Sashe 8
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi yai kawai,kan ya dan taso ya
janyo ta ya hau kuma lallashi,da alkawarin
bazata kara ba,sosai ya ji dad'i,dan yana son
mutum mai gane kuskure in ya yi.
Washegari
_week end_suna ma haka tai shiru,sai dai kasan
ranta ji take kamar tai filfilwa taje gidan.
Tasan
iyanzu an kusa sauke abinci ana ta cin chapter
ba ita.
Sai dai tai ko'k'arin ganin bata tambaya
ba.
Shi kuma ganin haka yasa yaji dad'i,fatanshi
yasa Salma ta g'yara ne.
Ce mata yai yana
zuwa,yana fita ta kasa zaune ta kasa t'saye.
Anya bazata leka ba kan ya dawo?..
Dan tasan
yanzu ana chan an kafa da ita uwar son miji.
Sau
biyu tana k'wata fita tana dawo wa,a na ukun taji
dirin machine d'in Ja'afar ta koma.
Sai gashi da
leda baka a hannu.
Sannu da zuwa ta
mishi,burinta ya fita ta fice, amma fur yaki.
A
jima kadan ta k'alli agogo,kafarta har kaikayi
take,da ya k'allota ta sai ta sau mai murmushin
dole.
Kamar ya kula sai yace bari yai wanka,yau
sha biyu yake son yaje shago.
Ita dai ta samu ya
fice,Allah koh satar hanya sai taje gidan sunan
Maman Abba.
Toh sai ma ya barta harda mika
mata ledar riga ta barka.
Abu kamar gaske
Salma kamar anyi hankali, sai hali ya dawo sabo.
Shiga makota kam Ja'afar har yai hakuri ya zuba
ma Salma ido, Gashi yanzu su Salma har ketare
ana t'sallakawa,kusan duk yanzu unguwar sun
san da Salma,ga surutu da t'sabar manyance da
ta koya zama cikin manya.
Ranar Garba suka zo
gidan a 6ame da mukull,sai ya d'au waya ya kira
Ja'afar din.
"Ba kowa fa a gidan nan Aboki,dan
da mukulli a 6ame..
Daga chan Ja'afar yai t'sam,
kan yace "oh,sorry pls,na manta tace zata je
dubiya, ga wayanta ba chargy...
Kai Garban ya
kada "toh dai mun fita,dama ita ke mitar madam
shiru,yanzu kam ma had'u suna.
Murmushin dole
ya k'akalo,yana cewa ace Billy tai hakuri.
Bayan
sun gama ya ajiye waya,Salma tasa ya tafka
karya,dan da abin kunya ace yana mai gida
amma bai san matar gida bata nan ba...
Toh mey
zai wa Salma ne?..
Ya mata d'ukkan nasiha,yayi
fad'a, yai lallami,amma tamkar a iska yake
zubawa.
Sai tayi kamar ta d'aina, gobe ta fidda
sabon hali.
"Assalam Alaikum...
Kai ya
dago,ganin mey sallama yasa ya fad'ada
murmushin shi, cikin girmamawa yace "a
Abba,sannu, yana sunne kai, murmushi Abban
yayi,kan yace ''yauwa Ja'afar,ka ga na dawo,zan
dan zaga ne, baya,dayan shagon nan ba kowa ne,
nazo arar Sadi minti biyu..
Kai kasa yace "Bari
na zauna kan ka dawo nan bana komai.
Yasan
zai samu ma damar yau amar da abin da ke
ranshi.
Yana shagon Baban ya k'wance ya
d'aure, ya fad'a ya je gida ya shiga uku gun
Salma..
Shawara d'aya ya yanke, gun Mama, dan
yaga ita batta zafin Baban.
Tun yamma ya
tashi,bayan sun gaisa da Maman faran faran
yake sanarta halin da Salma ta t'suro mishi.
Kamar abin kirki harda bashi hakuri,da fad'in zata
t'sawatar mata.
Sai d'ai tana fita Ummi da tun
shigowarshi tai zamanta a d'aki ta fito.
"Kai
amma mama mutumin dan rainin hankali ne,wai
kinji fitar Salma tai yawa?
Matar da sai tai sati
biyu wataran ba tazo gidan nan bama bare har
fitar ta tai yawa....
K'wafa Maman tai,kan tace
"ke lefin shi ki ka ga?..
