Sashe 10
Bafullatanan Ruga Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ*
*82/83*
Haka su Ameerah da Layla da Umma Rabi suka dinga zagaye ko inah na side din nata. Wanda sai da suka gama bin ko inah da kallo,sannan suka nufi bedroom din Mairo. Itako Mairo da bata wani tsaya bin falon da dakunan da kallo ba,da isan su bedroom din Ammie takama hannun ta ta zaunar da ita kan tsakiyan gadon sannan nan takuma dora mata nasiha sosai,wanda daga karshe take cewa" tayi hakuri ta kuma rungumi komai da Adnan yy mata a matsayin Kaddara haka Allah ya tsara,kuma sannan bance ki saurin bashi kanki ba,tom don sai yasamu damar wulakan taki,kin san da namiji. Ammie tace tana mai cire kunya daga gareta... Dai² hakan kawai su Ameerah da Umma suka shigo da kuma Anisa suna yaba kyaun side din nata.abun komai mashaaallh. Da zaman su Ammie takuma duka masu da Nasiha ha'di da jan hankalin su da su xauna lfy. Wanda tun da Ammie ke mata nasiha jikin ta yy sanyi lubus. Don sosai nasihar Ammie yake ratsa zuciyan su. Godiya Anisa ta dinga ma Ammie yyn da Umma rabi da su Amira suka mike don nufan daya daga cikin estate din Daddy na nan garin,kan zuwa gobe sukoma garin Abuja... Haka Anisa ta rakosu har wajen compound yyn da Layla da Ameerah suka tsaya sai da suka gama mawa Mairo shakiyanci sannan suka fito. Wanda bayan fitan su nan Mairo ta zauna tayi shiru tana tunano abu buwan dasuka faru a baya,kwallah ne ya gangaro mata nan tasa hannu ta goge tana daga hannu ha'di da gode ma Allah da yakuma Mallaka mata Adnan a matsayin miji. Mikewa tayi a hankali ta fara bin bedroom din da Kallo hadi da nufan toilet ta dauro alwala don ta gode ma Allah, bayan ta idar da sallah n ne tana a zaune a wurin sai sallama n Anisa da Muhammad Adnan tajiyo. A natse ta mike wanda nan Anisa ta nufota ha'di da kama hannun Mairo tana cewa" muje daga falo Adnan xaiyi magana damu duka. Batace mata komai ba bayan dan murmushi n da tayi suka nufi falon tare yyn da zuciyan ta fal mmkin Adnan sai wani annuri yakeyi, itako Anisa daure kishin ta kawai takeyi aka n ta. Zama Mairo tayi a Kujerar 1 seater yyn da Ogan naku Adnan yasha Shadda gexna mai dauke da kallon Arsh. Yakoma kaman wani matashin saurayi wanda bai taba ajiye iyali ba. Itako Anisa sanye take dama da Lace mai kalon Arsh din. A taikaice dai ansha anko da mai gidan nata.sosai sukayi kyau itako Mairo ba'a mgn,don wasu materials ne masu tsada tasaka masu launin milk and blue. Tayi matukar kyau don kayan ya amsa jikin ta. Layla kuwa tayi mata simple makeup wanda ya kuma kayata ta. Tun da suka zauna Adnan yake bin ta da kallo yagaxa sauke idon shi daga gareta,yyn da itako tun da ta zauna kan ta ke akasa. Shikuwa sai da ya tuno da Anisa sannan ya dai² ta natsuwan shi. Murmushi Anisa tayi ganin a wannan rana Adnan yagaxa bakin mgn don yarasa ta ina xai fara. Gyaran murya tayi ha'di da cewa " Tom Alhmdllh a yau mungode ma Allah da yakuma dawo mana dake Maryam cikin Ahalin mu,ya Allah ka kara hada kawunnan karka ba shaidan kawo duk wata baraka. Adnan ya iya cewa" Amin yyn da itakuma Anisa ta mike ha'di da cewa " tom Maryam ga mijin ki na rako maki shi har daki, don haka mutashi lfy. Tana fadin haka ta juya cike da dakiya don komai da takeyi dakiya ce kawai. Shiko Adnan da yakasa cewa komai har ta fice daga fitan ta yasa makofa key ya nufo Mairo, wanda da isowan sa ya koma kusa da ita ya zauna yana shirin mgn. Mikewa tayi a natse ha'di da nufan Bedroom din ta. Ganin haka yasa shi cikin axama ya riko hannun ta ha'di da cewa" Plz give me symphetetic hand,hold on my dear. Daure fuska tayi cike dajin haushi ta kwace hannun ta tana mai shirin barin falon. Shan gaban ta yy ha'di da rungumota tsammm a jikin shi wanda tun tana mutsu mutsu har tayi lakwammm don tagama gajiyawa. Cike da murya kaman na yan maye yafara ce mata" Maryam na tuba na rokeki kiyafe mun,duk abun da nayi kuskure ne amma baxan sakeba. Just kar ki axabtar da ni ta wannan hanyan