← Book details Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 17

Sashe 8

Yaron Gidana Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“What exactly sorry about?...me kayi mun da kake bani hakuri?...kanaso kace mun ne ka tattagoni ne da nufin muje Restaurant don ka wulakantani a réception gaban wanda suke ƙasa dani?”

Bakinsa rawa ya kamayi “No...No... Na rantse da Allah bansan tana gari ba” kumbura tayi kamar zata fashe ,cike da gadara ta kafe idonta a one single direction ta wurgo mata tambayar da ya gigitashi

“Waye ita?”
“uhm..ahhh..ehh...sunanta...” katseshi tayi

“Ban tambayeka sunanta ba ,ina nufin waye ita a wajenka?”

“Budurwa ta ce!!!”
Wani rarassss taji gabanta ya fadi yanda ya fadi kalmar budurwansa ne ya soketa

“Me yasa ka yaudareni ka kasa fadamun komai game da ita”

“Kiyi hakry she travelled out of the country I mentally done forget about her ,na manta da ita sam,tunda muka hadu da ke kika goge mun lissafinta a zuciyata...”

“To shikenan ynz ta dawo sai ka koma wajenta”

“Uhm uhm kar kema ki murɗe mun Kausar ,karki zama haka”

Cikin ƙufula ta miƙe “Oh to ya Yakamata in zama eye AMINUUU..kana da budurwa that had a travel now ta dawo sai ka rabi da flique dinka ka koma wajen ta gaskiya”
Ta fara tattara jakarta da komatsarta

“No !!!"

Tsawa ta daka masa “Ni ba sa'arka bace a girme na girmeka don't dare play with me zan mummunan ɓata maka rai! Ka taba ganin inda aka wasasa ma namiji mari? To karka jira hakan a wajena...bani hanya mtsewwwww”

“Haka zamu rabu?”
“Eh gwara ka saita ma kanka wannan matakin”

“While ina sake baki hakuri kausar”

“Enoughhh(ya isa)” tace masa tana daga masa hannu ,alamar dakatarwa

ya juya cikin tafiyarsa irin na jaruman maza ya fice ,tayi tayi ta motsa ƙafarta itama ta fice ta kasa kawai sai ta koma ta zauna akan kujeran jaraf , kujeran ya fara juyawa da ita gefe da gefe

Dafe table ɗin gabanta tayi da hannuwarta kawai sai ga ƙwalla

“Shikenan shima ya kufce mun...what a disgusting memories ?😭”
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page P
House boy

El’ameen duk yanda yake tunanin lamarin zaizo masa da sauki abun ya faskara surayya Har kiransa tayi a waya yayi yayi ya fahimtar da ita karshe sukayi kaca kaca a waya ya kashe wayarsa da ɓacin rannan barci ya kwashesa.

Cikin barcinsa yaji alarm ɗin tashin Kausar taje tayi fitsari yayi ,don haka da lumsashen ido ya danna dial ya kirata

“Hello you need to go to bathroom now ....plz!” Yana magana ƙasa ƙasa cikin roƙo kar ta masa masifa .

Surayya da ta kasa barci tana zaune ƙemadanger har dare ya raba tana tunanin mafitar soyayyarsu ita da El’ameen ganin shigowar wayarsa yasa ta dauka da sauri ta ɗauka zai accepting mistakes ɗinsa ne ya kuma bata hakuri .

Kishiyar haka sai ji tayi yina rarrashin wata taje bathroom

Wani ƙara da ta saki saoda ya kusa ruguza masa kwanya ,

“Da wata karuwa kake magana ehemm?... Innalillahi wainnailaihir rajiun...”

Cikin sanyin murya yace “bazaki fahimta bane ogata nasa Bama important mssg so kece last person da mukayi waya shine na kiraki ba da sani na ba”

“Oh really?!...Your house maid kake iskanci da ita? Dama i question wannan rawar jikin...Ka kirani na ɗauka da rawar jikina ,a tunaninsa ka kiranine ka rarrasheni sai inji kana ce ma wata taje bayi wato tayi wanka ko kun gama shekewa ?”

