Sashe 7
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Saurin cire hannun ta Layla tayi tana cewa " yanxu sai inyi shiru na rife wannan mgnan? Haba Maryam wlh baxai yiwu a kyale Anisa da Y Muhammad ba. Ai ya kamata wlh suma su fuskanci hukunci. Ehhh don Allah kiyimun haka,inason nima na rama abun da Hamma Muhammad yy mun.inaso na dandana masa kwatankwacin.... Muryan Ammie sukaji tana cewa" Maryam ku taso kuyi break fast komai yy ready. Okay Ammie duka suka bata amsa ha'di da mara mata baya.
Bangaren Adnan kuwa maganan da Mairo ta yayyaba masa ya haddasa masa ciwon kai,jiri na diban sa nan take yanufi parking space. Don yabar ma cikin gidan ko ya huta. A wannan yinin ranan kuwa kowa suku suku yakejin shi a cikin gidan nan. Duk da su Umma basu fahimci komai ba. Da wuraren 4pm ne Layla tace Maryam su shirya suje su gaida hjy Babba. Haka duka su ka shirya tsafff da su kowa na fitar da kalon nata kamshin. Sallama sukayi masu Umma sannan suka nufo parking space inda driver ke jiran su don ya kaisu... Suna cikin tfy ne wata moto ta danno kai cikin gidan wanda sukajiyo shigowan ta saka makon Bude wangalelen gate din da mai gadi yy.
Tsalle su Ameerah suka hauyi suna ihu ha'di da kirar sunan ya Adams...Bunsu Mairo take da kallo da yanda suka nufi moton da gudu tana mai kara nanata sunan Adams a zuciyan ta.
Da isan sune dai² yana fitowa daga moton ae da sauri suka kankane shi suna fadin oyoyooo Ya Adams wlcm back.
Rungume kannin nashi yy yana mai jin tsatsan farin ciki a cikin zuciyan shi na ganin su cikin koshin lfy. Idon shi ne ya sauka akan Mairo da take can daga gyefe ta kafe su da ido. Ganin irin kyau ta dakuma kayan suka kara mata kyau yasa bai san lokacin da bakin shi ya firta woww ba hadi da sauke glass din fuskan shi wanda yake baki,kallon shi Mairo tayi tana cewa a zuciyan ta hmmm wannan kyakykyawan fa?. Mai kama da Adnan hak?. Sai dai kaman shi ba halin su daya ba,tun da shi yana da fara'a.sukuwa Jin mgnar da yy yasa Amira da Layla dagowa tana cewa ya Adams me yafaru?.
Nuna masu Mairo yy da dan yatsa yana cewa" wannan wace nasan bata wuce kawar ku ko?.
Dry Amira tayi tana cewa" kai ya Adams badai kana layi ba,tohhm ya maganar Shukrah kenan.
Murmushi yy cike da sakewa da kannen nashi kaman wasu abokan sa yace ga wannan mai kyaun mai zanyi da shukrah, plz meye sunan ta?.
Dary takuma ha'di da cewa' toh kabani tikwici sannan. Murmushi yy kuma wanda suka bayyana siriyar hushiryan sa,yace anbaki Amira.
Tom ina gdy Ya Adams,sunan ta Maryam kuma yar Umma ce ma kaje kafara kama kafah. Bude baki yy ha'di da cewa wow nyc name: lallai kice yanxun part din Umma xan nufah.
Itako Layla dake xare ido jin wata irin mgn da sikeyi nan cikin sauri taja hannun Amira tana cewa " plz Amee kixo muje muyi sauri mu dawo.
Ta fadi tana kuma jan hannun ta. Kallon ta Amira tayi tana turo baki da cewa haba ae kya tsaya ko gaisawa Maryam suyi da ya Adams mana...
Hmm Layla tace hadi da nufan Mairo tana kamo hannun ta suka nufo inda Adams yake. A hankali tace Maryam kinga yayan mu Adams,yau ya sauka daga kasar JERMANY.
A sanyaye cike da xaxxakan muryan ta ta dago dara darar idon ta ta sauke su a kansa tana cewa" barka da dawo wa ya Adams.
Lumshe ido yy don wani dadi da muryan ta yy masa,ji yake duk duniya bai taba haduwa da wanda ta iya fadan sunan shi kaman Mairo ba.
Hmmm Muje zuwa masoyan Mmn teddy🔥💃🏻
Yanxu da'alama lbr take.
Don Allah kar wacce ta fitar mun da book saboda ta kudi ce,ga mai bukata zai turo #200 VIP normal #100 VTU #200 duka t wannan Number 08081202932.
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: 74/75
Haka Layla ta cigaba da watching film din ta hankalin ta kwance.