Ai lefi na gun Salma da
ta zauna yake juyata kamar waina...
A zamanin
y'ancin kai ake yanzu, bana tsawalawa dana..
Kaza kaza,har Abba ya shigo zaure ya dan t'sinci
wani zancen,amma bai gane kanshi ba.
Kullum
Ja'afar na sa ran yaga Salma ta sauya,sai dai
shiru,sai yai tunanin fad'an Maman ma bai shige
ta ba.
Ranar Garba yace a gidanshi zai magriba
yace Salma tai musu irin gurasar nan tun tana
amarya.
A gabanshi ya kirata, a lokacin an zube
ana ta firar kashe wando a makota bayan
layinsu, Koh da ta sauke waya ta cigaba hirarta.
Chan kusan magriba ta kusa ta tuna da zancen
Ja'afar,kusan ma d'uk y'an firar an wat'se amma
Salma matar gida ta riketa wai suna firar su zata
tafi?
Yaron gidan tasa yai gudu bayan layinsu ya
siyo mata gurasa mai siga ta karbi kud'i gun
matar gidan.
Cikin nishad'i suka zo sai dai gida a
6ame,ga yau ta bar mukullin shi a ciki.
Ranshi in
yayi dubu ya 6aci,basu jima ba sai gata
tanan,duk tabi ta burkice, duk da koh k'allon inda
take Ja'afar bai ba.
Sai da Garba take magana
tana ko'k'arin bude gida.
By Feenat Ja'afar.
Like
Reply
Report
Jul 25
Feenat Ja'afar Novel's
*A BAKIN AURANKI* *
Feenat Ja'afar*. 17_Shi
dai Garba har suka shiga gida yana zungurar
abokinshi kan ya saki fuska.
D'aki ta shiga tana
mai adu'ar Allah yasa a samu gurasar nan,in ba
haka ba yau ta kad'e har ganyenta a gun Ja'afar.
Suna t'sakar gida suna alwalar magriba sai ga
yaro yai sallama rike da k'wano,da sauri ta fito ta
amsa,har ta shiga Ja'afar na bin bayanta da
ido,k'wafa yai kamin yai ciki, shi dai Garba duk
ya gane da wata a kasa.
Kitchen ta sameta tana
jera su a faranti.
Tasan shine amma fur taki daga
ido ta k'alleshi.
"Nagode Salma, kinji?
Na
gode,amma ba zanci gurasar titi ba ki sani...
Kofar kitchen din ya rufo sukai waje.
Ita kam koh
a jikinta,tunda de ta t'sallake fad'a ai shikenan.
Yau dai ya kasa d'aurewa, har sai da ya sanar da
Garba halin Salma ba ragi.
Sosai yai mamaki,wai
Salma ce da halin nan?
Sai dai kawai ya bawa
abokinshi hakuri, da kuma ya rage saurin fushi...
Haka ya wuce gida ba tare da shima yaci ba.
Da
dare ya d'au pillown shi ya koma parlour,baki ta
ta6e tai k'wanciyar ta.
Sai dai koh minti ashirin
ba ai ba ta hau juyi,ta ture pillow,dan Allah yaga
bata saba k'wanciya ba'a hakarkarin Ja'afar
ba,duk fad'a kuwa.
Ba shiri tazo bada hakuri dan
tasan ya bala'in jin haushi.
Shi kuma haushin shi
d'aya da hakurin Salma,tunda ba wai zata g'yara
bane.
Kuka ta fara mishi harda shura kafa kan
wai ya juya mata baya yaki kulata.
Juyo wa yai
yana k'allonta, duk da a kule yake da ita amma
har kusan dariya yaso saka.
"Ba nace kai hakuri
ba,Allah kasan ban ta6a kin yi maka abinci ba da
gangan...
Tashi yai ya zauna a kusa da ita.
"Toh
naji na hakura,bar borin...ya sa hannu zai goge
mata hawaye sai dai kamas...
"Au kukan ma na
karya ne ashe?...
Dariya ta fara ta d'au mishi
pillow sukai d'aki.
"Ina a gidan nan Allah ba kai
ba k'wanan parlour.
Murmushi yai yana mai
tausayin kanshi, ina ma Salman shi ta da ta
dawo mishi...
Ina ma zai yuwu ace kullum yaso
ganin Salma zai sameta a gida haka?...
