Sashe 22
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harara ta aika mata, "Kina
nufin da ita zakina fita?..
Kallonta take ta rasa
amsar ba Maman.
"Toh da sake wallahi, ba
yadda za ai ina tufka kina bin bayana da
warwara..
Zawarci da goyo?..
Toh da sake,dan
ba mai gani ya kulaki alhalin kina sa6e da y'a.
"Aikina fitarshi ta naga dama ce,in ma kince
baza'a mayarta ba ni zan na miki renon,aje a
dawo lafiya.
Shiru tai tana jinta kawai.
Washegari
sai ga kayan k'walliya jibgi,su mascara, eye
shadows,su sabulun g'yaran fata harda su man
gashi,ga haddun man gyaran jiki,lalle Mama da
gaske take.
Shi kam tunda ya koma da yazo
k'wanciya yake tuna dazu,lalle in Salma tasan
wata toh bata san wata ba.
Tazo k'wanciya taji
karan wayanta,agogo ta duba, tasan ba mai mata
haka sai mutum daya.
Badan taso ba ta d'auka,
sai dan jin dame yazo.
"Naji kije makarantar,
amma bisa sharad'i uku..
Baki ta bud'e cike da
mamaki,wai koh ya manta bata karkashin ikon
shi ne yanzun?
Dan dai taji sharad'in tace tana ji.
"Good.
"Na daya kafarki toh kafar Miemie duk
inda zaki shiga.
"Na biyu ba zancen yaye sai
Miemie ta cika shekara biyu kamin kiyi komai.
"Na uku,fitar ki sai da nikaf da hijab,sannan ni
zan sama miki mai kai ki a Napep ya d'akko ki in
kin gama, dan ba ko wanne kato zai na d..
"Ka
ga malam,ka bari ka fad'awa Miemie wannan
dokar taka ba wai ni da nake Salma ba...
Dan ba
y'ar ka bace ni,ni nake da damar t'sara rayuwata
yanzu ba kai ba.
"Abu daya nasan na yarda zan
iya shi,shima dan hakkin ka ne dole,shine yaye
Miemie,zanyi yadda kace, sauran kuwa ba
huruminka bane...
Wayar yabi da kallo baki sake
jin ta kashe kit..
Lalle Salma ba ta so zaman
lafiya ba a garin nan, amma zata jidi mamakin
shi.
Dan shi tai mishi daidai ma da zata tafi
makaranta.
Tun daga ranar ya daina kiranta a
ganinshi zata damu ta bashi hakuri ayi yadda
yaso,sai dai ta daure ita.
Ana haka ranar Abba
yace ya batun makarantar da yace zai koma?..
Kanshi t'saye yace ya ma Abban ai ya fasa.
Nan
ya bud'e mishi wuta kan bai isa ba,duk haukar da
yake ranar ya samu labari gun Mama,dan har
gida tace ai mishi t'sakani da Salma,sai dai yazo
za'a bashi Miemie in dan ita ne.
Sosai yaji
haushi,yasan aikin Salma ne..shi yasa ya d'auke
mata wuta,sai dai ya tura k'annenshi su dakko
mishi Mimi
Like
Reply
Report
Aug 4
Feenat Ja'afar Novel's
Su Salma an samu gurbi a school of hygiene,da
shawarar baba ta cike ba Polly ba.
Ranar da ta
fara fita da personal zata kai takaddun ta.
Ba
yadda zaka ga Salma ka gane itace da lokacin
tana budurwa, yanzu Salma ta daban ce,ta gaban
goshin Mama, dan ta dage dole sai tayi kara'i da
zawarci.
Kwanar su Ja'afar ta shawo,tasan
yanzu haka yana makaranta dan sha d'aya na
safe.
Sosai tai k'yau cikin doguwar riga ruwan
kwai mai duwatsu,da g'yale karami ta nad'a
fari,ta ritaya jaka karama mai (chain),ba wata
k'walliya tayi ba ta azo aga,dan wannan ma
Mama na t'saye tayi ta,ta kuma rantse ita da
hijabi sai a sallah.
Zai wuya kace ta ta6a aure
har da rabon Miemie, dan yanzu ne take
shekarunta na (22) a duniya.
Kanta kasa take
tafiyarta cikin nut'suwa, sai dai ji take duk ta
tsargu,tamkar Ja'afar na kofar gida yana
kallonta.