Koda su Umma suka isa Hospital tuni likitoci suka taru akan Muhammad Adnan don ganin sunci nasarar ceto rayuwar shi... Haka Umma ke safa da marwa don hankalin ta inyayi dubu yagama tashi. A haka Abba yasa mesu a wannan halin.wanda shi kanshi ganin halin da Adnan ke ciki yy mugun daga hankalin sa. Wanda kan wani lokaci tuni labari yakoma cikin familyn.don yanxu kowa hankalin shi a tashe yake,don Anisa yanda takoma kaman tababbiya,tasha kuka bb adadi,don anan ne take ta duka gaban Mairo da itama kukan take ta na mai rokon ta ta yafe mata kuma tayi hakuri ta koma Hannun Adanan. Bude baki Mairo tayi da kyar don saboda tsaban kuka murya ko fita baya iyayi,A sanyaye tace Wlh Anty Anisa na yafe maki nidama sam ban rikeki ba,nasan komai sharrin shaidan ne,amma ina rokon ki kijanye mgnan komawa gidan Hamma Adnan, don bazan iya komawa ba. Ta fadi tana mai kara rushewa da kuka,ganin haka yasa Ammie da tarasa abunyi kama hannun Mairo ha'di da nufa side din ta da ita. Don a yanxu tarasa ita kanta makama. Shikuwa Adams da ya fahimci komai daga bakin Anisa kasa motsa kodan yatsa yy,idon shi ya chanja launi daga fari xuwa jah,nufan moton shi yy don ya nufi Asibitin da Adnan yake,wanda a hanyan sa ta xuwa shi kadai yake ta tunanin ya xaiyi kwallah ne yaciko idon shi sakamakon ce masa da zuciyan sa tayi ka bar mawa Adnan matar sa. A haka ranshi bb dadi ya isa Asibitin. Wanda da isan sa ya tadda su Umma na aikin hamdala ga mahalicci don anci nasarar tsayuwar numfashin shi.
Don haka nan doctor yy masa Alluran bacci sannan ya fito ha'di da nufan office tare da Adams da Mujaddad. Shi dai Daddy dajin anci nasarar tsayuwar numfashin shi ya nufi wata karamar masallaci dake cikin Asibitin, ya fara gdy ga Allah da ya tashi Adnan lfy. Sukuwa acan ne dr. Ke sanar masa da ciwon Adnan dakuma abun yake damun shi duk akan damuwa ce. Kuma shi yake shirin Haifar masa da Babban matsala,don haka a tambayeshi abun dake damun shi ayi kokarin ganin anmasa,saboda ciwon nashirin taba masa zuciya... Cike da tashin hankali duka sukayi ma dr. Gody hadi da amsan takardan da ya basu suka bar office din.
Shi ko Daddy koda yadawo gida cewa" yy acigaba da shiryen Daurin Auren don bb abun da xa a chanja. A wannan lokacin Mairo sa ma Ammie kuka tayi hadi da cewa" ita ta yafe ma Hamman ta, don ita sai a yanxu takeji bb dadi,don ita kanta tasan tana kaunar Adnan kuma koba komai shi ai uban yayan ta ne. Cike da dauriya da kuma tausayin su Ammie ta fara lallashin ta ha'di da bata baki kan tayi hakuri inshaaalllhu komai xai zo da sauki. Amaimakon tayi shiru sai ma kara saka kuka tayi tana Ammie fah Hamma Adnan xai mutu yabar mu,do Allah kuyi hakuri ni Allah xan zauna da shi ina son shi Ammie. Haka ta burkice ma Ammie gaba daya,wanda nan Ammie hankalin ta yayi matukar tashi. Da kyar tasamu ta lallashi ta akan yanxu xatayi mgn da Daddy.
A wannan rana sam bb wanda ya iya rintsawa daga wannan familyn. Yyn da Mairo ta xauna tsawon dare tana kai kuka n ta ga mai sama'u.
Da safiya kuwa sam Mairo ta kasa sakewa bare tayi wata break fast. A haka har axafar. Wanda ganin wannan lokacin dakuma yanda taga kowa na daukan wanka wai bikin ta da Adams yakuma daga hankalin ta,mikewa tayi xata shiga bedroom din ta,dai ² Adam da Mujaddad na shigowa dukkan su da wasu garnannun danyan shadda da ta amsa sunan ta.sunyi mata adon Babba Ruga,wanda take dauke da colourn sky blue,fadin kyau n da sukayi ba'a mgn. Saurin kutsa kai tayi cikin bedroom din,kafin tashi ga Mujaddad yahau dry yana cewa" Amarya...Amaryan mu wannan kyau haka,sai xuba kamshi kk,ganin ta shige yasa Layla bashi amsa dacewa bata laifi ko takeshe dan masu gida. Dry suka sa yyn da Adams yace mata oh Layla wai yaushe xaki rage surutu ne,kullum bakya gajiya. Dry duka sukasa yyn da nan Khalifah yaxo yana sanar masu da kirar Daddy.
Haka suka mike ha'di da cema Ammie sai sun dawo. Da fitan su Ammie tabisu da kallo sha'awa hadi da mawa Adam addu'an Allah ya hadashi da mata ta gari yabashi ikon juriyya.
Itako Mairo tun shigar ta dakin take kuka,tana cewa"ya xa ayi ta auri wah kuma ta auri kani,ita sam bada ita a wannan lamari ba. Tana a haka tsawon 1 hr sai ga Layla tashigo da wata mata nan cike da xolaya ta ce mata Amarya ta wurin ya Adnan, yooo dai Allah yy sai ki share hawayen ki kibar kuka, an mayar maku da Auren ku,shima yana can daga fadi ya mike daga kan gadon Asibitin wai yaji sauki. Kema sai ki mike masoyiyar Kuma Amaryan ya Adanan. Cike da rashin fahimtan abun da take nufi Mairo take bin ta da kallo. Wanda Ganin kallon da take bin ta dashi yasa Amira dary hadi da cewa" Hajy Rabi gafa amaryan ita Ammie tace a shirya.