← Book details Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 21

Sashe 17

Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

washe gari aka salamo Yuseera daga husbitel bayan *DR* *AMEENAH* (my nobel) ta basu shawar wari sosai kuma ta bawa Yuseera magun gunan da zasu gyara mata jiki
sukayi salama kuwa yana kewar 'dan uwansa

mami bata yarda ta maida Yuseera gidan Yuseef ba dan tasan halin 'dan nata zai iya dawomusu da aiki baya gara tabari inta warke ta maida ita

shikuwa YJ basan an salemesu ba saida yakira Muwadat a waya dan yaji ya jikin Yuseera dan mami bata 'daga wayarsa tun ranar da yaje husbitel yana kokarin kusantar matarshi amma ake fushi dashi kamar wada xaiyi zina
shine take sanar da shi ansale mesu suna gidan mami

kashe wayar yayi ya tashi yayi wanka ya shirya yafito parlour yaga Saudat tanata kokawar gyara parlour dariyama taso ta bashi lalai auren mace tagari rahama ne gashi yanxu wadda batayima ta tsura sabuda kishi

ha'da ido sukayi taisaurin du'kawa a hankali ta gaidashi amsawa yayi yana kalon yadda take takawa a hankali murmushi yayi yace "bari naje gidan mami naga jikin Yuseera ansalamesu 'dazu ko xaki?" fuska ta hade aranta tace wato ni ba mutum bace da jiya kagama wahalar dani haryanxu jikina ciwo yake amma xakace naje dubo wata a fili kuma saitace "a'a daije dan nima bajin dadi nakeba" dariya yayi ya kamo hannunta ya mannata dajikinsa yana kalon fuskarta yace "meyasa kika fiye ragwanta ne wace na 'bare budurwama batayi rakinkiba dan kawai nakureta ne yasa harta gaza yakaita ga kwanci a asibiti to dake nasamu a budurwarfa ya za'ayi" tureshi tayi idonta yakawo ruwa tace "naji baka sameni a budurwa ba kaita goranta mini har 'karshen rayuwata amma katuna wadda ka dauki san duniya ka 'doramata ma bata kawoma budircinta ba" tana gama fa'din haka ta shige 'daki da gudu tana kuka ajiyar zuciya ya sauke Allah ya gani badan gori yayi maganar ba amma ta dauka da zafi hartana kuka baki ya ba'be yafice daga gidan

Nuratu sai washe gari aka salameta bayan anmata tanba yoyi kuma ance za 'a nemeta in bukatar hakan ta taso police suka rakata har gida

ta shiga tana layi amma abun mamaki ba wadda ya kaleta bare yai mata sannu cikin ta kaici ta shiga 'dakinta ta xube a kan tsurar tabarmarta tana dafe gun ciwon nata tana hawaye Yuseef ne ya fa'do mata yanxu yanacan da matansa ita kuma tana fama da ciwo aranta dan tana matukar kaunar YJ tasan yana sonta shima mutuncinta da tazubar a wajene ya rage mata kima da mutuncinta bugu da kari taiwa matarsa duka a daren farkonsu amma bakomai aikin malam na cinsa zai dawo da 'kafarsa haka taringa tunane tunane da masu kan gado da marasu kan gado

Yuseef be zame ko inaba sai gidansu kai tsaye parlour mami yashiga yagansu duk azaune suna hira harda Yazeed da aunty da sukazo dubata amma mami bata sanar dasu gaskiyar meya sametaba saitace faduwa tayi dan karsu zargi wani abun in sukaga tana tafiya ba daidaiba
da Salama yashiga ya zauna kusa da mami ya gaida ita yana satar kalon Yuseera da ke jikin aunty suna hirarsu gaidashi duk sukayi amma Yuseera ko kalonsa batayiba yaji haushi amma ya maxe dan da mami a gun saitazo hannunsa zatai bayani

mikewa Yazeed da aunty sukayi cikin mamaki mami tace "inazuwa kuma tun yanxu" dariya aunty tayi tace "tafiya zamuyi dama dan ta dagene malam ma da yahana xuwa yace arabuda ita rakine saida ya Khabeer yasa baki yabari muzo amma karmu da'de" "to ku gaida gida amma naso kunzauna kun huni" salama sukayi suka fice YJ ya dauko kudi yace Muwadat ta mika musu amma furrrr suka 'ki amsa sai dawo mai dasu tayi

gyara zama yayi zaiwa mami magana yaji shashshe'kar Yuseera kalonta duk sukayi sukaga kuka take sosai mamice ta koma kusa da ita tana rarrashinta tace "kiyi hakuri insha Allah kina jin sauki saikinje kinyi kwanaki agida" cikin kuka tace "meyasa kowa baya tausayina ne mami ke kadaice kike tausayamin tunda aka kawoni gidan nan ba wadda ya ta'ba zuwa a gidanmu sai yau kuma yau 'dinma da sukazo basu zaunaba kowa kansa yasani baya tausayawa na 'kasanshi"

murmushi YJ yayi dan yasan kalamanta na 'karshe dashi take aransa yace "ina tausaya miki amma bakya gani to nan gaba zanso kannawa tunda ina tausaya miki bakya gani" a fili kuma ha'de fuska yay yace "kirabu da ita mami karta hakura tayi hauka" harararshi mami tayi tace "mema ya kawoka gidan nan tashi ka tafi banason 'kara ganinka sai 'yata tawarke dan nasan halinka ba kunya garekaba tunda har gadon asibiti ka bita za kai maida mata aiki baya" keya yasosa yana magana kasa kasa yadda shi kadai ne yasan abunda yake fa'da

kamo hannunta mami tayi suka shige bedroom suka barshi anan yana bin Yuseera da mayan kalo
ajiyar zuciya ya sauke ya kira Muwadat yace ta kawo mishi breakfast ta kawo mishi
yaci ya koshi ya kwanta a kankujera kamar me bacci

mami ta fito ta tadda shi a parlour yana bacci yasa ta fito tabar Yuseera a 'dakin tashiga kitchen tana ha'da abincin rana
murmushi yayi ya mike yana san'da ya shige 'dakin yasa key yakule 'dakin

