← Book details Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 20

Sashe 11

Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ
الرَّحِيم
*80/81*
Tun da suka tafi Mairo tasamu da mar sakewa a cikin gidan. Don tun da aka mayar da Auren su taki bari su hadu,duk da kullum yana aikin kaiwa da dawowa A side din Ammie, duk don yaga Hurrati Ainyn shi amma dataji muryan daga falo xatayi saurin shigewa bedroom din Ammie, haka nan don dole yake hakura idan sun gama gaisawa da Ammie yabar side din. Itako Anisa a ranar da xasu wuce da kan ta tashigo side din Ammie bayan tayi mata sallama ne ta nufi side din Mairo da Layla anan ko ta cidda su suna zaune suna Layla nayi mata shakiyancin data saba. Murmushi kwance akan fuskan ta ta nufo su tana cewa" tom Maryam , Layla xamu wuce sai kuma kun iso. Cike da murmushi Layla ta mike tana cewa " Anty Anisa sai munxo don sai na kwsna na hantse akan gadon wannan yar rainin wayon. Ta karke maganan tana nuna Mairo da hannun ta ta na dry. Dariya Anisa ta ha'di da cewa " aaahhh idan kk kwana shi yayan ki ya kwana a'inah?. Cike da jin kunya tace" Anty Anisa su tafi falo. Dry Anisa taka sa don maganan nata ma yabata dariya ainun. Nan ko tace" lalai Layla kinaso kiyi kwanan comound don waje xai yo dake. Ta fadi tana matsawa ga Mairo da tayi shiru tana jin xancen da sukeyi amma tagaza saka masu baki. Dafota Anisa tayi hadi da kirar sunan ta. Nan ko tasakin mata murmushi tana mai cewa" Anty Anisa zaku tafi kenan?. Tom Allah ya tsare yasauke ku lfy. Murmushi Anisa tayi cike dajin dadin Addu'an ta tace" Amin y Allah Maryam mun gode sai kin iso. Ta fadi ha'di da juyawa ga Layla tana cewa" Layla mun wuce mu. Da Addu'a ta bita ha'di da cewa " Anty Anisa ina su Baby sajeeda?. Sai a sannan tajuya ha'di da cewa " suna hannun su Mujaddad Sadeeq kuma yana hannun Amaryan tasa Ammie. Dry tasa ha'di da yowa bayan ta tana cewa" aiko muje naga Sadeeq don ni shi nake yi ba wannan maki waciyan datayo Dad din ta ba. Dry Anisa tayi suna fita tana mai furta kai Layla baby sajeeda n?.
Tun da suka fita Mairo kebin Anisa da kallo cike da tausayin ta, ganin duk kishi irin ta Anisa amma ta ajiye shi duk saboda ganin farin cikin gidan ta. Girgixa kanta tayi tana cewa" Hamma Adnan wlh bakayi mana adalci ba sam. Kuma sai na rama tijaran da kayimun a sannu a hankali. Nan wata zuciyan ta tace mata ke bakya tunanin Anisa kwantan kasa tayi maki?. Ta bari ne ki shigo gidan sannan a fara Abun da xatayi. Ko kin mance wace ce Anisan ne?. Dakuma halin kishin ta?. Nan take gaban Mairo ya yanke ya fadi don sarai tasan Anisa nan tafara Addu'a r kar Allah yasa hakanne.
A ranan da suka tafi ta cigaba da marurin ta cikin gidan nan tana harkokin don Ammie data fahimceta sai murmushi take,a ranta tana cewa" Maryam kenan, ke daxama akai ki gidan shi,nan tace Aini bama sai nayi mawa Maryam mgn kan kar ta shige ma Adnan ba,don na lura yan da ajin ta. A haka Ammie ta cigaba da gyara Mairo tsafff har ranar da xasu wuce partcout. Yyn da a wannan rana tasha nasihar mahaifiyan ta da kuma fada da ta dinga yi mata akan tayi biyayya akan Aure. Allah sarki sabo turken wawa,don Mairo da yaran gidan kuka suka dingayi don Ammie tace da Layla xa'aje sai Amira sai kuma Umma rabi kanwar Umma da Daddy. Haka Adams yayi ta mata nasiha shi kanshi ha'di da masu sallama don komai yin shi cikin Dauriya yakeyi, don ko bayan tafyn su bai iya rintsawa ba a wannan Rana, sallah yy tayi yana Addu'a Allah yacire masa kaunar Mairo a zuciyan shi wanda tun a wannan dare yafara samun sassauci daga zuciyan shi. Su ko su Ammie sai gabda magrib suka sauka a wannan gari mai tarin jama'a mutanen su kowa da al'dar sa da dabi'a. Isan su gidan kuwa ba Mairo ce ta firgita daganin mahaukacin gadan ba har su Ammie don basu san Adnan da wannan gida ba. A haka suka shiga suna kare ma gidan Kallo,dai ² xasu wuce wasu ma'akata ne dasuke ta kwasan gaisuwan su,sukaga wata yar aiki ce da alama rike da Sadeeq a wurin wani swiming da'aka cika wurin da kayan wasan yara da'alama don yaran akayi. Aiko da gudu Amira tanufe ta ha'di da amsan Sadeeq wanda nan yar aikin ta hau gaishe ta ha'di da masu jagora ixuwa falon gimbiya Anisah. Wanda anan suka cidda ta tasha gayu dama kun san Anisa badai wanka da iya kwalliya ba, duk da shigar manyan kaya ne jikin ta, don tasan da xuwan su Ammie, aiko nan cike da farin cikin ganin su tafara washe baki tana masu barka da xuwa. Ha'di da yi masu masauki. Hakan ko ya dada kwantar ma Ammie da hankali da kuma Umma Rabi matukar gske. Anan ko suka zauna yyn da tuni Anisa tasa aka cika masu gaban su da kayan motsa baki da ciyaye² wanda anan suka yada gjyn su,don har Mairo sai da tadan taba cin wani abu. Bayan sunyi sallah ne duka suka dunguma hadi da nufo side din Mairo. Wanda anan Umma tasaki baki,don Daddy ya xubar da naira sai dai muce Allah yaja kwana yakuma kara arxiki. Don tun daga falon ta akafara mata kwalliyar zinarai har ta kofan dakin sai da aka bishi da adon gold gashi komai na dakin adon royals akayi mata,wanda suka kara fito da kwarjinin dakin dakuma kyau n shi. Komai kallon golden ne da milk har ta Royal cushines din ta. Ga wasu maka makan capet na alfarma da daka shimfida tun daga farkon tsakiyan falon. Masu taushi don ko kafifa albarka,haka Layla ke juyi akai tana takawa kafan ta na lumewa ciki don dadin taushin shi. Kutsa kai sukayi cikin sauran dakunnan don kare ma ko inah kallo. Yyn da Ammie ta nufi da Mairo ixuwa bedroom din ta.

