Sashe 9
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ*
*78/79*
Bangaren Anisa kuwa kowa jin hauahin abun da tayi ita da Adnan sukeyi,don bb mai tankata sai Umma dake ta kokarin ta kawar mata da komai a ranta. Har taasamu ta fara dan sakewa,yyn da su Amira basa ko kallon ta,sai dai su dauki yan twins.wanda hakan itako sauyawan yaran bai wani bata mmki ba,don dama ba wata jituwa ce tsakanin su ba.
Shikuwa Adams tunda komai ya daidaita yaga anmayar da Auren Mairo da Maleek sai hankalin sa ya kwanta,don Daddy shi ya wakilci Auren Mairo, don shine ya tsaya a matsayin Mahaifin ta. Tun daga nan Adam ya tattara ya koma gidan Haj Babba da zama ko xai kuma samun sassauci. Shikuwa Daddy bayan Maida Auren Mairo ne ya shirya tsaff har da Umma suka nufi rugar su Abba don su shaida masa da Mairo tana tare dasu,kuma sun maida Auren ta ga mijin ta Adanan.
Wanda da suka isa abun da sukaji sun sha matukar mmki,don ashe bayan Batan Mairo Adnan ya zo rugar akan yana bada hakuri kan abun da ya aikata. Anan ya tadda lbarin batan Mairo dakuma kwanciyar jinyan da shima yakeyi. Anan Adnan yafara rokon Abba lamido gafara akan ya yafemasa laifin da yy masu. Amma cike da murya ta rashin lfy mai jin jiki sosai Abba lamido yafara ce masa babu abin da yy masa,don komai da yafaru sharrin Hausi ne,don shi da kanshi yaka mata a gurun boka tana bai masa jikin ta yana zinah da ita,saka makon bin bayan ta da yy tafi ta da ga kewayen bukkan tasu. Kuma anan yake shaida masa da sakin ta da yy don yanxu ma Umma Hausi bola take bi saboda cutan haukan da ya sameta...Anan tari ya turnike Abba lamido wanda ganin haka yasa Adnan da Aneesa rokon fulanin akan subari su fita da Abba don su kai shi asibiti,wanda da kyar suka amince da hakan. Da Umma Yadikko suka tafi don a ciki n garin Abuja babban asibiti yakai Abba lamido. Wanda anan suka ci nasarar ganin sun samu nasarar dai²tuwan nimfashin sa. Kuma ba ayi kwanaki ba Abba lamido jiki yy kyau,bayan asallame shi ne Abba lamido yadinga saka ma Adnan Albarka, ha'di da cewa ya gode da kulawa sannan ya maida su ruga sun gde sosai. Anan Adnan yace samm Abba lamido baxai koma ruga ba,don a yanxu ma yariga da ya siya masu gida dakuma ma'aikatan da xasu ringa kulawa dasu ta fannin lfyn su cin su shansu duka.... Don haka tuni Abba lamido suka bar ruga da Umma yadikko.
Da Umma taji wannan lbrn da Daddy bakaramun saka ma Adnan Albarka suka dinga yi ba. Don sosai ya burgesu dama shi haka yake da tausayin ga taimako.
Bayan sun koma gida ne Ammie da Daddy Umma duka suka kira Adnan da Aneesa, nan suka dinga samasu albarka har da Anisa da tadanne kishin ta akan ganin ta faran ta ran Adnan din.
Itako Mairo koda taji labarin abun da Adnan yy taji dadi a zuciyan ta,amma sam bata nuna ba. Kafin kuwa kwana uku sam inkaga Mairo bazaka ganeta ba,saboda kyaun da tayi ta chanja fata yakara gogewa. A ranan koda suka cika kwana uku ne Adnan da Daddy suka so tfy da Mairo don ta tare a dakin mijin ta,amma nan Ammie tace sai kace bata da iyaye. Ita da hannun ta xata kai ta dakin ta,don haka su Anisa da Adnan su tafi abun su su nasu tarewar sai ranar sati. Wanda ko hakan akayi don a ranar Adnan da Aneesa suka nufi partcout.
Hmmm yau bb sauki Happy weakend mairo's fans,update inshaallh xaku ganshi har sai kun gaji,inbadai kuma nepa sun mana tsiya ba.
Naji Addu'an ku Ina gdy sosai Allah yabar kauna❤️
Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: 76/77
Cike da rawar murya tace" Layla wai gidan Hamma Adnan xan koma? Nifah bana son Auren shi,ta fadi tana mashau mashau da ido. Gintse dry Layla tayi ha'di da cewa " ahh yanxun nan fa kk kuka ke Hamma Adnan kk so,yanxu kuma kice wai ba haka ba.ai ko nan da kwana biyu xaku koma partcourt da xama,can wurin aikin shi muma mu huta.
