Sashe 20
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Sai da suka kwarari kusan 5 mount sannan suuka nufi Abuja gidan Su Ammie,wanda anan sunyi matukar farin cikin ganin su. Musamman Mero yanda ta chanja tayi kiba dasss² da ita abun gunun sha'awa. Sosai suka yi farin cikin yanda suke zaune lfy. Da kuma yanda Adnan ke kamanta adalci tsakanin su. Anan ne suka tadda labrin saka ranar Amira da Mujaddad sai kuma Layla da wani Abokin Adams da yake shima doctor ne,duk tare suka kammala digiri din su ta biyu suka dawo gida nijeria. Shima Adams anan suka ji saka ranar sa da wata Ma'aikaciyar Asibitin shi wato nurse din shi mai suna Najwa. Kai abun dai gunun dadi da ban sha'awa. Don familyn sun jima cike da farin cikin zuwan su Meron,don su littale kuwa murna anga Anty Layla da Ameera sam ba'a mgn.
Ba wata dadewa sukayi ba suka juyaa xuwa partcout saboda karin gitman daxa'ayi masu Adnan, khamis da sauran masu matsayi kaman nashi........
Haka suka tafi suka bar su Ammie cike da kyewa,don sunyi masu sallama akan sai Bikin su Layla nan da 3 mount xasu dawo. Haka Ammie ke ta bin su da Addu'a. Wanda kan su tafi sai da taba Mero wasu magunguna ta iyayen mu na gida. Wanda samm Mero batayi na'amm da irin kallon daa AMMie take mata ba. Har da cewa" a sauka lfy. Allah yaraba kuma lfy. Ita dai da Amin ta bita,tun da ba kowa a wajen kuma bata wani fahumci xancen nata ba.
Naji Comment da Addu'oin ku gareni ina gdy dubu.
Mmn teddy🧸