Sashe 28
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali shima yayi har
hakorinshi suka baiyana.
Tashi yayi zuwa gun
Abba dan mishi sallama,kai ya kad'a Miemie na
mishi bye-bye tana dariya.
Kamar kullum nai yai
ta yawo da ita suka sai ice cream suka nufi
gidan Garba nan suka yada zangon su.
Miemien
Garban ya kallo yadda take tsalle kan Abban nata
shikam sai murmushi yake mata.
"Abokina ina so
yau dai daya ka saurare batu na,sama da wata
hud'u dana fara ma magana zaka ce a'a kai baka
so..
Kallonshi yake jin inda yake neman dosa,tuni
ya fara sauya kama.
Ba tare da yabi ta kanshi ba
Garban yaci gaba "Salma fa au...
Cikin t'sananin
fushi ya rufe ido tare da daga mishi hannu.
"Dan
Allah ka d'aina dawo min da hannun agogo
baya,ina a cikin farina yanzu,banson jin sunan
wata Salma chan..
Gefe yayi da kai yana
chunkune fuska,kai Garban ya kad'a kan yai y'ar
dariya, "Karyar banza kenan,yanzu da zance
Salma tana gida an sakota da nasan ba wanda
zai farin ciki a yau,kaine fa..
Baki sake yake
kallonshi, "kana sanin abinda zaka fad'a man
malam..
Matar mutanace fa yanzun.
Murmushi
yayi yana mishi k'allon bakasan komai.
"Toh
auren Salma ya rabu tun wata hud'u da ya
wuce,sai ka kurbi ruwan sanyi ka huce..
Baki
sake yake kallonshi ba koh kiftawa.
Baya Garban
yayi da kai yana shafa ha6a tare da daga mishi
gira,ya dan jima a kame kamin ya d'auke tare da
wayance wa.
"Wannan bazai sauya komai ba
kama ji da wai,dan ban manta abinda ta dirka
min ba a baya..
Kama d'aina wata dariya..
Kafad'a Garban ya make,kan yace "Daga baya
kenan kuma,chan ta matse ma,dan nasan yau sai
kafi kowa farin ciki a garin nan,karyar kawai.
Tashi yayi yana daukan Miemie tare da hararar
shi, "Kanka ake ji,ni nayi kaga tafiya ta..
Dariya
yai kan ya mike dan sauke su, "Kaima an kusa
jin naka soon.
Harara ya sakar mishi kan suka
fice yana ta mishi t'siya. ***** "Mama zan tafi,a
min adu'a Allah yasa kar na samu mat'sala
kamar yadda principal yace..
"Amin kam, in Allah
ya taimaka zasu karbi uzirin..
Kai ta kad'a, ''Amin
toh, na tafi kan wannan ta farka.
Da sauri ta fice
ganin zatai latti.
Allah yasota tana zuwa wata
Napep zata tashi ta d'au wani da dan sauri ta
t'sayar ta shiga ba tare da ta dubi na ciki ba.
"Dan Allah ka taimaka school of...
Shiru tai jin
wani kamshi da ya bigeta,turaren da koh ajikin
wani taji,toh mutum daya ke zuwa ranta.
A
hankali ta waiwaya dan ganin waye masanyin
turaren.
K'yam tayi tana kallonshi da murmushi
ba koh kiftawa, shima hakan take,kan da sauri ya
d'auke kai kamar ma bai ganeta ba yake nufi..
Dad'i ne..koh farin ciki a ranta a safiyar yau..
*Ja'afar* Wannan shine yaushe gamo.
Kokarin
mishi magana take yace da mai Napep ya t'saya.
Ba musu yaja ya t'saya, da mamakinta taga yana
kokarin sauka a Napep d'in, da sauri mai napep
yace "Kazo gaba toh.
Ba tare da ya kalle yace
"Kai hakuri,bana shiga keke da mata...
Gaba yai
ya batta baki sake..
Kuturu,wa ya ga turnuku...
Ji tai tamkar ta d'aura hannu a ka ta kurma
ihu,wai ita Ja'afar zai haka?.
By Feenat Ja'afar.
9/29/16, 9:44 AM - Queen Safiyyert
: Feenat Ja'afar Novel's
*A BAKIN AURANKI* *
Feenat Ja'afar*.
45_Washegari kowa da farin ciki ya tashi kamar
ma ance an shirya.
Yau tana son ta koma
Salmanta ta da ne.
