Sashe 7
Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
karasa shiga tayi suka gaisa da da me lalen da aunty san-nan ta kali Yuseera tace "a 'yan mata lale akeyi" kan Yuseera a kasa tace "eh ina huni" cikin fara'a tace "lafiya lau ya sunanki" "Yuseera" ta fada a takaice
ban Nuratu ne ya fadi jin sunan wace YJ zai aura jibi dakewa tayi tace "kamar ke ce watan nin baya da suka huce Yuseef Jeebeereen YJ yakusa kadewa a muta har ya tsalakar dake ko" gaban Yuseera na faduwa tace "eh nice" "ashe narike kaman ninki lokacin ina cikin mutar YJ ban fito bane kawai kuma yanzu saura wata 3 bikin mu" kalon Nuratu tayi gabanta na tsanan ta faduwa lalai da Nuratu tasan itace Amaryar YJ ta jibi baza'a kwashe lafiya ba dan ko a film a masi faffiya ake sata tina ninta ya katse lokacinda aunty tace "kamar kece Nuratu da muke gani a fina finai ko" murmushi Nuratu tayi tace "eh nice kanwar nan taki me kyauce da inada kani ko yaya danayi mishi kamu" ta fada yana cigaba da karewa kirjin Yuseera kalo tana hadiyar miyau
dariya aunty tayi yace "Allah sarki kinga ita amarya ce jibi bikinta" saurin kalon aunty tayi tace "kina nufin wan-nan yarinyar za'ayiwa aure" "eh mana meye abun mamaki a ciki" "babu amma Yuseera inkinada waya kiban number ki zan zo bikin har gidankima in nasamu dama zan zo" har Yuseera zatace batada waya aunty ta 'dauko phone 'din ajaka ta bawa Nuratu number
murmushi tayi aranta tana cewa tunda na ganki nake sha'awar ki koda kinyi aure hakan bazai hana in latsakiba da haka sukayi salama dan kawar tata harta wanke kunshi
suna fita Yuseera ta kali aunty cikin tashin hankali tace "haba aunty meyasa kika bata number" "a'a ganina yi tanada kirki kuma ke ba abun alfahari bane aga yan film a bikin ki ai saikice 'yar uwar kuce ko" rai ta kara hadewa tace "to kinsan wacece ita? kuma kinsan wa take cemun zata aura?" kai aunty ta girgixa tace "me ya shafeni da wan-nan" hawaye Yuseera ta share tace "to mijin da zata aura wata 3 shine Yuseef 'din da zan aura jibi" ido aunty ta zaro tace "kina nufin kishi zakiyi da wan-nan uwar matan" kuka Yuseera tasa aunty ta dafata tace "kiyi hakuri bansan ita waceba da ban bata number kiba"
kai ta zirzita kawai tana ayyana irin bada kalar da za'ayi idan Nuratu ta gano itace matar YJ............
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*AURAN* *JAREEMEE*
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 15-16
.....................📖Sai karfe 2 suka dawo gida kuma a hakan ma sun biya anmata gyaran gashi kana ganin Yuseera kasan tana cikin damuwa kawai daurewa take faduwar gaba kuwa da ana saidawa da tayi arziki da kundin
bedroom tashiga ta kwanta lamo kamar mara lafiya
mama tashigo ta tadda ita a kwance tace yauwa dama ina nemanki tashi kici wan-nan kazar karta huce kamar jira Yuseera takeyi tana ji ance tazo taci wani abun sai tasa kuka baki mama ta saki tana kalon ikon Allah hadai rai tayi tace "bana son iskanci tashi ki cinye tun wani be shigoba" mikewa tayi tana matsar kwala tafara cin kazar tsaki mama taja ta fice daga dakin wani kuka me ciwo Yuseera tasa me makon a rarrasheta a bata hakuri amma saidai a kara tayar mata da hankali tagama cine ta koma ta kwanta Nafeesa ('yar kawu Sageeru) ta shigo ta fada kan bed din tana buda amma me ganin irin kukan da Yuseera keyi yasa jikinta yin sanyi ta dubeta cike da damuwa tace "haba Yuseera meyake damunki kike irin wan-nan kukan bayan kisan ranar farin ciki ce wan-nan" hawaye ta share ta mike zaune tace "Nafeesa ina cikin tashin hankali bawai rabuwa da gidane damuwata yanzuba abunda zan ta rar agidan mijina shine damuwa ta kina ganin cikin kishi yoyi 2 za'a kaini yarinya dani" murmushi Nafeesa tayi tace "to mene dan kinada kishiya kowa zaman kansa yakeyi" "hmmm lalai Nafee da sauranki a cikinsufa harda wan-nan nuratun ta film 'din *BAƘIN GIDA* (my novel) fa kisan ko a film masi faffiyace bare a sarari" "walahi har yanzu in kikayi wani abun kamar yarinya, to dan tanada fada a film sai akace azahirima hakane to abarshi tanada dashi kema basai ki koma masifaffiyar ba walahi kika sake kikaje musu da sanyin jikinnan maidake zasuyi kamar baiwa" komawa tayi ta kwanta cikin damuwa
da gota Nafeesa tayi tace "mike kiyi wanka 4 malama zatazo ayi kamun" kwace hannunta tayi tace "nidama zaki sa kayana ki rife fuska ayimiki kamun a maimakona" rike haba Nafee tayi tace "ri famun asiri niba amaryaba a kamai a'a baxan iyaba" harararta Yuseera tayi tace "to meye dan ankamaki ko cewa akayi a daura auren dake ne?" "a'a amma bazan iya wan-nan kasadar ba in nawa yazo a kamani" ta mike tana cewa "kidai shirya da huri kar kisa mama tayi taimiki fadan nan" daga haka tafice abunta itakuwa Yuseera idoma ta rufe ta hau bacci
