← Book details Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 21

Sashe 6

Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yatsina fuska YJ yayi yace "jeka nan gidan ka kiramun Yuseera" me makon yaron yai cikin gidan sai gani yayi yabar gurin da gudu
kafin yasamu yani yaron sa gani cin cirindon yara da manya yayi suna kalonshi wai yau sunga Yuseef Jibirin na film gani mutane sunyi yawa yasa yai yin kurin barin gurin amma me sai mutane suka fara jifansa suna basayi 'yan film yan isaka masu lalata yaran mutane

saurin bude mutarsa yayi ya koma yabar uguwar da mugun gudu amma duk da haka saida akai mishi farna kai tsaye gida ya huce yaje yayi wanka yaxauna yana tunani cin xarafin da akayi mishi kai ya girgixa a fili yace "walahi cin mutunci da akamun baxai tafi a banxaba dan haka kowace wan-nan yariyar akanki xan rama abunda dabobin garinku sukamu koma dama nakusa kade wata dabbar duk a uguwar na kula duk yan awakine a uguwar taku" haka yaringa sunbatu yana tanadin irin axabtarwar da xaiyiwa Yuseera

after 1mouth

anfara shiye shiyan biki gadan gadan amarya Yuseera nata shan gyara dan mama ta dage gyara yarta takeyi tunda cikin ki shiyoyi xa a kaita
yauma Yuseera na xaune tana duba books 'dinta mama ta shigo da jug a hannu ta ta ajiye kusada Yuseera tace kan dare ki shanye shi

fuska Yuseera ta kwabe xatayi kuka mama ta harareta tace "walahi kima shanye tunkan ranki ya 'baci" sa jug 'din Yuseera tayi a gaba tanata kuka ana haka yaya Kabeeru ya shigo ya tadda ita

'karasuwa yayi yana tanbayar lafiya tana kuka tace "wai mama ce saina shanye wan-nan abun xuwa dare kuma saida tabani wani da safema" kalon jug 'din yayi yaga abunda ke ciki cikin fushi ya dauke jug 'din yayi toilet xai xubar mama tai sarin rikeshi tace "meye haka kuma" cikin fushi yace "haba mama ya xa'ayi kiringa bawa yarinya karama irin wan-nan abun salan in taje gidan mijin waxo yayi mata ilah" harararsa mama tayi tace "idan yatashi karya barta da ranta" ta kwace jug 'din ta barshi tsaye sororo juyawa yayi yafice daga gidan ransa a bace

komawa mama tayi ta dungurawa Yuseera jug din tace sai ta shanye tana tsaye kuka ta fara tana shure shuren kafa amma mama ta hade rai ta mika mata saida ta shanye.............

kuyimu hakuri mu hadu a page na gaba
free page yaxo gangara

by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*AURAN* *JAREEMEE*
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀

wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode

pree page

*PAGE* 13-14

...................📖Haka take fama ajika wancen a dama wancen kuma duk sai an titsiyeta tacinye
biki fa yana da da kankama dan yanzu sati 1ya rage bikin

Muwadat ce yau ta shirya tsaf mami tasa driver ya kaita gidan su Yuseera in yaso ko da yammane ya je ya daukota haka kuwa akayi driver ya kaita gidan su Yuseera
Yuseera taji dadin zuwanta dan dama kadaici ya isheta gashi yanzu ba makaranta take zuwa ba

da yamma da mami tayiwa driver waya yaje ya dauko Muwadat sai cewa yayi mantawa yayi besanar da itaba medakin sace a kahuta asubitin burni ba lafiya aiki ma xa amata
cike da tausayawa mami tace "ayya Allah ya bata lafiya meyasa bakai magana ba aida kona mai a ragemaka" "kiyi hakuri hajiya rudewa ce tasa ko salama ban mikiba" "to Allah yabata lafiya yasa ayi aikin a sa'a, amma in kana bukatar wani abu ka kirani" "ameen hajiya insha Allah indai akwai damuwa zan kiraki" da haka sukayi salama

sai bayan isha Yuseef a zo don gaida mami bayan sun gaisa take ce mishi "tun dazu nake jiranka dama" kanshi a kasa yace "to gani" "dama bani abun bane Muwadat ce nasa driver ya kaita gidansu yarinyar nan Yuseera da zu namishi waya yaje ya daukota sai yacemun bazai samu damaba matarshi tana asibiti aiki za'a mata kuma yanda kyau ya tsaya a gurin ko za'a bukaci wani abun shine nace in kazo sai kaje ka daukota" shiro yayi yana tuna jifan da 'yan unguwar sukayi mishi magamar mamice ta katse mishi tunani "ko bazaka je bane ni insa mayafina na fita" kai ya girgiza mata yace "a'a xanje" daga haka ya mike yafice

be zame ko inaba sai unguwar su Yuseera da yake darene kuma babu hutar nefa alayin ga duk gidajen 'kananane a unguwar
waya ya ciro yakira number Muwadat amma akashe yasan rashin cajine dan wan-nan unguwar da gani basuba wutar nefa
wani dan matashin saurayi ya gani zai shiga gidan ya danna hoon ya juyo ya kali mutar fitowa YJ yayi ya kali matashin kamar bayaso yace "plz indai ka shiga kace da Muwaddat tafito ana jiranta" baki Yazeed ya tabe dan ko ba a fadaba yasan wan-nan shine mijin da autar mama xata aura
batareda yace komai ba ya shige gidan
shima Yuseef komawa yayi cikin mutar ya zauna

