Sashe 11
Bana Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umma ko hanun ta d'aga sama tayiwa Allah godiya da ya rufa Mata asiri a duniya asirin da mahaifiyar amir ta so tona Mata sai gashi Allah ya rufa Mata asiri a lokacin da bata tab'a zato ba
Wani sabon wanka Rahma tayi ta saka lace Mai shegen kyau sai kyalli take domin Rahma black beauty ce bakin ta kyalli yake sai dai kuka take sai aikin lallashi akeyi
Tanayi Yan biyu nayi umma nayi
Cikin kuka umma ta rungumeta tana Mata nasiha ta kama hanunta
Tace"ya'ta a yau Ina son mu manta abinda ya faru a baya mu fuskanci gaba,Ina son ki sani aure ba abin Wasa bane kuma duk wata mace meson ganin dai-dai a rayuwarta toh ta kasance mace ta gari,in aka ce mace ta gari ana nufin mace mai... Bari dai lissafi Miki
Na farko......
Ignore any error
Maman Nur
Share
[2/20, 8:27 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄
*BANA SONSHI*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul_
_Hudah__
*👄💡NUR WRITERS ASSOCIATION💡💋*
*💡N W A💡*
*Lightning and bringing smile to your world is our perority*
*NUR WRITERS* ~it's a beautiful~ ~world~
Dedicated to my fans
🅿4⃣3⃣-4⃣4⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"na farko mace ta gari itace Mai hakuri domin abu na farko dake rike aure shine hakuri wallahi Rahma komai kyau ki komai iya girki ki in baki da hakuri toh baki Kai mace ba domin muna zamanin da kyau ba komai bane a wurin maza hakuri shi zai cece ki,abu na biyu shine biyyaya da kawaici Rahma ki kasance mai biyyaya Bari na bari Yi nayi ki kasance ke kullum baki da wata buri sai dai ki faranta me ki Zama me Kara da kawaici,ki kasance me kawaici a dukanin kuskurenshi ba komai zaiyi kiyi ta fad'a ko ki tada hankalin ki ba namiji bayan son haka domin maza suna da girman Kai su zasu dade suna maka laifi kana hakuri amma ke da kinyi musu abu kad'an baza su d'auka ba shiyasa akeson cikin biyu a samu me hakuri,abu na uku shine ki kasance me yo me uzuri in ya b'ata Miki rai ko kika ji yayi wani abu a waje karki Yi saurin d'aukar zafi a lokacin da kika ji kiyi ta ambatoh Allah har sai hankalin ki ya kwanta Kuma karki tunkare shi da b'acin rai domin d'aukan mataki cikin fushi babu abinda yake kawowa sai dana sani Rahma Dan Allah ki kiyaye
Abu na gaba ki kasance me safta na jiki da na muhalli ya kasance kowani lokaci mijin ki Yana ganin fes fes ko Ina a gyra
Rahma komai rashin jutuwarki da mijinki karki Bari yan waje su sani karki yarda ki bawa yan waje fuskar kawo miki gulmar mijinki da sun zo ki nuna musu ko aya yake mijin ki ne Kuma kina sonshi haka
In zakiyi girki ki natsu ki cire duk wani abu a zuciyar ki,Karki Bari wani ya tayaki girki miji ba tare da kwakwaran dalili ba,ba a so ana Bari wani na saka hanun a girki miji
Rahma karki gujewa mijinki a shimfida ki zamto ko wani lokaci ya zo a shirye yake kiyi ta yi me wasanin a cikin gida ku kasance Kamar abokai kina me shagwab'a,
Rahma ki guji duba wayar miji domin babu abinda hakan ke janyowa sai matsifa da bala'i
Rahma a kowani lokaci kisa a ranki mijin ki mijin mace biyu ne Kuma a kowani lokaci zai iya auro wata karki yarda ki kasance macen da bazata iya rike kishinta ba,komin kishin ki,kiyi kokarin wajen danne shi kisa a ranki mijin ki banaki bane ke kadai
Abu na karshe bawai Dan na Gama ba amma Dan na gan ana jiran ki kuma nasan kisan wasu abubuwa ke ba yariya bace shekara 25 ba Wasa ba
Rahma ki guji abokan banza ya kasance kafin kiyi kawa sai kin karance ta Kuma komai kusanci ki da kawa karki kuskura ki fad'a Mata sirrin mijinki karki kasance me girma Kai in kiyi laifi ki bashi hakuri,Rahma a yau kin shiga wata fuskar rayuwa ki yada kawayen ki yan Mata domin ke ba ajinsu bane domin akwai bambamcin matar aure da budurwa ba Ina nufin ki gujesu ba but kin San irin Zaman da zakiyi dasu domin dayawan kawayen yan Mata sunyi sanadiyar mutuwar aure da dama ki kiyaye
Rahma ki rike Azkar Banda Wasa da ibada karki bari azumin Monday da alhamis ya wuceki kiyi tame addu'a domin a rayuwar ne akwai wasu battle da Azkar ne ke fighting Mana bamu sani ba,domin duniya baka damu da mutum ba ya damu da kai akwai wasu ta kasa suke bi dan ganin ka kunyata a idon.duniya toh ki rike addu'a"
Kuka Rahma ta fashe dashi ta rungume umma tace"umma bana son in tafi karki Bari su tafi Dani
