Sashe 1
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
BY MMN TEDDY🧸
*56/57*
*BONUS*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
_________________________________
Bangaren Mairo ko bayan fitan Layla ne Ammie ta shigo dauke da tray manya guda biyu,tana dauke daya,dayan kuma wata yar aikin ta tana dauke da dayan. A daga falo ta ajiye mata akan center table din sannan tayo cikin Bedroom din nata ta taso ta don taci abinci. Haka Mairo tabi bayan Ammie suka nufi falon wanda da zaman ta Ammie ta soma sarving din ta. Wanda tun mairo najin dan nauyin ta har ta sake,musamman ganin yanda take jan ta ajiki da fira. Sai da Ammie ta tabbatar ma ta koshi sannan tabarta suka cigaba da firan su tana bata labarin yaran gidan da halayyan ko wannan su tana dary. Suna a haka sai ga Layla ta shigo Nan itama aka duka da ita suna firan su da dry don yawancin firan akan khalifah ne iyayen an rigima. Anan ne Ammie kece ma Mairo zataje dubai nan da kwana biyu kuma da ita xata tafi,don Ammie so take ta gogar da Mairo n a yan watanni. Cike da son tafiya n Mairo ta daga ma Ammie kai hadi da cewa ehhh Ammie xanje. Don gidan gaba daya yafara fice mata arai,tun da taga Muhammad Adnan. Itako Layla da jin haka tayi saurin cewa" Ammie nima xanje don nasan daga dubai dole xaki wuce labanun. Kallon ta Ammie tayi sannan tace a'a Layla idan muka tafi dake ya maganar school?. Murmushi Layla tayi sannan tace Ammie ai yanxu hutu mukeyi.idan hutun ya kare sai na dawo gida ai. Haka dai Ammie ta amince mata ganin ta matsa da ita za'ayi. Shikuwa Daddy da baya a gari sai da yakira yace a bai ma Mairo wayan don yaji lafiyan diyar ta tashi. Sosai yake tambayan ta ya gajiya da kuma bakunta wanda sai da sukafi mintoci a haka don Daddy irin mutananne masu barkwanci da iya jan yaro da fira,don duk miskilancin Mairo sai da tasaki ta dinga taya firan tana dry.
A haka Mairo ta kwana biyu a gidan wanda tuni a kwanaki biyu kaman sun shaikara biyu ne,don shakuwa da sabo sun saba sosai wanda hakan ya kuma kwantar ma Umma da hankali. A ranan da ko xasu wuce dubai Khalifah har kuka yy don Ammie tace baxata je da shi ba. Daga ita sai Mairo da Layla zasu tafi. Haka mujaddad wanda shima kanin ne a wurin Muhammad Adnan yadinga yi masa dry,yana cewa" hohohooo wai mai yasa khalifah kai na mamajo ne?.duk inda mata suka kana nan,Amma ban taba jin kace zakabi Ya Muhammad Partcout ba. Dry duka a sanya ciki ko har da Umma,sannan ganin ana cin ma Khalifah nata mutunci yasa ta kamashi ha'di da yimasu Ammie addu'a r Allah ya sauke su lfy,sannan tayo gida cike da kyewansu. Karfe 11am jirgin su ta daga xuwa dubai.wanda a wannan kasa Mairo taga badala taga yan boko taga kuma yayan hutu gayu da kudi duka. Tun tana kauyanci har ta daina. Wanda a taron bikin Dan kawan Ammie kuwa taga yanda ake barin arxiki,kuma tun a nan Ammie tafara sawa ana gyarata dangane da gyaran jiki da kuma gyran nono don Ammie sawa tayi a kira mata mai wannan sana'ar ta dabam don ta gyara mata Mairo n ta. Don sunan ana biki ne ita Ammie da biyu da iso kasan don a canja mata kamannun Mairo da da kayan sabulai da mayuuka dana gyaran jiki. Satin su biyu a dubai don Ammie saboda yawan xuwa n ta kasanne yasata har gidaje matake dasu acan,da sukayi sati biyu ne suka daga hadi da nufan kasar labanun. Tun kan sufara zaman kasan Mairo ta goge fatan jikin ta ya canja yana shirning and Glowing abun kaiiii sai kun gani. Don sometimes Layla ita da kanta sai ta ringa taba fatan jikin ta tana shafa wa tana cewa" wow Ammie jikin Maryam taushi ga wani sheki da yakeyi,Ammie wai maiye sirrin?. Harara Ammie ke wurga mata kan tace" wani sirrin kuma bayan kullum kuna tare inda wani sirri ai sai kin fini sani.....haka dai zatayi dary tayi ta shafa hannun Mairo kaman wata mayya,don watarana mana sai Mairo ta kwace hannun ta tace" Layla karki isheni,sannan xata sa dry ta rabuda ita. A wata biyu da suka yi a kasar abunka ga farar mace kuma tashige cikin larabawan kasan labanun tuni Mairo tasaje ta hade da su kace itama balarabiyan ce saboda kyau,tayi kiba ta murje gashi Ammie ta dorata akan magungunan gyaran nono don tuni ruwan nonon ya kafe,ta hada mata magungunan gyaran nonon wanda saboda tsaban gyara da sukayi har wani irin tuwo² suke gasu a tsaye bb wanda zai ce wai Mairo ta taba aure bare kuma rayuwar ruga. Don larabawan kasan su kansu deting din ta sukeyi saboda tsaban kyau. Duk da haka Ammie bai mata anan ma haka ta cigaba da dorata a akan gayu,don shigar arabiyan gown yaxama mata jiki gashi masifar kyau suke mata.
Kai a takakkaice Ammie sai da sukayi 5 mount a wannan kasar,sannan suka fara shirin dawowa gida nijeria don kirar ma Daddy ne ya isheta yasata don dole fara shirin dawowa. Kafin ko wannan lokacin tuni Mairo taxama wata classical baby,don inba'ace maka batayi karatun zamani ba,toh sam baxakace ba. Musamman yanxu atlist intana mgn xaka ji tana dan saka english and arabic don komai na Ammie ta kwashe shi gayun ta kyalekyalen ta da iyayin duka. Don haka Ammie take ko mgn xatayi sai tasa maka daya daga cikin wannan yarukan biyu. Shiyasa a yanxu takoma dabi'unta hakk na Ammie.