Sashe 3
Auran Jareemee Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dan kanshi ya gaji ya rabu da ita yaja hannun ta yajefata parlour yasawa kofar key ya zauna a gefan bed yana maida nunfashi cikin 'dari-'dari Nuratu ta 'karasa kusa dashi ta zauna tace "plc kayi hakuri" kalonta yayi ya kamu hannun da Saudat ta yanka yace "sannu" kai ta girgiza mishi tace "bafa zafi" murmushi yayi ya mike yace "tashi muje husbitel a hanke miki" "a'a kabarshi baka da lafiya fa" mugun kalo ya watsa mata wadda yasata saurin mikewa yayi gaba tana biye dashi
a parlour suka tadda Saudat kwance inda Yuseef ya jefota ko mutsin kirki bata iyayi ko kalonta basuyiba suka huce
bayan sundawo daga husbitel ya kaita gida bai ajiyetaba ya kaleta yace "dama wata magana zamuyi dake" zama ta gyara tace "ina jinka" "good, jiya auncle yaje yasamu mami kuma ta amunce" cikin happy tace "wow amma naji dadi sosai my dear" murmushi yayi yace "amma akwai shara 'di guda 1" "mene shi" "tace bazan aureki ba saina fara auran wata 'dalibarta" ai annurin kan fuskar Nuratu ne ya 'bace tace "to kai ka amunce" "to yazanyi na amunce mana" cikin tashin hankali tace "yanzu kana nufin sai ata 3 zanzo gidanka" sai hawaye sharrr
janyota jikinsa yayi cikin rarrashi yace "kiyi hakuri dan zan yi aure bayana nufin zan barki ko zakizo ta 3 agidana ba ita wace zan aure ba saninta nayiba inma nasanta ki dauka me gyaramiki gida za a 'karo miki don itama Saudat 'din 'yar kaloce" waye ta shere tace "damuwar itace zata fara saninka kafunni" murmushi yayi yace "baki da damuwa baby indai nine nakine dan ma kinki yarda kince sai munyi aure da tuni anhuce gurin amma yanzuma karki damu dan nahucin gadi za a kawota da 'kafarta zata gudu" dariya tayi tace "Allah ko dear" "eh mana sai yadda kikace ayi da ita haka za'ayi" cikin happy ta manna mishi kiss a baki tace "thanks my dear" shafa kanta yayi yace "don't worry my wife" da haka ya ha 'de bakinsu guri 'daya yafara kiss 'dinta batayi yinkurin janyewaba dan itama abunda take so kenan saida taga yafara futa hayacinsa har yafara zura hannunsa cikin rigarta ta tureshi tana kwalar munafunci kai yafara girgiza mata alamun tayi shiru idonshi da yayi ja ta kala aranta tace lalai Yuseef 'karshe ne gurin jaraba afili tace "kasanfa bana so ko" "sorry my wife mijinki dan bukata saikinyi hakuri dashi tunyanzu ki fara sabawa" "to naji yanzu yaushe auncle 'din zaizo gurin daddy" "sai angama maganar yarinyar tukun" "owk to yanzu sai yaushe zaka zo ka gaida mommy" dariya yayi yace "sai nasa rana yanzuma akwai inda zani" "saka dawo" ta fa 'da tana fita daga mutar ta 'dago mishi hannu ta shige gida
shima mutarshi yaja yabar gurin
Hajiya na kumawa gida ta kira kawo a waya tamai kwancan gidan su Yuseera ta tura mishi number sa tace yafara kiranshi ya sanardashi zuwansa karyaje besameshiba