da yamma akayi kamu ba laifi gidan yacika da makuta da 'yan uwa da abokan arziki
tunda akayi kamun Yuseera ke kuka yau ta 'kara tabbatarwa da gaske aurar da ita za'ayi Nafee cema ta ringa kwantar mata da hankali dan mama hana kowa ya rarrasheta tayi dan ita yanzu haushin Yuseeran takeji acewarta abunda yariga yazama dule saikayi hakuri dashi ko bakaso kuma aure bakanta farauba ba kanta 'karau ba
da dare Yuseef gidan su Nuratu yayi hawa
koda yaje bata nan saida yai jira san-nan ta dawo tana ganin mutarsa gabanta ya fadi be fada mata zai zoba da batayi dare hakaba
mutar ta bude tashiga da Salama amsawa yayi ko kalonta beyiba ajiyar zuciya ta tsoro ta sauke san-nan tace "kayi hakuri my YJ muje anyiwa 'kawata lale ne bansan zaka zoba da ban tsayata ya busheba" kalon ta yayi ta gefan ido yayi girxa kai yayi kwafa yace "naji saida safe tafiya zanyi" hannunsa ta rike dan tasan halinsa idan yayi zuciya da abu ba lalai ya kara waiwayar gidan suba ko ran bikin nasu
kwace hannunsa yayi yana harararta kuka tasa ta fada jikinsa tana bashi hakuri wata irin ajiyar zuciya ya sauke dan rabonsa da mace tun randa ya daki saudat kusan wata 2 kenan rungumeta yayi sosai yana sauke nunfashi ya lalibo bakinta ya hade da nashi atare suka sauke nun fashi dan itama Nuratu a matse take
hanunsa na rawa ya xuge zip 'din rigarda yayi kasa da ita ya dura hanunsa biyun akan booms 'dinta wani irin nishi tayi tana 'kara turo mishi kirjinta bakisa ya mayar gurin yana tsotsa saida tayi wata mika dan dadin da take ji gaba daya ya birki ce ya birkitata yarabata da rigar jikinta gaba daya
hanunsa ya fara turawa zai xuge zip 'din siket 'dinta ya cireshi harta dura hannunta zata tayashi ta tunu dawa take cikin fitar hayaci ta fara kuka sosai tana tureshi tsagaitawa yayi da abunda yakeyi rungumeta ajikinsa yana sauke nunfashi kuka sosai Nuratu keyi ciki kuwa harda na takacin tayarma da hankali da yayi kuma zai gudu yabarta
bayanta yake shafawa ahankali dagota yayi ya dura yatsansa akan labbanta yace "shiiiiiii sorry my dear ba da gangan nayi miki hakaba amma kiyi hakuri dama banyi niyar cutar da keba rage zafi zanyi sabuda a bukace nake amma yanxu na karawa kaina zafi dalilin ki" ri garta ya maida mata jikinta ya zage mata zip ya maida mata veil 'dinta yace "ki tafi gida saida safe in ina ganinki komai zai iya faruwa" hawaye ta shere aranta tace nida zai farunma nafi kowa farin ciki a zahiri kuwa cewa tayi "saida safe my YJ" murmushi yayi mata yace "Allah ya nuna min ranar da zan malakeki Nuratu" fuska ta rife cikeda kunya tace "ameen" daga haka ta fice daga mutar
tada mutar yayi ya huce gida
sanda ya koma gida Saudat na zaune a parlour tana kalo har cikin ransa yaji dadin ganinta dan yasan koda dukane zai kusanci abarsa
kusa da ita ya zauna yace "baby Saudat me kika tanadarwa mijinki" baki ta tabe tace "me zan baka da wace kaje zance gurinta bata bakaba" murmushi yayi a ransa yace Saudat iyayen kishi har tasan yaje zancema a fili kuma cewa yayi "ni ba wani zance danaje aikine ya rikeni a office kuma ankawomin aikin film nace inada uzuri shine suka ringa yimin sintiri da magiya na amsa shiyasa nayi dare" baki ta tabe ta mike zata bar gurin yayi saurin rikota yanace "bacci zanyi zo muje mu kwanta" kalonsa tayi da mamaki saikuma tayi murmushin mugunta dan tasan tashice ta kawosa dan haka batayi musuba ta bishi room 'dinsa yayi wanka ya canza kaya suka kwanta
suna kwanciya ya jawuta jikinsa tanajin yafara tabe tabensa da tsotse tsotsensa bata hanashiba saima tayashi da tayi saida yakai karshe ba abunda yakeso sai yajishi a duniyar sama amma me yana zuwa zai shigeta yaga ashe piriyod takeyi tsananin ikon Allah ne dakuma temakon Saudat data tureshi yasa be shigeta a hakaba mikewa tayi tana hararrarsa zata fice yai saurin ruko hannunta muryarsa na rawa yace "mesa kikayi mun haka kisan bakiyin salah kisa nasa rai dake plz karki tafi ki tsaya ko wani abunne kimun insamu saukin abunda nakeji" hunnunta ta kwace tace "hmm ina sane naki fada maka sabuda nima inrama huran da kakemun kuma zance in temakeka betaso ba dan nima da Allah da Annabi nake hadaka karabudani inazo hannunka amma kana bari? saifa kabiya bukatarka ke rabuwa dani baka tunanin ni me raunice kai kanka kasani to yanxu saika tashi a cikin daren nan kanemi karunda kasaba wata taragema xafin" ta jefa mishi mugun kalo ta fice daga dakin