Yuseera da tafara bacci ta bu'de idonta a hankali ha'da ido sukayi dashi ta zaro ido ta mike a tsorace fuska ya murtike yace "idan kika furta kalma 'daya saina sa'ba miki walahi" hawaye tafarayi ta ha'de hannayenta guri 'daya alamun roko 'karasawa yayi kan bed 'din ya kai hanu zai kamota tayi baya tana kuka

tsawa ya daka mata yace "bake mara kunyaba nazo ko kalona baliyiba to yanxu zaiki kaleni sosai" ido ta 'kara zarowa ta bu'de baki zatai kiran mami kamar yasan mezatayi yaisaurin fincikota yarife bakinta da nashi

mami da ta fito parlour daukar abu taga ba YJ ta dauka fita yayi saikuma ta kali 'dakin da Yuseera keciki taganshi a kule bayan abude tabarshi kuma Yuseera na bacci
jikinta ne yaba Yuseef zai iya shiga yace zaimata wani abun da sauri ta 'karasa kofar room 'din ta tura taji a kule cikin fushi tace "ka bu'de kofar nan Yuseef tun ban sa'ba makaba karinga abu kamar me shaye-shaye" duk abunda take fa'da Yuseef na jinta amma bayaji zai iya abunda tace dan yana bu'katar matarsa amma ana nuna mishi iyakarsa a kanta
cikin matukar bukatuwa ya 'dora hannusa a .................!

meso cigaban wannan labari tunda ga farko har 'karshe ya biya naira 100 ta WhatsApp Number 08035407419

by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: 📘🖊️

🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸
*AURAN* *JAREEMEE*
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸

storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*

*PAGE* 41-42

........................📖A kan kirjinta yana shafawa yana lumshe ido 'kara Yuseera tasa ta zame gefe ta mike tana zare ido
fuska ya 'kara ha'dewa yace "kinaso na sa'ba miki ko?" matsawa baya tayi tana hawaye ya taso ya 'kara matsowa ida take ta 'kara ja da baya

muryar mami yaji tana mishi magana amma yayi shiru yana 'kara kaiwa Yuseera hari
cikin tashin hankali mami ta koma bedroom 'dinta ta dauko wani key 'din ta dawo ta saka amma ya'kiyi
kai ta dafe ta 'kara magana da 'karfi "wai meyake damunka ne nace ka rabuda yarinyar nan ko so kake ka 'karasata ne"

shiru taji bai yi magana ba kuma yana jinta haka Yuseera ma datayi hanyar toilet da gudu ta bu'de tashige ta kulu da 'karfi bugun kofar yakeyi yana cewa "ki bude ba abunda zan miki kinji" cikin kuka tace "ni dai katafi ban warkeba walahi" kai ya girgixa ya koma ya bu'de kofar yafice

da kalo mami tabishi tace "Allah ya shiryeka Yuseef"
tana gama fa'din haka tashiga 'dakin taje bakin toilet 'dinta tace "ki fito ya tafi" "to" Yuseera tace ta bu'de toilet 'din ta fito kanta a 'kasa ta kasa kalon mami ta zauna a bakin bed ajiyar zuciya mami ta sauke tace "duk lokacin da kikaga Yuseef a gidan nan to kiringa lura dan ba kunya gareshi ba sai ya maida miki aiki baya ya cuceki shi yana can da matarshi ke kina fama da jinya" kai ta iya gyadawa mami ta koma ta kwanta tana sauke nun fashi

washe gari Yuseef be samu damar zuwa gidan mami ba dan aiki ne yataso mishi na gaggawa da sassafe ya fita
ita ma mami yau husbitel suka koma aka duba Yuseera aka cire 'dinkin kuma aikin yayi kyau sosai
aka rubutu musu wasu magun gunan suka dawo gida

Nuratu yau ta 'danji sauki amma tunda ta tashi taji ba abunda take so da mararin gani irin malam Zubairu duk takasa sukuni akansa wayar 'kanwarta ta ara tasa number Kareema ta kirata bugu 2 ta dauka

"ah matar babban *JAREEMEE* ya jikin naki?" "da sauki Kareemah number malam Zubairu nakeso ki turomin" "owk bari na turo miki matar *JAREEMEE* " kashe wayar Nuratu tayi tana jan tsaki dan ko sunan YJ batasan ji yanxu

ba a jimaba number ta shigo jikinta har rawa yake ta dauka ta kirashi gabanta na dukan 3-3
dauka yayi tare dayin salama amsawa tayi tace "kahuni lafiya ya gida da yara?" "duk lafiya" "masha Allah ka gane wace?" "a'a wace" ya fa'da yana murmushi dan yariga ya gane ta sarai amma saiyaja aji

"am amm Nuratu ce" "wace Nuratun? bangane ba" ajiyar zuciya ta sauke tace "wace mukazo akan zancen mijin.........!" sai kuma tayi shiru
murmushi ya 'karayi dan yasan xuwa yanxu ba namijin da Nuratu zata iya so ko ta 'kaunaceshi irinshi dan yaka yace "okey na gane wadda kukaxo da kareema ko" da sauri tace "eh eh nice" "to ya akayi ko aikin ne baici ba"
Chapter 17 · 0% Book details