Sashe 3
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya Ameerah tayi ha'di da cewa habawa my Layla sau 1 fa. Tsaki Layla tayi ha'di da jawo kafan nata tana matsa mata.itako Ameerah sai lumshe ido take tana cewa wow Layla kin iya. Tsaki Layla tayi ha'di da ture kafanta tana cewa tom ya isheki hajya ta haka nima inada abunyi ai. Tana fadin haka ta mike ta nufi toilet ta dauro alwala don ta gabatar da sallah, wanda da fitowa n ta ta kalli Mairo tana cewa Maryam ki tashi ki dauro alwala muyi sallah. Mikewa tayi jiki bb kwari ta nufi privacy don har a yanxu kallon Abun take kamar Almara ko a mafarki . wai Muhammad Adnan din da tasani ne yau ta ganshi cikin gidan da Umman ta ke Aure. Itakuwa Amira mikewa tayi ha'di da nufan bangaren Ammie don ba anan suka saba maruri ba,yyn da ita kuma Layla ta dauki sallaya ta shimfida ha'di da tayar da sallah. Sai da ta gama kukan ta a toilet sannan ta dauro Alwala ta fito inda ta riski Layla ta idar da sallan tana a zaune a gyefen gado tana dan goge fuska wanda da alama fita xatayi. Kallon ta Mairo tayi ha'di da cewa Layla kin idar da sallahn kenan?. Sai a lokacin da taji muryan ta ne ta lura da fitowan ta, nan tayi mata murmushi tana cewa" hmm wlh kuwa Kedai bari kawai Maryam,wai so nake na dan fita da Baby na yau xai xo. Tunda ya Muhammad ya dawo nace masa kar ya kuma xuwa sai yau. Saka hijab Mairo tayi tana kallon ta sannan sai da taji tayi shiru ne tace saboda mene yasa kkce yabar xuwa to?. Nisawa Layla tayi ha'di da taba baki tace wai yace ba mu isah tsayawa da samari ba. Shaikaru na fa 20 to yaushe ne za'a bar ni don Allah. Hmm kedai maganan tsaurin halin yayan nan namu wlh yawa ne dashi,ai har ke yanxu kin shiga uku kuma,ga saka aikin fitina shiyasa duk na ganshi ban bari ya ganni nake guduwa. Duk da bacin ran da Mairo ke ciki ganin yanda Layla ke mata mgnan Adnan rada² kaman mai tsoron kar yajita ko yana kusa yasata kwashewa da dry. Wanda ganin hakan yasa Layla cema ta hmm lailai ne ma dry kk ko? Wlh xaki fahimci ci abun da nake fada maki inya dawo yafara ta kanki,don shi fitinan shi har matan shi bai bari ba. Gyara mata sallayan tayi tana cewa " kiyi sallah n kafin na dawo na cigaba da baki labarin ya Muhammad don wlh sai kin tsorata da mugun tan shi. Dry Mairo tayi na ciki na ciki wanda a ranta take cewa " Layla kenan ni xan baki lbarn yayan ki ciki da waje........ Bangaren Mutanen ruga kuwa tun da Abba lamido yasa aka duba masa inda sa Inda Umma da Mairo take ba'a samo masa labarin ba yafara ciwo a tsaitsaye wanda tun yana a haka yanxu har ciwon ya kwantar da shi don sai a yanxu yafara nadamar abun da yy mawa Mairo a rayuwa, itako Umma yadikko bi ta kansu batayi sai dai tabar shi da Umma Hausi da yakejin balain tssnarta a zuciyan shi............ *HMM WAI WACCE UMMA NE?* Umma ta kasance a salin yar garin kano wanda ta taso a cikin sharada....da ita da Daddyn Adnan sun kasance yan uwa ne,don da mahaifiyar Umma da Hajiya Babba iyayen su guda ne. Don haka auren zuminci ne suka kullah. Duk da kunsan ba ita ce matanshi Aure n saurayi da budurwa ba,Ammie ce matar shi ta farko..........