haka kuwa akayi kawo ya kira baba yace mishi gobe yana nan tafe zasuyi wata magana duk da baba be sanshiba amma ya amsa mishi zuwa gidanshi
washe gari kawo yaje gidan su Yuseera yasamu baba yaimishi tarbar arzuki bayan sungaisa kawo yayi bayanin shiwaye da 'dan uwansa ma haifin Yuseef san-nan ya 'kara da cewa "wata al farma mukazo nema a gurinka" cikin mamaki baba yace alfarma fa kace "eh alfarma" "to Allah yasa zan iya" "to da farko dai in bakiyiwa 'yarka Yuseera mijiba inaso kabawa 'dan gurina Yuseef ita na biyu kuma inka bamu ita acikin 2mouth muke so ayi binki maganar karatu da sauransu duk zata cigaba a 'dakinta" ajiyar zuciya baba ya sauke yace "zance gaskiya banbada Yuseera ba kuma na san yaronka muna ganinshi a tala bijin amma wani hanzari ba guduba nasan 'yata Yuseera kome nace bazatayi musuba amma yayanta sunce karatu zatayi" murmushi kawo yayi yace "kamar yadda na fa 'da abayane zata cigaba da karatunta a dakinta" "hmmm hakane kuma nasan ma haifin yaron mutumin kirkine amma shi aure yana bu katar bincike dan haka kabani lokaci nayi binkice" "idan wan-nan ne ba matsala abunda ka yanke ka kirani a waya" "to madala" da haka sukayi salama kawo ya tafi gida
koda baba yasamu mama da maganar cewa tayi itafa autarta bata isa aureba taya za ayi aiwa yarta aure tanada 16year ai sai a shiga hakkin ta gashi kuma latatun yan film za abata itafa bata yarda ba saida baba ya rarrasheta yace kowa da haka ya saba ita tana shekara nawa tayi auran kalonshi mama tayi tace "haba malam kasan mazan yanzu da na da ba iri daya bane na yanzu basa duba kan kantar yarinya sudai burinsu bukatarsu ta biya" murmushi baba yayi yace "kiyiwa 'yarki addu'a kawai dan yadda zamani ya lalace gara kayiwa yaro aure ya huta tun be 'dauko ma magana ba dan yaran yanzu kar suke kalon iyayensu ni naji dadima abunda yasa ban amunce ba dan kawai karna bada ita batare da kinsaniba kuma yanzu na fa 'da dan haka nariga na yanke hukunci saidai kiyimata addu'a" yana gama fa 'din haka yafice daga 'dakin
ta gumi mama tayi tana tausayin autar ta da yi mata addu'a
Asalin Malam Sa'ad su yan garin jigawa ne a burnin kudu su uku iyayensu suka haifa suka rasu shine babba sai 'kaninsa Sageeru sai Hauwa sunta so kicin maraici ida yan uwamsu sukayiwa Hauwa aure sukuma suka tarkato su kano almajiranci da haka suka girma ba laifi sun samu ilimi da rufin asiri ida malamin sa ya aura mishi 'yasa Suwaiba bayan 1year suka haifi dan su Kabeeru da haka shima Sageeru yayi aure kusan tare suka 'kara haihuwa ita matar Sageeru mace ta haifa ita kuma Suwaiba ta haifi Yaseer bayanshi saida ta haifi yara 3 suna mutuwa sai kuma ta haifi Yuseera wanda suke kira autar mama kuma daga ita basu sake haihu ba Sageeru kuma yaransa 8 ya aurarda 4 sukuma 3 mazane sai daya Nafeesa kuma sa ar Yuseera ce ita kuwa Hauwa yaranta 2 maza yaya Kabeeru yayi aure yanada mata Na'ima da 'yarsa daya walida wanne shine asalin su Yuseera
wanene Yuseef.............!
