Sashe 8
Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsabar ta kaici saida Yuseef yayi hawaye Saudat ta cuceshi walahi ga mugun ciwo da mararsa ke masa ya dafe gurin da ji yake kamar xata balo ta fito juyi kawai yake yana ciza lebe aransa yana tunanin irin abunda zaiyiwa Saudat itan ya kamata ko 'balata yayi be huceba ko yasata a daki ya kuleta tayi kwana 2 baci basha kai hakanma behuceba haka yaringa juyi yana nishi kamar zai mutu har asuba bai rintsaba yanata faman aikin Allah 'daya
itakuwa Saudat yau kwanan farin cikin tayi dan tasan ba lalai Yuseef ya ritsaba ko banza yau ta fara rama abunda yake mata yadaketa yakuma dirjeta san ransa to shima yau ya 'dan 'dana yaji
itama Nuratu kusan kwanan tayi ba bacci gaba daya YJ ya gama tada mata da hankali kuma yayi tafiyarsa shi bashida matsala yanada mata a gida gashi ta rife harka da maza sabuda magun gunan da take anfani dasu haka ta kwana a tsaitsaye safiya nayi ta tafi gidan 'kawarta dan tasamu ta dawo daidai yanxu zasuje gidan wata nurse zata mata 'dinki
ba wanda Yuseef ya fadawa bikinsa bare ayi wani shali ko faty ya take sai bikin Nuratu zai kwankwaje
a bangaren gidan su Yuseera ma haka ba abunda sukayi sai walima saikuma gobe da zasuyi yini
washe gari
dangi fa kowa ya halara zuwa gurin daurin aure
yau kana ganin mami kasan tana cikin farin ciki kai kuwama sa banin Yuseera da Yuseef da Nuratu da Saudat duk acikinsu ba wanda yake farin ciki da wan-nan ranar har ita amaryar Nuratu da Saudat ba abunda ke damunsu ilah kishi dan Saudat ma yau ta take indai aka kawo Amaryar nan gidanta bazata kwana lafiya ba
shi kuwa Yuseef yarasa me ke mishi dadi tunda Saudat tamai wan-nan abun be kara lafiya ba da jiya da yau duk bashida lafiya kuma ciwo dayane ya addabesa ciwo mara amma ya take yau baxai kwana da shiba idai aka kawo mishi amaryarsa to koma wane irin ciwone akanta zai sauke shi ya huta
sai karfe 2:30pm aka daura auren akan sadaki 30k kuma daurin auran yayi cika ta ban mamaki da jama'a rasa ida za'a tsayama a layin akai dan wanima haryazo ya tafi ba'asan yaxoba
tunda gari ya waye gaban Yuseera ke mugur faduwa tasan anayi haka ga amare amma nata na dabane dan taji ajikinta akwai abunda zai faru da ita
suna zaune dasu Nafee da 'yan uwansu na birnin kudu tayi ta gimi tunda aka daura auren tarasa sukuni ba abunda takeyi sai kuka jitayi wayarta na kara dauka tayi taga bakuwar number amma saita 'daga ko wanine zai mata Allah ya sanya alkari
dagawa tayi tayi salama jin muryar da ta amsa mata saida takusa yin fitsari a xaune muryar Nuratu taji tace "amarya baki laifi gamu a unguwar ku amma babusan gidan ba ki aiko wani ya shigo damu ko kiyi mana kwatance" jikin Yuseera na rawa tace "..............
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*AURAN* *JAREEMEE*
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 17-18
…....................📖"um um kiga bana gidan muntafi gidan su babanmu acan aka daura auren" jimmm Nuratu tayi tana son gane wani abu saikuma ta basar tace "owk ba rabon mu hadu sai nazo gidanki ma gaisa" "to aunty nagode" san-nan ta ajiye wayar tana istigifari a ranta na karyar da tayiwa Nuratu
ta kuwa Nuratu kalon kawarta tayi tace "wai ba'a nan aka daura auren ba" baki 'kawar tata ta tabe tace "inda zakiji shawara ta kirabu da yarinyan nan kawai kinga ba wanda be sanki ba kuma in tafito da maganar sunanki zai 'baci a gari" dariya sosai nuratu tayi kafin tace "in banda abunki lokacin da taji dadina ai mantawa zatayi da kowa har mijin nata abunda yasa na damu sosai yanzu ba harka nake da kowaba kinga ita zata rage mun kewa ko" "hakane amma kibi a sannu Nuratu kar alura ta tono garma" murmushi Nuratu tayi ta tadda mutar ta sukabar uguwar
anyi huni lafiya ba hayaniya ba komai sai san barka 7:17pm aka shirya amarya tsaf aka kaita gun baba yai mata nasiha sosai yasa mata albarka
ba abunda Yuseera keyi sai kuka tana ganin abun kamar a mafarki wai ita za'a kai gidan miji
mama ma tai mata fada sosai daga nan aka yi waje da ita dama oh redy motocin Amarya suna waje aka sata a cikin daya suka daga sai gidan YJ
acan Saudat ta gama tama irin cin mutun cin da zatayiwa Yuseef da matarsa tana gidan ta tara kawayenta sunsa kida sai rawa suke irin ta 'yan duniya
wata daga cikin 'kawayen tane ta kaleta tace "yanzu Saudat barin YJ zakiyi yaci a marcinsa a wan-nan daren?" murmushi Saudat tayi tace "dakowa na rako mata duniya kinsan me saina bari kowa ya bar gidan nan my dear ya shiga 'dakin matarsa hmmm ni nasan irin tugun dana shirya musu" dariya suka saka harda tafawa suka cigaba da rawar su
