Sashe 11
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ƙarfe tara ta wuce ba CEO ba labarin sa haka ma manager abinda bata taɓa ganin ya faru ba haka kuma ya ƙara sata cikin zulumi, se after ten sannan CEO ɗim yazo, yanayin yadda fuskar sa take a haɗe yasa ta sha jinin jikin ta ta tabbatar tabbas laifin da ta aikata maigirma ne tun bare ma da ya tsaya ya ƙare mata kallo na kusan minti biyu kafin ya shige office ɗin sa.
Be daɗe da shiga ba manager ya ƙaraso shima dai expression ɗin fuskar sa wasn't helping ko kaɗan, yau kam ko da ta gaishe shi hannu kawai ya ɗaga mata ya wuce.
Jagwab ta koma ta zauna cikin seat ɗin ta tana addu'ar ko meye Allah ya kawo mata da sauƙi ya kuma taƙaita yasa kar su kore ta daga aiki dan in suka kore ta ba bata san ina zata kama ba.
Ta daÉ—e tana shan wahalar neman aiki kafin ta samu wannan da ta ke É—aukar É—awainiyar kanta da Æ´aÆ´an ta dashi, ta ya ba zata yi fatan kar a kore ta ba.
Kusan hours ɗaya da shigar su office landline ɗin kan table ɗin ta ta hau ƙara, manager ne ke bata umarnin shigowa office ɗin CEO ta same su, a tsarge ta miƙe ta shiga takawa zuwa office ɗin, bata jin ɗaya daga cikin su ya amsa mata sallamar da tayi dan ita dai bata ji ko tarin ɗayan su ba
"Have a seat miss Salma".
Taji muryar manager Haisam haka kuma baya Musa ba ta samu kujera ta zauna kanta a ƙasa
"Take a look at this newspaper please".
Ya sake inquiring bayan ya ajiye mata takardar kan table a gaban ta.
Hannun ta na rawa ta ɗaya ta kai kan takardar tare da juya front page ɗin ta shiga bin heading ɗin da kallo, cikin mugun sauri ta yar da takardar ta miƙe tsaye jikin ta na ɓari gaf gaf gaf kamar wadda aka watsawa ruwan ƙanƙara lokacin tsananin hunturun sanyi, girgiza kan ta ta shiga yi bakin ta na rawa tana son yin magana amma takasa, daga ƙarshe tasa hannun ta biyu ta dafe kanta tare da sulalewa ta faɗa kan sofar wajen tana ambatar kalmar innalillahi wa Inna ilaihi rajiun.
"Relax, take it easy miss Salma, everything is gonna be fine".
Abinda Haisam ya ringa maimaita mata kenan ganin yanayin da ta shiga sedai ita ba saurarar shi ma take ba
"Bani bace, it wasn't me sir, wallahi bani bace".
"Is okay, keep calm Please".
Shiru tayi tana sauke numfashi tare da ajiyar zuciya kamar wadda tasha tseren gudun kilomita dubu ko sama da haka, sedai ta fara dawowa daidai kafin Haisam ya sake mata magana
"Shin kin gane hoton nan miss Salma?".
"Bani bace sir, taya zan gane hoton da bani bace a jiki".
"Har na farkon ma bake bace?".
"Sure, babu ni ko ɗaya a nan, editing kawai aka yi aka sa fuska ta, taya ma zan iya wannan abun and with someone I do respect the most, wannan wani tuggu ne kawai na maƙiya".
"The first picture is real, kece a jiki and nima nine a jiki, it wasn't edition".
Ya faÉ—a for the first time tun shigowar ta office É—in
"But taya ya zama real sir, yaushe har ma, har".ta kasa ƙara sawa
"Yesterday's accident, we accidentally bumped into each other shine aka sami wanda yayi snapping iya inda suke buƙata wajen ƙulla makircin su".
"Hasbunallah wani'imal wakeel". Ta faÉ—a tana dafe kanta dan ita se yanzu ma ta tuna da abinda ya faru jiyan dan tun da ta tursasa kanta mantawa bata kuma yarda ta tuna ba sam.
Tsawon lokaci suna zaune shiru bame magana kafin Haisam yayi cutting silence É—in
"He'll marry you".
A firgice ta É—ago jin wani sabon batun yashin hankalin
"Who, how, why?".
Ya jero tambayoyi ukun a tare, duk yadda suke cikin tashin hankali seda Haisam ya murmusa ganin yadda ta kiÉ—ime da jin batun har ma fiye da lokyda ta ga hotunan
"Firstly, lemme answer your question why, ko kun san a garin nan ba inda wannan jaridar bata shiga ba lungu da saƙo inda jama'a ke ta zagi da tsine muku ke da boss ɗin naki, a dalilin haka ba abinda zaki yi da ze dakushe batun se aure dan kullum maƙiya da mahassada zasu sami sabon abin faɗe ne akan hakan kuma duk ɓacin suna ne gare ku musamman shi da yake harkar kasuwanci ya kuma zama sananne, tun farko na ke kawai kin taka sawun ɓarawo ne amma ɓacin sunan wa shi ake nema nake ba.
For your question how, to yadda ake kowane aure haka kuma za'a yi naku in less than a month insha Allah.
For the last question, who, the answer is Alh ABDALLAH ABDULSALAM GAMJI.
Hope I answered all your questions?".
Gana É—aya she's totally speechless, ita a bayanan sa ba kowanne ta gane ba, tukunna ma Who's Abdallah Abdulsalam Gamji?
"But sir who's with the name da ka faÉ—a yanzu?".
"Your boss here, the CEO A.A.Gamji company".