Dak'yar ta kai kanta bakin kwalta tana
sauke numfashi, ashe feeling take...
"Kin k'yauta
Salma kenan?...
A razane ta juyo jin mai
maganar..
Rai had'e yake kallonta tamkar bai
ta6a dariya ba.
Duk da ta tsorata da ganin
yanayin da yake amma ta cije itama ta ci kunu.
"Da nai mey fa?
Rai 6ace yace "Ina Miemie?..
Kai ta k'autar gefe,kan tace "Gida"..
A fad'a
fad'a yace "Wato bakiji abinda nace ba koh?..
Kalli shigar ki,kamar wacce zata party,sam baza
mu shirya dake ba in..
"Tafiya ne?..
Wani mai
keke napep ya tambaya, kallo irin na baka isa ba
tamai, kamin tace ma mey keken "Eh tafiya ne.
Tana kokarin shiga tace "ba ruwanka da shiga
ta,cos I know what i'm doing..
And ni ba y'arka
bace, na fad'a ma ka rabu dani.
Sam taki k'allon
fuskarshi bare ta sare gun taka mishi burki.
Baki
sake yake binta da k'allo har mai napep yaja
kamin ya samu k'warin ya tanka.
By Feenat
Ja'afar.
9/29/16, 9:28 AM - Queen Safiyyert
: [8/7, 11:03 AM] Feenat Ja'afar: *A BAKIN
AURANKI*
Feenat Ja'afar*.
34_Jingina tai a jikin Napep din tana sauke ajiyar
zuciya.
"Kai hakuri Ya Ja'afar, ya zama dole na koya ma
nisa dani,kai hakuri,ina sonka wallahi..
"Hajiya magana ne?..
Kai ta dago jin mai Napep na tambaya, ashe
maganarta ta fito fili.
Ta gama komai Monday zata fara zuwa,kwarai
taso ta yaye Miemie sai dai ba hali,dole tabi
yadda uban y'ar ya t'sara.
Shikam Ja'afar tun daga wannan ranar kullum
zata makaranta sai yai mata maganar wani
abu,koh yace k'walliya tayi yawa, koh yace
uniform ya d'ame ta.
Wani sa'in har ta wuce tana dariyar zariya irin ta
Ja'afar, tabbas gani take ya zare.
Shima kamar yadda Abba yace haka dole ya fara
_processing_ dan tafiya masters a B.U.K,sai dai
fur Abba yace garin zai bari,a Zaria zai yi,kar ya
damu an ma kusa shirya masa komai ba koh
kwandalar sa.
Tamkar ya aza hannu aka ya kwala ihu yake ji
ranar,yana nan ma ya ya k'are da Salma bare ya
mata nisa?..
Tafe suke ita da wata y'ar makarantar su da
tazo zata rakata bakin kwalta, ta gama shirinta
kenan zata gidan Aunty A'i sai fasawa tayi.
Tai kyau,fatar sai shining take taji mai da
sabulun Mama.
"Allah ba wanda zai ce kin haifi Miemie sis
Salma,kin ganki kuwa?..
Murmushi tai ma kawar tata lokacin da take
t'sayar mata da Napep.
"Haka dai kuke cewa kullum..
Murmushi tai mata
sukai sallama.
Tana kula da wani mai mota yana ta kallonta ya
t'saya siyan Apple.
Kokarin tsallakawa yake ganin zata wuce da
sauri,kai ta kada dan sarai tasan yau ma za'a
tafka dirama irinta ranar chan da Ja'afar, dan
tana kallon yadda yake maka mata harara a kofar
gidan su suna zaune shi da Garba da wani,tasan
darajar kawarta taci da yanzu ya taso bambami
dan tasa g'yale a kafad'a, kai ta girgiza dan
yanzu abin dariya yake bata ma...
"Assalam Alaikum..
Waiga wa tayi jin an mata
sallama.
Da dan sakin fuska ta amsa tana mai cigaba da
tafiya a nut'se.
"Gunki nazo fa y'an mata dan Allah.
Kai ta daga aikwa idon Ja'afar kyar kanta.
Da murmushi ta juya badan taso ba sai dan
yakice dan gudanta, duk da tasan baza a wanye
lafiya ba.
Tuni dad'i ya kama saurayin dan da har ya fara
d'ari-d'arin mata magana,sai ya ga kamar matar
manya ce.
