Sashe 2
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A ranan da suka sauka a nijeria kuwa Mujaddad da su Ameerah sam basu gane taba,don sun axa irin wa'innan larabawan ne dasu ke xuwa nijeria musamman shigar ta datake sanye cikin bakar Abaya mai stones da xanan flowers red. Kafannan nata kuwa suna cikin wasu irin fitinannun hill. Ta yafa mayafin rigar ha'di da yin rolling dashi. Fuskan ta kuwa simple make up tayi,wanda ya kuma bayyana kyawunta. Yyn da fuskan ta har fitar da wasu kwantattun gashi yake daga saman goshinta saboda hutu da kwanciyan hankali. Tsayawa duka sukayi sun kasa cewa umm bare um'ummm. Sai Ameerah ce ta kalli Ammie tana cewa Ammie wai ina Maryam?. Dry Ammie tasa yyn da Layla ma ta hau mata dry tana cewa yanxu bakiga Maryam anan ba. Amma lallai ke yar kauyen Nijeria ce. Tsaki tayi tana cewa nidai Layla ba dake nayi ba,kimga daga dawowanki xamu fara ko. Cike da zakuwa da son ganin Mairo Khalifah yafara bubbuga kafa yana kallon Daddy dake tsaye yana murmushi ganin draman da Ameerah da Layla keyi. Ganin xai sa daru yasa Ammie nuna Mairo da hannu tana cewa tohm duk ya isa ga Maryam dai period.
Xaro ido duka sukayi don har mujaddad yayi mmkin ganin yanda Mairo ta chanja takoma kaman ba ita ce BAFULLATANAN RUGAR da suka sani ba. Cike da murna Ameera da khalifah suka rungume mairo yyn da Mairo itama ta rungume su don sosai tayi missing din su..... A haka suka nufi motocin da suka taho daukan su wanda da shigarsu securities suka mara masu baya. A bun da yafaru a airport shi ya maimaita kanshi ,don da suka nufa part din Umma ita kanta bata gane Mairo ba. Nan ko Duka aka sa dry,wanda Mujaddad ne ya hau cewa" tabdijam Umma gsky dole aniima inxan tafi hospital dina kixo mije a duba lfyn idon ki. Duk da haka Umma bata fahimce shi ba balle ta gane diyar tata. Ganin haka yasa Mairo nufo ta ta kamo hannun ta tana cewa" Umma nice fah. Sai a sannan ta xaro ido waje tana cewa " wai Maryam kece haka?... Dariya duka suka kuma harda Mairon sannan suka zauna akan royal cushines din falon ana mai cigaba da firan kasar labanun. Da yanda Mairo ta chanja kaman balarabiyya ta koma.
Dry Mujaddad yy sannan yace wai har da wannan yar kauyen Ameeran bata gane ta ba.koda yake bai dace nayi mmki ba,tunda nasan daga kauyen da ta fito. Dry suka kuma nan Umma tace kai Mujaddad wannan abu haka kanafa damun Amira na. Murmushi yy ha'di da cigaba da cewa " wai umma kinga yanda ta saki baki tana tambayan wai ina maryam?. To wannan inki kaga matana ai suma xakiyi saboda kyaunta ba irin ki baka ba. Ae bai kai ga rufe baki ba ta amshe da cema sa a haka kuma akemun rushing. Zaro ido yy waje yana cewa" a haka duk wannan bakin naki,inah aeni matana fara ce xan aura iri na ba baka irin ki ba.