Anjima xanyo maku new update yau sau uku zanyo maku bonanza...yan VIP a sha karatu lfy anjima naji ruwar Comment don wannan pagen na kune.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATAN RUGA* *60/61*
Zaro ido waje duka sukayi yyn da gaban Mairo yafara fadi,don a yanzu taga ma karantan halin Adnan, tasan rama duk wani wulakanci da tayi masa zai yi. Tana a haka nan take wata zuciyan tace Mata to sai mene ai salo salon na tajara yanxu ma yasoma gani. Cike da dakewa ta dauki spoon din tafara kai shinkafan bakin ta, sarai ta fahimci inda Matsalar yake,amma a haka ta cigaba da ci batare da tanuna wani sauyi akan fuskan ta ba. Su kuwa su Layla tun da suka kai 1 spoon suka kai d second spoon, kawai sai suka fara hawayen sharrrr...sharrr don a tunanin su wannan shini karshen azaban da Muhammad Adnan yayi masu... Ci gaba da ci tayi da taci² ta daga lemu ta kora da itah. Don Mairo har a yau bata mance da 'dan'danon Abincin rugar su ba. Ganin wanda yakeyi domin ta bama tasan yana yi ba,yasa shi daka masu tsawa yace su tashi su bar masa part. Ai nan jiki na rawa Layla har da gudu ta nufi side din Ammie, itama Amira nan tayi,itako Mairo sai ta nufi part din Ammie don tasan nan ne nasu barayin.... Da shigan ta ta nufi upstairs tayo Alwala hadi da yo sallah, sannan ta fito daga dakin nata ta nufi bedroom din Ammie. Da shigan ta ta samu Ammie zaune kan sallaya tana Addu'a. Ganin ko hakan yasa ta nemi wani resting chair dake a gyefe ta zauna tana cigaba da daddanna wayan hannun ta. Har Ammie ta gama bama ta sani ba,don tayi nisa karatun alkur'ani ta cikin ta. Muryan Ammie yadawo da ita daga karatun da takeyi. Nan Ammie tace Maryam kun kammala masa aikin?. Daga mata kai tayi alamar ehhh. Nan ko Ammie ta mike tana cewa " masha'allh yanxu muje muci abunci ko?. Don yau mutumin ki na girka maki. Dry Mairo tayi ha'di da bin bayan Ammie duk da a yanxu dik wani kalon test na abinci ya fice mata daga baki. Amma jin da tayi Ammie tace her fevourate ne yasata bin bayan ta har suka isa dirning area,sannan suka zauna. Bude Abincu cuwan Ammie ta farayi,wanda nan take wani dadddadan kamshi ya ziyar ci hancin Ta,wanda sai da yasa ta rintse ido saboda da'di. Sarving din Sakwaran ta farayi mata wanda tayi shi da miyar ganda.abun ba'a mgn don ni kaina sai da yawu na tsinke😋. Haka suka zauna suna ci Ammie tana shan zuba ga ha'di da kwararo mata santin Da'di... Ita dai Ammie banda murmushi bb abun da takeyi. Sai da ta kammala ne tass sannan ta raka Mairo har daki ta shirya tsafff ha'di da yo wanka ta chnja kayan jikinta xuwa nighty sannan ta fito ha'di da nufan side din Daddy don yana part din ta ne. Su kuwa su Ameerah da Layla Umma tasha Lallashi akan suyi hakuri don sin kwashe mata duka abun da yafaru, wanda Anisa da ke zaune nan take gaban ta yafadi jin wai ya zaunar dasu a dirning area ya tasa masu abinci su cinye shi... Cikin sauri ta nufi side din shi duk da tasan itama ba wani zaman lfy ne tsakanin su ba,don tun ran da tasa ya saki Mairo yadaina wata alakada ita,ciki kuwa har da saduwan Aure. Yace tun da yaya takeso ai gashi ta samu don haka shi daga yau ya yanke duk wani alaka da ita.kaman yanda ya rabu da Mairo to ita baxai rabu da itaba,amma kuma bb alaka tsakanin su. A hanyan ta na tafiya side din nasu ne,ta tuna da wahalan da tasha a partcout a hannun shi,duk da ita mai yawan bukata ne,amma hakan sam bai tausaya mata ba. Don shi kanshi bata san ya yakeyi da fitinan shi ba. Don a haka da wahala ya isheta ita da kanta taje rugar su Mairo Amma anan suka tadda Mahaifin ta kwance bb lafy. Wanda hakan da kuma jin wai ba'asan inda Mairo take ba yakuma tayar masa da hankali. Shiganta falon yasa tunanin ta tsayawa cakkk sakamakon ganin shi yana shirin nufan bedroom din shi. Kallon rahane mai rainon su Baby sajeeda tayi ha'di da cewa " Rayhana ku shiga bedroom din ku sai da safe. Sai da safe tabi ta dashi wanda da shigan su tabi bayan Muhammad Adnan.shi ganta yy dai dai yana shirin kwanciya don yy tsafff cikin shigar shi ta kayan bacci. Zama yy yana tambayan ta lfy.mai ya kawota bedroom din shi?. Idon ta ne yy narai² nan take hawaye yafara sakkowa daga kan fuskan. Muryan ta har rawa yake ga tsoran shi da yanxu take,don gaba daya baya mata wasa,nufo shi tayi ta zauna a jikin shi tana mai kara shigewa jikin shi tana wani irin kuka don a yanzu tagama zama kallon tausayi. Kuka take tana plz Adnan yau ka amunce mun, ka sauke nauyin dake kanka,wlh na yarda ka auri Maryam mu zauna tare ni da itah...tana fadin haka tana kokarin rabashi da kayan jikin shi,don jikin ta har rawa yakeyi. Murmushi yy mai cike da fassarori a hankali ya kamata hadi da kwantar da ita kan bed,don a yanxu tabbas xai iya biya mata bukatan ta,tunda ta sauka daga kan tobalin da ta hau.
Kuyi manage xuwa anjima,kunga shirya yara xuwa skul gakuma ni kaina ga oga na.... Afuwan mu tare a next episode.
Naga wasu na fitarmun da littafi don Allah a daina,sanin kanku labarin bafullatanan Ruga ta kudi ce#100 Normal group.wanda ake turo masu sau 1 .VIP kuma #200 VTU ma #200 duk ta wannan numbern 08081202932.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*62/63*
Na Mmn teddy🧸
*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*
*A.W.A*
_____________________________