Hawaye ne ya gangaro mawa Mairo nan cike da muryan kuka tace"yanxu kingaji dani Layla? Wlh Hamma Adnan mugu ne wahalar dani xaiyi,ni bason shi nake ba,tausayi ya bani. amaimakon Layla ta nuna tausayi gareta sai ma sa dariya tayi tana cewa " afff kyadawo kan hanya, ae idan da akwai so da tausayi dama. Ki shiga kawai a fara maki gyara mhiss Adnan. Ta karke maganan tana dry,hadi da ficewa daga bedroom din. Itako Mairo bin bayan Layla tayi da kallo tana cigaba da kuka. Cike da dattako watannan dattijuwan tace" kiyi hakuri ya ta,shidama Aure biyayya ce da hakuri riban shi. Don haka yata ki yi biyya yinayi bari na bari,inshaallh xakiga ribar hakan. Daga mata kai Mairo tayi tana cewa tomm Mama ngd. A haka suka nufi toilet tafara mata gyara tsugunu matsi.....dangane da abu buwan kaman:
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿❤️❤️❤️❤️❤️matso matso na baki wani sirri yar uwa amman wannan sai idan kina da aure zakiyi shi idan kinsan bakida aure karma kifara😂 kisamu temun tsami kogoga kasan HQ dinki yayi kamar 1h saki wanke da ruwan d'imi karamfaninki kitirara HQ dinki saiki shafa zuma mai kyau a HQ dinki yay kamar 1h ko sama da haka saiki wanke hmmmmmmmm🙈🙈🙈🙈🙈🙉🙉🙉🙉ranar sai makota sunjiyo ihuun mai house🤣🤣🤣
🌿
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Shan xuma ana so macen da take Alada ta kasance Tana Shan xuma har qarshen kwanakin da xata gama🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿amfanin kanin fari ki samu kanin fari da habbatussauda da tafarnuwa ki jika su aroba kina Sha Yan
Gyaran kafa kucire kaushi da faso daga kafarki kar akasa gane qafarki da ta na miji🙆♂️🙆♂️ kafa ta dinga riko net🤔🤔 haba sis Sai kauce.
ki Kasan ce mace Mai biyayya ga mijinki da Dan ginsa koh da ace su basa girma maki🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ❤️❤️❤️❤️❤️ko kinsan sirrin karamfani🙀idan baki saniba ki gwada kisamu roba mai tsafta kizu karamfaninki saiki zuba ruwa💧daidai musali kibarshi ya kwana da safe kisha da yamma haka😋 zakisha mamaki idan kikayi fitsari zakiji yana kamshin.
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 ❤️❤️❤️❤️❤️ko kinsan sirrin kankana🍉da madara🥛idan baki saniba ki gwada kisamu kankanarki ki yankata kana amman ba kana sosai bah saiki zuba a bilanda kimarkada saiki juye kisa madara ta gari kota ruwa zakiga abin mamaki😃.
❤️❤️❤️❤️❤️ko kinsan sirrin gayen magarya🤩idan baki saniba ki gwada yin afmafi dashi kizuba ruwa kitafasa shi kidinga kama ruwa zakisha mamaki🤔
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
❤️❤️❤️❤️ko kinsan sirrin yin tsarki da ruwan d'imi? Toh idan baki saniba daga yau ki daure ki gwada kiga abin al ajabi🤔
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Hmm sisy na kika kasance kina kwatanta wa'annan mugun gunan misamman ki rinka shafa xuma a HQ din ki, wlh oga xakiga yanda xai susuce yadinga sha batare da yagaji ba,ke kuma kina reromasa kuka n dadi. Ta ku ce har kullum Maman teddy🧸. Muje xuwa muji yanda Hamma Adnan xai susuce.
*******
Bangaren Umma kuwa koda taji labari n abun da Adnan yy ma Mairo ne ta tuvure akan cewa" dole Mairo gidan Adnan xata koma,ae duk abun da yy kuskure ne kuma yanxun xai gyara Don haka ita sam baxata yarda ta auri Adams ba,shi Dan ta ya mutu da ciwon zuciya. Ganin yanda ta tuburene da kuma yanda shikan Adams yace ya hakura yasa Daddy da Ammie dom dole suka sauka aka maida Auren Mairo sa Adnan.
Wannan kenan. Shikuwa barayiin Daddy tuni ya sa aka dauko masu Shirya gida da komai da Komai akan su wuce partcout a fara shirin komai don a kwana biyu yace xa'a tare acan gidan nasu,don side biyu ne gidan kowa da bangaren ta.
Shikuwa ogan naku Adnan run da yaji an maida Auren sa da Ya mike ya matsa sai an sallamesa shi ya qaeke wanda hakan ko akayi a daren Aka sallamisa ya sawo gidan Daddy.
Yau naso nayi maku typing mai yawa sosai, tom amma banji Comment ba,shiyasa nayi maku dan haka.
Idan kun gyara kuji nan da anjima,kumsan muna weakend ne,idan naji tsitt nati maku ta yan nepah diffff....
Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*NA MMN TEDDY🧸*
*BONUS*