“Ki sassauta kalamanki mana sunyi tsauri surayya easy munyi fada da ita I'm now for you alone”

“Dallah yimun shiru makiri! dole ka ringa wulakantani kana tareda rikaƙƙun mata yagaggu da suka iya cin Buran namiji🍌 ” wani tsauuuuu yaji kalmominta ba girma ba mutunci

“Ke kina hauka ne ,kinsan da wa kike magana?”

“niko nasan dawa nike magana Aminu maciyin durin mata ,Saboda Allah nada nufin tona maka asiri sai kayi mistake ka kirani mai makon ka kira cikar taka...to bani ba auran fasiki in sonka zai kasheni na hakura dakai ,ƙazami kawai yau ba sai gobe ba zan gaya ma su dady na fasa ”

Yaji zafin maganarta a gefe guda kuma yaji daɗin maganar ta na karshe da ta furta kalmar rabuwa da bakinta ,tafa hannu yayi yace “Kalasss🤷🏻‍♂️ asauka da nauyi Plz Allah ya haɗa kowa da rabonsa”

Cigaba da dialing number Kausar yayi saidai tabbas ya tasheta kuma taji daɗi don taje toilet tayi fitsarin amma taki daga wayarsa har ya gaji ya hakuri

****
Washekari.......
Shigan hanshakan mata tayi dukda tana cikin damuwa amma manyan kayan da tahau sun ɓoye damuwarta sun kara mata kwarjini

Tun da ta shiga office ciccike takardu kawai take ,zuciyarta nason tuna mata El’ameen har tayi kewarsa ,tunda tasan bazasu sake haduwa ba ,amma ta hana ma zuciyarta wannan damar

Tana cikin wannan yanayin taji an turo ƙofa an shigo , cigaba da signing dinta tayi amma idonta nakan ƙofa ƙyam tanason ganin mai shigowa
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page Q
My house boy

Tana ɗago Ido kuwa idanuwarsu suka sarku cikin na juna ,da sauri ta rausayar da idonta akan takardan da take working akai ta cigaba da rubutunta.
A daburce yace “Babee”

Da bala'i ta ɗago ta ƙanƙance ido ta fara zuba masa tijara tamkar ma batasan ko wanene shiɗin ba

“Who do you think you are ,walking into my office without taking permission...can't knock oh hooo...”?( Kana tunanin kai wanene da zaka shigo kun office ba tareda izinina ba?)

Cikin mamaki yace “Babe??”

“You heard me ,getttt ....out!!!” (nasan ka jini ɗan futaaa!”

Marairaice murya yayi ba tareda yayi attempting fita ba “haba bébé kardai Kin rike abundaya faru jiya ,nafa yi maki bayani and now I'm here to clear my...” a ƙufule tace “Au bazaka fita ba?”

Da sauri ta fara daddana téléphone ɗin gefenta ta kanga a kunne.
“Inajin Bara In kira security su fitarmun da kai shine Yaren da zaka fi ganewa .....Hello”

Ɗaga mata hannuwa yayi kamar wanda yayi saranda “Uhm uhm ba sai kinyi hakan ba ,Zan fita .... Amma dai take note I'm really sorry” ya bude ƙofa a hankali ya fita yina kallonta

Tsaki taka ta kife kan tarho ɗin ,ƙirjinta ya cigaba da harbawa so fast wani kuka mai taɓa zuciya ya kufce mata ,mamakin kanta take yaushe ta kamu da sonsa ne har hakan?

***
A gajicewa El’ameen ya koma gida tempershi a sama tun abinda Kausar tayi masa yaƙi yinma kowa dariya

Yina shigowa tafkeken compound ɗin ya hango surayya a irin kujerun hutawan nan masu kama da lilo suna juyawa da mutum akai ,tana zaune da wasu sheɗanun riga da wando na kayan sanyi sun dameta katakam ,ta kame gashin kanta da band sai kyallin mayukan gashi kan yakeyi ,siririn mayafin da ta yane kanta dashi ya sauka akan wuyarta known or unknwngly

Yanda tayi ko ƙannensa basa zama a wajen compound din a haka saboda sunsan tsarinsa ne bayason shigan banza saboda mazan da suke mingling dasu ko zasu sa irin kayan nan iyakansu ɗakinsu .

