Sashe 17
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haba Salma,yarinyar nan tun tana miki
kawaici har sai kin kaita bango,koh tausayin
yanayin da kike ciki ba k'ya yi?..
G'walo Bintun
ta sakar mata tana a bayan Ja'afar.
Kawai sai tai
murmushi tai d'aki ta dakko hijabi da kud'i ta
fito.
Cikin sanyin murya tace "kamin izini zan fita
Ya Ja'afar..
Harara ya sau mata!kan yace "Da in
zaki fita ba kina gaban kanki ba?..
Wato ga
shashasha yana magana dole ki fice,toh kije duk
inda zaki ai kin saba...
Dak'yar ta iya shanye
kukan dake son subuce mata,ga Bintu sai dariya
take mata a boye,da sauri ta zira hijab dinta tai
waje.
K'wafa yayi shima kamin yace Bintu ta
shiga ciki yana zuwa.
Waje yayi da sauri,har ta
samu mai Napep ta shige tana hawaye, a tunzure
yai gun mey Napep din, "Kar ka kuskura ka jata
cikin Napep dinnan in kana son kekenka ya tsira..
Sauketa tun wuri..
A masife ta rufe ido tana
mishi balbalin bala'i kan bazata sauka ba din.
Shi
dai mai Napep duk ya tsorata,jin ta dawo kanshi
yasa ba shiri ya tada Napep,magana yake mata
amma ina,da sauri ya juya shima yai gun nashi
machine din yabi bayanta.
"Hajiya wannan binmu
yake a baya fa,wallahi kar ya tafkan asara..
Murya na rawa tace "Dan Allah ka kara gudu
sabuwar gandu zaka kaini..
Kan ta karasa kukan
har ya taho mata,kawai sai ta jingina kanta ta
hau yi kamar ance mata Mama ta mutu.
By
Feenat Ja'afar.
Like
Reply
Report
Jul 31
Feenat Ja'afar Novel's
*A BAKIN AURANKI* *
Feenat Ja'afar*. 27_Tun
kan Napep ta t'saya ta mika mishi kud'in, da
sauri ta shige gidan Aunty A'i fuska duk hawaye.
"Toh kiyi min bayani man ba kuka ba
Malama,mey aka mi...
Wayan Aunty A'in ne ya
hau ruri Aslam ya miko mata.
A takaice ta k'alli
Salman sai tai waje dan amsar wayar.
Tana ji
tana waya da Abban Aslam kan zata shigo da
Ja'afar.
"Dan Allah karki shigo dashi,wallahi ban
san ganinshi,gwara in na huce da kaina zan
koma.
Baki sake take k'allonta hijab a hannu,
"Ok,kina nufin yaji kika yi kenan?..
Shiru tai mata
tana ci gaba da goge hawayenta.
Bata kara bi ta
kanta ba tai waje.
Ba'a jima suka shigo tare,kai
ta kautar gefe, tana jan hanci,ido yayi luhu-luhu
dan kuka.
Abinda ya faru ya t'sarawa Aunty A'in,
tuni ganin duk ita ya d'aurawa lefi yasa ta hau
musu bori ba shiri.
Ido kawai Aunty A'i ta sa
mata.
"Auntyn mu kin gani koh?
A gabanki ma
kenan,wallahi na rasa rikicin Salma sam
yanzu,abu kadan yanzu zata hau balbalin bala'i
sai dai ni na bar mata.
"Yanzu da banzo ba Allah
kad'ai yasan mey zatai ma y'ar mutane,k'alli a
halin da take fa,amma Salma taki k'wantar da
hankalinta ai zaman lafiya..
"Ni fa kar ma ka
zata kishi nake da kai koh kuma waccan amaryar
taka,sam ba haka bane,ni mud'in za'a tada min
hankali toh lalle na kowa zai tashi... _period_.
Aunty A'i ya k'allo halamar tasa baki.
Tambayarta take mey ya had'a su?..
Amma fur
taki magana a gaban shi,har aka gama sulhu
yace ta taso su koma tace sai dare.
Da kai Aunty
A'in tai mishi kawai kan ya k'yaleta.
Ba musu ya
tashi kan sai ya zo,yana fita ta mike tai kitchen.
Tana cin abinci Aunty A'i na mata fad'a, kan ta
d'aina fada Ja'afar na fada,dan ta fuskanci Bintu
ta iya bariki.