Zuwa yanzu kam bata da abin cewa, to me kuma zata ce.
"Kiyi haƙuri, auren ne kawai ze zama solution dan a yadda aka ɓata miki suna nan da shekara goma na bana jin akwai namijin da ze yarda ya aure ki, dan dai baki karanta abinda aka rubuta bane, yanzu ki sanar damu a ina zamu sami magabatan ki".
"Bana tare dasu, ina rayuwa ni kaÉ—ai da Æ´aÆ´ana a gidan haya".
A hankali ya buÉ—e idon sa ya zuba kan Haisam irin me wannan take nufi, kau da kai Haisam yayi
"Na fahimta, sedai su É—in a ina suke dan kin san dole a wajen su za'a nemi auren ki".
"Ƙauyen BA MUNI sedai bana tunanin zasu saurare ku dan ni ɗin korarriya ce".
"Bangane ba, korarriya kamar yaya?".
"Nayi aure ina secondary school batare da sanin su ba inda na haifi ƴaƴana biyu, bayan mun gama WAEC muna shirin zuwa gida mijin ya gudu se ni kaɗai na koma da ƴaƴan shine suka shegan ta su suka buƙaci in ba da su akai inda ban sani ba dan gujewa abin kunya acewar da naƙi shine suka bani zaɓin bada yaran ko kuwa barin su nikuma na zaɓi ƴaƴana".
Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Haisam da Abdallah inda kowa da abinda yake kitsawa a ransa, ture komai dake ransa Haisam yayi
"Ina ce dai Æ´an garin ku sun san wannan labarin in Kuma na faÉ—a za'a gane ke nake nufi?".
"Sosai ma kuwa".
"Shikenan za ki iya tafiya yadda ake ciki kuma zan sanar dake".
Miƙewa tayi zata fita ya dakatar da ita
"Ji nan, rabon ki da garin naku shekara nawa yanzu?".
"Shekara biyar da watanni".
Da kika shigo garin nan a ina kika fara zama, ko kuwa kuna da Æ´an uwa ne?".
"Sam ban san kowa ba a nan, na fara zama a gidan haya da nake zaune har yanzu".
"Waye yayi sponsoring karatun ki".
"Ni na É—au nayin kaina da sana'ar haÉ—a turaren wuta da na dinga yiwa wata Æ´ar Maiduguri tana rarrabawa a faÉ—in Nigeria gaba É—aya".
"Sunan product É—in fa?".
"Ƙamshin amarya".
"You can go". Fita tayi tana sauke ajiyar zuciya jin wasu tambayoyi daga boss ɗin ta kamar wani ɗan jarida, bata taɓa sanin yana magana haka me tsayi ba se yau, ita bata ga wani point ba a auren ta da suka ce ze yi, ita da sun ƙyale ta dan sam ita aure baya gaban ta balle mazan gaba ɗaya sedai dole saboda ƴaƴan ta da suka kasance mata tana buƙatar garkuwa irin ta ɗa namiji wanda ba ta inda zata sama musu ita se ta hanyar auren.
"Amma meye point a tambayoyin da ka dinga yiwa yarinyar?, Beside Ina cewa kayi bayan komai ya lafa zaka sake ta?".
"In shi kuma yaje ya jiyo abinda mu bamu sani ba a kanta ya riƙe matsayin makamin hana auren fa?".
"You so stupid man, ya Ina tambayar ka kana maida min tambaya matsayin amsa?".
"And what did I say wrong?".
Dunƙule hannu Haisam yayi ya kai masa duka a kafaɗa shi kuma ya goce yana sakin silent smile na ganin yadda ya harzuƙa Haisam ɗin wanda ba wanda ke iya tolerating halin sa se shi kaɗai da Allah ya sallaɗawa so da ƙaunar sa.
"Please bawan Allah let's be serious, kaga wannan auren ina so ya faru at all cost ko banda hatsaniyar jaridar nan har ma da jama'ar gidan ku, na rasa gane wace irin cukurkuɗaɗɗiyar rayuwa ce ke faruwa a gidan ku, da na zauna nayi tunani dole se da mace a tare da kai zamu fahimci kome ke tafiya dan na tabbatar wanda suka farmaki nafisa zasu sake yunƙurowa tun bare ma in ya zama kai ka samo matar da kanka".
"Rayuwar gidan mu bahaguwar rayuwa ce da hatta ni da nake cikin ta ba komai nake fahimta ba, abu ɗaya na sani shine kowa mara gaskiya ne, kowa macuci ne haka kuma kowa mugu ne shiyasa na zaɓi na rayu on my own haka kuma bana don shigar da kowace ƴa cikin haɗarin dake tattare da rayuwa ta dan maharana suna da yawa Haisam, dalilin kenan da na haƙura da aure amma for now ya zama dole in miƙe in har zata shiga rayuwa ta ko da na kwanaki ne kuwa".
"Me kake gani, mu bata hutu zuwa lokacin da komai ze tabbata ta fara amsa sunan matar ka ko yaya?".
Relaxing yayi cikin kujerar da yake kai yana lumshe ido
"Kasan meye damuwa ta?, Ƴaƴan ta, bana san a cutar da kowanne saboda ni, bana a ringa cutar da yaran da basu ji ba basu gani ba saboda wani ƙiyayya da ake min".
Ya ƙarashe yana buɗe idanun sa da lokaci guda suka canja kala zuwa jajaja brownish
"It hurts, it deeply hurt Haisam".
Ya faɗa yana dafe ƙirjin sa ɓangaren hagun sa alamun yana masa ciwo
"Calm down Abu Aulad, calm down insha Allah ba abinda ze same su".