Mu tare a next episode.💃🏻

Don Allah kar ku fitarmun da book saboda ta kudi ce gamai bukata xai biya #100 NORMAL #200 VIP #200 VTU duk ta wannan number 08081202932.

Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing....

*BAFULLATAN RUGA*

*NA MMN TEDDY🧸*

*Episode 84/85*

_____________________

*ALHERI WRITES ASSO📚🖊️*

*A.W.A*

```KUNGIYA DAYA TAMMAR DA DUBU.ALHERI SAI DAN ALHERI.BURIN MU SHINE BU FADAKAR WA'AZANTAR DA KUMA NISHADANTAR,ALHERI SAI MAI SHI ALHERI GIDAN KOWA```

Facebook@Maman teddy.

Fellow me on telegram....👇🏻
09137392680.
Mmn teddy.

______________________

Naji dunbin adduo'in Ku abisa rashin lafiyan da nayi kwana biyu,INA gdy Allah yabar kauna.💔

*Bismillahir rahamanur raheem*

******

Jin irin nishin da yake fitarwa kaman zai fiddo da ranshi gaba daya,ga kuma wani irin jagwalgwala ta da yakeyi yasa ta kasa koda motsi kwakwkwara ga maganan Umma dake mata yawo a kwakwalwa tuno da irin bakar axayan da Muhammad Adnan yayi mata yasata sakin wani irin maarayan kuka mai cike da tsuma zuciya da ban tausayi. Cikin wata irin murya mai cike da sarewa ta fara cewa" dama Hamma na nasani ba sona kake yi ba,tabarrakun jiki na kawai kk kauna kk so. Sai kuma ta kuma rushewa da wani irin kuka da yasa Adnan tsayawa cakk yakasa ko motsawa.
Maganganun ta ne suka hau yi masa yawo a kwakwalwa,"Hamma na nasan bani kk so ba,tabarrakun jikina kk kauna. A hankali yafara raba jikin shi da nata,hadi da matsawa daga gareta yana sauke numfashi wanda dakaji xaka fahimta yana cikin mugun bukatan ta. Cikin segxy Voice idon shi a lumshe yafara magana wanda muryan shi har rawa yakeyi saboda tsaban fitina don sha'awan mairo yagama rufe masa ido. Maryam" ki kwanta kiyi bacci baxan maki komai ba. Kinnnjiiii.....ya fadi cikin hardewan murya.
Dajin furuncin sa yasata saurin kuma jan bargo hadi da cuno dan mitsulun bakin ta gaba tana mai cewa" tom ni kafita ko ka kwanta kan super cushine din can. Ta fadi tana nuna masa kujeran da yake ta hutawa ce daga gyefen royal bed din ta.

Jin yanayin muryan ta dakuma yanda ta turo masa dan mitsulun bakin ta yasa shi karajin jikin sa yasaki yy lugufff da shi. Bb abun dake masa aiki sai bananan sa datake a tsaye tayi cirrr duk ta kosa taji ta cikin kogin dadin Mairo,amma Ita kuma Mairon ta tsaya gara kansa tukun,da kuma jaah masa aji.
Jin shirun shi yasata dago ido tana kallon shi,aiko karaf suka hada ido taga ya wani kafe bakin ta da kallo. Saurin sidda kai kasa tayi tana mai cigaba da turo bakin nata tana kunkuni.
Chapter 11 · 0% Book details