← Book details Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 21

Sashe 5

Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan mami kawo ya zarce ya kaimana goodnews 'din anbasu Yuseera biki 2mouth ba karamin dadi mami tajiba ta kira Yuseef tace yazo tana nemansa

ba adau time ba Yuseef yazo gidan fuska ba walwala dan yasan ta tsunayar gixo bata huce ta koki
guri ya samu ya zauna ya gaida mami ta amsa kasa-kasa tace "saika fara shiri bikinka da Yuseera nan da wata 2 nayiwa kawo magana za aje gidansu ita Nuratun a tsaida wata 5 dan haka kayiwa wa 'yan nan 'dirka-'dirkan matan kar wace ta sake ta takurawa 'yata duk wadda na kama ta cuzgunawa Yuseera ranta zaiyi mummunan 'baci dan zan saba mata, dan nasan halinka na muguntane ma da bazata zauna a cikinsuba to in ta kadaice bama zakaje gurintaba nasan halinka kuma na barta anan nanma kaki zuwa amma duk da haka zansa ido akanku in a muzgunawa 'yata harkai bazan bariba sai ranka ya baci" kanshi a kasa yace "isha Allah bawadda zai ta 'bata Allah dai ya nuna mana lokacin" "ameen zaka iya tafiya" mikewa yayi cikin sanyin jiki yayi mata salama yabar gidan

gida ya huce kai tsaye
bakowa dan yau Saudat taje gida dan haka shiru gidan
xama yayi a parlour yana mejin dadin gidan ba hayaniyar Saudat wani tunanine ya fado mishi to yanxu iya Saudat ta dameshi inaga an dado 2 kuma ace wai su haihu ai haukatashi zasuyi cikin ta kaici ya mike yashige bedroom ya kwanta yana me jin haushin kansa daya amunce da ya hakura da Nuratu ya huta amma yariga ya makaro da wan-nan tunani bacci yayi awan gaba dashi

yaya Kabeeru ne ya shigo gidan ko salama babu mama ce kawai a tsakar gidan ta kaleshi cikin tsoro tace "lafiyarka kalau dan nan?" kara suwa yayi yace "mama da gaskene abunda Yazid ya fada aure xa ayiwa Yuseera?" ajiyar zuciya mama tayi tace "da gaskene babankune ya yanke wan-nan hukuncin kuma ban yafeba in wani daga cikin ku yace zai yimishi musu akan abunda yayankeba"
dafe kai yaya Kabeeru yayi cikin tashin hankali yace "mama idan akayiwa Yuseera aure yanzu an cutar da ita k.......!" 'daga mishi hannu mama tayi tace "karna karaji ai bakanta akafara aure a 16years ba akwai wadda basu kaitaba su mutuwa sukayi kokuwa" kai yaya Kabeeru ya girgixa ya huce yabar gidan ranshi ba dadi

Yuseef na kwance Saudat tashigo dakin dawo warta kenan daga unguwa tabashi tayi ya bude idonsa ta kura mishi ido tace "lafiya ka 'kalau kowa my dear" lumushe ido yayi ya jawota ta fado kansa ya rungumeta sosai cikin rada yace "me kika gani" ya karasa maganar yana shinshinata da bin ko ina najikinta da shafa ido ta lumshe tace "na ganka ba yadda nasaba ganinkaba"
murmushi yayi yace "to ba komai bacci nayi" "owk" da haka ya ha 'dai bakinsu guri daya sun dade a haka san-nan yayi kokarin rage mata kayan jikinta yafara binko ina najikinta kiss take tafara susucewa itama ta fara maida mishi da martani sun dade suna romacing 'din juna kafi sufara having sex ba laifi Saudat ta yi kokari wan-nan karan da ba kokawa sukeyi ba ko koma karfi yasa mata ba shiyasa tayi abun kirki amma duk da haka saida tayimai kuka da magiya yarabuda ita

saida komai ya lafa sunyi wanka ya kaleta cikin nutsuwa yace "Saudat" kalonshi itama tayi jikinta sanyaye tace "na'am" ido ya lumshe yace "kiyi hakuri da abunda zan fadamiki maganar gaskiya aure xan kara" nan ya kwashe yadda sukayi da mami ya fada mata saurin mikewa tayi tace "kana nufin aure zakayi harmata 2 kuma harda wan-nan me xubin karuwan da ka dakeni akanta haryanxu bangama war warewaba hmmm lalai namiji ba dan goyo bane to koma wace taxo ba wace zata iya xama dakai yadda kake kamar dan bunsuru sain.......!" wani irin slap ya dauketa dashi yasa 'kafa yai boll da ita cikin kuka tace "Allah ya isa mugu ko karya nayi kaiba dan.......!" ai bata karasa ba yayo kanta da...............!

Bakin gida Fan's grp nagode da kulawarku gareni
free page yakusa karewa game bukata naira darine #100 kacal nagode

by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*AURAN* *JAREEMEE*
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀

wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode

pree page

*PAGE* 11-12

...................📖Fushinsa saurin mikewa tayi ta fice da gudu daga room 'din
xama yayi yana huci ya samu guri ya kwanta yana tunane tunanensa har bacci ya 'kara ahon gaba dashi

washe gari ya shirya takanas ta kano yaje gidansu Nuratu ya sanar da ita yadda auren xai kasance tanuna rashin jin dadinta a fili a zuciyarta kuwa taji dadi ko banza kafi lokacin ta shirya kanta
saida ya rarrasheta sosai san-nan ya shawo kanta tayi shiru ta sake suka cigaba da hira

