domin duk ya'yanta babu na kwarai daga me shaye-shaye sai me sata yanzu haka babban d'anta na prison kullum Cikin kuka ga kunya ya hanata zuwa wurin Abdul ya taimaka Mata duba da irin musguna me da tayi a baya