Hankali kwanci take shafa wayarta ,kujeran na juyawa da ita kafarta daya yina kan wani kujeran dake gabanta ,fuskarta dauke da fara'a ,da alamu hiran da take yina mata sugar.

A galabaice yazo zai wuce part ɗinsa
Ai tana ganinsa ta taso da gudu ta rungumesa

“Oyoyo baby nahhh” ta mika hannu zata amsa jakar hannunta warce hannun sa yayi ya sa hannu ya wancakalar da ita gefe yayi wucewarsa

Ɗan turus tayi kamar zata damu ,amma ganin notification a wayar ta alamaan sako ya shigo ya sata washe baki ta koma ta zauna ta cigaba da aikin chatting dinta
El'ameen wanka kawai yayi ya shiga part din hajiyarsa saidai tana dakin Abbansa ,yana ƙasar ,

Samun waje yayi ya zauna yina cigaba da kiran Kausar amma sai taga wayarsa tsabagen wulakanci sai tayi rejecting

Kiran ƙarshe ya miƙe wayar na kunnensa ,yama cira ran bazata ɗauka ba ,ya mike ya fara azaman barin dakin

Babanshi da mamansa sun fito za tayi masa Rakiya shikuma daidai Kausar ta ɗauka ,cikin masifa tace “Dont drain my battery ,karka ƙaremun chaji I warn you”

Kwakwabe fuska yayi kamar zaiyi kuka "Haba babe ki tausaya mun sau nawa zance maki I'm sorry.....” muryarsa rawa ta somayi ,a daidainan baban yace “Gentle man yadai?....”

Daburcewa El’ameen yayi da sauri ya katse wayar ya tunkari baban da suka jero suna sakkowa daga benen zatayi masa Rakiya da jallabiya a jikinsa kamar masallaci dai zaije

“Waya bata ran namiji na?” ya tambayesa cikin tsokana da mamakin yanda yaji muryarsa ya sauka ba fushin nan nasa da ya sai akan kanninsa mata

A ran uwar tace “Ya gamu da sharrin soyayya kenan ,and banjin surayya ce,don yarinyar basu dace ba ma ,naga basa jituwa kwana biyu....”

El'ameen katse masu hanzari yayi ta hanyar rusuna akan gwuiwoyinsa kamar mai amsar punishment

“Dady plz ka neman mun auren ta yau Plz ...shine kadai zata huce ta daina fushi dani ,she tot yaudaranta Nike ,nikuma kai nake jira wlh”

Hangame baki sukayi cikin mamaki dukkansu.........

Oum Aphnan
09065990265
[3/10, 3:08 PM] Chu_chu👻💩: Page R
My house boy
Maman cikin zolaya tace “My mentor a taimaka a nemawa yaron nan auren da alamu dai wata tayi caraf da zuciyar yaronmu”

Sunkuyar dakai yayi Yina sosa ƙeya sai ynz ya gane wautan da yayi
“Itakuma maganar waccan yarinyar ammm...wata ke ma...bani sunanta?” Alhajin El'ameen yayi magana yinason tuno sunan surayya

“....Haba ƴar nan da ta dawo daga Turai this week”

Ɗaure fuska Hajiya tayi kamar ba itace mai tsokanar nan ba
“To Alhakin dai kula da gida na wajen namiji ,gashi kuma yaro ya samo daidai shi Ni dama can bason auren zumunta nan nike ba ,kawai dai don su suka ga junansu ne...”

“uhm uhm A’i karki kashe raya sunnan ma’aiki ”
Atare suka haɗe baki El’ameen da mamansa wajen yinma Alhajinsa taron dangi

“Eh ɗin mun daiji...”

Riƙe baki yayi da sauri “Ahhh taron dangi zakuyi mun?” ƙyalƙyalewa da dariya sukayi ,El’ameen ya miƙe zai fice a ɗakin

“Aah yallaɓai tsaya mana kaimana kwatancen gidan su surukuwar tamu..”

****
A week later

Kausar bata sake jin duriyar el'ameen ba ,sam hakan bai dameta ba tunda tasan ita tayi masa wulakancin.

Tana zaune a office tana fitar da wani design akan desktop dinta ,Zarah ta shigo ta sameta ,kallon ƙasa² take mata tana son karantar yanayinta
Chapter 8 · 0% Book details