← Book details Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 20

Sashe 8

Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *72/73*
Tom daga yau kar na kuma ganin sahun kafan ka a falon Ammie kanajina?. A sanyaye cike da rashin fahimtan fadan tasa Adams yake bin shi da kallo,sai kuma daya ga ya tsagaita da fadan yace' tom ya Adnan, inshaaallh xan kiyaye amma ya Adnan baka gane ta bane, Maryam ce fah. Saurin katse Adam Adnan yy cike da masifah ya fara cewa" fadamun ita wacece tunda bani da ido..... Aiko nan ya abuce ya hau kwararo masifa kaman irin mai gskyn nan. Itako Mairo ganin Adnan nashirin bata mata rai yasata kokarin mikewa don taba r falon ta daina ganin fuskan shi ta huta.
Itako Ammie da nufan ta part din Abba ta tilasta akan daga yau zuwa gobe xa'a daura Auren Adams da Mairo,cike d mmki Daddy yace ya xa ayi haka bayan ba wata fahimta ce tsakanin Adam da Maryam ba... Ganin Daddy ya tsaya akan cewar Sam hakan da take shirin yi bai yi ba,yasata zama ha'di da labarta masa komai dangane da Mairo da kuma Adanan. Ai nan Daddy ya gunxuma don bakaramun xafi abun yy masa ba. Aiko nan yafara kiraraye² na waya akan yana halattarra yan Uwa da abokan arxiki akan gobe xa a daura Auren Adams da Mairo. Haka ko bakaramin faranta ran Ammie yy ba,anan yake shaida mata xa'a daura Auren nasu da misalin karfe 11am. Nan suka cigaba da kitsa yanda abun zai kasance ha'di da yanke shawarar kar su bari kowa yasan maganan sai komai ya kammala na angama daurin Auren.
Su a sunan suna maganan Sirrine,amma wanda sukeyi domun shi duk akan kunnen sa,ga bansa ne yafadi yyn da jiri na diban sa a daddafe yabar wurin ha'di da nufan side din Umma. Aiko da shigan sa yafadi akan kujera yayin da tari ya sarke masa,,,nan take abun gunun Almara jini ne yafara biyo hankie din da ya tare bakin sa dashi. Kuka Umma tasa hadi da yowa kanshi haka nan sima su Ameerah dake gyefe da khalifah, shikuwa Mujaddad ganin haka yasa shi cikin hanxari kama Adnan da taimakon wani securuty suka saka shi cikin moto don suyi saurin isan hospital,su ko su Ameerah nufan side din Daddy sukayi don su sanar masa halin da Adnan ke ciki.
Koda Daddy yaji bai wani damu ba,don a yanxu haushin Adnan yakeji matuka. Haka Ammie don cewa mata tayi shi yabisu Asibitin ita xata tsaya ta kula da yara.
Don ta kudurta a ranta ita koda Adnan mai xaiyi a gobe sai an daura Auren Adams da Mairo.
Shikuwa Adams bayan fitan Adnan ne ya kalli su Mairo da Layla da jikin su yy sanyi yace" plz kar ku daga ma kanku hankali, maybe da abun da yabata ran Ya Adnan ne. Ku zauna ni bari naje side din shi naji mai ke damunshi. Xama suka yi Mairo jikin ta yy mugun sanyi da irin tijaran da Adnan yy ma Adams.ita ko Layla cewa tayi koda xaka mutu saboda kishi sai an daura aurennan da ya Adams wlh.
Ai kai kabi son zuciyan ka dana matan ka. Ita dai Mairo da jiki yy sanyi gaxa cewa komai tayi

Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *70/71*
Dago rinannin idon ta dasuka gama kumbura don tsabar kuka da tasha, sannan ta sadda su kan Layla tana cije labba wanda da kagani kasan tana cikin matsanancin damuwa,bude baki tayi da kyar yyn da hawaye ke cigaba da bin kuncinta nan ta ce" Haba Layla yaxa'ayi nayi soyayya da Adams,wannan sam bai dace dani ba,Adam fa kanine wurin Hamma Adnan. Ta ya xanyi hakan,hakan ae kaman yaudara ce... Saurin katse ta tayi dacewa" ki fahimta Maryam sam wannan ba yaudara bace,xaki nuna masa kema macace kuma ba irin wanda ake wulakan tawa ba.don haka ni dai kaina wlh xan cigaba da ganin na hada halakarku da ya Adama har kuma Aure inashaallh. Ta karke magana tana kallon Mairo. Jiki a sanyaye Mairo tace tom Layla shikenan, na amince amma baxan amince da Auren Ya Adams ba. Hmmmm hohoho tom shikenan tun da kin amince hakan ma yayi min. Ta fadi tana dry. Dukar da kai Kasa Mairo tayi tana tunanin lamarin,zuciyan ta ne ke ce mata,anyah xata iya amincewa da Auran Adam,duk da Ita kanta tana son taga ta rama tijaran da Muhammad Adnan yy mata,kuma tasan ta hanyan rabuwa da Adams ne zata rama duk wani abu da yy mata. Shiru tayi tana a haka sai muryan Ammie taji da duk basu san da xuwan ta ba sai dai muryan ta da suka tsinta tana cewa" Maryam Layla...." mai nakeji kuna mgn akai? Shin Adnan shine ya Auri Maryam yakuma wulakanta ta?. Innalillahi wainnah ilaihir raji'un. Kwallah ne yahadu y kwanta ma Ammie a kwarmin ido,da wata fuska xan kalleki Maryam? Yau Adnan yy abun da banyi tunani ko xaton hakan ba. Amma dama baka shaidan dan yau,kuma wlh sai na ni da kaina na dandana ma Adnan azaba dai² da yanda yayi maki... Shiru tayi ha'di da toko biyu tadan yi gaban su kadan,cike da muryan Umar ni tace" Maryam inaso ki amince da Auran Adam. Kuma a watannan nakeso ayi komai ya kare. Don haka xuwa gobe xan sanar ma Alhaji ya tsayda maganar Auren ku. Tana fadin haka ta zauna kusa da gyefen ta tana dafata tace" Maryam kiyi hakuri kimun biyayya,tabbas idan kk auri Adam sai kin san naxaba miki miji ba wawan namiji irin Adanan ba,sai yanda mace ta juya shi. Don haka so nake kicemun kin amince.
Dago fuska Mairo tayi a sanyaye tace" Ammie tabbas nasan baxaki zabamun abin da xai cutar dani ba,don haka na amince da Auran ya Adam.
Wani murmushi n nasara Ammie tayi ha'di da cewa Allah yy maki Albarka Maryam. Tana fadin haka ta juya ta fice daga dakin ha'di da nufan side din Daddy. Shikuwa Adam zama yy a falon Ammie don sam yakasa tafy side din su. Don gaban banda faduwa bb abun da yakeyi,tunani yake idan Maryam tace bata son shi yaxaiyi da rayuwan sa,tabbas yasan yana mata son da bai taba yi masa wata ya mace ba. Tabbas yarasa Mairo a rayuwan shi yy mata illah sosai...fiye da Awa da fitan Ammie da bata ma lura dashi ba,sai ga su Layla suna sakkowa daga saman stairs din. Zama sikayi kowa tana xuba kamshin turaruka masu sanyin kamshi da dadi. Ganin Adam na zaune kuma da alama shiya kunna plasman yana kallon kwallo,yasa Layla murmushi tana cewa " ya Adam barka da yammacci. Murmushi yy hankalin shi na kan Mairo da tayi kaman bata ganshi ba don ko side din shi bata kallah ba yace" yowa Layla. Itako Mairo ganin irin kafeta da ido da yy yasa duk ta tsargu,don haka badon Allah ba ta ce masa ya2 Adam barka da gida.kaman jira yake yace barka ashe kina mgn?. Cike da kunya ta dukar da kai kasa don bata da bakin mgn. Murmushi Layla tayi ha'di da cewa tana mgn mana ya Adam. Baka taba gani tayi bane?. Kallon ta yy yace tom Layla ari bakin ta,ni ita nake son tabani amsa ta. Da jin haka Layla ta ginste dry,hadi da juya masu kai ya cigaba da kallon ball din . tabar shi da Mairo don tasan indai surutu ne ita sam ba gwanar wannan bane. Ai ko haka Adams yy ta xuba don Mairo tayi mgn,amma daya biyu take bashi amsa,a haka yake ta janta da fira har tafara sakewa da shi tana dry, don Adam irin mutanen nan ne masu yawan zolaya inyafara maka duk abunka sai kayi dry,tom kuma abun ka ga miskili,shi bayaso yy surutu amma yana son ayi masa, don haka shiyasa Mairo tuni ta sake suka fara fira kaman wanda suka shaikara da sanin juna.
Ganin anyi nisa Adams yana kwarara ma fulawan sa ruwa yasa Layla cewa" plz Ya Adams ni dai kutashi kuje nayi kallon news don xan chanja chanel.kallon ta yy don shi ma tuni ya manta da wani waching ball da yake, murmushi yy hadi da cewa" Layla yi kallon ki,mu yanzu ma xamu fita. Xaro ido waje Mairo tayi,sai ya kashe mata ido daya,ganin haka yasa Layla saurin sunkuyar da kai tana dry.don tasan Mairo tana ganin tabara. Basuji shigowar shi ba sai mgnan shi cikin bacin rai,don a gaban idon shi adams ya kashe ma Mairo ido. Da ka masa tsawa yy,hadi da cewa" wannan wani irin iskan ci ne,daga yau na haramta maka shigowa side din Ammie. Saboda iskan ci a gaban Layla ne kk kashe ma yarinya ido,wato ka llata tarbiyan yarinya tooommm.......

Mu tare a episode na gaba.dukda na kosa na kammala book dinga, amma sai tsawo ya ke karayi,ishaaallh kafin ramadan xan kammala.

.
Chapter 8 · 0% Book details