← Book details Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 20

Sashe 15

Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *94/95*
Kirar sallahn subahi ya tada Muhammad Adnan data baccin dadin da tayi a won gaba da su. Nufan toilet yy hadi da tsarkake jikin shi sannan ya dauro alwala... Hadi da fitowa wanda ko kan ya gama kintsawa tuni an shaga masallaci,kasan cewan hakan ne yasa shi shimfida sallaya don yy sallahn tun da jam'i ya wuce shi... Bude ido tafara yi jin amon daddadan muryan sa na tashi ta cikin sautin kira'ar Alqur'ani. Lumshe ido tayi tana mai kara jun kaunar mijin nata cikin zuciyan ta. Fiye da minti biyar tana a haka tana sauraren karatun nasa ta cikin suratul Ambiya'i. Ganin gari yafara haske yasata saurin mikewa hadi da rufa jikin ta da wata towel sannan tayi Cikin privacy don ta tsaftace jikin ta hadi da dauro Alwala. Tsaitsane jikin ta tayi da karamar towel hadi da goge gashin ta da ruwa ya tsuma tana mai tsaitsane shi. Nufan wadrop tayi direct hadi da fiddo wasu Arabian Abaya mai masifar kyau da tsada ta saka hadi da daukan karamar hijab din shi tasa sannan ta ta matsa kusa dashi hadi da tayar kabbarar sallah...
Kafin ta idda ya kammala karatun nashi don haka ne ya mike hadi da barin bedroom din ya nufi falo. Itako Mero sai da ta kammala ta iddar sannan ta nufi dressing mirrow hadi da shirya jikin ta. Dukda ba wata gwana ce wurin kwalliya ba. Don bata damu dayin shi ba... Ko a yanxu powder ta dan murxa hadi da shafa man baki kadan a saman labban ta. Tayi lanning Din eye liner a dakwa²n idon ta sannan ta tufke gashin ta cikin ribom jahhh wanda yy marching da Kwalliyan flawern jikin abayan nata. Bakar mayafi ta daura hadi da bin jikin ta da turare masu sanyin kamshi. Dauko Plat shoe tayi hadi da sakawa sannan tayo falon nata. Komai tsafff ta tadda shi don Abu ta gani tana bin falon da turare a borner tana kewaye dakin dashi. Da ganin ta Abu ta zube tana kwasan gaisuwa,cike da murmushi fuska sake ta amsa mata gaisuwan nata sannan tace Ammm Abu ya Kwanan Sadeeq ya tashi koda yake nasan shi da nauyin bacci yana nan yanayi. Dry Abu tayi hadi da cewa" ehhh Hajiya ya tashi Nayi masa komai ma yanxu yakoma bacci ne. Okay tom sannu da kokari. Meron tace hadi da rabata tana nufan hanyan kitchen. Amsa ta Abu tayi hadi da nufan Dakin Sadeeq don taga halin da yake ciki yatan shi ko yana baccin har a lokacin.

Itako mero da nufan ta Kitchen tajah ta tsaya cike da mmki tana dry. Da cewa" Hamma Adnan kaine da kanka... Bai bata amsa ba sai murmushi da yy hadi da rungumeta yana cewa" kin tashi lfy. Ya daren jiya hope ban wahalar da ke ba?. Cike da jin kunya ta sadda kai kasa tana mai kara lafewa jikin shi sannan tace" lfyl Hamma na". Murmushi yy wanda ya bayyana kyawunsa da kamalan sa ya kai bakin shi hadi da sumbatan saman goshin ta yana cewa" I luv u".
Janye jikin ta daga nashi tayi tana dry sannan tace" Hamma na Kai da kanka kake firan Irish?. Dry yy hadi da cemata" yooo ai ba laifi bane don nayi ma sarauniya ta duk abun da take bukata nasan zai faranta ran ta. Hmmm nisawa tayi hadi da murmushi. Nan shi kuma ya dauko mata Wani stool badaidaici hadi da ajiyewa kusa da ita. Sannan ya kama hannun ta yana zaunar da ita akai hadi da ce mata" oyyah zauna nan yau ni da kai na zan mana breakfast. Zaro ido waje tayi tana dry hadi da cewa" too a she yau xamu ci dadi, zamuci girkin Hamma Adnan. Murmushi yy mata hadi da cemata" kedai zauna don nasan har santi zakuyi dake da wannan mai surutun kaman gidan TV. Nan ta kwashe da dariya tana karawa hadi da cewa" Sadeeq din ne mai surutu kaman gidan TV?.lallai Hamma kace wani abu.
Dariya yy hadi da cigaba da aikin shi yana ce mata ai gashi ma har ya koya maki surutun nashi. Saurin rufe baki tayi tana dry hadi da cewa" tommm bari nayi shiru.... A haka ta kallon shi cike da mmki taga yana komai kaman wanda yasaba da shiga kitchen. Duk da ba wani Abuncuwa yy masu wuya ba,amma tasha mmki don hamma Adnan this common coffee akace maka ya iya dafawa sai ka karyata balla a yau da taga ya dafa lipton ya soya isrish. Plantain kwai, ga kuma dan Talian indomie sosai take mmki kuma tana mai kara jin son mijin nata a zuciyan ta. Bata saka masa hannu ba sai da ya kammala sannan suka fara nufan dirning dasu suna jerawa wanda dai² sun kammala ne Sadeeq na isowa dirning din. Bin shi sukayi da kallo yaro karami sai manyan ce don samun kujeran dake kewaye yy ya zauna yana furta mom,Dad gud morning". Dariya sukayi don duka dryn ya basu sannan sukayi hugging din shi suna jin lafyn dan nasu. Mero ne ta rabashi da jikin ta hadi da jan kujera ta zauna hadi da fara serving din su. Aiko nan Sadeeq yafara xubo masu surutun nashi yana xuba santi. Itakuma Mero tana biye masa tana dry hadi da cewa" Ahhh lallai Dad ya iyah Girki wannan dadi haka,ae tun da Sadeeq yayaba dole kowa ya yace yy. Haka dai suke ta sokanan ta da dan nata,yana kuma zubo mata wani xuban nashi ta shurme,don shi Adnan kallon su kawai yake yana dry... Bayan sun kammala ne Sadeeq yace Dad yau ba Excerse ne?. Nan Adnan yy murmushi yana shafa kanshi sannan yace" rana ya fito sai xuwa gobe. Haka suka fara tattara kayan dirning din suna nufa da shi kitchen suna komai cike da kaunan junan su. Jin su duka suke cikin wata irin sabon rayuwa mai cike da jin dadi da walwala da kwanciyar hankali.
A kitchen ne suna a zaune kan stool itakuma tana aikin wanke plate da bowls din da suka 6ata... Shikuma Sadeeq dan iyah yana zaune yana saka hannun shi a sink din da take wanke plates din. Tanayi tana gogewa da wani farar kyalle mai laushin gske. Daga hannu tayi xata jera akan cabinet sai hannun ta ya makele yaki kaiwa. Dry Adnan yasa mata ganin har dage takeyi amma a banxa don bata kai ba.