Yuseef hunin yau gaba 'daya be samu sakewa ba waya kuwa gajiya yayi da 'daga ta har mamaki yakeyi ya akayi zancen auransa da Yuseera ya bazu haka bayan be sanar da kowa ba da ya gaji da 'daga wayar sai ya kashe wayoyin gaba 'daya yaje office 'dinsa ya kule yai kwanciyar sa dan yasan ba wanda zaiyi zaton yana can
saida a ka kai Yuseera gidan mami kafin akaita gidan Yuseef
mami taji dadin hakan taita sa mata albarka tayi mata nasiya kafin su huce gidanta
suna zuwa aka fito da ita a ka shiga da ita gidanta da bisimilah
suna shiga parlour 'kawayen Saudat suka fara buda suna shewa harda ita Saudat 'din nan suka 'kara sautin kida aka cigaba da casu
jikin kowa a sanyaye soka bude 'dakin Yuseera suka sata suka yi Allah yasanya alkari suka tafi akamar matar kawo Sageeru da aunty sai Nafee
kalon Yuseera aunty tayi wadda ta daina kukan sai ajiyar zuciya takeyi tace "Yuseera saikin yi hakuri zamanki da wan-nan 'yar duniyar dan daga gani batada tarbiya kuma 'yar duniya ce abun ta kaicin ma wadda za a 'kara kawowa ma 'yar film ce 'karshen bu 'dewar ido amma kiyi hakuri shine abunda zai fisheki a cikin gidan nan dan inkikace za kiyi rigima da su ke zaki sha wuya walahi" ajiyar zuciya Yuseera ta sauke muryarta na rawa tace "nagode aunty" murmushi aunty tayi za tai magana sukaji shewar su Saudat wai sun shigo ganin 'daki sai wani ya tsina fuska sukeyi
Saudat ce ta kali Yuseera duk da gabanta ya fadi yarinyar tai mata kwarjini amma saita maze tace "hmm Amarya tunda ba akawo min amanarki har dakiba to ni nazo na baki amanata" tabe baki aunty tayi tace "hmm ai yadda muka ganku be mana kama da yanda zamu bawa amanaba dan ku kanku tarbiya bata wada ce kuba bare kubawa wani" shewa suka saka harda cewa "Allah ko" da ido matar kawo Sagiru tai mata a lamar tayi shiro shiyasa ta sun kuyar da kai tai shigo
saida suka gama she dan tar su suka fice kafin suma su aunty su mike suyi mata salama suka tafi gida
sai 11:30pm YJ ya dawo gidan a gajiye kai tsaye bedroom 'dinsa ya huce yayi wanka yasa kayan bacci har ya kwanta sai ya tunu da asheba ankawo mishi Amarya ko murmushi yayi duk da yau bashida muradin yin sex da kowa amma sai ya kwakwuli yarin yar nan yau kodan gobe ta gudu da 'kafarta
fitowa yayi ya nufi 'dakin Yuseera yana hucewa Saudat ta fito tana dariya tabi bayansa
shiga yayi lokacin har Yuseera ta fara bacci 'kara sawa gefan bed 'din yayi yafara tashinta fude fuska tayi tana kalonsa shima ita yake kalo cikin mamaki dan da haske a cikin dakin shiyasa ake ganin kowa kura mata ido yayi yana mamakin dama wan-nan ba gida jiyar da ko titi bata iya tsalakawa ba aka aura mishi cikin fushi yace "ke ubanwa ya kawo woki gidan nan?" inda-inda ta farayi tarasa mema zatace mishi kawai sata masa kuka
ido ya zaro yace "au kuka ma kikeyi" kaita girgiza cike da tsoro murmushin mugunta yayi yace "hmm ba kuka kikeyiba yanzu zakiyi kuka yarinya" yana gama fa 'din haka ya dan kota ya jawota da 'karfi ta fado kansa kara ta kwala dan ta tsorata sosai kokarin rabata da kayanta yake Saudat ta shigo dakin da bokati fal da ruwa ta juye musu a kansu kafin ta 'daga bokatin zata bugawa Yuseef riketa yayi da hannu 'daya 'dayan kuma yana rike da Yuseera a jikinsa da ba abunda jikinta keyi sai rawa
kwace bokatin yayi yasa kafa ya hanka deta ya fara boll da ita da kafarsa kuma Yuseera na rike a jikinsa hakannan tunda yaji 'dumin jikin yarinyar ya ji bayason rabata da jikinsa sosai yake dukan Saudat saida ya tabbatar ta daku sannan ya rabu da ita ya juya ya zaunar da Yuseera akan bed ya zuge zip 'din rigarta zai cire tunda ta jike amma saita rike tana hawaye ta fara girgiza mishi kai rai ya hade ganin zata 'bata mishi time yasa yasa karfi ya fuske rigar
kurawa kirjinta ido yayi yana jin yanayin jikinsa na sauyawa jikinsane yafara rawa ya kai hannu zai taba ita kuma Saudat dake dakin ta taso ta 'kara dauko boket 'din ta nufe su lokacin Yuseef ya tafi duniyar shauki sai ganinta yayi zata buga mishi ya tare kafin ya riketa kawai ta juya ta bugawa Yuseera a kai a take kan ya fashe sai jini kafin kace kwabo Yuseera ta fada kan bed 'din ba nunfashi a jikinta
da sauri Saudat ta bar dakin dan kar Yuseef yai mata ilah............
page na gaba shine free page na 'karshe
dan haka meso naira 100 ne zaku iya tuntu 'bata ta number ta 08035407419 nagode
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: 📘🖊️
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸
*AURAN* *JAREEMEE*
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 21-22