(Iyaye mata ku dage wajen yiwa ya'yan ku nasiha in sunyi aure kuyi ta ganar dasu abubuwa cikin hikima in ma kunya kukeji wallahi yin haka nada matukar amfani ke a matsayinka na uwa kamata ai ki zaunar da yar'ki ki koya Mata karatu akan aure domin zata fi jin naki fiye dana wata gwago ko anty ta is important"
Umma tayi murmushi ta shafa fuskarta tace"lokaci ne yayi Rahma domin mace Bata dawwama a gidan ubanta fatana shine ki shiga da kafar dama Allah ya kiyaye shaida yasa in kin shiga babu maganar rabuwa sai dai in mutuwa ne ya rabaku"
Kiran umma da akayine yasa ta mikewa ta kama hanun Rahma Suka fito domin babu ko wace kawa
Umma ta dankawa dattijuwar cikinsu tace"gata amana"
A b'angaren yusura ma hakane mami ta Mata nasiha me rasa jiki inda Mami ta fahimtar da ita babu perfect marriage domin 99%of ma'aurata kowa nada nashi matsalan sai dai na wani yafi wani ne Allah dai kawai yasa mu dace ya bamu hakuri Zama da mazajen mu
Yusura tayi kuka kafin Suka rabu Wanda da k'yar yusura ta bisu
A haka aka d'auki amare zuwa gidan general
B'angaren Amir shima an d'aura aurenshi da Aneesa Wanda tunda aka d'aura yake kukan da besan dalili ba
Anty hafsat kk bayan an d'aura aure ta sheke da dariya tace"ai ni ba a ci min mutunci a kwana lafiya burina ya cika yanzu nan ai tunda ka nuna baka son Aneesa nayi alkawarin ita zaka aura"
Bayan an kaisu Rahma gidan general Wanda sunyi mamakin ganin cikar gidan domin sosai suka Tara jama'ar
Cikin gaggawa hajiya zeenat watoh matar general ta shigo da wata me make up da akwati guda a ciki
Budewa Rahma dake kuka fuska tayi tace

Dedicated to my family
🅿4⃣5⃣-4⃣6⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"Rahma tashi ki Shiga toilet kiyi wanka za ayi walima ne cikin daren nan tunda gobe da asuba zaku tafi"
Rahma ta kalleta tace"Ina yini ma"
Hajiya taji dadin gaisuwarta sai ta rungumeta tace"Sannu dota barka da zuwa Ina tabbatar miki bazakiyi nadamar auren Aayan ba"
A ranta tace"oh sunanshi kenan?"tabe baki tayi ta mike tace"umma Bari inyi wanka"
Hajiya tayi murmushi tace"kiyi sauri ga Esther na jiran ki tayi Miki kwalliya"
Tace"toh"bayan hajiya ta fita d'akin da yusura take taje inda ta Sami yusura ta had'a Kai da guiwa tana rusgar kuka
Karasawa hajiya tayi tace"subhannallah meya sameki?"
Cikin kuka yusura tace"a maidani gida wallahi BANA SONSH..."
Rufe Mata baki hajiya tayi tace"haba nafeesan Abdul yanzu saboda kewa Zaki ce baki son Wanda kuka d'au shekaru Kuna soyyaya?"
.cikin kuka zatayi magana hajiya ta katseta da cewa"kedai tashi ki shiga kiyi wanka Mai kwaliya zata zo Nan da mintina kadan tayi Miki. walima awa d'aya kawai za ayi domin dare yayi"
Tashi yusura tayi ta shige bayi tayi wanka ta fito dama hajiya ta ajiye Mata dinkeken atamfa
Sawa tayi sanan ta zauna bakin gado tana tunani
Sanda Esther ta gamawa Rahma kwaliyya ta zo tayiwa yusura
Bayan ta gama hajiya ta fito tace"muje malama na jiran ku sauri take
Gyalle ne manya sunkayi lullubi sunyi kyau
Rahma na hango yusura ta mike taje da gudu ta rungume yusura Suka fashe da kuka
Yusura tace'yi shiru Allah na Nan"
Rahma ta kasa magana sai kuka takeyi
Hajiya tace"kuje ku zauna kowa ya zauna kusa da mijinshi"
Kallon kujerun sukayi sai ko Suka hango kujeru guda hud'u masu kyau su Aayan sun zauna sun bar biyu a tsakiya
Aayan tunda Rahma ta fito ya zuba Mata idanu a ranshi ko cewa yake I love this woman
Karasawa sukayi suka zauna kamar inda hajiya ta umurce su
Wa'azi malama Khadija haruna tayi akan zaman auren sosai jikinsu yayi sanyi awa d'aya ta d'auka tana nasiha kafin aka rufe taro da addu'a
Washe gari da asuba suka Kama hanyar kano Wanda sai karfe 4:pm suka Isa kasancewar mota Suka bi
Gidan ummi direct sukayi
Ummi na ganinsu ta rungumesu cikin so da kauna ji take kamar ta goyasu
(Rayuwa kenan a duk lokaci da wani ya Ki'ka wani zai so ka mummy ta tsane ki Rahma sai gashi ummi ta rungumeki rayuwa kenan
Wani hadaden d'aki aka kaisu
Zama sukayi suna kallon d'aki
Rahma tayi ajiyar zuciya tace"
Kuna jin dadin littafin kuwa❓ba a comment sosai sai sticker why❓
.maman Nur
Share
[2/20, 8:28 PM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄👄

My paid book 1,NIDA MIJINA
2,KAUNA CE
3,MAI MATA BIYU
4,NIDA YAYA HYDAR
D'ari biyu'biyu ne
Game bukata ya tuntubi layina 09090112846
Dedicated to 80k godiya Mai tarin yawa nagode da kokarin ka
🅿4⃣7⃣-4⃣8⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"ai mudai mun gan ta kanmu"
Yusura tace"wai reception za ayi yanzu"
Rahma tace"duk ki kyalesu su Gama haukansu ai next week zasu maidamu Minna saboda lectures"