← Book details Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 20

Sashe 5

Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *58/59*
Sa hannu Mairo tayi tana daukan Baby sajeeda, tana mai cillata tana wasa da ita...ai ko nan Yarinya tafara washe baki tana dariya...Layla ce ta shigo falon tana cewa" Maryam kuxo mu wuce time na tafiya. Ajiyeta tayi ta maida kanta ga dan da yake miko mata hannu Alaman ta dauke shi, murmushi tayi ha'di da saurin kai hannu tana daukan shi,tana masa wasa ha'di da cewa Ammie wane sunan mijin naki?. Dajin tambayar da tama Ammie yasa Layla dake gyara mayafi tawani kece da dariya,tana cewa da kyau Maryam Ammie muna tambayan ki fah. Kauda kai Ammie tayi tana dariya ha'di da cewa" Lallai Maryam, Layla kun maidani kakan ku Hajy.Babba. toh ku tambayi Ammie. Dariya duka suka kuma sawa sannan Mairo tayi saurin cewa " Ammie ai ba Umma anan kece fa a wurinnan just ki fada mana sunan Mijin naki... Shiru Ammie tayi tana murmushi ha'di da cewa Hmm wa'annan yan matan nawa Allah yashirya munku naga lokacin da xaku daina irin wannan aiki naku. Dry still suka kuma sawa suna amsawa da Ammie n,sai Layla tace uhm kinji Besty na mu tafi don nags fa Ammie kaman kishi takeyi da sadeeq kar ayi mata snaching. Dry duka suka saka banda su Anisa da Muhammad Adnan dasuka saki baki suna ganin duniyanci dakuma ikon Allah. Ficewa daga falon suka yi hadi da nufan side din Umma don suyi mata sai sun dawo............ Ammie ko da ta dan fahimci yanda duk Anisa da Muhammad suka wani yi ganin Maryam,yasa taji bb da'di musamman yanda Anisa ta saki baki tana kare mata kallo. Da kuma ganin koda ta gaidasu sun gaza amsa mata. Cikin dan rashin nuna damuwa Ammie tace " Adnan halan baka gane Maryam bane?. Shiru yy don sam hankalin shi baya tare da shi yana can yafada duniyan tunanin Mairo. Sai da ta kuma maimaitawa ne sannan yy saurin dago kai yana mai cewa" Na'am Ammie. Shiru Ammie tayi tana naxarin sa,kan daga bisani takuma maimaita masa. Dukar da kan sa kasa yy yana dan sosa kyeya don sai a yanxu ya tuna da yakasa ma bama Mairo amsa. Cikin dan jin kunya yace Ammie nayi mmkin ganin ta ne. Dry Ammie tayi masa tana gallah mawa Anisa harara don ita ta dauka kishi ne ya hanata amsa mata. Shi kuma Adnan ta dauka girman da Mairo tayi yake mgn. Murmushi tayi ha'di da cewa " ehhh wlh Maryam ta girma abunta,kuma kaga ita ce karama fah a cikin su Ameerah da Layla amma ina zaka ce yanxu.duk sun xama daya kansu a hade. Dryan yake yy ya mike ha'di da cewa Ammie bari naje gidan Haj. Babba na gaida ta,tunda har yanxu taki..... Umma ce suka cin kayi muryan ta da shigowan ta kenan tace" taki tafiya inah, kaga Muhammad Allah ya shiryeka. Hmmm Kedai da kanki kyagani Umma, duk da ai ke ke goya masa baya. Ninawa ido. Dry yy yana cewa" ai ni tsakani na da umma na babu mai jin kan mu. Yana fadin haka ya fice daga falon ya barsu Ammie suna dry. Da fitan shi Umma ta nufi Anisa ta zauna gyefen ta tana cewa " Anisa y jikin naki?. Ya kuma kwanan Sajida?. Lfyl Umman mu ya gida ya muka same ku?. Nan Umma ta amsa da Alhmdllh. Tana fadin haka tana mai kallon Ammie tana cigaba da cewa, yauwa Ammin Layla idan su Layla sun dawo a sasu su gyara mawa yayan nasu part din su. Yanxu n xasu zauna a side dina kafin yamma. Da tom Ammie ta raka su dashi har suka bar falon Umma najan Anisa da fira,don taga kamar dawani abu a tare da itah,duk da tana tunanin Allah yasa ba Ammie ce tayi mata wani Abun ba. Da fitansu Ammie tafara tunanin abun daya tsaya mata a rai. Tabbas taga wani abu dangane da Mairo a kwayar idon Muhammad Adnan. Tohhm amma mai hakan yake nufi?. Haka ta zauna tana ta saka tana warwarewa............ Bangaren su Mairo da Layla, Amira kuwa sosai suka yawata a gari suka bude ido,don sune har shopping mall,suka ciko ladoji da kayan kwalama da tarkacen kayan gayun su. Basu shigo gidan ba sai karfe 5pm......sallah sukayi suka dan huta kan daga bisani Ammie ke sanar masu da gyaran part din Ya Adnan sannan ta sanar masu da girkin da yace suyi masa nan da karfe7pm... Daji Amira sarki yan tsoro tayi saurin mikewa tana cewa " Layla Maryam ku taso mu tafi. Mtsssww....wata doguwar tsaki Layla taja ha'di da fara kunkuni a sarari tace " plz Amee kar ki dameni,nifa kin san banson aiki gsky. Don haka ku kuyi gyaran part din,nikuma zan biyo bayan ku nayi masu girkin. Zaro ido waje Amira tayi tana wani kasa da murya kaman munafuka ta hau ce mata" Layla kin manta Ya Adnan kenan.? Laillai so kk yayi maganin rashin kunyan mu. Just ki taso mu tafi inkuma so kk ya tuna mana da na abroad shikenan. Ta fadi tana jawo hannun Mairo wanda bb musu ta mike,itako Layla tuno da zanan Adnan da tasa da sukaje Abroad tare yasata saurin mikewa jiki bb kwari tabi bayan su suka nufi side din su da suke sauka idan sun xo gidan.
Tun da suka shiga falon side din Mairo ke kare ma wurin kallo,saboda ganin irin arxikin da'aka narka kaman ba'a kaunar su. Kai....kai...kaiiiiiii....fadin irin kyau part din nasu ma baxai yiwu ba,don nace xan fado maku sai na bata shafuffuka batare da na diga Ayaba. Sai da suka gama zagaye duka dakunan sannan Amira tafara kakkabe kakkaben kurar da falon yy,don ba wani dattin arxiki bane,kura ne kawai a wasu wuri a side din don bama a ko ina ba. Don bedroom din ta kaman kullum ana kwana ana tashi a cikin sa,don tsaff yake. Ai ki suka fara sosai Layla kam kitchen ta nufa ta fara goge goge,kan daga bisani ta fara shirin girka masu abin da xasuci. Sai dai kuma abin da team Mairo baku Sani ba shune duka cikansu bb wanda ta gwane a iya girki don sai a yanxu Ammie ke koya masu girkin. Haka dai Layla ake ta fafata tayi nan xafff....xafff tabi can xafff...xafff ita ala dole ga manya manya irin su Glowing Azee...😂.
Bangaren su Ameerah da Mairo kuwa cikin awa daya tuni suka gama gyaran part din,sai ma Amira da tayi sauri ta nufi part din Ammie ta dauko turaruka tafara sakawa a dakin. Sannan ta bai ma Mairo wani tana cewa tashiga bedroom da toilet ita kuma tasa....nan Mairo ta amshe ta nufi bedroom din su don tasaka masu. Suna cikin haka ne Amira na falon tana binshi da turaren wuta taji takon shi hadi da jiyo kamshin turaren shi, don duk inda taji wannan kamshi to tasan na yayan nasu ne. Cikin sauri bakin ta har rawa yake tafara ce masa " sannu da dawo wa ya Adnan. Bai ko bata amsa ba don shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu. Murya ciki² ya ce mata ina sauran sike?. Da hannu ta nuna masa bedroom din,sannan cike da takon sa da yake kara fixgar xuciyar yam mata ya nufi bedroom din.