Yau shima yana son komawa
Ja'afar d'inshi na Salmateen shi,dan haka tun
wuri yaje yai g'yaran fuska,ya rage sumar kai,tuni
ya hasko kamar zamanin angoncinshi da Salma.
Gun Garba yaje yasha kwalliya kamar wani sabon
ango.
"Ya mutumina nayi kyau kuwa?
banda
shakiyanci pls.
Daga sama har kasa yake
kallonshi,yai kokakarin 6oye dariyar shi.
"Kayi
man,ina zuwa haka da sanyin yammacin nan
haka?..
Da zumudi yace "gun Salmatee hayatee
man.
Da rashin fahimta yace mishi "wace haka?..
Harara ya sau mishi tare da fad'in "Ban sani ba,
kaima ramawa zaka yin?..
Dan Allah ni taso
muje..
Kai Garban ya juyar yana fad'in "ba inda
zani bansan mace ba, haka kawai, Da zumudi
yace "Salma ta fa,kar kace baka gane ba mana
mun dinke..
Kunu yasha yace "ban gane
ba,yaushe aka dinke?..
Koh ka manta
kalamanka?..
Lallami ya fara yana kasa da
kai,tuni Garban ya ware yana dillika mishi dariyar
mugunta.
Shi dai yau bata tashi yake ba,burinshi
kawai su isa ga Salman shi.
Yau d'aya ta zauna
zaman kwalliya duk da bata da tabbas din
ganinshi,har Mama na mata t'siyar ina zuwa?.
Murmushi kawai tayi ta ciro wani arnan purple
swiss tana kallo, shafashi tai tana tunano colorn
da Ja'afar yafi kauna ya gani ajikinta.
Riga da
zani ne single, dinkin yai mata kyau tsam ya
kama jikinta, da gaske yau ta fito a Salmanta.
Tana daga d'aki ta jiyo yaro yazo wai Salma
tazo,tana jin Mama na fad'in inji wa?..
Bataji
amsar yaron ba taji Mama tace kace tana zuwa.
G'yale ta rufa fari da ratsin flower purple tana
k'allon kanta a mudubi,ina ma Ya Ja'afar ne
man...
"Ki fito ana kiranki a waje Ja'afar yanzu...
6ata rai tayi tana gunguni, "Ja'afar kuma
Mama?..
Ni fa ba danshi zan fita ba fa..
Harara
ta sakar mata,kan ta juya tana fad'in
"magulmaciyar kawai,ni zakiyiwa alaye?..
Da gani
shigar Ja'afar daban take gunki ai...
Dariya ta
kunshe kan ta kara k'allon kanta a madubi ta
fita.
Suna tsaye sun rike hannun Miemie da suka
dakko chan gidan su jaafar suna mata y'ar dage
tana dariya.
Murmushi ta tsaya yi musu da
sallamarta.
Ido ya zira mata,yayinda itama take
kallon sauyawarshi a yau kadai kamar sabon
ango.
Murmushi ya sakar mata yana daga mata
hannu halamun tayi k'yau, da sauri ta d'auke kai
a kallonshi tana cinkune fuska.
Kai ya kad'a yana
murmushi, karya kuma ai ta kare, tunda har
shigarshi an mishi.
Ha6a Garba yake shafawa
yana kallon wani fulakon karya gun Salma da
Ja'afar.
"Kaganta ni dai ya kamata nayi fushi
bisa abinda ta dibga min,amma kaga an dakeni
an hanani kuka...
Harara ta sau mishi,kan ta kau
da kai, "lefinka ai dayawa,bar tunatune kawai.
Kai Garba ya kad'a,kan ya kallo Salman.
"Salma..
Kalloshi tai,bata tunani ta ta6a ganin Garba ya
zama serious haka, hakan yasa ta bashi
hankalinta gaba daya.
"Nasan nima har yanzu
kina ganin baki na sakamakon zuwanmu na
karshe gunki.
Rantsuwa ya mata,kan yace
"Ja'afar baizo ranar gunki da neman auren kisa
wuta ba sam,asalima yazo ne danya sadaukar
miki da farin cikinshi gare ki sakamakon sanin
waye Alhaji Usman..
Kai ta dago tana kallonshi.
Sai ya kad'a mata kai, Ja'afar din ta kalla,shima
itan yake kallo.
Yacigaba, "yana son ki samu
farin ciki ne Salma,wanda yasan a gidan Alhaji
dak'yar ki sameshi,dan kaf halin Alhaji ba wanda
ba'a karanto mana ba,hakan yasa ya gwammaci
ya baki ni,duk nai imani sai ya fi mishi ciwo
sama da auranki a waje..