Ganin abun nashi na yawa yasa Umma cema sa kai Mujaddad kodai kana neman iri ne?. Kafito fili ka fada mana sai muyi yar gida. Dry aka sa nan cike dajin nauyin Umma yace wahhh Umma ni,na auri baka Allah ya kiyaye. Yana fadin haka yana kokarin barin falon.aiko nan Mairo tace masa ya Mujaddad ai irin wannan hadin tafi ma kyau. Cocacola and fanta kenan. Dry aka kuma sawa nan Layla tace gsky fah ya Mujaddad haka ne. Ficewa daga falon yy yana dry yyn da Ameerah ke cewa Allah y kikyaye ta auri fitinannane irin Mujaddad. Haka a wannan yinin ranar suka kasance cikin farin ciki da walwala. A washe garin dawo wansu ne suka shirya don fita outing wanda tuni su Ameerah da layla suke jiran ta daga kasa. Tun daga fitowanta wani sanyayyar kamshin ta ya manaye falon,yyn da a hankali ta hau sakkowa daga stairs din. Muryan Ammie taji tana cewa" Muhammad Adnan ga Maryam sai yau Allah yy xaku ga juna. Gaban ta ne yafadi. Amma duk da hakan cike da salon ta ta cigaba da sakkowa daga stairs din har ta isa tsakiyar falon inda nan idon ta ya sauka ga na Muhammad Adnan dakuma Anisa da take rike da baby sajida.... Ammie ne ba tare da ta fahimci wani abu game dasu ba tace Anisa ga fa Maryam. So Anisa take tayi mgn amma kuma bakin ta yagaxa,shikuwa Adnan ganin komai yake kamar ba gsky ba,wai Mairo n shi ne wannan ko dai mafarkin ta da yabayi ne. Muryan ta suka tsinkaya tana cewa" Layla wannan itace baby sajida ko?.bude baki Anisa tayi cike da mmkin yanda Mairo n ta nuna kaman bata taba ganin su a duniya ba,irin wannan shine d firt time da ta taba ganin su.
Labarin ta kudice gamai son jin cigaba n shi zai turo #200 VIP normal#100 VTU #200 MTN duka ta wannan Number n 08081202932/09137392680.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
*54/55*
Don haka iyayen Umma ba wasu karfi ne dasu ba,shiyasa ma koda Abba lamido yafito akan neman Aure n Umma,da'akayi binciken shi akaga usulun shi aka amince mai...ko a lokacin da umma ta auri Abba lamido yana da Auren Umma Hausi kuma bata taba haihuwa ba,shiyasa ko da Umma ta haifi Mairo tayi matukar bakin ciki, shiyasa ta shiga ta fita ganin ta dasa ma Abba lamido kiyayyan Umma dakuma Mairo,wanda da haka Allah yabata iko tasamu wani gahurtaccen boka wanda kafin aikin nata yaci sao da ta kauce hanya. Don sai da wannan bokan yasata ta siyo zakara ta murde wuyan ta a haka har ta mutu sannan.
Tun daga wannan lokacin kiyayya mai zafi ta shiga tsakanin Umma da Abba.wanda ana a haka ya auro umma yadikko don tuni ya jingine Umma da ita da bb duk daya suke a wurin shi. A haka kullum Umma tana hakuri don ta kwana a wajen rugar su bb adadi.don dik inya tashi tijaran shi sai ya kado ta wajen bukka yace yagaji da ita tabar masa gida.Amma a haka tana ana ce saboda tana duba rayuwar diyar ta ta. Duk da haka bai mawa Abba lamido ba don a wata rana ne yaxo cike da tijara yace Umma ta tattara ta koma garin su ya saketa kar ta kuma dawo wa inda yake. A ranan ba umma ce kadai tayi ta kuka ba har da Umma yadikko don sosai suke zaman lfy. Da xata tafi da Mairo ne Abba ya fixgeta yana cewa" ta kara gaba ita kadai tabar masa gida,Amma banda Mairo. Haka Umma tabar masa rugar wanda rabuwanta da Mairo sai da yasata ciwo amma a haka tayi hakuri ta dangana. Umma bata kuma shekara 1 a gidan ba Daddy ya wanda a haka suke zaune lfy da Ammie da kuma yayan ta...don dama tun kan tayi Auren ta nafari suke tare da Ammie kuma dama shi Muhammad Adnan dan gidan ta ne dama,shiyasa sa ta dawo gidan su da Aure yazama dan dakin Umman cikakke.
Wannan kenan yan team Mairo.........
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
*52/53*