Bataji budowan kofa ba sai sai kawai saukar hannun mutum taji yana shirin rungumeta. muryan Adnan taji yana ambaton sunan cikin wata irin murya data kasa gane masa. Wani bakin ciki ne yaxo mata hadi dajin tsanar shi na bi ta kowani sassa na jikin ta na yawo ta juyo ha'di da fixge jikin ta daga nashi tana gallah masa harara. Bude baki yy da kyar yana ambaton plzz Maryammmm kiyi hakuri da abun da yafaru a rayuwan mu,tunda na rasaki na rasa duk wani farin ciki na da walwalllla plz kiyi hakuri ki amince ki dawo gareni a matsayin mata ta ta sunnn..... Saurin daga masa hannu tayi ha'di da cewa " subhannallh. Lallai Adnan kwakwalwar ka da motsuwa,ko da yake bai ma da ce na fada maka hakan ba,tunda nasan dama tun tuni kai karamin kwakwalwa ce da kai. Tohhh inaso kasa a ranka baka taba sanin wata diya a duniya mai suna Mairo ba. Don na tsane ka, bana kaunar Adnan. Mai ma zanyi da lusarin namji,wanda sai yanda mace tayi dashi yakeyi,amma a waje a rinka ma kallon zaki sai sun xo gida aga a she bera ne. To kasani daga yau sai rana mai kaman ta yau kar ka kara nuna kasanni koma kawai kuskuren taba jikina,if not kuma zan sama ka ihun kwarto. Ta fadi tana isa gaban shi tana nuna shi da yatsanta tana mai cigaba da cewa fatan kagane...tana fadin masa haka ta juya ta jahhh wani dogon tsaki ta fice daga bedroom din.
Shikuwa ogan naku wani takaicine da bakin ciki ya addabeshi ga kuma kunyan sunayen da Mairo ta dinga kirar sa dashi. Wani zuciya ne ta xomasa bai san lokacin da ya daga hannu ya noshi garuba.wanda duk da haka bai ishe shi ba yakuma daga wa ya naushi mirrow dake jikin bango nan take ta tarwashe jikake tarrwatsetsammmm. Mairo da batayi nisa da fita ba,duk haukan da yakeyi a kunnen ta nan ra hau dry,wanda sai da tayi mai isar ta sannan ta nufi falo ta cigaba da taya Amira aikin dabata karaka ba. Ganin murmushi kwance kan fuska n Mairo yasa Amira tambayan ta lfy ta ganta tana murmushi haka. Nan cike da bassrwa tayi saurin girgixa kanta tana cewa No Ameee ba komai... Suna a haka suka tsinkayi muryan Layla tana cewa" na gama nima fatan kungama. A tare suka hada baki suka amsa da ehhhh. Nan Layla ta nufi bedroom din Adnan. Wanda bayan mintici sai gasu sun fito da Layla. Ha'di da nufan dirning. Cikin hanxari Amira ta kama hannun Mairo suka nufi dirning area n tafara sarving din shi.... Ita kuma Layla na bude masa ruwan roba da lemu. Itako mairo kallon su batayi ba illah ma cigaba da tayi da tsayuwa abin ta,akan kuma fuskan ta baka ce komai ba,kaman batayi komai ba. Mmki da wani takaici ne ya kuma rufe shi wanda sammm bai ma fahimtan komai a halin d yake ciki. Muryan Layla yaji tana cewa " ya Adnan bisimallh. Sai a sannan ya nisa hadi da daukan spoon yasa cikin pried rice din da tayi,saka spoon din ds yy ne yy saurin furzar wa yana cab ja fuska da taba baki. Don abincin gashi dai sai kamshi takeyi,amma kuma sam bb maggi ko gishiri cikin ta,don Sam Layla ta manta da wannan ba tun. Cijw lips yy yana mai cewa" a zuciyan shi yanxu zai dandana masu axaba, don sai yaga dukan su sin xubar da hawaye zai kyalesu. Kallon Mairo yy da itah ma Atension din ta na kansu. Cike da muryan isa d mallaka yace duka su zauna akan chairs din.wanda bb musu har itama Mairo n ta zauna. Tura masu Abincin yy wanda yake unguwa guda yace duka su cinye shi yanxu a gabanshi...
Chapter 5 · 0% Book details