Ya kallo Ja'afar da
murmushi, "nasan abuna.
Murmushi sukai ma
juna,tabbas hakane,dan da Garba ya auri
Salma,da yana gani bashi ba sake ganinshi bare
hulda da gidanshi.
"Dan haka banajin da wanda
ya kai Ja'afar son farin cikin ki,ki d'aure ki bawa
abokina second chance a zamanku
kamar yadda
bukaci haka.
Nan yai ta musu fad'an rayuwa sai
y'ar hakuri ce,da sanya tsoron Allah a
lamari,gashi sunji dad'in tawakallin tunda suna
fatan in Allah yaso su maida aurensu.
Kan Garba
ya tafi sai da ya tabbatar kowa ya yafe.
Zaure
suka koma ta sa musu taburma.
Kallonta yake
suna ma juna murmishin so cikin kauna.
Sai wani
dan sinke kai take halamar kunya.
Hatta Miemie
ta gane iyayen sun dinke, sai kallonsu take tana
murmushi.
"Assalam Alaikum..
Kai suka
dago,Ja'afar ya amsa.
"Aunty Salma wai ana
kiranki a waje..
Kallon Ja'afar d'in tayi, Shima ita
yake kallo,sai yai mata murmushi.
"Tashi muje
naga wane tsageren ne wannan...
Miemie ya
d'auka itama ta tashi tana murmushi suka fita.
Alhaji ne yasha gayu da babar riga da wata
katuwar mota yana murmushin ganinta.
Fuska ya
tsuke ganin fitowar Miemie da Abbanta suna
wasan su.
Tana ganin Alhaji Miemie ta g'imtse
fuska,murmushi Ja'afar ya mata tare da shafo
fuskarta suka karasa.
Hannu ya bashi dan su
gaisa Alhaji ya juyar da fuska gefe.
"Gunki nazo
fa.
Kallonshi tayi tana murmushi, "toh
Alhaji,gamu ai..
Da halamar tambaya ya k'alleta.
"Ban gane ga ku ba?..
Kina nufin dashi zan
ganki?..
Ja'afar d'in ta kallo tare da Miemie dake
kallon Alhajin duk rai had'e daga shi har y'ar.
Murmushi tayi tare da matsawa kusansu suka
jeru mishi a gaba.
"Alhaji, kai hakuri, kai
hakuri,ka daina zuwa,InshaAllah aurenmu zamu
mayar da Abban Miemie..
Ka d'auka zaman mu
yazo karsh.. ka d'auka rabuwar aure na da kai da
auran duk had'i ne na Allah...
Ja'afar ta kalla tai
mai murmushi tare da shafo fuskar Miemie.
"Kai
hakuri na na zauna da iyalina, ka yarda sune
farin cikina, ni ce tasu,kai hakuri pls...
Kai ya
kad'a,tare da kallonsu,duk daga gani suna a farin
ciki..
Tabbas yasan yai sake,gashi ya tashi a
tutar babu,ba Halima ba Salma,ba su Nabila ba
Miemie...
Wa zai gane a jiya yayi nadama?..
Ya
zasu gane yasan dad'in jin motsin D'a kusanshi a
yanzu?..
Wa zai gane ya hakura yanzu kam yana
son zuri'a?..
Murmushi yayi yana d'auke kai,kila
haduwarshi da Salma sanadin shiryuwarshi
ne,koh yanzu ya gode Allah.
Kai ya kad'a tare da
masu fatan alkairi, k'warai tai mamakin jin harda
mata godiya a bisa gaskiya da take tsage mata.
Hannu ya mikawa Miemie fuska d'auke da
murmushi.
Kafad'a ta mak'e tare da lafewa a
kafad'ar Abbanta.
Mota ya shiga tare da fitowa
da leda cike da shopping na chocolate da ice
cream..
Alawa daya ya fito dashi tare da fad'in
"Zan baki sweet fa,zo mu gaisa mana Miemie..
Salma ta kalla kamar mai jiran umarninta.
Murmushi tai mata tare da daga mata kai,abin
kai sai taje ba musu,yau sai ga Miemie harda ma
Alhaji dariya.
Da zai tafi hannu ta daga mishi
tana mishi bye-bye tana dariya.
Duk sai Alhajin
ya bata tausayi Alhajin,har Ja'afar na daga mata
gira halamar tambaya.
Marairaicewa tayi tare da
shagwa6e fuska.
"Y'arka ta rabani da Alhajina
shikenan kunji dad'i..