Ya sani
da yana son Salma,so ba na wasa ba,amma k'arfi
da yaji so take tafi k'arfin shi,ga ko kadan bai
kaunar yaga fushin ta.
Ina ma itama haka take
nannan da nasa fushin...
Yasani da *Mai Hali
Baya fasawa* **************************** Sauri
take tayi,dan yau gidan mai gumama suka
je,tasan kuma tabbas Ja'afar yana hanya.
Aikwa
tana zuwa ga nan machine d'inshi a kofa
halamun yana ciki.
Duk da tana jin dan shayin
shiga su ar'ba, haka ta d'aure ta shiga.
Takaddu
yake nema, da sallama ta shiga, a chan ciki ya
amsa yana cigaba da abinda yake.
"Sannu da
zuwa...
"Uhmm..
Kawai yace, sai ta ta6e baki.
"Gidan fa mai gumamar nan da na fad'a ma jiya
ta aiko mana za'a kawo muka je..kaga zuwan
banza mukai ma wai sai gobe.
A dirare ya
k'alleta lokacin da yake tashi, ganin yai banza
yasa tace "ni fa nan kad'ai naje,sai gidan Maman
Ummi dana biya mata muka tafi..
Kai ya k'ada,
kan yace "yayi k'yau...
Maman Ummin ce mijin ki
koh mai gumamar?...
Ido ta zaro,sai ya kada kai,
"no ba wannan ba ma, wai d'uk inda kike
azarbabin zuwan nan wa kike gani yana zuwa
gidan ki yafi minti goma aciki?...
Koh d'uk suna
da aikin yi sai ke kad'ai ce bakki shi?..
Salma ki
nemi mutuncinki da hannunki,a ganina zai fi
mu....
"Ka ga malam,ba sai ka zage ni ba zan
san dama kana kule dani ba,daga fita nan da nan
din shine har zaka na cemin wata gantalalliya?...
Haka kawai,in ma kayan ne naga kai zan sawa
ba wani ba,toh meye abin zafi aciki?.
Kai ya
k'ada kan yace "babu...
Amma wallahi kar gobe
ki sake ki kara fita gun wata mai gumama,in ba
haka ba zan mugun sa6a miki...
Waje yai rai
6ace, "Ja'afar?...
Ni zaka sa6awa?...
Chak!
Ya
t'saya ya kasa gaba, a hankali ya juyo fuskarshi
d'auke da mamaki.
"Salma...
Yau ni kike kama
sunana garangatsai ba koh rufi?...
K'ugu ta rike
tana girgiza, "ai sunan ka ne naga..
Kuma muna
kama sunan Allah ma bare wani chan...
Na gaji
ne da hancini.
Kai ya k'ada yana murmushi,
tabbas ba abinda yai saura da gantalin Salma bai
gur6ata ba,ciki kuwa harda iya fit'sara.
Sai ya
k'ada kai ya fice,dan yasan komai zai iya faruwa
in ya tanka. ~~~~~~ Washegari haka aka tashi
kowa rai ba dad'i, yau ce ranar farko da har aka
waye gari ba'a shirya ba.
Ga yau week end,yana
gida yaki fita shago.
Har yamma ba bayani, sai
dai yai bacci,ya je masallaci ya dawo.
A sama
take,dan gani take da gayya yaki fita dan ai ba
ita gidan gumama.
Ya dawo daga masallacin
la'asar ya shiga wanka.
Maman Ummi ta turo
tazo suje kan a za6e,yana jin lokacin da tace dan
aiken yace tana zuwa.
Yazo fita ta biyo shi,dan
tambaya a ganinta ta wanke lefin jiya ya barta.
"Ya Ja'afar zamu gidan wannan mai kayan
Maman Ummi na jirana.
Ja yai ya t'saya, kan ya
juyo ya koma parlour,ba musu ta bishi ai wacce
za ai.
"Tun jiya ai mun gama magana dake,babu
fita...
"A gaskiya sai na je, gashi nan ai kai ka ke
jawo komai, da lallami na tambaya ba zaka barni
ba,sai na fita cibi ya zama kari...
Haka kurum
yanzu haka jirana ake ka ce wani bazani ba..ta
karasa tana kunkuni.
"Sai kinje koh?..
Cikin
fusata tace "eh..