Nan ta fad'a mata ainashin abinda
ya faru,harda irin habaici da sharrin da Bintun ke
mata kullum.
Baki ta ta6e.
"Ni fa Aunty A'i Bintu
bata gabana, abu daya na sani na tsani a gabana
yana biye mata tana mishi abinda taga dama..
Yana konan rai ne,shi yasa yake rasa kaina.
Murmushi tai mata, "Lalle Salma kina so Bintu ta
kai ki ta baro, kin kuma yi saken da kika bari
kishiya har ta gano lagon ki,dole yai ta ganin
bakin ki ke kadai,dan ke kadai ki ke iya daga
jijiyoyin wuya agabanshi akanta,in sharri ma ta
miki ki barta da Allah kawai,shi zai isar miki,kar
ki manta igiya daya tai saura a t'sakanin ku da
Ja'afar, kuma kince ta sani,toh wallahi ki sani
ingiza mai kantu ruwa kawai zata miki,so take
tai ta tunzuro ki har ki tafka kuskuren da za ai
mai dika, kinga taci galaba kenan.
"Gaba koh
abinsu suke kina d'auke kanki a kansu, sannan
abu in kinga zai ja ki fad'i wata magana
musamman kan Ja'afar kiyi shiru kar ki tanka
dan Allah Salma.
"Ja'afar na sonki,kiyi amfani da
hakan sai ki ci galaba kan Bintu..
Har ta gama
mata fada tana ta nazarin abin,toh Allah yasa ta
iya k'auda kan.
Ita kwa Bintu murna fal rai,dan
tana lekensu ta k'auran zauren, fatan ta Allah
yasa yadda ya figi machine din nan in yaje kawai
ya dankara mata saki.
Shi yasa tun kan ya dawo
taje ta t'sant'sar wanka ta hau kananan kaya,
duk da ba ita ke dashi ba.
Ita a ganinta an sau
Salma an gama,..
K'warai ta gode da shawarar
su Aunty Ladi ta waya da ta yau,tabbas da
BARIKI kadai zata mallaki Ja'afar ba boka ba
Malam.
Sai dai har dare ba Ja'afar ba dalilin
sa,kawai sai ta zata bai gama hucewa
bane,tasan mutumin ak'wai saurin zuciya.
Dirin
machine dinshi taji,da sauri ta kara fesa turare
ta haska touch light tai zauren da zummar taro
shi yasha Bariki.
Turus taja ta t'saya gabanta na
fad'uwa, ganin ya mike yana fad'in ma Salma
"Dafani man toh,ban san ki fad'i ne garin sauka.
Da kamar kar ta kulashi,amma ganin hasken
fitilar Bintu yasa ta hau shagwaba.
"Toh ni kam
tsoron sauka fa nake tunda cikin nan yai girma,in
zaka iya ka sauke ni toh...
Ta karasa da kalar
tausayi.
"Toh toh,amma ki kokarta,ki rikeni gam,
koh ki bari na fara sauka...
Kofar Bintu ta saka
da sauri ta koma ciki dan bakin ciki.
Tana jiyo su
a t'sakar gida Salman na fad'in "Wash..
Allah Ya
Ja'afar kafata rikewa take fa..
Tuni gogan ya hau
rikicewa abinda aka jima ba'a mishi ba yau yake
gani,bar zuciya da abinda take so.
"T'saya na
d'auke ki toh ai kina ma kok'ari..
Tana jiyo
Salman na fad'in "kai Ya Ja'afar, anya zaka iya
kuwa?..
Nayi nauyi fa yanzu.
A zabure ta mike ta
tana lekensu ta window ta cika tai ham.
Dariya
suke k'yak'yatawa kan yace"bari ki ga,nawa ki
ke..
Da sauri ta sau labulen ganin ya k'wa daga
Salman ya dauke kamar y'ar tsana suna dariya.
Har d'aki ya dire ta suna nishad'i kamar ba su
bane dazu an bar Bintu da kukan d'aki.
Sai yanzu
ya tuna ai koh sallama basuyi ba suka shigo.
Murmushi tai mishi lokacin da yace bari yaje ya
dawo.
K'wafa tai tana kada kai, "kowa ya iya
BARIKIN ai,in na baje tawa sai kin ji jiki Bintu.
Yau da sauri-sauri yai ma Bintun sallama yana ta
zumudin sun dinke da ta k'arfen.