baxan iya jurewa plz. Wani haushi ne ya turniketa dama tariga da tadade da fahimtan Adnan ba wani abu yakeso nata ba illah tabarrakun ta. Nan cike dajin haushi da bakin ciki ta tattaro iya karfin ta don dama a lokacin ya sassauta rikon da yy mata,aiko nan ta kwace kanta ta nufi bedroom din ta da sauri ha'di da kokarin rufo kofah. Tako daya biyu ko ya cimmata wanda nan ya kutsa kai ya shiga hadi da rufe kofan da hannun shi... Kuka tasa tana cewa " wlh Hamma baxan Bari ka xalince ni kaman yanda kayimun a baya ba,na kara hada jini da kai kakuma guduwa mun da yara,samm ka rabu dani inma jiki na kk so wlh baxaka samu ba. Gomma ka tattara kama fita. Ta fadi tana gallah masa harara da dakwa² idon ta wanda suka kuma kashe masa jiki. Idon shi ne ya kada yy jah, Numfashin shi yafara fita da karfi dagani kasan yana cikin bukata da jaraba. Bi ta kanshi barayi ba,ta nufi wadrop ha'di da fiddo kayan bacci,don tana so ta rage na jikin ta ta kwanta. Cike da tsiwa tace" tom Hamma Adnan kafitani na sa kaya na kwanta. Amaimakon taga yabata amsa sai kawai shi ga dan lelen Umma ya daga waya yafara kokarin kirar wayan Umma,bugu daya biyu ko Umma ta daga cike da mmki ta hau cewa" Adnan lfy ka kira da wannan tsohon daren?. Cike da rawar murya da tun anan Umma tafara hasaso wani abu,sai ce mata yy Umma Maryam ne wai... Sai kuma yy shiru ganin yanda Mairo ta hau raba ido don batayi tunanin duk rashin kunyan shi xai iyah kirar Umma ba.
Umma ne tace " mai Maryam din tayi? A sanyaye yace' Umma plz kibata hakuri. Jin yanayin shi ta fahimci a bukace yake,kuma tasan halin fitinan Adnan tun kan yy Aure,don bai jin nauyin yace" daga wurin Likita yake,don wata da kanta take kirar masa likta,shiyasa yanda taji yana nishi kasa² tayi saurin fahimta. Nan tace Bata waya nayi mgn da itah. A sanyaye ya mika mata wayan yana kallon kwayan idon ta da ya ciko da kwallah saboda tsoro.kara wayan tayi a kunne yayin da shikuma yasamu damar jawota jikin shi. Nan ya kai hannu yana xuge zip din jikinta don sai a yanxu yasamu da mar yin haka. Ita ko tsoro yasata kasa hana shi don da Umma takeji badashi ba. Zagi itako Umma tahau aika mata dashi hadi da cewa Aure xata mayar abun wasa?. Ai nan Umma tafara bin ta da fada tana cewa" inda kusa take wlh sai taxo taci uban ta. Kasa ce mata komai tayi don banda hawaye bb abun da takeyi,ga bala'iya sakata uku,don Umma na fada Adnan na jagulata. Don tun da ya cire rigar jikin ta idon shi suka sauka kan Nonon ta da suka tsaya tsar ga cika yayi wani danye² . kasa daurewa yy sai ma wani sauke ajiyar zuciya da yy hadi da tura kanshi cikin Nonon ta yana aikin shafasu da Lilaya kan nonon nata. Itako Umma kashe wayan tayi tana cewa in kinso kivashi kan ki,inkin so karkiyi wannan keda mahalicci. Kashe wayan da tayi ne nan tasaki wayan tana rushewa da wani irin marayan kuka.wanda shiko Adnan da yafara ficewa hayyacin shi bai ma fahimtan ta. Don buran shi ban da dagowa ba abun da takeyi,kaman xai fito da kansa. Tuni sha'awan ta ya lullube masa ido. Bayaji baya gani. Ganin tana shirin xubewa yasa shi saurin rikota ya dauketa cakk kaman jaririya ya nufi kan gado da ita. Tun da ya ajiyeta tayi wani irin wintsulawa don samm bata son ta amince mashi a yanxu,tuno da mgnan Umma yasa Ta tsayawa. Jikin shi har rawa yakeyi ya nufo ta. Aiko cikin sauri yakai hannun shi ya balle braziyan ta nan yakai hannu hadi da cafkan su wanda sai da yasa Mairo tsayawa don dole gudun kar yy mata ta karfi.don har a yau bata manta waye Muhammad Adnan din ba.
Inajin Addu'a r ku gareni ina gdy Allah yabar kauna much luv to you all my fans❤️💔
Littafin bafullatanan Ruga ta kudi ce gamai bukata xai biya#100 NORMAL #200 VIP VTU ma #200 duka ta wannan Number 08081202932.
Wannan pagen na bonus ce xaku iya fita da ita kuyawata da shi💃🏻
Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*NA MMN TEDDY🧸*
*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*
_________________________________