suna cikin hirar ya kaleta yace "gaskiya na matsu naga kin xama malakina sabuda ina so inga nima na fare mace a leda" fuska tarufe tace "ita saudat 'dinfa" murmushi yayi yace "nata ya huce ai" ya 'buye matane dan wan-nan sirrinsa ne
murmushi tayi tace "idai gaskiya inatsoro" murmushi yayi yace "idan kinso ki wahala xaki wala in kinso kiji sauki zakiji" fuska ta yatsina tace tayaya "idan ki kaki bani kanki ki zauna jamun rai zan iya yimiki dule kinga xaki cutu ko" kai ta sunkuyar tana wasa da yatsun hannunta murmushi yayi yace "idan naso saduwa da mace ko bata so sai nayi dan inada karfin da xan kwaci hakki na" fuska ta rufe cikeda kunya san-nan tace "Allah ya kaimu lokacin" "ameen" yace sukayi salama ya huce office

ita kuwa Yuseera yau da zaxxabi ta tashi mezafi hankalin mama yatashi sosai takira yaya Kabeeru a waya yazo shima ya tausayawa Yuseera san-nan ya kira wani likita yayi mata alura ya bata magani
tasha ta kwanta

cikin ikon Allah tana tashi taji dama dama dan ba xazzabin ya sauka saidai rashin jin dadin jikinta
Mama ce ta kaleta cike da tausayawa tace "kiyi hakuri kidaina sa damuwa aranki duk da taxama dule ni abunda yafi daga min hankalima wai cikin kishi yoyi 2 xa'a kaiki" sai hawaye suka xubuwa mama tai saurin gogewa dan karta 'kara karyarwa da Yuseera hankali abunda bata saniba Yuseeran tariga ta ganta kawai saji tayi ta fashe da kuka me sauti

juyowa mama tayi tana kalonta tace "insha Allah bazaki hula kantaba tunda iyayenki kikayiwa biyya"
saida tayi me isarta ta kali mama tace "yanzu shikenan zan rabudake da baba da yaya Kabeeru harda ya Yazeed?" baro aikin da mama takeyi tayi taxo ta dafa ta tace "dan an aurar dake bayana nufin mun rabu dakeba dan haka kiyi hakuri Allah yana tare dake" rungume mama tayi tana kuka me tsuma zuciyar mejinta
ita mama hawaye take sharewa a kai a kai tana tausayi autar ta

Saudat ce ta dau mayafi ta hau mutar ta taje gidan mami tashi da salama Muwadat na xaune a parlour ta amsa da fara'a itama dariyar tayi ta samu gu ta xauna tace "ina mami na" "ayya yanxu nan ta fita amma batai nisaba yanxu zata dawo" murmushi tayi tace "Allah ya dawo da ita lfy" "ameen aunty" ta mike da dauko mata ruwa ta xuba mata a cup ta mika mata ta amsa tayi mata godiya tafara shan ruwa

basu jimaba mami ta dawo tayi mamakin ganin Saudat amma bata nuna mata ba tasaki fuska suka gaisa
parlour ne yadau shiru kafin Saudat ta 'dago ta kali mami tace "dama gurinki nazo hajiya" "to gani Allah yasa lafiya" fuska ta ya tsine tace "lafiya lau, dama karar danki datakima duka nakawo miki" murmushi mami dan batayi mamakin abunda Saudat 'din tace ba

kalon Saudat tayi tace me mukayi miki kuma "hmmm laifin danki yafi naki yawa dan da kanshi yaje ya auroni saida yagama cinyeni bebar sauraba da jarabarsa san-nan yadawo daga baya yace xai kara aure kekuma 'yar iya uwar iyayi harda cewa saida ya aura harda dalibarki to bari kuji duk shegiyar da tasake ta aurarmin miji to walahi saina ga bayanta a doran kasa kekuma inkin ga dama kice ya auro 100ma shine xaki burgeni" bude baki Muwadat tayi xatayi magana mami ta girgixa mata kai mikewa tayi tafice daga parlour

tsaki Saudat tayi tace "ai da kin barta daidai nake da ita" murmushi mami tayi tace "idan kingama tijarar taki kya gaida gida" da haka tamike tabar mata parlour
masifa Saudat tai tayi amma abu me kulata har ta gaji ta mike ta fice daga gidan

koda Yuseef yaxo gaida ita da dare bata nuna mishi komai ba kuma bata fada mishi xuwan Saudat ba ko Muwadat ita ta hanata fada
bayan sun gaisa ta cemishi "gobe friday ka daure ka shirya kaje kaga Yuseera ko tana bukatar wani abu" kai ya dukar yaxaro kudi kudi yamikawa mami yace "gashinan ta kaimata ni inada aikinyi" cilo mishi kudin mami tayi cikin fushi tace "da kanka nake so ka kai mata inkuma ban isaba to sai muji" mikewa yayi batare da dau kodin ba

har ya kai kofa mami ta kira sunanshi tace "xo ka dauki kudinka" batare da yadawoba yace "ku 'kara kuyo siyayyar biki" daga haka yafice

washe gari 4:36pm yakira Muwadat a waya yace ta turo mishi addres 'din gidan su Yuseera
ba adau time ba ta turo mishi yaga yamasan gurin dan haka ya mike ya dau key ya tafi unguwar su Yuseera

a kofar kidansu ya faka ya tsaya bashi da number ta bare ya kirata yana cikin wan-nan tunani yaga wani yaro
fitowa yayi yakira yaron xuwa yaron yayi ya kura mishi ido dan tabbatar da abunda idonshi ke gane mishi
Chapter 5 · 0% Book details