Nufota yy hadi da dagota cakkk kaman wata jaririya sannan tasaka bowls din tana dry ita mah. Amaimakon ya sauke ta ne sai ya ya tsaya yana juyi da itah yana dry. Kankane shi tayi tana Hamma Sadeeq fah". Bai ko tsaya bi ta kanta ba aikin shi kawai yakeyi. Shikuma Sadeeq na dary har da tsalle yana kyakyatawa. Sai da yy mai isar sa sannan y direta yana zaunar d ita kan cabinet din na kasa. Sadeeq ne yafara saka rigima yana Dad Nima. Aiko nan ya dagashi cakk ya juyashi sannan ya saukeshi. Haka ya dunga yi mata har ta kammala suka yo waje. Yyn da wuraren 11am suka nufi gerden din gidan don su sha iska a can. Suna anan Adnan ya nufa Side din Mero hadi da shiryowa cike da mmki Mero tace Hamma fita zakayi ne?. Ehhh yanxu fitan ta kamani ne. Nan yy huging din su hadi dayi masu sai ya dawo sannan ya nufi parcking space. Bin sa da kallo Mero tayi tana mai gdy ga Allah da ya bata miji ingarma kaman Hamma Adnan. Itako Anisa dake tsaye jikin window tana hango duk abun dake faruwa,gyefen ta littile Sajeeda ce tsaye tasha gayu don kunsan Anisa badai iya gayu ba. Don haka ta shirya yan tsafff da ita gunun sha'awa,kan nan nata yasha gyara. Ganin kulan da Adnan ke baima mero yasa nan taji kwallaah ya ciko idon ta,don tun da take bai ta6a nuna mata irin hakan ba. Murmushi tayi hadi da share kwallahn idon ta nan tace a zuciyan ta " ina son ka Adnan! Zan zauna da kai har abada,kuma zan nuna soyayya ga abun da kk kauna kk muradi. Littile ce tace" mummy muje wurin my boo.... Dry tayi hadi da shafa kanta tana rungumota jikin ta hadi da jin kaunar yarinyan a zuciyan ta. A sanyaye cike da kwantar mata da murya ta irin kokoyon muryan ta tace" Daddy in yadawo xai kai ki wajen Mum da Sadeeq kinji. Daga mata kai yarinyan tayi hadi da kara lafewa jikin ta.

Itako Mero ganin rana tayi sosai yasata tattarawa hadi da nufan side din ta. Wanda tun da sukayi lunching bata kuma fitowa falon ta ba sai wuraren 5pm. Shiko Adnan da fitan sa gidan Abba da Umma yadikko ya.nufa don yana so yy suprising din Meron ne. Itako Mero Da fitowanta tayi arba da Adnan dasu Umma Yadikko har da Sadeeq. Suna ta zubo surutun su cike da jin dadi da kwanciyar hankali a falon nata. Turus tajah ta tsaya tana riyawa a zuciyan ta anyah umma yadikkon ta ne???.
Chapter 15 · 0% Book details