harya fara gajiya da jira sai gashi sun fito su 2 kuma suka sake tsayawa a waje suna hira
duk da gurin ba yaske sosai amma yana gani fuskar yarinyar da suka fito da Muwadat duk da rabin fuskar a rufe yake kurawa yarinyar ido yayi yana san sanin itace Yuseeran ko kanwar Yuseerance wazuciyar tace mishi ai batada 'yan uwa mace duk mazane kuma itace auta hakan ya kara bashi damar kare mata kalo daga sama har kasa

yarinya ce danya yace yanada tabbacin batakai 18years ba kuma yasan Muwadat ta girme mata sosai to kuma mami tana sani zata aura mishi wan-nan 'yar yarinyar me zeyida ita yanada yakin nin dan ya kusanceta saita nakasa dan kankantar ta har tayi yawa kwafa yayi yace da wan-nan damar zanyi anfani a ragemun matan nan idan mami taga yarinyar nan zata mutu a hannuna da kanta zata raba auran kaga shike nan narabuda daya bazan bari nayi sanyaba ranar da aka kaita naimata ci 3 kyawawa yadda bazata marubama murmushin mugunta yayi harda ciza lips ya cigaba da kalon yarinyar kuma kamar yasanta wata zuciyar ta watso mishi tan baya kada wan-nan tunani yayi sabuda ganin dare ya farayi kuma basuda niyar rabuwa yasa ya danna hoon da karfi juyowa sukayi a tare dayake Muwadat tasan mutucinsa tazaro ido kwata-kwata bata kula shi bane jikinta ne yafara rawa ta kali Yuseera tace "nashiga 3 ashe yaya Yuseef ne kinga saida safe mayi waya" daga haka ta huce ta bude gaban mutar ta shiga
tsaki yaja yaja mutar da mugun gudu yabar layin saida Yuseera taga sun 'bace san-nan ta koma gida cike da kewar Muwadat

to biki na sauran 5days aka kawo lefe akwati 5 masha Allah kayan sunyi shima kuma baba yadau 20k yabawa wadda suka kawo lefan

yau friday saura 2days biki kuma yaune kamu tun safe 'yan uwa na nesa suka fara zuwa Yuseera na kwance tunda tayi salah ta kwanta take bacci matar yaya kabeeru ce ta shigo ta fara tashinta ido ta bude cikeda jin bacci ta kali aunty takoma ta 'kara kwanciya duka aunty ta 'daka mata dayasata mikewa zaune ba shiri
fuska ta kwabe zatayi kuka mama ta shigo dakin ta kaleta tace "au haryan zu bakitashi kun tafiba" fuska ta yatsina tace "nifa bacci nakeji" harararta mama tayi cikin fada tace "walahi in baki mikeba ranki zai baci" tashi tayi tana kunkuni tashige toilet wanka tayo tadawo tashafa mai san-nan ta dako wata duguwar riga pink colour da adon yellow da dauko veil yellow shoes yellow bag yellow tasa duk da ba kwaliya tayiba amma ba 'karya ta hadu tanata cin magani sukayiwa mama salama suka fice

a bangaren Nuratu kuwa tunda taga bikinta ya rage saura wata 3 ta daina harka da kowa ko alhazawa sun nemeta tayan kwana cewa take bata gari yanxu duk hankalinta ya raja'a akan tasamu ta dawo sabuwa ko dan gudin tijarar Yuseef da zai mata inya gane ba budurwa bace gashi taga yadda yake rawar kafa akanta shiyasa ta dage da shan magani matsi kar hauka (Nuratu kina ruwa)
yauma tagama shirinta zataje gidan kawarta zata rakata gidan wata me saida maganin mata ta siyo
kiranta tayi a waya tace mata gata ta shirya tana ina sai kawarta ta tace ita yanzu tana gidan kunshi ana mata tazo gidan in angama sutafi tare to take tayi mata kwancen gidan sukayi salama

yanzu gaba daya hankalin Saudat ya tashi taga dai da gaske aure Yuseef zai karo mata harna mata 2 kuma jibi za'a kawo 'daya dan haka taci alwashin bazata bari kowace ita tashigo gidan nan lafiya ba ko ta shigo to baza'a kwana lafiya a gidan ba kota kone su gaba dayansu kowa ya huta (to Saudala kema kenan to Allah ya tsare mana Yuseera)

Yuseera suna zuwa gidan lale suka tadda ba layi wata mace ce guda daya me kama da karuwai kuma an gama mata jira take ya kama ta cire
kwaba lalen akai akafara can cadawa Yuseera shi bayan an gamane sukaji salama amsawa sukayi Yuseera ta dago suka hada ido da wace ta shigo atare gabansu ya fadi itada Nuratu tai saurin janye nata idon amma ita Nuratu 'kara kura mata ido tayi in bata manta ba wan-nan ce yarinyar da my Yuseef yakusa kadewa da kayan makaranta tabbas itace
Chapter 6 · 0% Book details