plz kuyi hakuri da wan-nan mu hadu a page na gaba ngd
sainaga ruwan comment
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*AURAN* *JAREEMEE*
🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 5-6
................📖Wani garje jen 'kato ya fito jikin Nuratu narawa tace "plc Azizah nake nema" baki ya ta'be ya juya can saiga wata budurwa ta fito saurin kashe mata idoh Nuratu tayi tace "kawar gani nazo muyi maganar" Aziza ce tayi magana tana wani murguda jiki da kashe idoh "oh sorry sis ba time yanzu nayi bako in nadawo gida mayi maganar" cikin farin cikin 'daukar hasken da Aziza ta 'dauka ta fitar da ita daga hannu YJ tace "ba komai saikin dawo" "owk" Aziza tace tana maida kofar ta rufe
hannun ta Yuseef ya riko suka fito saida suka hau muta yaja yafara yi mata fa 'da "na ce miki kidai na harka da irin wan-nan matan 'yan duniya sai su lalata miki tarbiyya" cikin rarrashi Nuratu tace "kasan dai dulene muringa harka dakowa kar ai mana tanbarin muna hula 'kanci" "duk da haka ni in na ajiyekima zarcewa gurin auncle zanyi yazo gidan ku ayi ahuce gurin" cikin farin ciki da kunyar muna funci ta rufe fuska tana dariya
shima dariyar yayi yace "soon zainyi maganin wan-nan kunyar" 'kara rufe fuska tayi ta cigaba da dariya "hmmm lalai yarinya bakisan irin mijin da zaki aura ba da kin fara kuka tun yanzu" ya 'karasa maganar yana kashe mata ido murmushi tayi a zuciyarta tana cewa daidai nake dakai wata kilama na fika jaraba a zahiri kuma cewa tayi "ai nasan zaka tausayawa matarka kabita a hanka"
dariya yayi yace "ba wan-nan maganar yariya gara ki shirya tun yanzu" idon tane ya kawo ruwan muna furci
dariya yayi yace "sorry matata dawasa nake miki" dariya sukayi atare suka cigaba da zancen su mara kan gado
yana kaita gida ya ajiyeta ya zarce gidan yan babansu yana zuwa ya taddashi a zaure yana karatun alkur'ani yayi salama yasamu guri ya zauna saida kawu yakai aya san-nan ya amsa salamar suka gaisa kan Yuseef na 'kasa yace "dama kawo maganar auren da zan 'karane nace inaso aje ayi magana da iyayen yarinyar" kai kawo ya jinjina yace "ita hajiyar ta amunce" kan Yuseef a 'kasa yace "a'a amma naga tanajin maganarka kai inkaje zatafi yarda" murmushi kawo yayi yace "ba dan raina yaso ba amma zanje in mata magana amma in bata amunce ba bazan mata duleba" cikin farin ciki Yuseef yayiwa kawu godiya ya dauko kudi ya bashi amsa kawu yayi yana shiwa Yuseef albarka da haka yayiwa kawu salama yanufi office ranshi fari 'kal dan yasan indai kawu yayiwa mami maganar to angama
washe gari kawu yaje gidan mami ya zauna a parlour yana jiranta bata 'da'deba ta fito da hijab ajikinta ta zauna a kasa tace "yaya ina kwana" cikin fara'a ya amsa ya tanbayi su Muwadat tace duk suna lafiya san-nan yace "wata alfarma nazo nema a gurinki" cikeda kunya tace "haba yaya alfarma kuma ai umarni zaka bani kawai" murmushi yayi yace "nagode amma indai kinga bazaki iyaba ba takura" "inajinka yaya" "dama akan maganar Yuseef ne tunda har yanaso yarinyarnan da yaje ya dauko mana magana gara mubarshi ya aureta kawai" cikin ladabi tace "shikenan yaya Allah ya sanya alkairi amma nima inso in aura mishi dalibata" "ai wan-nan ba matsala bane dama shi namiji mijin mace 4ne dan haka zanje gidansu yarinyar in muntseda magana sai inje gidansu 'daya yarinyar muji ya zamuyi" cikin ladabi mami tace "ban tari nunfashinkaba yaya amma ni banaso aha'da bikin nan nafiso a fara da Yuseera daga baya sai ayi na Nuratu" "ai yadda kikace haka za ayi" "to nagode yaya" da haka yayiwa mami salama ya huce gida bayan ta cikashi da abun arzuki