Kuka wiwi tai
tayi bayan fitarshi.
A gaban mudubi ya tarar ta
tana g'yara gashi,kowa farin ciki fal ranshi,ta
baya ya sakalo cikin yana shafawa harda sakar
ajiyar zuciya.
Murmushi tai mishi,tare da shafo
siririn sajen shi ta bayan, sai ya k'wanto da
kanshi wuyanta suna ma juna murmushi ta jikin
mudubin.
Yaushe rabon su kasance haka shi da
Salman sa?..
Ga y'ar shagwa6ar nan yau yana
shanta,duk sai ta mantarshi komai.
A hankali ya
rad'a mata a kunne "I love you...
Murmushi tai
kan ta juyo tana lumlumshe ido jin dad'in kalmar,
lafewa tai jikinshi tana fad'in ''Me too..
Sosai
yasha mamakin Salman shi yau,komai yi mishi
take cikin kauna da kulawa, kamar farkon
aurensu kamin komai ya wargaje.
Hakan yasa
washegari kowa fuskar nan kamar gonar audiga
dan fara'a, amma banda Bintu Lol.
By Feenat
Ja'afar.
9/29/16, 9:17 AM - Queen Safiyyert
: *A BAKIN AURANKI* *
Feenat Ja'afar*. 28_Tun
daga ranar aka dinke da Salma da Ja'afar d'inta,
sam ta d'aina sanya da abinta, shima abin nema
ya samu,wai !
Matar falke ta haifi jaki.
Kan kace
k'wabo,tuni tsohuwar soyayya ta dawo d'anya,sai
ya zama kamar kamar yanzu ma tafi yawa.
A
cikin wata guda duk sun sauya,takanas zaice su
fito aje siyayyar kayan baby,fur Bintu take kin
zuwa,sai suyi tafiyarsu a kafa suna tadin su,sai
jiran EDD.
Kwana biyu Bintu an tsiri zaman
d'aki,sai ta kule ka rasa abinda take aciki ita
daya.
Ranar tana bacci da safe wajen k'arfe
goma taji kwkwazon maigidan yana tayi ba
kakkautawa.
Tashi tai ta fito parlour.
"Na fita ban
karya ba,yanzu ma na dawo ashe baki tashi ba,
bayan tun asubar fari kika fara wannan charting
din danaki jini a rayuwa,na hana kin ki
hanuwa,toh ina gaf da fasa wayarnan a gidan
nan Allah.
Baki ta ta6e tare da tashi a hankali
tayi d'aki dan fita wanka.
Tana kallo ta fito wai
yai hakuri ta daura mishi indomie,koh ta kanta
bai bi ba yai waje yana huci.
Kamar jira take,da
dan gudunta ta koma d'aki ta dane Facebook
cikin group din su na KI G'YARA DA KANKI.
Kusan duk anyi katari masu kishiya sun da yawa,
nan zatai ta samun shawarwari mey kyau da
marar k'yau,dak'yar ta tashi ta d'aura jalof ta
koma.
"Wato sai yanzu nake hangen maganar ka
abokina, dan yanzu abinda Bintu take har yafi
mai na gantali ciwo,in ta hau wannan Facebook
din nata,sam bata ji bata gani,abinci a kone, in
ma ta samu d'aurawa kenan,sallah a kure,bacci
sai biyun dare,da asuba ta d'aura a inda ta
tsaya,ga in ka shigo kaji tana dariya ita kad'ai,
Allah zaka zata Bintu sabon kamu ce...
Dariya ya
fara mishi harda k'yak'yatawa,har ya fara
k'uluwa,yasan haka zata biyo baya, amma shi
yanzu shawara yake nema ya zai da sabon halin
Bintu?.
"In ka gama kai magana sai ka bani
shawarar abin da zanyi.
Dak'yar Garba ya takaita
dariyar ya fara magana.
"A lokacin chan baya ai
bakaji zance na ba,dake idon ka a rufe yake,na
sanarka baka san mey wani irin hali zaka jajubo
ba,kace kai fa gaji ka gani sai Bintu..
"Malam ni
shawara zaka bani,in babu zanyi gida.
Dariya ya
cigaba dayi,kawai sai ya zuciya yai gaba.
"Ma
had'u in ka gama,dan hankalina yai kan
Salmatee.
"Wash Allah bayana,Bintu!...Bintu!!..