"In bazaki damu ba dan Allah ki ban numbern
ki,wannan ne gani na biyu da na miki a layin nan
yanzu ina sauri zan kira ki...
Ta gefen ido ta sato k'allon Ja'afar ai kwa a
suk'wane yake zuwa gun nasu.
Da sauri ta karbi wayar mutumin da zummar sa
mishi ya iso.
Su dai su Garba ido ne nasu,dan abin Ja'afar ya
daina bashi dariya yanzu tsoro yake bashi.
"Bashi wayarshi ya kauce tun kan na
dagargazata a gun nan..
Banza tai dashi tana cigaba da latsa wayar
karya,bata aune ba taji ya warce da karfi.
"Karbi wayarka ka bar layin nan Malam, koh kaga
tayi sa'ar tsayuwar ka?..
Baki sake saurayi yake kallonshi,shi a tunanin shi
koh yayanta ne ma,dan shima haka yake ma
samarin k'annenshi baraza,dan haka bakin shi
alaikum ya kar6a yana kallon Salman.
Cike da tsiwa ta kallo Ja'afar din,
"Malam wai ina ruwanka da samari na ne
eyeee?..
"Kimin shiru tukunna, kema zan dawo kanki ne ai.
Da hannu ya nuna ma saurayin hanya halamar ya
ware,ba daban yaga Ja'afar din ba na wasa bane
ba da ba yadda za ai ya bar wannan
sankaceciyar budurwar.
Da sauri ganin zai tafi tace "Malam ina zaka
ne?..
Kai ya kad'a mata yana murmushi kan ya
kara gaba.
A fusace ta nuno shi da hannunta
"Wallahi Ya Ja'afar na gaji da wannan abin fa,dan
wallahi na kusa kai karar ka gun Abba ya mana
t'sakani,mey ruwanka dani wai?...
Shiru tai tare da matsawa da sauri ganin ya mika
hannu bayan gyalen ta.
"Wai kai lafiya ka ke?..
Harara ya sau mata kan
yace
"Tun muna sheda juna ki daina sarar nan ta
sauke g'yale a kafad'a Allah...
"Bazan daina ba din, na fad'a ma bani ba kai,
tunda kai har yanzu bakasan Annabi ya faku ba...
Shiru tai ganin Garba.
"Haba Salma,haba,a titi fa ku ke?..
Tunda kinsan
halin kayanki sai ki gaba ki barshi ya karata, dan
Allah ki daina biye mishi.
Harara ya sakar ma Garban, "ina ruwan ka toh
kai ma,kowa dai yasan da matata nake t'saye ba
kowa ba..
"Mtsww...
T'saki taja rai 6ace, duk suka kallota..
"Wallahi you are sick..
"Ni matarka ce, amma fa a da, kai istigfari ma
tun wuri,dan wallahi za kayi sa6o...
"Kimin shiru fa Malama..dan kwanciyar hankalinki
wallahi kibi abinda na ce kiyi,period..
Shiru tai tana kallonshi,karfin hali sai gun
Jafar,tabbas sai tayi da gasken gaske,dan
abinshi gaba yske,shima Garban k'allonshin
yake,abu dai kamar wasa yake gani yanzu zai
zama babba.
Feenat Ja'afar.
[8/7, 11:07 AM] Feenat Ja'afar: *A BAKIN
AURANKI*
Feenat Ja'afar*.
35_Drama sosai sukai kan ta wuce gida rai 6ace
duk rai a dagule, dabarar ta ta kare kuma a akan
Ja'afar, duk hanyar da zai zuciya ya daina kulata
tabi ba nasara,tamkar ma zigi take mishi.
"Mtsww...
Taja t'saki,Tabbas so so ne,amma na
Ja'afar son kai ne,dan shi yaja komai..
"Ke kuma ke da wa kike t'saki haka?..
Ba tare da ta dago ba tace "Ja'afar man..
Ya
hanani sakat a unguwar n...
Da sauri ta datse harshenta dan jin Mama fa ke
tambaya,
"Au har yau yana nan yana bibiyar taki koh?...
Kai ta girgiza da sauri, zarar bunu..
"A'a, ni nasan hanyar maganinshi,ki ban nan da
gobe.
Da sauri tace
"A'a Mama ba komai bane fa,kiyi hakuri zai
daina...
Shiru tai ganin harar da take aiko mata.